CHAPTER 17:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Kamar daga sama na jiyo muryar Rafi'at na faÉ—in "Kar Allah ya sa ki tashi, wallahi zuwa zan yi na ce masa kin ce ba za ki zo ba"
Juyi na yi tare da miƙa a lokaci guda. Cikin Muryar Bacci na ce "Meye?"
Ta ce "kar Allah ya sa ki tashi, BB ne ya ce Na kira ki yana part ɗin Ummi, ki tsaya ɓata lokaci ya ƙara miki wani punishment ɗin..."
Ai kafin Rafi'at ta rufe baki tuni na miƙe zaune ina sosa idanuwana.
Dariyar mugunta ta yi na ɗan harare ta, kallona ta yi ta ce "Kya ki da shi, Ni dai na isar da saƙona"
Miƙewa na yi na shiga toilet na wanke fuskana sannan na ja hijabi na saka tare da ficewa zuwa part ɗin Ummie.
A parlour na gan shi zaune ya ɗaura ɗaya akan ɗaya, sanye yake cikin wasu soft rugs da wando kamfanin Adidas yayin da ya wani hakimce yana daddanawa waya, sallama na yi, akan laɓɓansa ya amsa ba tare da ya ɗagoeya kalle Ni ba.
Zama na yi a gabansa kamar mai karɓar sadaka, cikin cool voice ɗin da ba na sanin ina daura sai gabansa na ce "BB ga Ni"
Sai da ya shafe kusan three minutes Tukun ya ɗago ta duba Ni, daga nan kuma ya ƙara ɗage kansa, kamar ba zai ce komai ba ya ajiye wayarsa gefe sannan ya kira sunana.
"Jannat"
Amsawa na yi ina faÉ—in "Na'am"
Ya ce "Haushina kike ji ko?"
Na girgiza kaina a zahiri while deep down in my heart haushin nashi kam ina jinsa ba kaÉ—an ba.
Ya ce "Kina jin haushina mana, is it because Ina takura muku ko? Ina tauye muku haƙƙoƙinku ko?"
Cikin raina na ce ƙwarai kuwa, amma a zahiri sai na ce "A'a"
Ya ce "Ki daina cutting ɗina idan Ina magana" numfashi ya sauƙe sannan ya ce "Na gama fuskantarki Jannat, na san cikin ranki ganina kike kamar wani mugu wanda bai son ganin farin cikinku, and it's not like that, Ina ƙara faɗa muku, duk abun da nake muku ke da Rafi'at soyayya ce ba wai ƙiyayya ba, yarinta har yanzu na ɗawainiya da ku shi ya sa ba za ku taɓa fahimta ba, musamman ke jannat, amma with time, wata rana ko da ba a gabana I'm hundred percent sure that Za ki faɗi haka a lokacin da hankali ya zo miki."
Shiru BB ya yi, Na ma yi zaton ya gama magana sai kuma na ji ya kuma kiran sunana, kaina na ɗaga ba saci kallonsa Sannan na mayar da shi ƙasa.
"Me ya sa in na saka doka ke kike fara ƙetare ta Jannat?"
Kaina na ƙasa na ce "me kuma na yi?" Kasancewar cikin raina na yi maganar ya sa bai ji me na ce ba.
"Saboda kin raina Ni Jannat Ko kuma kina ganin ban isa ba?"
Murya ƙasa-ƙasa na ce "A'a " ina girgiza kaina.
Ya ce "Haka ne mana, idan ba haka ba ne why kike son ɓata min rai ko yaushe? Why kike aikata abin da kika san zan iya hukunta ki akansa?"
Ikon Allah, na faÉ—a cikin raina don ban ga dalilin yin duk waÉ—annan maganganun da yake yi ba.
Kallona ya kuma yi ya ce "Na ce muku ba na son ganin ku a social media, Amma kin nuna min cewa ban kai na kafa Miki doka ki bi ba"
Zaro idanuwana na yi don har ga Allah na manta da wannan batun, kuma har ga Allah ai ba wani abu nake yi da bai dace ba, beside na ma goge account É—in nawa tun ranar da ya kama Ni.
Kafe Ni ya yi da idanuwansa, jikina ne ya É—an yi sanyi.
"Kin yi shiru, ko so kike ki ƙara ɓata min rai?"
Kaina na girgiza ina faÉ—in "A'a "
Ya ce "Kin san dalilin da ya sa nake restricting É—inku from all those kind of socialization?"
