Sashe 17
Meke Faruwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda Bily taso kada tasa
abin aranta sai da hakan ya faskara,domin kwana
tayi tana tunanin dalilin Yarima na cewa lallai sai
yasan inda ta sansa,bayan tun farko shine ya
dauko hanyar da bazai yiwu ya sani ba,domin
daya saurareta lokacin data nuna tasansa hakika
daya ji cewa cikin mafarki ne.Sai yanzun yana
nuna shi fa dole ne ma ta sanar dashi saboda
wannan dalilin shine har yake ikirarin aurenta
saboda ya wulakanta ta.Da safe bayan sunyi
wanka da Dady tana shafa masa mai,Mansu ta
shigo Dady yace Good morning Momy,tace How
are you my boy,Bily ta saka dariya tare da cewa
Iye! Yaron yayi hankali.Mansu tace waya koya
maka gaisuwa ne?Ya nuna Bily tare da fadin
Momy din nan ce tace inna gaida Momy da
Abbana zan shiga gidan aljanna,wai haka tace ni
Musulmi ne?Dariya suka kama sakawa,Bily ta
soma saka masa uniform Mamansa tana cewa
yaron nan Bily ya baci da surutu.Bily tace,barshi
yayi zaifi daukan karatu,Mansu tace to ina kwana
ko gaisawa bamuyi ba,Bily ta amsa lafiya
lau,yaya twins?Mansu tace,daina min fatansu,ni
yanzun ma dayan na kosa yayo waje,ciki tuntuni
ya fita watan haihuwarsa?Bily cikin tausayawa
tace,gurin Allah ne lokacin da saura.Daya cika
zaki haihu mu samu yaro ko Dady?Dady yace eh
mana,Abba ma haka yace,Momy zata je asibiti ta
siyo mana yarinya,suka fito a tare suna
dariya.Faruk ya fito sanye cikin suit
bakake,Mansu tace har ka fito baban Dady?Yace
naso in makara ma,yakamata yanzu ina office,Bily
ta dubeshi antashi lafiya yayana?Yace lafiya lau
sister,hakan take ce masa tun kafin ayi bikinsu da
Mansu,ya tafi Mansu tana biye dashi,Bily ta bisu
da kallo.Gaskiya lamarin Mansu yana son
gyara,ace kullum mijinka baya karyawa yake fita?
Duk da an san yanzun da ciki,to tun kafin cikin
ma haka take yi,amma bari ta haihu lafiya zasu
zauna dole ta sake tsari.
PRINCE Modibbo kwance cikin kwamin wanka,zuciyarsa tam da takaici tare da tunanin yanda zai bullo ma matsalarshi,yana sha‘awar yarinyar,yana jin haushinta cikin ranshi yana raya zai iya komai dan ya muzguna mata ciki harda aurenta,wata zuciyar tace masa,kai da baka son aure yanzu amma ka yarda ka aureta?Yaba kansa amsa da cewa,zan aureta ne don in nuna mata cewa ni da ita ba tsararraki bane,kamar yanda ta zata,kuma ta sanar dani labarin kuruciyata kamar yanda take tutiya,sai nayi Teaching din ta lesson,I promise.Hannu ya kai kan wayarsa dake gefen bahon wanka ya dauka,layin Bily ya soma nema duk da bai tanadi abinda zai gaya mata ba,shi dai burinsa ya bata mata rai da safennan don yasan yanzu su safiya ne a Nigeria.Suna karyawa daidai wannan lokacin wayar Bily ta shiga ruri,haka kurum taji gabanta yayi wani mugun faduwa,ta jawo wayar ta tsura ma number din ido(+)din data gani shine ya tabbatar mata cewa Yarima ne,domin bata da wanda zai kirata daga kasar waje sai shi,tsaki taja sannan ta ajiye wayar,ki dauka mana Bily,inji Mansu ko baki san number din bane?Kamar ta share sai kuma ta dauka domin in taki dauka Mansu zata so jin dalili,kuma bata shirya bata labarin rigimarsu yanzu ba,domin Mansu tana bukatar hutu da akwantar mata da hankali,tare da guje yin wata magana da zata saka ranta ya baci. Tana daga wayar ta saka akunne ba tare da tace kala ba,fuskantar da yayi an daga wayar shine ya saka sa ya soma magana. Ina son sanin abinda kike takama dashi da har kike gaya min magana son ranki? Me kike takama dashi nace? Wanene ya tsaya miki? Ke ‘yar wanene? In sarauta ce ke ‘yar wane sarki ne? Ko mulki kike takama dashi wane Gwamna ne ya haife ki? Ko ke ‘yar shugaban kasa ce? Ko ‘yar wani mashahurin malami ce? Dan kasuwa sananne ya haife ki? Bani amsa dawa kike takama?
