CHAPTER 3:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
Driver na ganin mu ya ƙaraso wurin motar tamu tare da tsayawa wurin da BB ke ciki har lokacin bai fita ba. Glass ya sauƙe yana gaida Driver, driver ya amsa tare da faɗin "Ƙaramin Alhaji a buɗe Boot na ɗebi kayan yaran"
Trolleys da bags ɗinmu ɗaya bayan daya ya miƙa ma kowa zuwa part ɗin da ya dace da shi.
Part ɗin Mommy muka nufa da gudu har muna ture juna, ganin parlourn wayam ya sa ni ƙwala kiran "Mommy! Mommy"
“Mommy your angels are....†ban kai ga ƙarasawa ba na ji tsawar shi ta dira cikin kunnuwana, take kayan cikina suka fara juyawa ina tausayawa kaina. Rafi'at kuwa da gudu ta nufi bedroom ɗin Mommy, ganin hakan ya sa na ɗaura mata baya shi kuwa yana ganin mun yi ciki ya juya zuwa part ɗin Ummi.
Mommy dake zaune bakin katafaren bed din ta ne Jin muryar angels yasa ta yi ƙoƙarin fitowa, cin karo tayi da su kan hanyar su ta shigowa hakan ya Tabbatar mata habib yayi musu halin.
Hugging din ta suka yi tare suna ihun murna
“mommynmu! Mun yi kewar ku da yawa†janye mu tayi daga jikinta ta riƙe hannayenmu muka dawo parlor, a tsakiyarmu ta zauna sannan muka fara 'yar hirar kwana biyu
“kai Mommy don Allah miyasa kika tura BB ɗauko mu bayan kin san sam baya ƙaunar mu" Rafi'at CE ta tambaya tare da ƙarashewa muryarta a shagwaɓe.
“nikam ma na san da wuya in ciki na bai ɓaci ba Ummi, irin tsoratarwar da ya mana hmm†na faɗa ina jinjina kaina
Mommy kuwa haɓar ta ta riƙe sannan ta bi mu da kallon mamaki.
“yaushe na Zama abokiyar ku da zaku ke questioning na akan wani Abu? †ta ƙare tana jifanmu da wani irin kallo.
Hannu muka haÉ—a wuri guda muka marairaice fuska cikin sigar a tausaya mana muka ce
“Allah ya huci zuciar Mommynmu tuba mukeâ€
“shikenan ya wuce amma ku kiyaye bana son irin maganganun nanâ€
Da “toh†muka amsa, na ce
“mommynmu ko gaisawa dai ba mu yi ba, Ina yini ya gidan"
“lafiya Æ™alau É—iyata ya jarrabawar kuma da karatun?â€
“Alhamdulillah mommy†fadin Rafi'at tana shirin miƙewa
“toh Allah ya Ba ku sa'a "
“amin†muka furta a tare sannan Rafi'at ta ja hannuna
“ki tashi mu je wurin Ummina manaâ€
“ke ki je ni ban gama Jin ɗumin mommyna ba†na fada ina ƙara shigewa jikin Mommyn.
Part ɗin Ummie Rafi'at ta tafi, ganin baby ayman na ta rarrafowa yana tunkaro trolleyna da alamun son ta'adi yake yi ya sa ta ɗaga shi sannan ta fara mishi 'yar waƙar
“baby Ayman baby Ayman. Baby Ayman farin jinin kowa mai gidan Dada!"
Gwalatu da kuma dariyar ayman da kuma muryar Rafi'at yasa ta fito don gani.
Da gudu Rafi'at ta yi hugging Ummi tana faÉ—in
“Umminaâ€
“yarinyar kirki†ta fada tana zuba uban murmushi.
Parlor suka dawo suka gaisa sannan sai ga shigowar Jannert, bayan sun gaisa da Ummi suka fara 'yar hirar da duk rabin ta shirme CE
“Ummi wallahi duk na Æ™agu nagan ni a secondary school din nan na ji me ake ji a cikiâ€
Fadin Rafi'at kenan yayin da na yi caraf na ce mata
“worry not dear, mu mun kusa zama manya ai"
“ai kam manya, gashi har yanzu ɗabi'unku na yara ne"
Maganar Ummi yasa muka kwaɓa fuska kamar za mu yi kuka.
“haba Ammie kiga fa gashi mun Æ™ara É—an tsayi ma faâ€
“uhm ai na gani, Rafi'at dai tafi kama da mai hankalin amma ke kam Jannert ban San yaushe zaki yi baÆ™i hankalin baâ€
kwaɓe face na yi kamar zan yi kuka na fara buga ƙafata ina sakin kukan sbagway
“kai Ummi! Damah can ba so na kike yi ba amma ai na fi wannan nunar ranar hankali" na faɗa ina pointing Rafi'at.
