Sashe 28
Meke Faruwa Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kan Bily yana kasa zuciyarta ta zurfafa da tunanin makomarta acikin wannan auren sam bata san bikin da Yarima yakeyi ba sai da wayarsa ta soma ringing ta dago idanu ta dubesa gabanta ya fadi kar dai giya ce wannan?Ta tambayi kanta zuciyarta ta yanke cewa lallai giya ce take taji ta kara tsanarsa gami da kyamarsa shi kam cike da isa ya soma hira da Chelen ba tare da shakkar ga amaryar tasa kusa ba,kuma abin takaicin hirar batsa ce tsagwaronta, da turanci suke maganar inda yake nuna mata damuwarsa game da kewarta da yayi acikin hirar tasu yana kara jaddada mata yana bukatarta sai dai inya tuna daren ranar da zaya dawo hutu yana jin saukin kewar a cewarsa tayi masa tanadi inya koma zata gurzu. A karshe ya kira sunan albarkatun kirjinta yace tasa masa wayarta akai shi kuma yayi kissing.Innalillahi wa‘inna ilaihir raji‘un,duk da Bily ba son Yarima takeyi ba hankalinta ya kai matuka atashi,ji tayi tamkar tayi waje da gudu.Da ace ba jakadiya ta kawo ta ba itace ta kawo kanta hakika data zunduma da gudu,sai dai bata san in ta fita ba me hakan yake nufi da sauri ta sulale kasa ta zauna domin sai taji jikinta ya kasa daukarta, kafafunta sunyi sanyi. Hawaye suka soma yi mata zarya kan kumatunta,shi ko Yarima ai suna sallama da Chelen sai ya kira Vicky itama hirar batsar ce dai,kai tir inji Bily cikin zuciya.Bayan Yarima yayi sallama da ‘yan matan nasa sai ya mike da kofi ahannunsa ya fita falo jim kadan ya dawo ya aje kofin tare da cewa,in har kina bukata zaki iya sha.Da sauri ta dubesa tare da cewa,Allah ya tsare ni ya dubeta tare da daga kafadunsa gami kuma da taba baki alamun ko ajikina.Bayinsa ma ya shige ya watsa ruwa ya dubeta menene shirinki game da kwananki dakin yaro?Ta mike tare da yi masa wani kallo kafin tayi magana ya kuma cewa,amma ki rike acikin zuciyarki bana sonki kuma baki min ba sa‘arki daya kina da kyau kila in dinga kula ki don kyanki,amma ba don so ba,haka nan kema bana so ki so ni,ya zauna kan kujera yanzun ina son ki cire duk kayan jikinki ki kwanta kasa kan kafet kila inji sha‘awarki.Tayi masa wani kallo sannan tace,ai kai abin kyama ne,domin ka kusanta kanka da zina,ka sani baka kai matsayin dani Bily zan cire maka kaya ba,don bana bukatar kayi sha‘awata yanda kuma kake ikrarin baka sona to ka sani nima haka.Yace ashe ilimin da kike ikrarin kina dashi karya ne,don mace mai ilimi iyakacin sanina(koda dai kince ni jahili ne)bata gudun mijinta,matsawar yana matsayin mijinta dolenta ne tayi biyayya ba maganar so agurin,don haka kiyi yanda nace,in kinki zamu gwada kashi duk da kince(yaushe kashina yayi kwari?)domin dole ne na banbance miki tsakanin babba da yaro,ni dake yau dinnan ba sai gobe ba,duk da faduwar da gabanta keyi bata fasa cewa baza‘a cire kayan ba kaji ko,salon kaje ka goga min cuta,fasiki kawai ban cire kayan ba kuma bazan cire ba ban dama rashin kunya har ma ka dubeni kace in cire ka....saukar marin data ji babu zato tana ta masifa shine ya katseta,lokaci daya ya saka kafa ya kwashe ta,ta yunkura zata taso ya sake sa kafa ya maida ta tare da fincike hijabin jikinta.Sun sha kokawa amma ga mamakin Bily Yarima kyaleta yayi take kici-kicinta,don daya tashi lokaci guda ya murdeta sannan ya yaga rigarta haka nan bada soyayya ko lalama yake son maida ta mace ba irin yanda take karantawa cikin littattafai ba,a‘a fyade yake nufi don haka sai ta bar mutsu-mutsu domin ta samawa kanta sauki ta sadakar sai kukan zuci da kiran Allah.Shi ko Yarima duk da ya fahimci budurwace matar tasa sam cikin zuciyarsa babu nufin rangwame,haka nan gyaran da aka mata zuwa kamshinta sun kara taimako gurin fidda shi daga cikin hayyacinsa,har ma ya kasa tuna dawa yake tare illa sunayan ‘yanmatansa da yake kira hakan ya kara ma Bily bakin ciki,ta shiga rera kuka.
[4:23AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: ðŸµMEKE FARUWA 49ðŸµ
[4:23AM, 12/28/2016] â€?+234 814 912 1821â€?: ðŸµMEKE FARUWA 49ðŸµ