CHAPTER 19:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Ƙarfe huɗu daidai muka fara shirin fita, kwalliya sosai Na yi har Rafi'at na tsokanata wai zan je taron miss world ne nake irin wannan ƙwalliya, laces ɗinmu da BB ya saya mana lokacin graduation muka saka, laces ne masu kyau da tsada da duk yadda mutum ya wulga da shi sai an samu masu yabawa.
Ɗinkin doguwar riga ne a sake, ya sha stone kamar an yi ɓarin shi, wanda hakan ke ƙarawa kayan wani irin Aji na musamman, mayafin da zai tafi da kayan kowaccenmu ta ɗauka, muka ɗauki luxury hand bags ɗinmu sannan muka feshe jikinmu da turare.
Bakin gado muka zauna muna yaba Kyan junanmu.
Wayata ce ta fara neman agaji, ganin sunan BB akan screen É—in wayar ya sa na yi saurin É—agawa na kara a kunne ina yi mishi sallama amsawa ya yi sannan ya ce "Hope kun shirya"
Na ce "e" ya ce "Ku faÉ—awa Mommy za mu fita, ina jiran ku a parking space"
Na amsa da "To BB"
Daga haka ya katse kiran, na dubi Rafi'at na ce "Ke tashi mu yi wa Mommy sallama"
Ta amsa da "ok" tana mai ci gaba da danna wayarta, ban bi ta kanta ba na wuce bedroom É—in Mommy.
Mommyn na ganina ta ce "A'a, irin wannan gayu haka Jannat?" Na murmusa na ce "Mommy za mu fita da BB ne"
"To, to, Allah ya kiyaye, sai kun dawo"
Da "Amiin" na amsa daga nan na fito ina taku cike da ƙasaita.
A maimakon na biya mu fita tare da Rafi'at sai na wuce parking space Kai tsaye, farar matarshi da na gani tana shining na tabbatar yana ciki, front seat na buÉ—e tare da faÉ—in "Ina yini BB"
Ya amsa "Lafiya lau" yana ƙare min kallo.
Tsarguwa da na yi da kallon nasa yasa na fara ƙoƙarin rufo murfin motar
"Ina Rafi'at?" Ya faÉ—a yana tsare Ni da ido
Sai lokacin ma na tuna na bar ta a ɗaki tana danna waya, cikin ƙiƙina na ce "E, am tana fitowa, Mommy ce ta sa ta aiki"
Bai ce komai ba, hakan ya sa Ni saurin ciro wayata na tura mata saƙo, ko minti uku da shigar saƙon bai yi ba na hango ta sai uban sauri take ta nufo inda muke. Back seat na buɗe na shiga, tana zuwa da ta ga front seat wayam ta harari back seat sannan ya yi ƙwafa ta shiga front seat ɗin tana gaida BB.
Amsa mata ya yi fuska babu yabo babu fallasa, daga nan ya tayar da motar, tun da muka fara tafiyar na lura da yadda ya kafe Ni da idanuwansa ta cikin madubin motar yayin da sassanyan sautin waƙar Auta Waziri ta "Matata" ke tashi a hankali.
Haka kawai na ji yanayin ya fita daban yayin da nake zuciyata ta min saƙayau, time to time nake ɗaga kaina ina satar kallonshi sai dai abun mamaki duk kallon shi da zan yi sai idanuwanmu sun harɗe cikin madubin motar, duk wanda wasa da ake bugawa Rafi'at ba ta sani ba coz she's busy chatting with love of her life.
Yaji and grill muka fara zuwa, muka samu seat muka zazzauna, sai da ya tambaye me muke so Tukun aka kawo mana, wani suya da ya sa aka kawo mana mai shegen daɗi muka ci, shi dai kam ba wani ci ya yi ba, ya dai riƙe bottle ɗin peach Yana Sha a hankali yayin da yake kallona a sace, wanda da wuya mutum ya iya fahimtar satar kallon yake yi ba.