Dukan da Ummie ta kawo min ya sa na goce cikin zafin nama ina dariya alamun ko ba komai dai na rama.
“kuna dai sallah a can din ko dai marasa yi kuka zama a can din"
Tambayar da Ummi ta mana yasa muka fara kallon juna muna ƙiƙƙfta idanuwanmu. Rafi'at CE tayi ƙarfin faɗin
“e Ummi muna yi amma ba kullum ba fahâ€
Baƙi ta hangame tana kallon su yayin da dukkanmu muka sha jinin jikinmi
“shikenan na gane, ƙarfi da yaji makarantar nan so take ta mayar da ku su ngozi da Emanuella koh?†kanmu muka kaɗa alamar a'a.
Ummi ta tsare mu da ido sannan ta ce “toh in ba haka ba ku fada min naji, kun san cewa annabi yace *_tsakanin mutum musulmi da shirka da kuma kafirci shine barin sallah_* duk wani musulmi da ya daina sallah ki kuma yayi wannan ya tsallake wannan toh wallahi bari na fada muku he's at risk of transforming himself to Christianity!â€
Jikinmu ne yayi sanyi yayin da muka sunkuyar da kawunanmu ƙasa
“sannan kun san dai duk wani kafiri babu shi ba aljanna ko?†muka gyaɗa kai. Ummi ta ce
“yauwah toh kuna ji na ko? Daga yau sai yau ko Ina kuka tsinci kanku sallah ba sai ance kuyi ba kunji?"
“eh Ummie mun ji, in Sha Allah toh amma wanda bamu yi ba na baya mun manta guda nawa ne ta yaya zamu biya?â€
“kada ku damu shi Allah mai yafiya ne, da kun tuba kun gyara shi kenan ba sai kun biya na da baâ€
Kanmu muka jinjina alamar gamsuwa. Rafi'at da ta fi ni jin wa'azin duk ta fi tsorata
“in sha Allah zan ke yin salloli na a cike saboda Ina son shiga aljannaâ€
“nimah hakaâ€
“yauwah yaran kirki Allah yayi muku albarka ya Æ™ara shirya mana kuâ€
“Ameen Amen Umminmuâ€
Kiran sallar maghrib yasa muka miƙe tsaye muka cr
“bari mu yi sallah Ummj"
“nifa da nayi sallah part din Mommy zan wuce saboda na san BB a nan zai yi dinner, zaman lafiyarmu muna yi mu face can†na faɗa ina wawwaigawa kada na je yana jin mu, domin kuwa yawanci duk lokacin da za mu yi maganrshi sai dai mu gan shi a kanmu.
Muna yin alwala muka koma part din Mommy muka nufa. Muna yin salla muka yi ta roƙon Allah yafiya zuciyarmu fal nadama, daga nan muka fito parlour wurin Mommy da ke kallo.
*____NOTE!!!____*
Na daga cikin sauƙe haƙƙoƙin yara a kan iyaye tarbiyyar su.
A matsayin ki na uwa, kiyi iyakar iyawar ki wajen ganin kin bawa yaranki tarbiyya mai kyau, ba wai duka ne zai sa yaro ya shiryu ba dole sai kin haÉ—a da yi musu addu'ah saboda ke É—in garkuwarsu CE.
Idan kika ga yaran ki sun yi ba daidai ba, ki ja su a jiki ba wai ki ɓare baki kina masifa da zagi ba, hakan ba zai haifar da ɗan mai Ido ba gaskiya, sai dai ma maimakon ya gyara shima zagin nan da kikaye haddace su zai yi kuma ya fara kwatantawa, kinga kuwa a garin Neman Ido in ji hausawa, wai an rasa gira ko?
Yaya ta, ki ja su a jiki, ki nuna musu ainihin rashin kyan abun da suka aikata tare da sanar da su uƙubobin da Allah ya tanadar ma mai yin irin hakan, hakan zai sa tun suna yara su tashi da tsoron Allah da kuma azabobin shi.
Sannan a matsayin ki na uwa ya kamata ki kikaye yin duk wani Abu da yaro bai kamata ya gani ko yaji ba, don kuwa su yara ƙwaƙwalwar su na da son gwada duk wani Abu da suka gani, so don Allah mu kikaye.
Ubangiji ya kula mana da tarbiyyar yaran mu su tashi su zama ababen alfahari garemu.
