CHAPTER 7:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
"Ƙwarai kuwa, sololi, soloɓiyo, ina nufin masu sanyi, kar ki sha mamakin kiga yadda mace za ta juya BB"
"Allah Rafi'at?"
Ta gyaɗa kai tana faɗin "ƙwarai kuwa"
"To ke duk wannan a ina kika sani?"
"Ke ba kin ce karanta Hausa novels shirme ba ne? To wallahi akwai abubuwan amfani da yawa a ciki, kuma kin san me?"
Na girgiza kai "Wallahi irin masu halin BB É—in nan su ake sawa a matsayin taurari, kin ga yadda yake muguntar nan ko? Wallahi akwai littafin da na karanta kamar da BB ake."
Cikin zaƙuwa na ce "Ikon Allah "
Rafi'at ta ce "ba ki ji komai ba ma, kuma wani abun ma, yawanci jaruman auren haÉ—i ake musu, shi yasa ma nake tunanin la'alla BB ma a haÉ—a shi da ke, ko kuma Nasman Misau "
"Sai dai Nasmah " na faÉ—a da sauri.
"Um ai ba daga nan ba, da kina karanta littattafai da yanzu ke kanki kin samu mai kwatankwacin rayuwarki, tsari, buri da kuma dabi'u duk iri É—aya sai ki ga kamar labarinki ake bayarwa"
Cikin cunkushewar zuciya na ce "tura min guda É—aya na gwada ko zan ji dadinsa"
Rafi'at ta ce "Akwai littattafan team WOW FIVE WRITER'S HUB da na saya, zan na karanta mana in an yi update, ki fara da Yarima Bahjat, in ya miki sai na na ki gaba ta zo baya, sai waheeda da kuma Noor Ayn, Kuskurena NE zan ba ki ƙarshe"
Numfashi na sauke tare da faÉ—in "To, amma kafin nan ki ba Ni wani complete na karanta kafin a gama waÉ—annan É—in da kika ce kin saya" ta ce "To ban wayar taki"
Nan dai Rafi'at ta tura min Novels masu yawa daga marubuta mabanbanta, littafin da na fara da shi shi ne saran ɓoye, Ni da ba na karatun littattafai sai ga shi na kammala littafin kafin dare ya yi, hakan ya sa na shiga littafi na gaba, cikin dan lokaci sai ga shi na ji ƙaunar karatun cikin raina, ina mamakin ashe dai haka masu karatun litattafai suke ji? Lallai marubuta ƴan baiwa ne haƙiƙa.
Tun daga wannan rana da na samu litattafai a wurin Rafi'at damuwoyina da yawa suka gushe, da shike muna zuwa practicals makaranta da zarar mun dawo zan hau kan karatun Novels salla ce kawai take É—aga Ni.
A haka muka fara waec. Jarrabawarmu ta farko was a bit calm, practical Chemistry muka yi and alhamdulillah muna san ran samu sakamako mai kyau a cikinta, washe gari ba mu da exams hakan yasa ba mu fita ko ina ba, nikam Banda karatu ba abun da nake yi, surutu kuwa yanzu ba na yi, to dama rashin abun yi ne yasa nake yi yanzu kuma na samu abun yi, domin kuwa ina ƙara samun wayewar kai cikin litattafan da nake karantawa sosai.
Ranar da muka kammala waec BB ya dira a ƙasarshi ta haihuwa sai dai sanin cewa ba za mu samu ganinsa ba ya sa ko su Abuya ba su je tarbansa ba, sai da ya gama da wurin aikinsa tukuna ya kira Abuya, ai kuwa cikin wani irin farin ciki Abuya ya nufo hanyar Bauchi ya ɗauko BB.
Tun da muka dawo daga makaranta yau ina dakinmu ina karatun wani littafi Mai suna RUFAFFIYAR AJIYA (my next book) I was a kinda happy and excited saboda littafin ya zo da wani salo na musamman, Ni kaɗai ce a ɗakinmu Rafi'at na part ɗin Ummi, Ni dai ba Ni da masaniyar akan dawowar BB ɗin, ita dai ta sani saboda tare da Ummi suka shirya masa ƙayatattun abinciccika kamar wadda za a yi gayya.