Idanuwansa ya lumshe yayin da ya ga yadda nake cin suyan hankalina kwance, cikin ransa ya ce "Stubborn jewel"
Bayan mun gama BB ya yi settling bills daga nan muka nufi check 'N' buy, tare muka jera da Ni da shi yayin da Rafi'at ke gabanmu, duk layin da muka wulga sai an kalle mu ƙasa ƙasa bakan jiyo wasu na yana yadda muka dace, Ni dai cikin raina cewa nake su daina min fatan kasancewa da BB matsayin couples.
Wurin agoguna da turaruka na tsaya, duddubawa na fara har idanuwa suka sauƙa kan wani luxurious wristwatch white colour, hannuna na saka zan ɗauko ai kuwa hannunmu suka haɗu ashe shima shi zai ɗauka, saurin janye nawa hannun gefe na yi, tare da yin gaba da sauri. Wurin chocolates na nufa na fara haɗa pack, Ina cikin ɗauka na ji an min sallama, waigawar da zan yi na ga Yaya Doctor, da sauri na saki fuska ina faɗin "A, Yaya Doctor."
Fuskarsa sake ya ce "Sis Jannat, kwana biyu"
Na ce "Wallahi ƙalau"
Jiya na kira ki kusan sau goma ba ya tafiya, yau ma na yi ta gwada wa still not going, I'm worried Allah dai ya sa lafiya"
Murmusawa na yi na ce "Lafiya lau, amma ai wayana a kunne yake"
Yaya Doctor ya ce "Ba Ni Na duba"
Ba tare da wani tunani Ba na miƙa mishi wayar tawa, yana karɓa Rafi'at ta ƙaraso wajen, ɓata fuska ta yi kamar za ta yi kuka ganin Yaya Doctor, shi kuwa bawan Allah fuskarsa ya saki yana faɗin "Yayarmu ina yini?"
Yamutsa fuska ta yi har sai da na ji babu daɗi can dai ta ce "Lafiya" sannan ta dube Ni "Madam ko za mu iya wucewa? Kin san dai da wa muke tafe kika wani kafe ke da ƙato kuna hira "
Sosai kalaman Rafi'at suka ɓata min rai coz na lura da gangan ta yi, kunyar Yaya Doctor NE ta kama Ni kamar na toni rami na ɓuya.
"Shi ke nan, ki je zan biyo ki"
"Za ki wuce ne ko sai na É—auke ki da mari a nan?"
Da wani irin sauri na waiwaya jin Muryar BB a bayana, kafin na juyo tuni Rafi'at ta wuce abun ta, ya rage daga Ni dai Yaya Doctor sai kuma BB.
Kallo Mai cike da gargarɗi ya aiko min, babu ɓata lokaci na bar wurin ko wayar tawa ban tsaya karɓa a hannun Yaya Doctor ba.
Kallon mamaki Yaya Doctor yake bin BB da shi kasancewar bai taɓa ganinsa ba, ya dai san Ya Sadiq ba shakka.
"Haba bawan Allah, don tana budurwarka sai aka ce ba za ta kul..."
"Will you shut your big mouth and give the phone ko sai na ɓata maka rai!" BB ya faɗa cikin zafin rai wanda hakan ya haddasa zuwan ma'aikatan wurin don ganin me yake faruwa.
"Na'am" yaya Doctor ya faɗa cikin shaƙiyyanci, lallai yau akwai daga in dai ba a raba wannan fitina ba, don kuwa duk wani ji da kan BB wani lokacin gani nake kamar yaya Doctor ma ya fi shi.
A harzuƙe BB ya sa hannu ya fizge wayata daga hannun Yaya Doctor ya buga ta da ƙasa har dai da ta tarwatse, daga haka kuma bai ji ta kan mutanen da ke tsaye ba ya dubi Yaya Doctor cike da gargadi ya ce "Kar ka ƙara ganinka da ita, If not! I'll surely make this life miserable to you"
Yana Kai wa nan ya bangaje shi ya nufi reception, wayarsa ya ciro ya ƙira Numbern Rafi'at, jiki na rawa ta yi picking.
Cike da masifa ya ce "Ni kuke jira na bi na harhaÉ—a kayan da kuka É—auka na kai a musu kuÉ—i?"