Duk maganganun da yakeyi tana jinsa afuskarta ko wani murmushi ne irin na bakin cikin nan takeyi bata son Mansu tasan halin da take ciki don haka sai ta mike ta nufi dakinta,Mansu ta bita da kallo aranta ko addu‘a takeyi Allah yasa aminiyarta ta samu mai so ne.Bily ta zauna bakin gado daidai sanda yake cewa,ki sani ban taba samun mutumin daya bata min rai ba irinki,ko namiji dan uwana sai ke mace,macen ma bakauyiya.Ki sani sai na saki cikin damuwa fiye da yanda kika sakani,in har ki.....“kai! Ta katse sa da tsawa,saurara min.Taci gaba da magana da kakkausar murya,kai ba kowa bane,kuma kai ba komai bane,duk abinda kake takama dashi shirme ne,kuma ni na wuce da tunaninka,wanda ya tsaya min ya wuce da tunanin,wanda ya tsaya maka bama kai ba.Don sanin ko ni ‘yar wanene sai ka saka cigiya,aure ne dai nace baka min ba,yaushe ma kashinka yayi kwari?Yaushe aka daina yi maka tsarki....?“Hee!“Ya katseta you are very stupid,kin san me kike fada?Bari ma na gaya miki,kada kiyi zaton nima sonki ne yasa nace zan aureki,a‘a zan aureki ne on my own baki san ta hanyar aure ne kurum zan gasaki yanda naso ba tare da mutane sun zargi wani abu ba,domin ni nan ina gudun abinda zai bata sunan Masarautarmu,zaki gane kin maida ma prince magana.Ya kashe wayarsa tare da dauraye jikinsa ya fita daga bahon.Bily ta tsura ma wayarta ido tamkar Yarima yana jiki ne,bakin cikin maganganun daya gaya mata takeyi,amma sai ta danne tare da kudurin inta fita zata sayi layin (zain)don ta samu ta huta,ta mayar da (mtn)din.Lokacin data fito,Mansu ta nemi jin wanda ya kira Bilyn,sai ta shara mata karya da cewa,abokiyar aikinta ce take shaida mata cewa ta fito karfe goma domin yau wani gidan buga jarida za a tura su.
