Sashe 5
Raino Ne Sila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe 9am ta gama shirinta babu inda ta nufa sai hotel ɗin da A.j ya sauka yake kwana a cikinsa,tana zuwa reseption aka tsayar da ita haɗe da tambayar "who are u looking for?"ɗan taɓe baki tayi tace "stupid"kamar yaji mai tace yace "ohh hello"bata kallesa ba tace"i did come to anyone,i come to see Chairman Ahmad Jameel A.j ok" wani mugun murmushi yayi mata yasan yadda A.j yake da girman kai he never dating this girl,a fili kuma yace."he already left"ɗan zaro ido tayi tace "what?"banza yayi mata yaci gaba da aikinsa jiki babu gwari haka ta fice daga ciki tana fita ta hangi drever'n a jikin mota jikin sauri taje wajansa tace"pls yaushe A.j ya tafi kuma ina yaje?" kamar bazai magana ba sai kuma yace. "jiya,yaje Abuja"yana faɗin hakan ya shige mota ya bar compund na hotel ɗin,saurin ɗauko wayarta tayi haɗe da dailing number wani guy wanda ke aiki a airport yana ɗagawa ta tambayeshi jet ɗin da zai tashi zuwa Abuja nan ya tabbatar mata sai 11am cikin sauri tace yayi mata boking gata nan mota ta shiga tayi hanyar gidanan,tana zuwa ta shiga haɗa kayanta,anty'nta ta tuna wacce take zaune a Abuja wacce rabunta da ita ta manta,10:40 ta bar gidan tayi hanyar airport tana zuwa ana kira domin shiga jirgi babu ɓata lokaci itama ta shiga,11:5 jirgi ya ɗaga zuwa Abuja.
************
Abuja
Dawowarsu kenan daga kai Anusha makaranta inda kewarta beby'n ta cika mata zuciya,a zaune take a parlour tana kallon news a B.B.C hankali kwance,haka kawai ta kejin ƙamshin lovely son ɗinta she wonder why sabida tazu ba yanzu zai dawo ba sai kawai ta kawar da tunanin a ranta,tana jin dan tayi missed nasa ne,maimakon ƙamshin ya tafi ina sai ƙara yawa yake a hankali ta ɗaga kai ta kalli baƙin ƙofa da sauri ta miƙe sakamakon ganinsa da tayi a tsaye ya harɗe hanyensa a ƙirji ya zuba mata ido kamar ya cinyeta,cike da tausayin ɗan nata tace."wannan karan kuma mai tayi maka?"mai makon ya bata amsa sai kawai yayi wajanta haɗe da faɗawa jikin Hajia Lubna,ajjiyar zuciya ya shiga saukewa sosai yayi kewar mahaifiyarsa indai kana son ganin rauninsa to ka ganshi wajan Hajiarsa,hannu tasa a hankali ta shiga bubbuga bayansa hannunsa yaja zuwa kan sofa suka zauna kansa ta ɗora akan cinyarta tana shafa ganin kansa wanda yake a kwance sai sharning yake sabida gyara"who is that girl pls?"sauke ajjiyar zuciya yayi sannan yace"ta takurani ta shiga rayuwata wallahi"murmushi tayi sannan tace."so get ready to marry her soon"kallon Hajiar yayi sannan ya kwaɓe fuska yace."Hajia"dariya tayi tace."sorry maza jeka gyara kazu kaci abinci kaga magariba yayi"baice komai ba ya tashi yayi hanyar room ɗinsa wanda yake jikin na Mus'ab,yana shiga ta kira mai aiki tace tayi maza ta shirya abinci a babban darning table,cike da girmamawa tace to tashi tayi itama tayi hanyar ɗakinta domin yin sallah.
Karfe 9pm na dare duka suna zaune akan table,Mus'ab sai zubawa A.j surutu yake shikam baya cewa komai saidai yayi murmushi ko abincin bai taɓa ba,Hajia ce tace."lovely what happen naga u did eat anything"kwaɓe fuska yayi haɗe da langwaɓar dakai yace"Hajia nifa hannuna ciwo yakemin i can't eat"murmushi tayi tasan babu wani ciwo kawai ita ya keso ta bashi,kujerarta taja zuwa inda yake sannan ta ɗebo abincin ta fara feeding nasa haka tai ta bashi yana ci yana zuba sangarta da kuma shagwaɓa sukam idan da sabu sun saba da halinsa,bakinsa ya ɗauke yana dariya yace."i'm full"tashi yayi haɗe dayi masu sallama yace gobe kada a tashe shi zaiɗan huta ne,yana faɗin hakan ya shige ɗakinsa suma tashi sukai kowa yayi ɗakinsa gida yayi shuru babu komai sai ƙarar A.C.