Ai da sauri Rafi'at ta fito, Ni kam kin fitowa Na yi don kuwa irin ɓacin ran da na gani akan fuskarsa ya sa na shiga wani irin hali da ya zarta a kira da fargaba ko tsoro, dukka Kayan Rafi'at ce ta kai su, yana gama settling bills din ya dube ta ya ce "Saura ki ɓata min lokaci"
Wani daga cikin ma'aikatan wurin na gani ta ce "Ɗan uwa don Allah ka taimaka min na fita da kayan nan kar Na ƙara wani laifi"
Haɓarsa ya rike ya ce "niiii? Rufa min asiri, wannan mijin naku tsalle ɗaya zai yi a kaina zan daina numfashi"
Kamar za ta yi kuka ta ɗauki wasu ta fita da su, sannan ta ƙara dawowa ta ɗauki sauran na kai su Boot.
Duk jidon kayan da Rafi'at ke yi nikam ina cikin mota na hakimce duk da cewa cikin raina a mugun tsorace make don kuwa cikina har wani irin kuka yake yi alamun yana son ɓaci, haka muka yi ta zama da Ni da shi har Rafi'at ta gama shigowa da kayayyakin, tana gamawa ta shiga front seat ta zauna. Da wani irin speed BB ya ja motar, muna isa gida kowaccenmu ta buɗe motar, cikin hanzari na bar wurin na nufi sashen Mommy yayin da na bar Rafi'at a wurin, tsayar da ita BB ya yi ya ce "Ni zan fitar muku da kayan?"
Mamaki ne ya kamata ganin ita ba da laifi ba ita da kwasar ganimar laifi. Babu yadda ta iya haka ta kwashi kayan ta shiga mana da su ciki.
Bayan mun fice daga motar BB ya sauƙe wani dogon numfashi tare da sakin wani zazzafan huci, kansa da ke masa ciwo ya dafe tare da resting kan jikin seat ɗin motar.
Akan saman laɓɓansa ya ce "Ya Rab! Help me"
Kusan mintuna biyar ya shafe a wannan yanayin kafin ya samu damar É—aga kansa ya kuma buÉ—e idanuwansa da suka yi ja.
Hannunsa ya É—aura akan saitin zuciyarsa tare da rintse idanuwan nasa
Cikin raunin murya ya ce "Surely her love will kill me one day!"
Kansa ya girgiza cikin jimami ya ce "What a terrible love is this? Me ya sa Ubangiji ya jarabce Ni da ƙaunarta ne haka?"
Idanuwansa ya lumshe Sannan ya haɗiye abun da ya tsaya masa a maƙoshi.
Tambayar kansa yake dalilin da ya sa maza ke chasing abun da yake so after all shi ya raini abun ne domin ya mallake shi, ya inganta abun ne domin yana ƙaunarsa.
Why will guys be chasing his heart's desire so cruelly beside shi bai taɓa yi wa wani hakan ba.
Kansa ya jinjina cike da ƙarfafawa kansa guiwa ya ce "The game must have reached its end! Now it's my right time to play and win!"
Hannunsa ya dunƙule tare da naushin iska sannan ya ce "Idan har ban bayyana mata soyayyata ba for sure zuciyata za ta yi bindiga ita kaɗai, all the dreams I've been wishing to fulfill will went in vain"
Saurin girgiza kansa ya yi ce "that's not even possible! She's mine, mine alone! And I love her!"
Tsintar kansa ya yi da lumshe idanuwansa, a cikin wannan yanayin ya share kusan daƙiƙu biyu kafin ya iya buɗe idanuwan nasa. Numfashi ya sauƙe sannan ya shafa kansa, ɗan waigawa ya yi kamar wadda ya tashi daga ciwon hauka ya kai hannunsa kan fuskarsa ya shafa.
"What the heck am I doing?"
Hannunsa ya kai ya fito daga motar, direct part É—im Ummie ya nufa, TV da ya gani kunne ya sa shi girgiza kansa sanin aikin waye, kashewa ya yi daga nan ya shige bedroom dinsa.
Akan lafiyayye gadon nasa ya baje yana sakin nishi.
Kansa da har yanzu ke Sara mishi lokaci zuwa lokaci ya ɗan dafe tare da sauƙe ajiyar zuciya, idanuwansa ya lumshe kana ya ce "I love her! Madly in love with everything about her from day one I took her on my hands!"
