← Book details Mabaraciya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 43

Sashe 4

Mabaraciya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Amma me yafaru kike tambayata ? taimako zakiyi min dan Allah ,cikeda rashin fahimta Fatima tace name fa ? So nakeyi ki samu kusanci da 'yar Hajia Saudah ,zare ido Fatima tayi tace " ki rufan asiri yarinyar da takejin warin mutane ,kinga kuwa irin kallon 'kaskanci da takeyiwa jama'a ,ko ba haka ba ma ni bantaba zuwa sashen su ba bakina bangaren su yaya mu'aiseen shikam sunada kirki har siblings dinsa ,amma ke me nene dalilinki naso na samu kusanci da Rufaidah?  "Ok sunan yarinyar kenan? Meerah ta tambaya " Fatima shin kinsan dalilin kauracemiki da duk sauran 'kawayen mu da nayi to bakomai bane se dan yanzu banda kowa se Allah narasa gatana duk da nasan hakan yana daga cikin jarabawar rayuwa ta ,shiyasa banaso ina kusantarku domin gada jin dadin da kukeyi yasakani butulcewa ubangiji akan jarabtar da yayimin ,kama hannun Fatima tayi tana kuka tace "fatima Hajia Saudah da kike gani ita ce silar shigana wannan halin ,alhakin ahalina yana kanta banso na fada miki ba a kwai sirrin da ko auntyn da ta dauki dawainiya ta yanzu ba tasan dashi ba nabarshi a raina ,tare da da burin fansa

Cikeda tausayi Fatima tace " yanzu idan nasamu kusanci da Rufaidha se me kuma ? Kedai kiyi wanann matakin nasara na farko ne wanann abun banikadai zaki temaka ba wlh Fatima rayuwar yayan mutane da yawa ta lalace duk a sanadin Sauda daga ciki harda yaya Maryam nasan bakisan dalilin mutuwarta ba ,amma kitemaka kimun wannan " namiki alkawari Ameerah zan yi iya kokarina domin ganin namiki wannan bansan dalilin ki ba amma naji ajikina koma menene to mai kyau ne ,domin Meerah da nasani bata sharri ,murmushi kawai tayi tare da fadin " kika sani ko yanayi ya sauyata ,bari natafi gida gada aunty na ta nemeni

"to yanzu a wane unguwa kike " babu nisa inanan tudun wada  "kai amma bakida kirki ,ashe ma kina kusa dani amma shine kika manta ni yanzu dai kibani No dinki duk yanda akayi se na kiraki amsar wayarta tayi tasakamata ,harbakin get Fatima ta rakata tare da yimata godiya " tunda kinki bari Momy tazo taga yanda Meerah slim tazama ,dariya sukayi dukansu.....

,,,,,,,,,Misalin karfe 9 nadare Hajia Saudah ta umurci Binta akan taxo da yaran nan ,cikeda ladabi ta amsata ,a'daki ta samesu ,sunyi shiru ga alama da akwai abunda suke tunani ,murmushi Binta tayi cikin zolaya tace " Maryam da alamadai kamar seda kukayiwa Hajia aiki tukuna kuka zo naga duk tawani ru'de akanku a ka'ida idan aka kawo yara tana bari su kwana biyu tukuna amma Ku perhaps a yau dinnan zaku fara aiki anyway dai Ku tashi kushirya mijin da babu sadaki yana nemanku tafada tana kunshe dariya,cikeda rawar murya Nusaiba tace " dan Allah karki kaimu gareta wlh mu ba 'yan iska bane ,Jan hannun ta Maryam tayi cikeda kunar zuciya tace " Nusaiba kidena wahalar da kanki a inda babu tsoron Allah gidan da zukatansu yacika da rudin duniya ,ko munyi magiya baji zasuyi ba kindaiji me akace ko bamu yarda ba gun wasu marasa imanin zata kaimu saboda haka tashi mutafi ,tunda tafara magana Binta ke kallonta kwarin gwiwar yarinyar na burgeta ,harzasu fita tace " Baku saka kayan da na kawo muku ba

Cikeda rashin tsoro Maryam tace " wanann ne kuma bazamu sakaba ,daga haka suka fita 'dakin bin bayansu Binta tayi ,suna kawo wa dakunanan na farko haka sukejiyo nishi tunda sukaji haka suka San me suke at katawa kuma abun mamakin ko wane daki da mutanen shi ,Sauri suka kara ,har suka bayyana falon ,juyowa sukayi dan ganin babu kowa ,nuni Binta tayi musu da hanyar dakin Hajia ,babu musu sukabi ,wani corridor ne bazaka taba cewa akwai daki a wurin ba sedai abunda yabasu mamaki lokacin da suka shiga falon kusan ma bangarre. Yafi ko ina girma domin harda stairs a ciki  ,kayan more rayuwa babu Wanda babu ,haka Binta tayi musu jagora har dakin Hajia ,koda suka shiga taci uwar ado ,tana ganin su tasaki murmushi ko bata tambaya ba tasan sunki yarda su canja kayane  ,tashi tayi batace komai ba tabi hanyar bedroom ,Binta tabi bayanta ,sudai suna tsaye a wurin ko matsi basuyi ba ,joyowa Binta tayi domin jin shiru babu alamun sunbiyota ,alama tayi musu da hannu akan su bita ,haka suka bisu har cikin bed room din .

