Sashe 30
Mabaraciya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru yayi yana sauraren rainin hankali irin na Meerah,sake haɗe fuska yayi yace " ok saboda rainin hankali ma a gabana kike kiran sunan ta ko Aunty babu ko, wlh ki kiyaye kanki duk hayaƙin balagar da kikeji Rufaidah ta fiki ,idan ba muna furci ba naji ko Rumaisa Aunty kike ce mata , se Matata kika raina " to se kaje can wurinta da take hayaƙin balaga ba ni ba ,kuma ai bansan matar ka bace tunda naga a mabanbantan Muhalli kuke rayuwa , sannan ni aiki kawai ya kawoni gidanku ,so babu dalilin da zan kira wata da Aunty dan suna ne na waƴanda suka cancanta ,idan kayi haƙuri ma ka kusa dena ganina" ta ƙara sa tare da jan dogon tsaki"
ɗalle mata baki yayi yace" ok a wane muhalli kikeso ki ganmu hala? " kai kasani " wai ke me yasa kika raina ni ne ,ko Rufaidah bata min wannan iskancin bare ke " rufe kunne ta tayi tace" dan Allah sunan tan nan ya isheni ,wai kai bazakayi magana ba dole se ka kira sunan ta ?Are you jealous? Ya faɗa yana ɗage mata gira " mtswwww ka kuwa san me kake faɗa miye haɗina da ita da har zan yi kishi ,kawai dai naga kamar bakasan ciwon kanka bane kake wani zumuɗi tun ba'a ɗaura auren ba " dariya ta kubce masa wanda har se da ya ƙyaƙyata ,shiru tayi tana kallon sa dan batasan me yake yiwa dariya ba ,harse da ya gama dan kansa yace " wato dai baƙin cikin ganin zan auri kyakkyawar mace kikeyi shiyasa kikeson shiga tsakani na da ita har kika je kika haɗamin sharri wurin ta ko ,to ahir dinki dan Matata tana sona duk abinda xakice bazata yarda ba ,ke koda ta yarda ma tana hakura dan akwai fahimta a tsakanin mu ,kuma daga yanzu kar na sake ji kin faɗi sunan ta kai tsaye "
Wlh se na faɗa kuma daɗin abun ba kyau aka fini ba ehee " da gaske ba'a fiki kyau ba? Jiyowa tayi ta fuskan ce shi " ko ban faɗa ba kasan wannan dan ita ma ta sani kaga kuwa babu wani haushin da zanji "
" ayya ai bansan cewar kinada kyau ba ni kam dan ba kallon ki nakeyi ba amma jiyo na ganki da kyau maybe na tantance ko kinada kyau
"Malam babu bukatar seka fahimci hakan ,ina kasan cewar ita matar ka tanada kyau ? "Hhhhhhhh kwarai kuwa dan nasan za'a tara mata 20 ba'a samu me kyan ta ba ,kinsan fa irin ta sunada wuyar samu Choco ,ba kamar fararen mata da sukayi yawa ba yanzu ma baka tanatance wa tunda ya haɗe da bliching "
wannan kuma ra'ayin ka ne ,idan ma akwai bliching to akwai natural ,kuma kama dena kiran wannan da choko, Black zakace malam kadena wani zagaye ,kar ka damu da farar mace ko baƙa ko wanne namiji da nasa ra'ayi dan kaga ni nawa mijin farar mace yake da bukata " ke ashe bakida hankali ƙan ƙanuwa dake har kinsan wani miji? Kai kasan mata se nice bazan san Miji ba? ta tsare shi da dara-daran idon ta "wai meyasa yarinyar nan batajin shakkar faɗa masa magana,ko Rumaisa bazata fadi haka ba amma ita bata barin bashin magana "cikin zuciyarsa yake wannan tunanin ,ganin ya tafi duniyar tunani yasaka cewa " dan Allah Mijin baƙar mace ni ka buɗen mota zan tafi
"ke wait kar ki bari ƙaramar ƙwaƙwalwarki tabaki shawarar bin wasu kibar garin nan dan na fahimci sam ke bakida hankali ,har kike wani tunani a ranki ,kizama cikin shiri da nayi aure school zaki koma"
har ta yunƙura zata fita se ta dawo ta zauna " sannu Baba na da zartar da hukunci kuma kasan me ƙaramar ƙwaƙwalwa bani ba ,babu ruwan ka da rayuwa ta ,neman kudi halas ne dan haka se na tafi wlh kaji na rantse ko to se na tafi koda kuwa zan mutu a can ne cikar burina duk ya alaƙanta da zuwana can ne ,zanje nayi musu aiki kuma a can ɗin ma school Hajia zata saka ni ai nasan tana da kirki ,bani kaɗai ce tafara temako ba ,suna temakawa yara da yawa ,shi ne ni saboda ƙanamun hassada zakace bazan je ba ,Allah ne kawai ze hana ni tafiya " ke ni zance bazakiyi ba kice se kinyi ok saboda Kinga inayi miki dariya ko to zanga uban da ze tafi dake ,sakarya kawai dallah fice ki barmin mota, kuma ko da wasa naji kin fita tare dasu a goben se na ɓallaki ,kinji na faɗa miki " da sauri ta buɗe motar ta fita ,ko waigen sa batayi ba ,duk rashin kyautawar da xuciyarta ke faɗa mata tayi ,ina lefin wanda ya damu dakai ,sedai shi ɗinne taga xe kawo mata cikas akan plan nata ,amma abinda ya bata mamaki yanayin maganar sa kamar yasan abun da take shirya wa ,kai ina ma ze sani ai da yasa ankore ga daga gidan ,haka tayita tunani har ta shiga gida
Ya daɗe a wurin zaune yama kasa kunna motar ,a iya musayar kalaman da sukayi ya fahimci yarinyar batada tsoro kuma kamar tanada kafiya, yanzu idan ta dage akan se tabi su Saudah besan me ze faru ba "tuna wa da conversation nasu yayi ,se yayi dariya ,a fili yafurta " ƙuruciya yahanata ta gane me take yi, kunnan motar sa yayi ,ya wuce.