Cikin rashin ƙarfin jiki wanda ya gauraye da kasala ya yi furucin, a wannan yanayi ya ci gaba da kasancewa na shauƙi da kuma kishin bar ƙaunarsa kiraye-kirayen sallar magrib ya sa shi miƙewa duk da cewa har lokacin yana jin kansa da nauyi sosai.
Toilet ya shiga ya yi Tsarki sannan ya ɗauro alwala, daga nan ya fice masallaci, ba shi ya dawo gidan ba sai baya sallar isha' suka dawo tare da Abuya wanda ya matsa mishi a hanya da tambayar Ko lafiyarshi ƙalau. Numfashi kawai BB ya sauƙe tare da ƙara jin ƙaunar ɗan'uwan mahaifin nasa cikin ransa, shi kansa wani lokacin ya kan yi mamakin irin ƙaunar da ke tsakaninsa da waɗannan mutane, wato Abuya da kuma Ummi, a duk lokacin da hakan ta faru yakan tabbatarwa kansa cewa ƙauna da min indillahi, domin kuwa yadda Ummi da Abuya ke girmama sha'aninsa Mommy da Daddy Sam ba su yi, Ni kaina wasu lokutan a lokacin da ƙuruciya ta min yawa tunanina duka ya tafi ne kan cewa Abuya da Ummi su suka haifi BB, yadda Ummi kuwa ke hukunta Ni idan na yi wani abu duk ƙarantarsa sai na ga kamar dama can ita ɗin ba mahaifiyata ba ce girma da hankali da na yi ne na fahimci cewa ita ɗin dai ita ta haife Ni, ko da iya kamannin da muke yi za tabbatar da hakan.
Abincin dare ma da kyar BB ya iya ci hakan ma saboda yadda yaga Abuya da Ummi sun nuna damuwarsu akan shi ne, babu yadda ya iya haka ya taɓa daga nan ya wuce bedroom ɗinsa.
Wanka ya yi ya sauya zuwa kayan baccinsa, wasu tsadaddun riga da wando masu taushin gaske, turaruka ya fesa sannan ya ɗauko Alqur'aninsa ya karanta wasu shafuka daga ciki, daga nan ya mayar ya ajiye bayan ya yi tawassul da karatun da ya yi tare da roƙon Ubangiji ya sauƙaƙa masa soyayyata da ta kanainaye zuciyarsa, ya sanyaya masa ita kada ta zamo solar mutuwarsa.
Kwantawa ya yi akan gadonsa tare da lumshe idanuwansa. Take tunanin abar ƙaunar tasa ya yi wa zuciyarsa ƙawanya tare da hana shi sakat, saɓanin wasu lokuta a baya da in har wani invador ya shiga rayuwar Jannat yakan kasa yin Bacci ne sakamakon ɓacin rai da kuma haushin Jannat ɗin, yanzu sam bai jin haushin nata sai dai haushin intruders ɗin.
Tun da muka dawo ban kuma barin É—akinmu ba, kayan ciye-ciyen da muka siyo muka ci bayan mun bawa Kowa abun da muka sayo mishi.
Washe gari da yamma na yi wanka abuna na sanya wata doguwar rigar material É—ina Mai kyau.
Fitowa Na yi don na je part É—in Ummi kasancewar yau kwata-kwata ko gaisuwar safe ban samu na shiga mun yi ba saboda lokacin da na tashi ban tarar da Rafi'at a gida ba.
Bayan na je na gaida Ummi na fito zan koma part É—in Ummi, vibration É—in da wayar Rafi'at da na fito da ita ke yi hakan ne ya sa Ni tsayawa cak ina duba sunan mai kiran.
Idanuwana na zaro ganin sunan BB akan fuskar wayar, take memoryn jiya ya dawo min, har na yanke shawarar ƙin picking sai kuma na tuna da cewa zan iya janyowa Rafi'at ɗin matsala wurin BB, hakan ya sa na ja siririn tsaki a bayyane, ganin wayar na shirin yankewa ya sa Ni dole ɗaga wayar tare da kara ta a kunnena zai famar zazzare idanuwa nake kamar ina gabansa.
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.