Washe gari
A zaune suke a parlour dawowarta kenan daga hosbital,inda Mus'ab yake zaune kusa da ita."Allah sarki beby koya take"ɗan taɓe baki yayi sannan yace."aini nafi kowa jin daɗin tafiyar yarinyar nan,stupid girl like her meza kayi da ita"kafin Hajia tayi magana an buɗe kofar parlour'n an shigi,ɗaga kai tayi nan tayi arba da ƴar yayarta Najwa.
Comments#
Vote#
Shere#
*🤱ðŸ»RAINO ne SILA🤱ðŸ»*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸ðŸ»S@r@ut@👸ðŸ»
@wattpad
Nimcyluv
*_🌈KAINUWA WRITER'S ASSOCIATION🌈_*
*27↪ï¸28*
Cikin magagin bacci taji ana taɓa bayanta,amma sabida wahalar data sha ga gajiya hakan yasa ko motsi ba tayi ba,sosai take sharara baccinta hankali kwance duk da ba daɗin kwanciyar ta keji ba amma hakan bai dameta ba idan da sabu to saba,murmushi mutumin yayi haɗe sa washe bakinsa da sauri ya ƙarasa jan zip ɗin zuwa ƙasa nan take chocolate skin ɗinta ta baiyana wacce da zama dark sabida wahala,he lost his temper when he look at her skin,lumshe ido yayi and stand imaging when he sex with her,o,o a ranaze ya matsa kusa da ita and he put his hands on her back,jin kamar abu na yawo a bayanta she stand open her eyes slowly,hannu tasa ta shafi bayanta ta jishi a buɗe cikin sauri ta yunƙura zata tashi yayi saurin sa hannunsa yayi maida ta kwance haɗe da saurin hayewa kanta,duk da irin ciwo kan da take fama dashi ga bacci bai gama sakin taba,yasa ta fara salatin Annabi da karatu duk ayar da tazu bakinta, hannu yasa ya fara yawo dashi on her stomach kafin ya zura hannun a cikin cibiyarta,saurin runsa ido tayi lokacin da tsigar jikinta ya tashi yar,sunkuyu da kansa yayi ya fara wura mata iskar bakinsa haɗe da latsar kunnanta,gaba ɗaya mood ɗinta ya fara sauyawa jikinta yayi weak(hi guys kunsan ance hakurin ƴar macen da ta san namiji kwana 40 ne ko sama da haka)sosai jikinta ya fara rawa,taga alamar yana son birgita mata lissafi,cikin sauri ta fara adduar neman tsari da kariya,few minutes wani ƙarfi da kuzari yazu mata,ganin yana ƙoƙarin zura hannu a zaninta yasa tayi saurin kai masa cizo a shoulder ɗinsa ƙara ya saki haɗe da mirginawa dan yaji zafin cizon nata cikin sauri ta kwace hijab ɗinta da takalmi ta manna a guje,tashi yayi zai bita yaga she already run away, kuma gaba akwai ƴan kato gora da suke zama a wajan,cije baki yayi na baƙin ciki yauma ya rasa damarsa ta biyu cikin damarmakin da boka ke basa,shi ta kaicinsa ɗaya ganin zaɓe ya kusa kuma basu da magoya baya,yana nunawa jama'a shi mutumin kirkine a Abuja that why yabar garin yazu Kano domin samun damar aikata abinda ya keso cikin sauƙi babu wanda ya sanshi,gashi ance dole sai mai shekaru da kuma jikin irin nata,wani cije lips yayi lokacin daya tuna rashin samun ƙaramar ƴar da basuyi ba da tuni komai yayi dai²,a hankali Alhj Jazuli ya juya ya nufi wajan motarsa,haka taci gaba da gudu har tayi nisa da wajansa tsayawa tayi tana maida numfashi,saida ta samu nutsuwa kafin ta fara tunanin wajan zuwa wasu tsufaffin mata ta gani kwance kowa da rubar bararsa a wajansa,itama kusa dasu ta samu ta kwanta gaba ɗaya ta cure wajan ɗaya bacci ɓarawo ne ya saceta Asuba ta gari.