Ina zaune a parlourn Mommy na kwanta akan kujera mai mazaunin mutum uku yayin da TV ke kunne amma Ni hankali na gaba ɗaya yana kan littafin da nake karantawa a wayata, ina cikin karatun ne na ji sassanyan ƙarmshin da ko Bacci nake ba zan manta mai shi ba ya doki hancina. Idanhwana na lumshe tare da sauƙe wata nauyayyar ajiyar zuciya kana na ci gaba da karatuna, ko layi ɗaya ban karanta ba na ji an dungure min kai. Cike da mamaki na ɗago don har ga Allah ban yi tunanin shi ba ne, ƙamshin da na ji kuma na san kawai gizo ne, amma dungure kaina da aka yi ya sa Ni miƙewa zaune na ɗago kaina don ganin waye.
A zahiri na furta "Fatabarakallahu ahsanul Khaliqina" yayin da sautin bugun zuciyata ke fita da matsanancin sauri, kasa furta komai na yi bayan haka sai na lumshe idanuwana, BB ne tsaye akaina tabbas, ya ƙara tsayi da kuma ƙirar jiki, ya ƙara kyau da kuma cikar kamala, babu wani saje a fuskarsa saɓanin lokacin da ya tafi, amma duk da haka da wuya idon mace ya sauƙa kansa kuma ta iya ɗaukewa lokaci guda ba tare da jin son ƙara kallonsa a karo na biyu ba, Wannan shi ne abun da ya faru da Ni ma.
Gyaran muryarsa ce ta sa ni dawowa daga duniyar da tunanina ya yi hijira gare ta.
Cikin rawar murya na fara buÉ—e bakina trying to say something meaningful sai dai me, abun da na iya furtawa shi ne "Ka ka dawo ke nan?, so you're back now"
Ƙoƙarin ɗaga idanuwana na yi don na kalle shi, to my surprise sai na ga wayam, ajiyar zuciya na sauƙe ina wawwaigawa ko dai kawai hasashe nake yi? Ko, ba hasashe nake yi ba, idan hasashe kuma nake da ya kamata ƙamshin turarensa shi ma ya ɓace ɓat.
"Then Ina yake?" Na tambayi kaina cikin kiɗima, shigowar Rafi'at ya sa Ni dubanta, wata irin ajiyar zuciya na kuma sauƙewa, wurina ta ƙaraso tana faɗin "Jannat, BB ya dawo" fara'a sosai na gani shimfiɗe kan fuskarta haka kawai sai na ji ba daɗi kuma.
"Kin ga yadda BB ya ƙara girma ya ƙara kyau..."
"Um" na faɗa a gajarce tare da miƙewa zan nufi ɗakinmu.
Wata irin sautin dakakkiyar murya ne ya dira cikin kunnuwana, cikin wani irin tsoro da fargaba na juyo, tsaye yake ya harɗe hannayensa a ƙirjinsa yayin da ya tsare Ni da idanuwansa.
"Ke ba ki iya gaisuwa ba ne?"
A rarrabe na ce "E am na na iya, ina kwana ina yini" kansa kawai ya girgiza tare da tsura min idanuwansa da ke ba Ni tsoro tun muna yara, yadda ƙafata ke shirin kasa ɗauka ta ya sa na ƙara ƙanƙame jikina, cikin sanyin murya na ji ya ce "Disperse from here"
Da wani irin gudu na kwasa na nufi bedroom ɗinmu, Ina isa na dafe ƙirjina tare da ƙamewa wuri guda, sai da na shafe mintuna kusan biyar a jikin bango kafin na faɗa kan gado ina sauƙe numfashi da sauri da sauri.
Idanuwana na lumshe Sannan na ce "More handsome than he's before" sai kuma na tura bakina gaba.
"Sai shegen haɗe fuska kamar..." Shiru Na yi na kasa ƙarasa abun da na yi niyyar faɗa, can dai da na dawo cikin right senses ɗina na Fara laluɓa wayata. Ganin ba ta gabana ya sa na tabbatarwa kaina cewa na bar ta a parlour ne, siririn tsaki na ja sanin cewa ban isa na koma parlour ɗauko waya ba har sai na tabbatar ya tafi, a wurin na kwanta tare da lumshe idanuwana na lula zuwa wata duniyar ta tunani.