[8:47AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: 🵠MEKEl FARUWA 29ðŸµ
Shi ko Yarima bai kara kulewa ba sai da ya gama shirinsa tsaf,don shiga school sai yaga karfe biyu har ma da rabi.Shi da zai shiga Lecture karfe daya,ya shiga wanka sha biyu da rabi ya tsara duk shirinsa zai gama komai zuwa daya don ya bata lokacin wankan sa ne afalo zaune yana tunanin mafita,har lokaci ya wuce.Ya shiga wanka da nufin yayi sauri ya fito,nan ma yarinyar ta masa sanadin rasa Lecture ya koma ya zauna.Ya rike kai bai taba tunanin akwai wata rana da zata zo ya shiga damuwar da zai shagala har haka ba a fili yana cewa dole ne ya dauki matakin gaggawa kan yarinyar nan koya samu nutsuwa karatunsa yana bukatar nutsuwa tare da kwantar da hankali.Cikin dare Mansu ta soma nakuda,Faruk ya buga ma Bily kofa duk sukayi asibiti har dady tunda gidan babu kowa,tasha wuya sannan Faruk ya saka hannu don ai mata aiki.Anyi nasarar ciro mata ‘yarta katuwa mai matukar kama da Faruk,satinsu daya suka dawo,‘yan Zaria da ‘yan Gombe kam gasu nan,sai da sati ya zagayo sannan akayi suna inda jaririya taci sunan Umman Bauchi,Mamansu Yarima kenan.Wannan kara ta jama ‘yar farin jini gurin daukacin family din mai martaba,don duk yayyan Yarima sai da suka zo suna tare da sha tara ta arziki,ga kuma na Umman Bauchin sannan gana mai martaba,dankareriyar sarka da ‘yankunne na gwal kirar Dubai.Kowa ina ka saka ina ka aje yake da yarinyar mai suna Sa‘adatu.Lallai tayi sa‘a,bayan an watse duk sun koma sai kannan Faruk,‘yammatan su uku Sumayya,Fauziyya da Safina.Bily tana kula dasu tare da duk hirar da sukeyi,kusan duka su ukun basu da labari sai na Yarima.Kamar yanzun data shigo ta samesu,Sumayya ce kwance tana zuba masu Fauziyya labarin Yarima tana fadi,kunsan Allah Safina?Nasha alwashin wannan hutun indai yazo ko na kwana daya ne sai naje zan kuma masa magana ince ina sonsa ko in fada ma Ummansa.Safina tace da kin more,ni kaina sonsa nake,Fauziyya kuwa cewa tayi,ai ke Sumayya banza ce,da nice na samu dama irin taki mahaifiyata da tasa ciki daya,ai koda burauba ma sai na auresa.
Bily tace “Assha! Ke ko Fauziyya menene na zunduma ashar haka?Babu kyau,don Allah ki daina�.Duk suka hada baki gurin cewa,don baki ga gayen bane anty Bily,yana da kyau ga aji,dan kwalisa ne na karshe.Bily ta zauna bakin gado tana cewa,ni dai inda zan baku shawara ku dauka,dana ce karku yarda kuce da namiji kuna sonsa, don su maza ba a musu haka,Sumayya tace anty don baki gansa bane,kuma ina bala‘in sonsa,duk hakurina ya kare,zan tunkaresa ne kawai.Safina ma tace Allah yasa ki iya,ya cika kwarjini ne da yawa.Bily ta kalleta aranta ko tausaya mata takeyi don Yarima da take magana bamai mutunci bane,ta sake cewa addini bai hana mace tace tana son namiji ba,amma Sumayya alkunya tana da kyau ko?Tamkar zatayi kuka tace,anty Bily nayi alkunyar bai ma san inayi ba,don haka ni zan gaya masa.Bily ta mike tana cewa,bari naje naga sahibata,na tsaya ina biye ma shirmenku.Safina tace,ba shirme bane anty,kema in kin gansa sai kin soshi,Bily tace Allah ya tsare ni.Fauziyya tace,kila kuma ita bazata soshi ba,tunda itama tana da kyau.Sumayya tace,mai kyaune kuma da mai kyau,anty Bily kuna kama da yaya Modibbo.Bily ta fita tana dariyan shirmensu.Ya sake kallon agogo,karfe takwas,yasan yanzu a Nigeria zai zama biyun dare kenan,tunda awa shidda ne tsakaninsu da Malesia.Bari dai ya bari sai yamma sannan,nan su rana tayi,wata zuciyar tace masa kafin yamma haka zakayi ta zama?Ka tuna fa yanda yarinyar nan taci maka mutunci,me zai hana kasan wanda take ikrarin ya tsaya mata din?Tuna hakan daya yi ya sakasa daukar waya ba shiri ya soma neman layin Magaji zuciyarsa tana kara tuno masa maganganu na batancin da yarinyar ta masa wanda yayi sanadin tsayawar al‘amuransa ciki harda karatunsa tare da holewarsa da mata ababen sonsa,bai taba zato akwai wata damuwa da zata shigar masa cikin huldarsa da mata tayi dumu-dumu ba hatta Chelen duk yanda taso taja shi bata iyawa saboda bacin rai.
[8:47AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: ðŸµMEKE FARUWA 30ðŸµ