Kan lallausan carpet É—in da ke shimfiÉ—e a parlorn muka baje kamar wasu kaya.
Murya ƙasa ƙasa muke maganar sabodsy in case kafa mu je BB ya shigo ba mu sani ba, mun san halinsa tsaf zai saka mu gaba da punishment don kawai muna magana, shi fa duk yadda mutum ya kai ga kiyaye tone ɗin Muryarshi sai ya ce an dame shi.
“wallahi Jannat É—azun nan hanjin cikina babu wanda bai gaisa da É—an uwan shi ba†dariya na yi sannan nace “ke nifa cikina har ya É“aci wallahi, BB ba Æ™aramin dodo bane wallahiâ€
“matar shi ta shiga uku, don ni har tausayawa mata nake yiâ€
“ammah a haka fa duk an fi son shi, ko Dada da take takwarata ba ta Æ™aunata kamar wannan jikan nataâ€
“haka Ummi ma duk tafi son shi wallahiâ€
“toh ya zamu yi duk yayi mana babakere†na faɗa ina wani kanne idanuwana, lokaci guda kuma na ware su a tsorace.
Ƙamshin _imperio majeste_ da ya gauraye ɗakin har ya gurguntar da ƙamshin freshener ne ya dawo da mu cikin hankulanmu, babu shiri muka miƙe tsaye yayin da muka duƙar da kawunanmu ƙasa, ba mu yi yunƙurin ɗaga ido mu kalle shi ba saboda yadda muke tsakanin tsoronshi, Rafi'at kam jikinta har wani ɓari yake, Ni ma mai taurin zuciyar a dai lokacin kam na saddaƙar kashinmu ya bushe har ya hura wuta.
A ɗan dake ya ƙara kallonmu yayin da ya maida hankalin shi kan phone din shi dake hannunshi yayin da mu kuma muka sandare wuri guda zukatanmu na luguden irin hukuncin da zai mana in dai har ta tabbata yaji hirarmu da kyau sai dai abun mamaki juyawa yayi ya wuce part Ummi.
Wata iriyar ajiyar zuciya muka sauƙe muna ƙara gode ma Allah da ya tseratar da su daga wahalar BB.
Sallar ishâ da aka fara kira muna muka gabatar daga nan muka dawo parlor muka kunna kallo, Bayan mun yi Dinner, ba tare da yin wata hira ba muka miƙe zuwa bedroom ɗinmu na part ɗin, brush muka yi sannan kowa ya nemi makwancin shi.
**************
Can ɓangaren BB kuwa yana dawowa daga masjid can part din Ummi ya nufa, dama shi ɗan ɗakin ta ne ai, don kuwa hardly ka ga ya ci abinci gurin Mommy, Ummi kuwa bata gajiya haka take yi mishi girki duk da cewa akwai mai abinci sai dai shi da Abuya sun fi son cin girkin Ummin.
Kasancewar Abuya ba ya gari sun je wani workshop so Ummi da kanta tayi serving BB sannan ita ma ta zuba nata, bayan sun kammala kuwa kowa part É—in shi ya nufa, baby ayman kuwa tare da Ummi suka wuce abun su.
BB na tashi bedroom din shi ya nufa kai tsaye, brush da wanka yayi sannan ya É—auro alwala.
Ɗaure da towel din shi white color ya fito yayin da yake fitar da ƙamshin daddaɗan shower gel din shi yana tsane jikin shi, gashin kanshi da ya jiƙe da ruwa sai ya ƙara wani kyau tambmkar wani baindiye, tsane gashin yayi sannan yayi drying nashi da hand dryer dake kan morror din, a nutse yake shafa creams din dake kan mirror din har ya kammala, sannan ya miƙe ya tunkari closet din shi, ƙamshi kuwa daga ciki baa magana, wasu milk colour pyjamas ya ɗauke yayi da ya sanya wando da rigan a nutse.
Shi komai nashi daban ne fah!
Yana kammalawa ya dauko turarurruka kusan kala biyar ya fesa yayin da jikin shi ke fitar da wani daddaɗan ƙamshi.
Praying mat ya shimfiɗa ya gabatar da sallar shafa'i da witri sannan ya dan rera alƙur'an kafin ya nufi shimfiɗar shi ya kwanta addu'ah yayi sannan bacci ya ɗauke shi.