A can ɓangaren BB kallo ɗaya ya min ya gane ni, ko da ya ga yadda na saki baki da hanci ina kallonsa sai ya wuce ciki kawai don ya tabbatar at that moment ba lallai na iya ba shi amsar abun da tambaya ba, lokacin da ya tsayar da Ni kuma haka ya ci gaba da kallona har sai da na ji kamar zan faɗi, a nashi ɓangaren hakan ya so dama to amma yanayin firgici da tsoron da ya gani akan fuskata ya sa shi lumshe idanuwansa, kan laɓɓansa ya ce "She'll never change" sai kuma ya murmusa ya fara nufar hanyar fita, vibration wayata ta yi, har zai wuce sai kuma ya juyo, hango wayar akan kujera da ya yi ya sa ya dawo ya ɗaga yana mamakin wayar waye rai da yake wayar ba ta shiga lock ba hakan ya ba shi damar accessing ɗinta, yatsarsa ya saka akan secreen ɗin har ya koma bedroom ɗinsa, zama ya yi bakin bed sannan ya Fara bin screen ɗin which was still unlocked da kallo, a hankali ya fara karanta abun da yake gani cikin ransa, duk da ya sha wahala sosai kasancewar he's not used to karatun Hausa amma dai ya fahimci dai littafin soyayya ne irin wanda ƴanmata da kuma matan aure suka ba wa amanna a yanzu.
Kansa ya jinjina kafin ya ce "Lallai yaran nan, nawa ma suke da za su fara karanta Irin litttattafan nan kalan duk su fitsare?" Sanin ba mai ba shi amsa ya sa ya jinjina kansa kana ya shafa kan nasa da babu gashin kirki duk sumar an aske ta. Wayar ya ajiye a wardrobe ɗinsa daga nan ya miƙe don yin sallar.
Sai da Rafi'at ta dawo daga part ɗin Ummi na samu tabbacin ba ya nan, wannan dalilin ya sa na fito don ɗaukar wayata sai dai ga mamaki na babu wata babu alamar ta, a ɗan ruɗe na tambayi Rafi'at ta ce ba ta gani ba, ita tun fitar ta ɗazu ba ta ƙara dawowa ba sai yanzu, take zuciyata ta fara bugun tara-tara fatana ɗaya Allah ya sa ba BB ba ne ya ɗaga ba, idan shi ne ai kashina ya gama bushewa.
Washe gari ban matsa da cigiyar wayar ba, Rafi'at ta kira amma ba a ɗagawa, mun duba saƙo da lungu babu wayar, hakan ya tabbatar min da cewa BB ne ya ɗage ta, gashi yau yini guda ko giftawarsa ban gani ba, gobe kuma muna da exams ɗin maths, ban san ya yake so nayi ba. Ganin bani da wata mafita da ta wuce na tunkare shi ya sa na aro jarumta na yafa wa kaina, da misalin ƙarfe tara na dare na nufi sashen Ummi, kai tsaye hanyar ɗakinsa na nufa.atre da cin birki a bakin ƙofar ɗakin ina tunanin knocking ko kuwa, can dai na yanke shawarar knocking ɗin sau uku na bufa daga nan na janye hannuna na kara kunnena a jikin ƙofar ina jiran a ce na shiga.
Kusan minti biyu na kwashe ina jira ban ji ko da motsi ba, ba tsammani na ji an buɗe ƙofar hakan ya sa na bi ƙofar luuuuu kasancewar a jikinta nake, runtse idanuwana na yi don na tabbatar ba abun da zai min shamaki da faɗuwa ƙasa, matashin da na ji gangar jikina ta yi da Abu ya sa Ni sauƙe ajiyar zuciya Tare Da sakin wani gauron numfashi.
"Ke!" Na tsinkayi amon muryarsa mai taushi cikin kunnena, saurin buɗe idanuwana na yi cikin rashin Sa'a na sauƙe su akan kyakkyawar fuskarsa wacce babu wani yanayi da ya bayyana kanta na daga garin ciki ko akasinshi.
"Meye kike a nan?"
Ƙoƙarin fara janye jikina na yi daga nashi da nufin na tsaya da ƙafafuna sai dai bai ba Ni damar hakan ba sai ma gyara min kwanciyar da ya yi akan hannayensa.
"Am I not talking?"
Kaina na kawar Sannan na ce "Wurinka na zo" sai lokacin ne ya samu damar sauƙe Ni ƙasa ya tsayar da Ni akan ƙafafuna, kallo Mai cike da tarin tambayoyi ya aiko min hakan ya sa ba shiri na fara ƴan kame kame "dama, dama dama BB wayata da ka ɗauka jiya gobe muna da exams"
Cikin isa da ƙarfin halin da ya ban mamaki na ji ya ce "Ba zan bayar ba."