Na girgiza kai ya ce
"Na san cewa ta this stage of Life da kuke kanku na zafi, idan har ba a saka muku dokoki da kuma tsare-tsaren rayuwa ba za ku tashi ne ƙara zube kamar wasu dabbobi, I know you've so many rights da kuke ganin you're eligible and entitled to them, you see, these social media stuffs da na hana ku wallahi gata nake muku, za ku ga kamar ina daƙushe ku wuri guda amma ba haka ba Ni, kun ga social media nan ko, duk wasu tarin fa'idodi da muke ganin tana da, it has a lot of challenges and disadvantages Wanda ba kowa yake hange ba, idan har aka ce za a bar ku ku yi abun da kuke so to da an samu matsala babba, but tun da kin nuna ke hakan da nake muku ba ki so, fine, I'll give you the opportunity to do as you like, in dai duniya ce, za ki koyi darrussa da dama cikinta"
Kamar ba zan ce komai ba sai kuma na ji zuciyata ta ɗan yi sanyi, cikin sanyin murya na ce "I'm sorry BB, ka yi haƙuri kar ka cire hannunka a kanmu"
Kallona ya yi yana nazarin maganganun nawa tare da auna su a wani mizani, can kuma ya ce "You can go jannat"
Simi Simi na miƙe after saying thank you na koma part ɗin Mommy.
Tun da na koma Rafi'at ke tambayata me BB ya ce min amma na kasa faÉ—a mata.
Washe gari muka je school, daf da lokacin tashi sai ga kiran DR. Junaid, gaba ɗaya na shafa'a da cewa jiya mun yi magana da shi cewa za mu haɗu yau, siririn tsaki na ja sannan na ɗaga ina ƙara wayar a kunnena.
"Hello Jannat"
Na amsa da "hi"
Ya ce "Ina yini ya lectures?"
Na ce "Alhamdulillah"
Ya ce "Ma sha Allah, Allah ya sa dai kun fito daga lectures "
"Umm"
Ya ce "Ma sha Allah, ina jiranki a cool down É—in da ke bayan classes É—inku"
"To" kawai na ce, daga haka na yake kiran tare da É—aukan stuffs É—ina na nufi wurin da ya ce min yana can.
Hango shi na yi tun daga nesa yana zaune, ko fa na ƙarasa sai na tsinci kaina da kallonsa, kyakkyawa ne sosai, sanye yake cikin ƙananan kaya kamar ko yaushe, sai da yau babu labcoat akan shigar tasa.
Ƙarasawa na yi na zauna akan kujerar da ke fuskantarsa sannan na ajiye stuffs ɗina kan table ɗin da ke tsakaninmu ina faɗin
"Wash"
Cike da kulawa Dr. Junaid yace "Sannu Jannat"
Na amsa "Da yauwa, an yini ƙalau Dr.?"
Ya ce "Lafiya lau, Allah ya sa dai ban takura Miki ba"
Murmusawa na yi na ce "A'a"
Shima murmushin ya yi sannan ya ce "Ma sha Allah, ya lectures din?"
Na É—an yamutsa fuska sannan na ce "Alhamdulillah"
Ya ce "ma sha Allah" sai kuma ya yi shiru "Jiya fa i thought za ki ce na zo gidan"
Da É—an mamaki akan fuskata na ce "To me ya sa sai ka zo gida za mu yi Maganar?"
Yamutsa fuska ta yi kafin ya ce "Just! Ina son a San Ni a gidan, ko ba komai yanzu ai mun zama É—aya"
Na ce "as in?"
Wayancewa ya yi ya ce "E, ke fa kamar ƙanwata kike, kin san fa Ni ba ɗan Azare Ba ne, babu wanda ba sani a nan, family na suna Katsina"
Ban ce komai ba sai ma mayar da hankali na da na yi wajen gano inda maganganun nasa suka dosa.
Katse min tunanin da nake ya yi da faÉ—in "Bayan ke ba na kula wata macen Jannat, ko yaushe I'm feeling loneliness in me, babu wani É—an uwa ko É—aya a kusa"
Murmusawa na yi sai dai ban ce komai, kallona ya yi ya ce "Don Allah ki bar Ni na je gidanku mu gaida da su Mommy, ki ga fa ko Rafi'at ba ta san Ni ba"
Mamakinsa ne ya cika min rai, ko me yake nufi only God knows. Haka dai ya yi ta kawo min irin excuses É—in nan, Ni dai kawai jinsa nake don ko giyar wake na sha ba zan bar Dr. Junaid ya zo gidanmu ba, na kawo shi a matsayin wa?
Ai ba zan ma Fara ba, ba da Ni ba, wai gaɗa a kotu. A haka muka ɓata lokaci har aka zo ɗaukana daga nan muka yi sallama na wuce don na ga kiran Rafi'at wanda ya tabbatar min sun zo ɗaukana.
Sallama muka yi da Dr. Junaid, ya miƙo min wani ɗan medium giftbox, ƙin amsa na yi sai da na ga ya matsa tare da nuna rashin jin daɗinsa Tukun na karɓa ina mishi godiya, daga nan muka rabu, ya nufi motarsa nima na nufi yadda ta gidanmu ke ajiye.
A gajiye na koma gida hakan ya sa ban samu damar ko da tuna wani sashe na hirar tamu da Dr. Junaid ba, sai dare ne na na je É—auko handout É—ina zan yi karatu na ga giftbox É—in da ya ba Ni.
