← Book details Meke Faruwa Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 60

Sashe 35

Meke Faruwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Magaji yace ai baka isa inyi karya ba,alhalin kai ba akan gaskiya kake ba,ce mata zanyi ka hanata fitowa,mata kake kawowa ka dai san zan iya ko? Dama ita bata san iskancin da kakeyi anan ba,to inna koma zaka sani.Yarima yace to me zan mata?Ita ke kulle kanta zan ta binta ne?Magaji yace,ni dai leken asiri aka kawoni,duk abinda idanuna suka gani kaji na rantse maka shi zan fada,shiru Yarima yayi yasan tsaf Magaji zaya aikata hakan.Don haka suna shigowa gida ya shiga toilet,bayan yayi wanka sannan yayi ma duka ‘yanmatansa waya cewa kada wacce tazo gidansa har sai shi da kansa ya nemeta,yana fitowa ya samu Magaji kwance share-share a gadonsa,ya kalli Magaji zamu tuna da kenan, na me?Inji Magajin,na kwana gado daya,sai kace baka da mata?Ko kuma ka kwana a falo ince falo kake kwana,wallahi har ma da sharri inba sai na hada maka ba kace shege nake,in kana son tsira da mutunci to har in tafi in ta ganin zaman lafiya.Yarima yace amma dai kasan ba‘a tursasa ni ko?Magaji yace, nima ai bance dole ba, inna so in maka mugunta ai zance nazo dubaku ne kawai,inga abinda na gani inje in fada.Yarima bai kara magana ba,ya saka kayan bacci ya fita.Ya kai kusan daya saura afalo sannan ya tashi ahankali ya nufi dakin Bily,bai zaci yana tura kofar zata bude ba,amma ga mamakinsa yana turawa ta bude,ya shiga.Kamshi ne ya soma yi masa sallama,ya maida kofar ya kulle,idanunsa masu girman nan ya zuba mata,tana sanye da fara kal din rigar bacci mai yala-yala ta kwanta rigingine.Rigar ta dan zame daga kirjinta,haka nan cinyarta duk tana waje wato rigar taja sama.Ya kafa ma santala-santalan cinyoyinta ido,ya dubi lebunanta ya dan rumtse ido ya bude, numfashinsa yana fita da sauri ya kasa daurewa ya isa gaban gadon ya duka daf da fuskarta,sai wata zuciyar tace masa inta farka fa?Nan take ya mike ya fita kai kawo yakeyi acikin falon ‘yan mazan taka ta motsa,ita kurum yake gani ya kasa ya kuma komawa ya kalleta shigarsa ta uku lokacin kusan karfe uku da rabi ya samu ta farka kenan,nan take ta firgita da ganinsa ya dake ya shiga yamutsa fuska sai kace yaga kashi. Yace na lura Magaji an turosa leken asirin irin zaman da mukeyi ne,don haka zan daure inci gaba da kwana nan har ya tafi. Bily tace ba damuwa,ni zan koma falo ko toilet,ya dubeta cikin mamaki amma sai ya boye mamakin nasa yace,ai sai dai ki koma toilet din domin kwananki afalo ba zai yiwu ba,tasan zai iya cewa haka don ba kaunarta yake na,ta mike zata nufi toilet yace ke dawo,ta dawo koma gadonki ni na zauna anan ya nufi can gefe ta dauko bargo da filo ta mika masa yace no barsu ma haka ma is ok,duk su biyun babu wanda yayi bacci ita sai juyi shi kuma yana aikin kallonta,dan baccin daya dauke shine ya samu nasarar yin mafarkin yana saduwa da ita,don haka dole da asubahi sai da yayi wanka sannan yayi sallah.Duk satin Magaji na kula da Yarima,ya zama lazy shi kansa Yarima baisan me yasa sa kasala ba,amma zuciyarsa tana gaya masa matsananciyar sha‘awar Bily ce ke damunsa, kullum dakin yake kwana azaune.Magaji yaso tayi amfani da wannan damar ta shawo kan Yarima amma sai ta shiga nesanta kanta