Ƙarar da agogon bangon ɗakinsa ke yi yasa shi yin miƙa yana mai furta "La ilaha illallah Muhammadur Rasulullah...ah, alhamdulillahil Lazi ahyana ba'da ma amatana wa ilaihin Nushur!" A hankali ya fara buɗe idanuwansa tare da ƙara mayar da su, kusan mintuna huɗu da hakan ya tashi ya zauna sannan ya zuro ƙafafunsa ƙasa, toilet ya nufa can ya fito sanye da bathrobe da alamun ba iya alwala yayi ba har da wanka, bai wani ɓata lokaci ba ya goge sumarsa da ta ɗan jiƙe sannan ya sauya zuwa wata jallabiyar, a hankali ya fice zuwa Masallaci.
Bayan idar da salla ma ya ɗan jima a Masallacin har gari ya soma haske kafin ya koma gida, Kai tsaye part ɗin Mommy ya nufa, Murda handle ɗin ƙofar bedroom ɗin mu ya yi a hankali, ganin hasken ɗakin a kashe ya tabbatar masa da zarginsa, numfashi ya sauƙe sannan ya mayar da ƙofar a hankali ya rufo, fridge ɗin da ke parlour ya buɗe ya Ciro ruwan jarka mai sanyi sosai sannan ya koma ya sake buɗe ɗakin, a tunaninsa zai tarar sun tashi saboda sautin buɗe ƙofar tasa (Mutumin da ba ya son hayaniya ta yaya zai yi making high pitched sound da zai tayar da wasu?.
Switch ya shashima ya kunna haske, ga mamakinsa har lokacin baccinmu muke hankali kwance, mun wani bararraje, ƙafafuna kusa gaba ɗaya suna kan Rafi'at, Siririn tsaki ya ja sannan ya buɗe bottle ɗin tare da nufar gadon namu kai tsaye, shaaaaaa babu ko tausayawa ya sheƙa mana ruwa mai ɗan karen sanyin. Babu shiri Rafi'at da ba ta gigin bacci ta miƙe zaune tana murza ido, Ni kam juyi na yi ina faɗin "Rafi'at sai na faɗa ki da Mommy, Allah ya isa na"
Jin abun da na faɗa ne yasa Rafi'at da ta gama tantance waye gabanta ta sulale ta nufi bayi yayin da na ci gaba da baccina hankali kwance. Ruwan ya ƙarasa sheƙa min, jin Rafi'at ta ci gaba da watsa min ruwa ya sa na miƙe zauna a firgice ina tura baki. Cikin takaicin katse min bacci da ta yi ya sa ma ce
"Wallahi yau mai raba Ni da ke Rafi'at sai Al...."
Hannuna na yi saurin É—aurawa kan bakina ganin BB gabana a madadin Rafi'at , Wani irin tsalle da ban san na iya ba na yi ba dire da gudu na nufi bayi ba tare da tunanin ko Rafi'at na ciki ba na kai hannu zan murÉ—a handle É—in.
"Ke! Where the hell are you going e?"
Ya dakatar da n a tsawace, diri-diri nayi ina zare idanuwana, kasa magana na yi saboda tsoratar da na yi yayin da Rafi'at ta fito da sauri ta shimfiÉ—a Sallaya.
"Make sure You people pray, and then"
Ya numfasa "After that! Ku tabbatar kun yi muraja'a zuwa seven, daga nan ku wuce kitchen ku taya su aiki, if not!" Ya jinjina kansa alamun warning tare da ficewa cikin takunsa mai cike da ƙasaita.
Wata irin wahalalliyar ajiyar zuciya Rafi'at ta saki tare da yin kabbara, Ni kuma da ƙyar na haɗiye yawun da ya maƙale min a maƙoshina sannan na nufi bayi cikin raima ina da na sanin zuwanmu hutu lokacin da BB ke gida.
Bayan na yi alwala salla nayi, lokacin Rafi'at kuma na karanta Alqur'ani, cikin murya ƙasa-ƙasa na dubi Rafi'at sannan na ce "Ke nifa baccin bai ishe Ni ba."
"Me kike nufi?"
Itama ta ba Ni amsa cikin raÉ—a.
"Tun da ya tafi kawai mu samu wuri mu kwanta abunmu, ki saka mana alarm battery a wall clock, da zarar seven ta yi sai mu fice, ya kika gani?"
Rafi'at da itama baccin bai wani ishe ta ba kawai tace "E kuwa" ba tare da wani tunani ba.
Rufe Alqur'aninta tayi sannan muka naɗe jiƙaƙƙen bedsheet tare da shimfiɗa sabo wanda ko toking nasa ba su yi ba suka lulluɓu da duvet, take wani daddaɗan bacci ya kwashe mu.
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.