"Don Allah..."
"Shhhh" ya É—aura yatsarsa kan lips É—ina sannan ya Fara magana cikin raÉ—a "I don't want to hear anything, just go away"
Kasa cewa komai na yi hakan ya sa na fito jikina ba ƙwari, haushin kaina na fara ji don me ya sa zan biye masa, take wani littafi da na karanta ya faɗo min a rai, wanda jarumin da kuma jarumar alaƙarsu kusan irin tamu ne, shi ma ya je ƙasashen ƙetare ne ya yi karatu sai ya dawo, nan ya fara mannewa jarumar kasancewar ya saba da mu'amala da mata a can.
Saurin kawar da wannan tunanin na yi sannan na wuce part ɗin Mommy, Ina ji Rafi'at na tambayana ina na je na yi banza da ita na koma na kwanta, sai dai baccin ya ƙi zuwa min sakamakon tunaninsa da ya yi wa zuciyata ƙawanya.
A sannu zuciyatata fara gwaɓa ta akan yakice tunaninsa a raina.
Washe gari bayan mun dawo daga school, wanka muka yi kana muka nufi part ɗin Ummi, shi kaɗai muka tarar a parlour kwance akan 3 seater yayin da ya lumshe idanuwansa kamar mai Bacci, cikin raina nake ayyana irin yadda ya ƙara kyau da kuma kwarjini, sai nake ganin ma kamar shuɗewar kowacce rana ƙara kyau yake yi.
Ganin idanuwansa rufe ne ya sa muka yi tunanin Bacci yake hakan ya sa na yi wa Rafi'at alamun mu wuce ciki kawai a hankali, takunmu hurhuɗu muka ji gyaran muryarsa, babu ɓata lokaci muka dawo gabansa muka tsugunna. Tashi ya yi ya zauna, kamar masu rige-rige haka muka gaida shi, bai amsa ba sai ma bin mu da kallo da ya yi.
Sai da ya ƙare mana kallo kana ya ƙira sunanmu ɗaya bayan ɗaya.
"Jannatul Firdaus, Rafi'atu!"
Jiki na rawa muka amsa, fuskarsa ya haÉ—e lokaci guda, take muka sha jinin jikinmu. Cikin Muryarsa mara hayaniya ya ce "Dama aure kuke so ashe?"
Na ɗago na kallo Rafi'at, itama ta kalle Ni sai muka sunkyar da kanmu ƙasa ba tare da mun iya cewa komai ba.
"Aure kuke so ashe?" Ya ƙara maimaitawa cikin halin ko in kula.
Cikin kame-kame muka fara faÉ—in "A'a e a'a BB"
Yatsarsa ya É—aura kan lips É—insa sannan ya ce "shhhh, don't say anything, aure kuke so, in Kuma ba haka ba to yaya ne"
Shiru muka yi daga Ni har Jannat muna wasa da yatsunmu.
Ƙara haɗe fuskarsa ya yi tamau kafin ya dube mu ya ce "Idan ba auren kuke so ba meye?"
Raurau na yi da ido sanin cewa da Ni yake wannan maganar, cikin rawar murya na ce "Don Allah ka yi haƙuri kar ka faɗawa Abuya, wallahi ba aure muke so ba, karatu muke so"
A dake ya ce "fine, wa ya siya muku waya ma? Kema kina da ita ko Rafi'atu?"
Rafi'at ta ce "Ka yi haƙuri BB Daddy ne ya siya mana saboda exams"
"Sai ya ce kuke karance-karancen iskanci ko? Na sha jin malamai na magana akan Littattafan hausan nan, a ciki ake lalata muku tarbiyya"
Cikin ƙarfin hali na ce "BB wallahi ka karanta ka gani, wallahi wannan littafin babu iskanci a ciki"
"O kin san akwai iskancin a ciki kuma kuke karantawa ke nan?"
A ɗan kiɗime na ce "Wallahi ba haka nake nufi ba, don Allah ka rufa mana asiri BB, wallahi ba zan ma ƙara karantawa ba"
Shiru ya yi can ya ce "Fine, yanzu dai tun da aure kuke so kun ga kun hutar da mu, bari sakamakon jarabawar ya fito sai ku turo samarin naku gida..."
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.