Wunin ranar haka Meerah tayi shi cike da tunani ,batasan me yasa takejin haushin koɗa Rufee da yake yi ba ,ga tana ganin rashin da cewar su "toke miye naki a ciki tunda shi yanason abursa "tsaki ta ja tana gyara kwanciyar ta , bata daɗe da kwanciya ba aka fara kiran sallah dan haka ta tashi dan gabatar da sallah
Rufaidah tun da ta shiga ɗaki bata fito ba ,dan tunanin yarinyar da tazo wurin mu'aisam ya ƙi barin xuciyarta haka taketa juyi har bacci ya ɗauke ta ba ita ta tashi ba se bayan la'asar ,wanka tashiga ta yi kasancewar tana fashin sallah dan haka tana gama shiri ta fito ,har zata shiga ɗakin Mama se kawai ta fasa ta dawo falo ta zauna yunwar da ta fara ji ne yasakata kwalawa Larai kira ta kawo mata abinci ,tana cikin cin abincin taji motsin su Hajia kamar suna saukowa ,ɗago kanta tayi ,ta watsa musu ido ganin su maƙale da juna ,sam Hajia saudah bata kula da Rufee ba har se da suka sauko falon tsaf idanun su ya sarƙe da juna ɗan zabura tayi tana janye jikinta daga na Laura "a'a Rufaidah yaushe kika tashi daga baccin Nashiga ɗakin ki kina bacci ai "yanayin maganar ta kawai ze nuna maka batada gaskiya amma dayake Rufee ba wani hankaline da ita ba se cewa tayi " baƙuwar taki batada lafiya ne naga kin kamota "ajiyar zuciya Saudah ta sauke tana sakin murmushi "wlh kuwa lafiyan ta lau tana fama da matsalar ƙugu ne bata iya hawan stairs ,ga dakunan mu na nan falo basu da gyara shine nace ta shiga nawa kafin gobe idan yarinyar nan ta zo se ta gyara mata " taɓe baki Rufee tayi tace " zata kwana biyu kenan
"Ai nazo ne har ayi bikin ki Rufaidah ,kinsan ke yar gata ce tuni Hajia saudah ta ke sanar damu ansaka bikin ki , kuma za'ayi biki naji da fada shiyasa na sauka tun yau ,dan mune zamu fara shirya amarya ko? ta faɗa tanayi mata murmushi " aiko Rufeey najin hakan se ta saki fuskan ta har tana yi mata gaisuwar da batayi mata ba da fari, anan suka zauna falon Hajia Laura ke tambayar ta " Hajia tace yayanki zaki aura shima a gidan nan yake ,fatan dai za'a kawo shi ya gaishe ni dan naga wane me sa'ar ne zan baiwa auren kyakkyawar ɗiyata " daria Rufeey tayi tace " ai Mama shima kyakkawane se ma kin gan shi " anya duk kyansa xe kai na ƴata kuwa ,wai ko kina kallon kanki a madubi? Nagode Mama "
ganin haka se Hajia saudah ta haɗe fuska tana faɗin " tunda na dawo bakije shopping ba ko zaki fita ne? tafaɗi haka ne dan ta kora Rufee " ya mutsa fuska tayi tace " bana buƙatar komai Mama kibari muyi hira mana ,tunda akayi maganar auren nan rabon da naga dariyar ki amma yanzu naga alamun kin yarda da zancen , am so happy for that wlh Mama ,Kinga dama akwai abinda yake damuna inaso..."ɗaga mata hannu Hajia saudah tayi tace " Kinga Rufaida bar komai se zuwa dare xamuyi magana Kinga yanzu inada bukuwa ko? kuma akwai abinda muke tattaunawa agame da hidimar bikin ki ,inaso ayi bikin da ba'a taɓa yi ba ,to muna tsara yadda abubuwan ze gudana ne ,we need some privacy pls" ok Mama bara natafi inaso ma zan kira Abba tunda ya tafi ɗakin gari bamuyi waya ba
Rufee na barin wurin ta sake haɗe fuska ,sarai Hajia Laura tagane nufin ta amma da yake tafita zama yar duniya se ta wayance da faɗin " ai Hajia ta hakane kawai zamu saka mata tunanin cewar da gaske muna son aure Kinga ,koda ya watse bazata zargeki ba ,hasalima nuna mata jimami xamuyi ,kedai ki saka ido kawai kiyi kallo kamar yadda nayi Miki alƙawarin rusa auren nan to zan cika miki, cikin kwanciyar hankali za'a watse maganar" Hajia saudah najin haka se ta sake ranta ,suka dawo tattaunawa akan arƙallolin su .......
I dun tired manage pls
Include me in ur prayers pls
Comments and share
Real Bazamfaria ce ❤️
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION*
( *On* *word* *together* )
*MABARACIYA*
*Story* *and* *writing*
*By*
*FIDDAUSI* *SANI*
(damsel feedorh)
🅿️:3️⃣0️⃣
washe gari ya kama saura 12 days bikin su Rufee dan haka tun da akayi sallar asuba Abba ya kira wayar Hajiya Sauda yace " ta sameshi part ɗin Ammi ,cike da mamaki tace " yau she ka dawo ne ban sani ba?".
sanin idan yace ya tsaya yi mata bayani ma ba fahimta zatayi ba se kawai yace " ki sameni nace yanzu kuma ,idan kinzo se kiji" yana gama faɗar hakan ya kashe wayarsa.