Zaro idanauwa na yi don har ga Allah na manta da shi, hannuna na saka na É—auko giftbox É—in, tsintar kana na yi da son buÉ—ewa na ga meye a ciki, a hankali na fara ware zaren da aka naÉ—a jiki, baya na ware na buÉ—e gift box É—in.
Ban san lokacin da na furta "wow" ba
Ba komai ba ne a ciki sai wani abu da akayi wrapping cikin wrapping sheet sai kuma card ɗin da ya ja hankalina wanda sosai ya burge Ni, karanta abun da ke jiki na yi ins Murmushi, daga nan na fara ƙoƙarin buɗe gift ɗin da ke ciki.
Me zan gani? Chocolates ne iri-iri, haka na bi su ɗaya bayan ɗaya ina dubawa, kusan dukkansu abun da na fahimta sunayensu na da alaƙa da soyayya, kuma idan na fahimta, irin wannan kyautar ana yi ma wanda ake so ne kawai.
To amma ai Dr. Junaid ba so na yake ba, its a sisterhood relationship tsakaninmu for now kamar dai yadda ya yi requesting. Tattara komai na yi na saka a drawer daga nan na wuce parlour wurin Mommy.
Muna zaune Ya Sadiq ya shigo parlourn. Bayan mun gaida shi ina ganin yadda ya yi wa Rafi'at magana da ido, ganin hakan ya sa na saki wani Murmushi, sosai hakan ya min daÉ—i, ko ba komai na san sister na ta yi dacen abokin rayuwa.
Fuskata na ɗan kwaɓe ina tuna cewa nifa ba Ni da mai so na a yanzu, tsaki na ja har sai da Mommy ta tambaye Ni lafiya, wayancewa na yi na ce mata babu komai, daga haka na fice daga ɗakin na bi bayan ya Sadiq da ya fita yana jiran masoyiyar tasa ta fito.
Kallonsa na yi na ce "Ya Sadiq don Allah gobe da yamma za ka É—an zaga gari da mu?"
Fuskarsa ya É—an haÉ—e sannan ya ce "Ni É—in ne zan fita da ku?"
Kafe shi na yi da idanuwana tare da faÉ—in "Kai Ya Sadiq, kaima so kake ka zama kamar BB ko?"
Dariya ya yi sannan ya ce "Don na ƙi fita da ku? To ai shi yana fita da ku na gani, Ni jiya kam me ya haɗa ku da mutumin, Rafi'at ta ce min ya..."
"Wato sai da ta faÉ—a maka? Lallai za mu haÉ—u"
Cikin lallashi ya ce "Kin ga, ki yi haƙuri kar ki ce za ki mata magana, kiranki na ce ta yi shine ta ce kina can kwance BB ya ba ki stress"
Marairaice fuska na yi na ce "Ai nikam na rasa me yasa BB Bai ƙaunata Ya Sadiq"
"Shhhh, waye ya faÉ—a miki haka, Jannat ai duk yadda nake son ki wallahi ko rabin yadda BB ke sonki nan yi"
"Me yasa ka ce haka?"
Ya Sadiq ya ce "Ba za ki fahimci hakan ba Jannat, mai iya jurar rashin kunya da rawar kanki sai iya BB É—in"
Kwaɓe fuska na yi kamar zan yi kuka, ganin hakan ya sa shi faɗin "I'm sorry, but I'm saying the fact, ba Kya ji ko kaɗan sister, shi kuma BB kin san ba ya juran rashin ji"
"Kaima kana bayansa ke nan?" Na fada kamar zan yi kuka
Ya ce "to ai dole na, shi ne limaminmu fa"
Na ce "shi ke nan ai"
Ya Sadiq ya ce "Yaya Khalil is such a simple man like everyone else, musamman ga wanda ya fahimce shi, da a ce kema za ki fahimce shi Jannat, you're going to find him as the nicest person ever"
Waro idanuwana na yi ina faÉ—in "Tab, wai BB?"
Ya Sadiq ya Gyaɗa min kai, gyaran Muryar Rafi'at ta sa ba shiri na juyo ina faɗin "Bari na ba ku wuri ko, a baiwa flowers ɗin ruwa da kyau" na ƙarashe sounding rude Ina ɗan ɗage musu gira.
Kasancewar akwai haske da yawa ya sa Ya Sadiq ganin abun da na yi, daƙuwa ya aiko min yana faɗin "Zan yi maganinki ne Sister "
Ban tsaya biye shi ba na koma parlour muka ci gaba da kallon wa'azi tare da Mommy yayin da Na bar Rafi'at da Ya Sadiq a waje, suma ba su jima ba coz Rafi'at a tsorace take hakan yasa ta ƙi ba wa Habibyn nata cooperation su yi soyayyar, babu yadda ya iya haka ya sallame ta ta dawo ciki shi kuma ya wuce abunsa.
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.