CHAPTER 16:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
"Kin san dai lokacinki kike ci ko?" Ya ba Ni amsa cikin halin ko in kula.
Sanin cewa magiyar tawa ba za ta yi amfani ba a wannan lokacin ya sa na goge hawayen nawa na juya na ci gaba da ɗiban ruwan. Sai da na kusa isowa wurinshi kawai na yi tuntuɓe da spoon na faɗi, take ruwan nawa ya zube.
Daga wurin da yake ya aika min wani mugun kallo ya ce "Duk wurin da kika É—isar da ko da drop me na ruwa ko tabbatar in kin gama cika bucket É—in nan za ki goge shi tas"
Cikin raina na ce "Lallai BB ba shi da imani, yanzu dai ke nan sai na cika wannan bucket É—in yake nufi kafin ya bar Ni?
Kamar wacce ƙwai ya fashewa a ciki haka na miƙe zan ci gaba da ɗebo ruwan na tsinkayi Muryar Mommy na faɗin "A'a, ba ka wuce Misau ɗin ba ne?" Daidai isowarta wurin BB ɗin ta ce "bokiti a parlour kuma? Wa ya kawo shi hala?"
Kallonta BB ya yi sannan ya ce "na fasa, sai Allah ya kai mu gobe"
Mommy ta ce "To Allah ya kai mu"
Hannu ta sa za ta É—age bucket É—in BB ya ce "Ni na kawo shi"
Da kallon mamaki Mommy ta bi BB É—in da shi Sannan ta ce "Ikon Allah"
Bai ce komai ba shi dai, hakan ya sa Mommyn miƙewa za ta koma ɗaki, juyowar da za ta yi Ni kuma na ƙaraso ba ta san da Ni ba sai kuwa muka ci karo cup ɗin da na ciko da ruwa ya faɗi ƙasa, idanuwana na waro tare da tsugunnawa don ɗauko cup ɗin wanda ni a yanzu shi ne a gabana ma ba komai ba.
ÆŠago Ni Mommy ta yi ta ce "A, ke Lafiyarki?"
Cikin inda inda na ce "E, am e" idanuwana na kai na duba shi sai na ga ya kau da nashi gefe, kaina na jinjina ina ƙara mamakin taurin zuciya irin ta BB, wato Kar ma na kalle shi Mommy ta fahimci wani abun ya sa shi kau da kansa gefe ko.
"Miye hakan kuma?"
Na ce "a'a Mommy ba komai ba, yi haƙuri ban kula da ke ba"
BB ne ya yi saurin faɗin "Mommy kina da saƙo Misau ɗin ne?"
Kallon BB Mommyn ta yi sannan ta kalle Ni trying hard to figure out what's fishy between us Amma BB ya ƙi ba ta wannan damar, ganin hakan ya sa zuciyata saurin yanke shawarar samar min mafita, take na yi saurin barin wajen na nufi kitchen Ina Allah Allah cup ɗin ya cika na dawo na zuba tare da addu'ar Allah ya sa har lokacin Mommy na wurin.
Cikin Sa'a cup ɗin na cika ba taho da sauri ina sakin murmushi ganin Mommyn na tsaye da alamu wani abun suke tattaunawa da BB ɗin. Ina ƙarasowa kuwa na juye ruwan a ciki, ai kuwa a idon Mommy, tafa hannayenta ta yi ta ce "Ikon Allah, me zan gani haka Khalil?"
Kamar ba zai tanka ba kuma ya ce "Mommy..."
"Kar ka ce min komai ai na gani da idona"
Jin Mommy ta shiga zancen ya sa na fashe da kuka ina ƙanƙame jikina, Mommy ta duba Ni sannan ta mayar da kallonta ga BB tana aika masa wani kallo da ita kaɗai ta san fassarar shi.
Janyo Ni jikinta ta yi sannan ta ce "Yi haƙuri Daughter, je ki watsa ruwa, Rafi'at! Rafi'at" Mommy ta ƙwalawa Rafi'at kira "Ki kai wa Jannat Abinci ɗaki, maza je abun ki, zan yi maganin Yayanku"
Ido na faka na kalle shi ya wani yi kici-kicin da fuska ya haɗe girar sama da ta ƙasa, gwalo na masa tare da wucewa abuna bayan tabbatar da cewa ya gan ki, kansa ya jinjina sannan ya fara ƙoƙarin miƙewa.
Mommy ce ta tsayar da shi tana faɗin "Haba Khalil, wai dama har yanzu ba ka daina ire-iren waɗannan punishments ɗin ba uhm? Yanzu meye ribarka na wahalar da ƙanƙanuwar yarinyar nan, ko ba ka raga musu Kasancewasu ƙannenka ai ka raga musu kasantuwarsu mata"
Cikin ransa ya ce "Mommy ke kike ganinta ƙaramar yarinya, ita ganin kanta take ta isa a yanzu"
"Magana nake maka Khalil, ka wani zuba min ido kamar ba ka ji na"
Saurin shafa kansa ya yi tare da faɗin "I'm sorry Mommy, In Sha Allah ba za a ƙara ba"
"In kuwa aka ƙara ma ba lamunta zan yi ba, don ba zai yiwu ina ji ina gani ka lahanta min yarinya ba, ire-iren punishments ɗin nan ba nasu ba ne Khalil, ban hana ka hukunta su ba amma a yi komai daidai ruwa daidai tsaki, Please take note"
Ya amsa da "In sha Allah Mommy" daga haka ya fice yana cije gefen lips É—insa tare faÉ—in "She's safe now, Amma za mu haÉ—u" daga nan BB Bai tsaya ko ina ba sai part É—in Ummi.