Kwantawa Hajia Saudah tayi tace " daughter fatan kin koya musu komai ,da ehhh kawai Binta ta amsa " to kina ganin sun dauki darasin ki ko kuwa se kin sake gwada yanzu sungani kinsan banason mistake ,cikeda ladabi Binta tace " to Momy yanda kikeso ,murmushin jin dadi tayi tana mikawa Binta hannu alamun ta je gareta ,haka Binta ta isa gareta ,cikeda kwarewa tafara sarrafata ,dukansu runtse ido sukayi suna mai Neman tsarin ga ubangiji ,Hajia fa tafita hayyacinta domin Binta tariga tasan duk wani logo nata Wanda zatayi anfani ta birkita mata lissafi ,shiyasa Hajia ke matukar sonta har yanzu ta kasa mallakawa customers dinta Binta domin bakaramin jin dadi take da ita ba

Bakajin komai a dakin se nishin su Hajia harwani sabbatu take Mara kan gado ,Binta tagaji sosai so take ta tashi amma da ta yunkura se Hajia ta kankameta  ,dole babu yanda ta iya seda tasamu release dan kanta tukuna ta mirgina gefe tana sauke ajiyar zuciya ,itama Binta kwanciya tayi domin tagama gajiya

Sun dauki 30 minutes tukuna suka tashi ,cikeda farinciki Hajia tace " Binta kedin ta musamman ce ,ki shirya gobe zamu tafi shopping duk abunda kikeso ki siyo saboda kinsakani farin ciki ,
Maida kallonta gasu Maryam da har yanzu idonsu yake a rufe tayi  " ina fatan anjima kusakani jin dadi fiye da na yanzu ,idan kunyi yanda ya kamata nayi release cikin sauki kuyi bacci idan kuma kukayi muna kisa ,muna tare har gari ya waye ya rage naku ,yanzu kubari na huta se Ku fara ,amma ina tunani Ku atare zamu kwanta dukan Ku saboda daya bazata iya dani ba tafada batare da alamar damuwa ba

Follow me on wattpad@damselfeedo

Yuh can drop ur comment via my watsap no
08039228702

#Real@Bazamfaria
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
   ( *On* *word* *together* )

*MABARACIYA*

*Story* *and* *writing*

    *By*

*FIDDAUSI* *SANI*
      (damsel feedorh)

🅿️:8️⃣

,,,,,,Meerah na komawa gida Aunty ta sakata gaba da tambayoyi sedai takasa fa'dawa aunty gaskiyar shirinta akan Saudah ,da ta dameta da tambayar Ina ta tafi se kawai tace da ita " gidansu Saudah nakoma na gani ko ta dawo ,yanayin da tayi maganar ne ya bayya nawa aunty cewar karya tayi sedai ,batayi mata musuba ta kyaleta

Bayan fitar Meerah ,Fatima tafara tunanin shin ta ina zata cika alkawarin da ta daukarwa Meerah ,ta sani ba lallai bane Rufaida ta kulata,domin shegen jin Kaine da ita ,amma dole zata kusanceta saboda bataso takasa cika alkawarin Meerah kuma tanada assurance cewa koma menene to alkhairi ne Meerah zata aikata.

Bayan kwana biyu ,Fatima ta shirya ta tafi gidan su Rufaida ,seda ta tabbata tayi shiga na alfarma ,ta yanda komai wulakancin Rufaida bazata wulakanta ta ba ,magiya tayiwa Momynta akan tabata aron mota ,dakyar ta yarda ta bata key ,cikeda jin dadi kuwa ta nufi gidan Yusuf tsoho ,horn tayi mai gadi yabude mata get ,cikeda isa ta kunnan kai cikin gidan da wani irin gudu ,bata tsaya ko inaba se wurin da aka tanada domin a jiye motoci ,ta dade zaune a motorn tukuna ta fito ,tafiya take irin na Clasic lady kai da kaganta kasan sun tara duniya tunda ga yanayin motorn dake driven dole ka girma mata ,kamar ta shiga tagaida 'kawar Momynta sekuma tayi tunanin hakan na iya bata mata shiri ,deciding tayi kawai ta tafi part dinsu Rufaida ,cikin sa'a kuwa tana hawa corridorn da ze sadata da ainahin sashen ,suka ci karo da Rufaida,rasa me zatace mata tayi saboda haka tayi kamar bata ganta ba ,tana shirin gibta ta ta shiga ,ta tsinkayi ego voice dinta tanafadin " hey where yuh wanna go ? tabe baki Fatima tayi itama cikin nata salon tace "am looking for Hajia Aisha ,cikeda mamaki Rufaida ta kalleta " there's no Aysha in our family yuh can back to ur home and ask the real address " OK do me a favor pls ,Fatima tafada tana kallonta ,batare da Rufaida ta kalleta ba tace " am all ear's " let me have some rest before I leave I have so tired ,tafada with tired voice

Shiru Rufaida tayi kamar mai nazari ,ganin haka yasa Fatima juyawa tare da fadin " OK tanz tafada kamar da gaske tafiyar zatayi "zo mu shiga ,murmushin samun nasara tayi tare da fadin " to ,Rufaida ta shiga agaba tana binta abaya

Harcikin falonsu tayi mata iso ,haka Fatima takoma tamkar wata sakarya domin ganin tsari da kyau irin na gidansu Rufaida ,abunda yafi dore mata kai befi ganin komai yanada banbanci da na su Mu'aiseen ba tamkar ba' a karkashin mutum daya suke ba ,da ta tuna da irin dukiyar da Hajia Saudah ake fadin tana dashib,se taga ai wannan ba komai bane ,tana zaune Sega mai aikinsu ta kawo mata drinks tare da gaisheta ,ko kallonta batayi ba zata wuce ,Rufaida tace " Waze zuba mata lemun " no kibarta kawai bakiji me najiba ai bazan iya shan abunda ta ta ba ba tafada cikeda sigar wulakanci ,murmushi taga Rufaida kamar yanda take zato ,itama murmushin tayi domin saboda itane yasa tayi hakan duk da harga Allah taji babu dadi na wulakanta yarinyar ,amatsayinta na 'yar adam
Chapter 4 · 0% Book details