dashi,ta hanyar kwana da kayan jikinta yanda baya shiga harkarta ko ya shigo dakin itama bata kulasa,sai dai yakan kira ‘yanmatansa awaya cikin dare suyi ta hirar banza.Satin Magaji daya ya soma shirin tafiya,randa ya cika kwana tara ya tafi bayan ya kara yiwa Bily nasiha,tare da jama Yarima kunne.Sun koma ‘yar gidan jiya na wasan boyo,sai dai dan canjin da aka samu, Yarima ya daina shigo da mata gidan sai dai suje Hotel.Sati biyu da tafiyar Magaji,kusan sha daya na safe Bily ta fito tasan kamar yanzun Yarima ya tafi school ta fito tana sanye da rigar bacci light blue,‘yar daidai jikinta ce rigar don haka tabi jikinta ta lafe ta fito tana hamma nan tsakiyar falo tayi mika tsayawa tayi tana kallon wani fim da akeyi cikin talabijin,jefi-jefi kuma tana mika saboda duk jikinta ciwo yake mata.Yarima wanda yayi mantuwar littafinsa ya dawo don ya dauka,tsaf ya tsaya yana ta kallonta yanda take mika shine ya burgesa,ya kwadaitar dashi har ma yasha alwashin yau zai ajiye wannan zafin kan nasa ya sauke ma kansa wannan damuwar ya huta. Bily hankalinta ya tafi ga kallo bata san yazo dafda ita ba,kai bata ma san ya shigo gidanba,tayi dan tsaki aranta ta raya yinwa take ji bari ta dauko abinci tazo ta zauna tayi kallon, wucewar da zatayi kawai sai taji an rike mata hannu cikin tsananin tsoro ta waigo tareda cewa, innalillahi wa‘inna ilaihir raji‘un,Yarima ta gani ya zuba mata manyan idanunsa ta bata rai shi kuma ya daure fuska,taja hannunta alamar kwacewa, ya janyota zuwa jikinsa ta fado kan kirjinsa,matse ta yayi gam har sai data yi ‘yar kara, yace likitoci suna cewa in mace bata da yinwa ko bacci kaga tana mika bata bukatar komai sai namiji,y yaci gaba da cewa,bani da yanda zanyi tunda an daura min ke dole ne duk sanda na ganki cikin wannan feeling in biya miki bukatarki,amma ba wai don sona ba.Bily tace wannan kuma kai ta shafa, nidai nan daka ganni bana bukatar komai daga gareka,yasa hannu ya dago fuskarta yatsunsa yasa ya matse mata baki har taji tamkar ta saki fitsari,yace kina nufin karya na miki?Yasa bakinsa ya tsotsi lebenta na kasa,sannan ya saki mata baki tasa bayan hannu ta share bakinta sannan tace,duk ma likitan daya ce maka in mace na mika namiji take bukata ta gefena bai karanta daidaiba, ka hada bakinka dana kowace banza sannan kazo kasa min?Yace ni duk me zanyi danke zanyi kada kiyi ta shiga damuwa amma kema kinsan baki kai kwatan matan da nake hulda dasu ba,tace wannan fa ni ba damuwata bace,nidai sake ni na wuce.Ya saketa,daki ta nufa maimakon kitchen da niyar dauko zani ta daura,sai dai tana shiga ta nufi gurin daukar zani tana daukowa ta juyo don daurawa sai kawai ganinsa tayi tsaye.Kallonsa kawai ta tsaya tana yi don tama rasa me zatace,ya nuna mata rigarsa da yatsansa,tunda ke zan taimakamawa zoki balle min botiran rigar nan tace cikin fargaba ni dai don Allah ka tafi wallahi bana bukatar komai,ya wani daure fuska zakiyi yanda nace koko sai na miki irin wancan karon,jikinta ne ya dauki bari kayi hakuri don Allah ka barni ya dora yatsansa a leben shi yace shsh!Ya tako zuwa gabanta yayi mata nuni da hannu,ma‘ana tayi yanda yace. Ta duba taga ba halin guduwa balle ta gudu
[4:47AM, 12/28/2016] �+234 814 912 1821�: 🏵MEKE FARUWA 61🏵
Chapter 35 · 0% Book details