A nawa ɓangaren ɗakinmu na nufa tare da zubewa kan bed, Rafi'at da ke shirin fita ta ce "Ke Lafiyarki kuwa?"
Ganin ban kula ta ba ya sa ta ƙaraso ta zauna bakin gado tare da kai hannunta jikina tana taɓawa.
"Ƙalau muka dawo fa, kin dafa indomien ne? Uhm tun da ba za ki kula Ni ba bari na je na haɗo mana golden morn in mun sha na je part ɗin ummie na ɗebo mana wani abun" tana faɗin haka ta fice.
Blanket na shashimo tare da ƙudundune wa ciki ina sauƙe ajiyar zuciya, gaba ɗaya ƙafafuna ciwo suke min kamar wacce ta shekara tana aiki, na dai danganta hakan da yunwar da ke cin jikina yau ne.
Cikin raina na ja wa BB Allah ya isa ta kai cikin randa don kuwa na gama fuskar da ba ya son jin daɗi na ne gaba ɗaya after all ban tare mishi komai ba rayuwa ba, tunanin laifin da na masa daga dawowata zai tarbe Ni da wannan mugun punishment ɗin nasa na yi, amma iya hangena na kasa gane dalilin hakan, hakan ne ma ya sa na ƙara ka masa Allah ya isa a zahiri yayin da nake ƙoƙarin stretching ƙafafuna da nake jin su kamar ba a jikina ba.
Shigowar Rafi'at ɗakin ya sa Ni tattara sauran ƙarfin daya rage min na miƙe zaune, cup ɗin da ta dama min golden morn na amsa tsabagen yunwar da ke cikina spoon ɗin na cire na kafa kai. Bayan na shanye shi tas ne na dubi Rafi'at na ce "Don Allah ki dubo mana wani abun a part din Ummi na san ba za a rasa ba tun da ɗanlelen nata yana nan"
Kallo Mai cike da tambaya Rafi'at ta aiko min sannan ta ce "Ban gane ba?"
Na ce "ba ki gan Ni ba ne? Yaya Zalimu ya dawo wallahi, yau ban tashi da Sa'a na gaba ɗaya" na ƙarashe ina marairaice murya
Hannunta ta sa ta rufe bakinta jin sunan da na faÉ—a, sai da na gama maganar kana ta ce "Wai BB ne ya dawo?"
Na jinjina mata kai "Ƙwarai kuwa, Ni kam har tsaraba sai da ya ba Ni"
"Me?"
Na ce "Ke dai in za ki dubo mana ki je ki dubo mana"
Ta ce "Tab, in ba za ki ba nima ba zan je ba, Gara na je na daga noodles"
"To ki dafa mana tare don Allah, wallahi ji nake kamar ƙafafuna ba a jikina suke ba"
Cikin raɗa ta ce "Wane punishment ya ba ki ne?" Ta ƙarashe tana ɗage min gira.
Na amsa mata da faÉ—in "Hmm, fill the bucket, kuma wai daga kitchen sink zuwa parlour"
Rafi'at ta zaro ido kasancewar tun muna yara na ma yana ba mu wannan punishment É—in, lokacin kuwa kayan wasanmu yake cewa mu É—auko sai ya ga smallest cup ko bowl ya ce da shi za mu cika. Kanta ta jinjina sannan ta ce "Tab! Lallai kin jikkata, bari na je na dafa mana da É—an yawa sai mu ajiye a É—aki ba zai mun fita ba"
"To" kawai na iya ce mata, daga nan na mayar da kaina kwance ita kuma ta fice.
Bayan Rafi'at ta dafa mana noodles ba mu ƙara fitowa ko da parlour ba har dare, washe gari kuwa bayan mun shirya za mu wuce school a ɗaɗɗare muka biya muka gaida Ummi cikin ranmu kuwa addu'a muke Allah ya sa kar mu haɗu da BB, wata nannauyar ajiyar zuciya muka sauƙe a tare bayan mun fito ba tare da mun gan shi ba, Daga nan kuma muka wuce aka fara dropping Ayman daga nan aka ajiye Ni sannan Rafi'at.
Bayan mun dawo daga school cikin Sa'a muka shiga part din ummie muka fito ba mu yi arba da Yaya Zalimu ba, hakan ba ƙaramin daɗi ya mana ba.
Muna shiga part É—in Mommy muka tarar da ita zaune a parlour tana kallon maimaicin shirin bayyinat da ake yi a Sunna TV.