*Childhood Acadamy bording School*
Sosai Anusha ta maida hankalinta a karatu duk da cewa ba sosai take gane komai ba,ta shige cikin ƴar ƴan masu kuɗi ta saje,babu wanda ya isa yayi mata ta kyaleshi komai girman mutum bakinta a buɗe yake tason lungu da sako na makaranta,wasa kan an sallama mata amma abin mamakin shine duk wasanta idan ta shiga class ba tayinsa,yanzu da muwarta ɗaya ce tunda ta kwallafa rai akan bishiyar mango da sukayi manya gashi sun nuna amma wannan mango ɗin ta ɓashi masifa ne,gashi disfilin master ke kula dashi koda wasa ka taɓa sai kaci ubanka sosai ake jin tsuransa,gashi safga bata taɓa ritsawa da Anusha wajan saba,suna zaune ita da ƙawarta Zubaida ana ce mata Zuby itama ƴar Abuja ce,shira suke sosai take halinsu iri ɗaya ne kuma yau ta kasance week end babu karatu sai lesson akan steps ɗin bene suke na wajan shiga bedrooms ɗinsu,ɗa guwar da zatai idonta ya sauka kansa ya fito daga lambun makarantar hannunsa ɗauke da wasu manyan mango,lashe lips ɗinta tayi haɗe lunshe manyan idonta wannan ya zama habit ɗinta da wahala tayi 2minutes bata lumshe ido ba,ganin tana ta magana amma shuru babu feadback yasa Zuby ɗaga kai ɗomin kallan abinda Anusha ke kalla,nan tayi arba da.
_Pls idan kisan ba zakiyi Comments and shere ba,pls madam stop read my book babu dole ok😘_
Teacher Ameen wanda hannunsa ke ɗauke da mango manya masu kyau,nan itama ta haɗiyi yawo basu daina kallonsa ba harya shiga office ɗinsa,ƙara lumshe ido Anusha tayi sannan tace.
"he is bautifull,i never see man like him" ta faÉ—a tana murmushi.
Zuby kowa gyara zama tayi tace.
"no beauty he is more beautifull just like u"ta faɗa tana taɓa Anusha.
Ɗan taɓe baki tayi tace.
"i most drink that mango wallahi"
Ware ido Zuby tayi sannan tace.
"How?"
Ɗan murmushi Anusha tayi sannan ta miƙe tsaya tace.
"Just wait and see"tana faÉ—in hakan tayi hanyar office É—insa.
****** ******* ******
Abuja
Tunda Najwa tazu koda wasa bata taɓa ganin A.j ba sannan babu wanda yayi maganae A.j a gidan kowa yana abinda ya shafesa,kullum saita fita neman A.j lungu da saƙo na Abuja amma babu A.j babu labarinsa,amma she never give up yauma haka ta gama yawonta babu wani sabun news dan gane dashi.
Sosai yake sharara gudu akan babban titi,sabida hadirin da yake ta suwa,gaba ɗaya ransa a ɓace yake shifa maganar siyasar nan ta fita a ransa kamar shi kaɗai ne mutum da za'a zaɓe shi yayi ta ƙarar Chiarman bayan babu hakan a ransa,infact ma baison duniya ta sansa ya fison yaje hosbital ɗinsa ya duba marasa lafiya amma ba harkan siyasa ba wacce za'ai ta zaginka harma da iyayanka,tuna abinda ya gani ɗazu yayi hakan tasa mararsa ƙara kullewa kansa yayi wani irin nauyi da ciwo kamar zai fashe,hannu yasa ya shafi mararsa sauri ɗauke hannunsa yayi jin ta kumbura ga wani irin harbawa da take masa,shi kansa yasan yau ciwon na musammanne domin abinda ya gani da idonsa abun babbane,ganin ana kiran sallar isha'i ne yasa ya ƙara gudun motarsa,few minutes ya ƙarasu gida ko gama parking bai ba ya fito daga cikin motarsa cikin sauri yake tafiya ko gabansa baya gani sabida yadda yake jin wani abu nabin jikinsa.