Jikin Mommy na shige ina faÉ—in "Sannu da gida Mommy"
Cikin fara'arta mai yalwa ta ce "Sannu Æ´ata, an dawo"
Na gyaÉ—a kai Mommy ta ce "Sannunku da dawowa"
Na amsa da "Sannu Mommy"
Bin bayan Rafi'at da ba ta tsaya ba na yi, a É—aki na iske ta tana shirin shiga wanka, da Allah na haÉ—a ta kan ta bar Ni na fara shiga don wallahi yunwa nake ji sosai.
"To ya zan yi ai sai ki shiga"
Ni dai ban ce mata komai ba tun da har ta min alfarma hakan ya sa na shiga na samu na watsa ruwa, kallonta na yi ganin tana daddana waya sannan na ce "Na fito"
Ta ce "ok"
Daga nan ban ƙara bi ta kanta ba na saka kaya marasa nauyi Sannan na fito parlour har lokacin Mommy na zaune.
Dining ba nufa na fara buɗe food warmers ɗin, wani irin dogon numfashi na shaƙa ganin gurasa, hannu na rawa na yi saurin zubawa a plate na tsiyaya zoɓo a cup sannan na dawo parlor na baje kan carpet kusa da Mommy.
Mommy ce ta dube Ni ta ce "Hala jiya kam laifin me kika yi ne daga dawowarku Khalil ya tisa ki da punishment?"
Gurasar da ke bakina na haÉ—iye sannan na ce "Hmm, wallahi Mommy ban san me nayi ba, dawowarmu ke nan daga school na shiga kitchen zan daga noodles ya ba Ni aiki"
Mommy ta jinjina kai sannan ta ce "Shi ya sa ba na so ya dawo gidan nan wani lokacin, kuma ya kamata Ku yi ƙoƙarin kiyaye duk wani abu da kuka san zai haɗa ku da shi bare har ku keta dokokinsa."
Na jinjina kai sannan nace "In sha Allah Mommy"
Sai da na kusa cinye tawa Gurasar Rafi'at ta fito, itama nan ta ɗebo Jallop rice ta zauna inda na gama ci ta fara cin nata, miƙewa na yi na nufi ɗakinmu tare da ɗauko wayata a cikin jakana.
Missed call Na gani, Dr. Junaid NE ya kira Ni, taɓa baki na yi na ce "Ko me rai zai ce min?"
Dialling numbern nashi na yi har ta gama ringing bai ɗaga ba, ina ƙoƙarin ajiye wayar kiransa Ya shigo , hakan ya sa Ni picking kiran tare da ƙara wayar a kunnena.
Gaisawa muka yi daga nan na ja bakina na yi shiru ina jiran jin dalilin kiran nawa da ya yi.
Shi ma shirun ya yi, ganin muna ɓata lokaci ya sa Ni faɗin "Hello"
Ya ce "Ina jinki"
Cike da mamakinsa na ce "Kai fa ka kira"
Ys ce "na sani, dama akwai maganar da nake so mu yi ne"
Na ce "alright, I'm all ears"
"Ba ta waya ba ce maganar, I'll like to see you in person"
Ban iya ɓoye mamakina ba na ce "Ikon Allah"
Ya É—an murmusa sannan ya ce "ikon gaske" É—an pause ya ci Sa'annan ya ce "To be sincere I want to see you, akwai maganar da nake so mu yi, to amma na san da kamar walaha ki kwatanta min gidanku"
Na ce "Gidanmu kuma Dr.?"
Ya ce "E, ita personal issue that's why nake so my yi maganar a gida"
Murya ƙasa-ƙasa na ce "BB is home, Babu yadda za a yi wani ya zo wurina, idan kuwa hakan ta faru na tabbatar ko wata ba lallai na ƙara ba za a aurar da Ni"
Dariya mai sauti Dr. Junaid ya yi kafin ya ce "And so? Ba ki kai auren ba ne ko me?"
Na ce "hmm"
"Meye Hmm? A beg my friend ki daina wani tsoro, wai shi wannan BB ɗin?" Shiru ya yi sannan ya ce "Ina tunanin fa" sai kuma ya ƙara yin shiru
Tsintar kaina na yi da tambayar "me?"
Ya ce "Babu komai, zan samu alfarmar zuwan ko kuwa na haƙura sai gobe na zo school ɗin naku?"
A kasalance na ce "Da dai zai fi"
Ya amsa min da "Fine, hakan ma na gode, see You tomorrow "
Na ce "Ok, bye"
Ya ce "Take care"
Daga haka kiran ya katse, na jima tsaye ina mamakin Kiran na Dr. Junaid yayin da zuciyata ke ƙoƙarin gano dalilin son ganina da yake yi, numfashi na sauƙe Sannan na samu bakin gado na zauna ina zame hular da ke kaina, gashina da ya zubo har gadon bayana na shafa sannan na taɓe baki na ce "What a personal issue is he talking about?"
Rashin mai ba Ni amsa ya sa Ni jan siririn tsaki na ajiye wayar tawa a gefena sannan na É—an kishingiÉ—a, ban aune ba Bacci ya É—auke Ni.
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.