CHAPTER 22:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
A ɓangaren BB yana ganin Jannat ta shige ɗaki ya sauƙe ajiyar zuciya, ko ba komai bayyana wa Jannat wannan shirin ya sa ya ɗan samu relief a zuciyar shi, ko ba komai yau ya samu damar amayar da abin da ke cikin zuciyar shi na wasu shekaru masu yawa.
Part ɗin Ummi ya koma sannan ya rufe musu don tuni Abuya ya dawo gida bai kuma ƙara fita ba, bedroom ɗinsa ya shige tare da samun bakin gado ya zauna yana sakin murmushi.
Akan laɓɓansa ya ce "Farin ciki sai ranar da Jannat ta mayar min da martani cike da tsantsar so na da kuma ƙaunata" ko me ya tuna yana faɗin haka ya miƙe tsaye tana shafa kansa.
Tunawa ya yi da yanayin Jannat a lokacin da ya isar mata da wannan saƙo, bai wani ga wata alama ta farin ciki ko akasinshi akan fuskarta ba, sai dai ba zai yiwu yanzu ya iya yanke hukuncin cewa tayi na’am dashi ko akasin hakan ba tun da ba ta ba shi tabbacin hakan da kanta ba.
Abu ɗaya da ya sani shi ne Idan har Jannat ta yi accepting ɗinshi a matsayin wanda take so kuma za ta rayu da shi, to ba shakka ya tabbatarwa kansa cewa ya samu farin cikin da ya daɗe yana fatan samu, kenan idan taƙi accepting ɗinshi da? Hakan na nufin ke nan zai samu akasin farin ciki?, ya sani, rasa soyayya da kuma amincewar Jannat gare shi na nufin rasa jin daɗi da farin cikin da yake fata ne, zaunawa ya yi damas akan gado jin kamar ƙafafunshi ba za su iya ɗaukarshi ba.
Baya fatan hakan ta kasance gare shi saboda bai san halin da zai shiga ba in ya rasa ta, ajiyar zuciya ya sauƙe shi kanshi na mamakin irin yadda soyayyar Jannat ta yi wa zuciyarshi mummunan kamu da har yake jin ba zai iya rayuwa babu ita ba, ko kuma in ya samu ya rayun ma ba zai yi rayuwa mai daɗi ba.
Ko da na shiga ɗakin Rafi'at na kwance aka gado tana latsa wayarta da alamun dai ta yi nisa a chat ɗin da take yi tun da ba ta farga da shigowar tawa ba, ledar da BB ya ba Ni Na ajiye a bedside drawer, daga nan na ja gefe na tsaya kamar wata gunki na ma rasa abun yi saboda ƙwaƙwalwa ta riga ta cakushe wuri guda, duk wasu neurons da ke aikin sarrafa saƙo sun tafi juyin wani lokaci, na share kusan mintuna uku a tsaye sai da na tabbatar zuwa lokacin BB ya bar bakin ƙofa na fita na rufe ƙofar parlourn da bismillah Sannan na dawo.
Toilet na shiga na watsa ruwa, ina fitowa Na tsane jikina, kamar wacce ba ta da lafiya haka na shirya cikin kayan baccina, turare na shafa daga nan na haye kan bed ɗin, ba da sani na ba na ɗan murtsuke yatsun ƙafar Rafi'at ai kuwa ta wani zabura ta miƙe.
ÆŠauke da mamaki akan fuskarta take kallo na kafin ta ce "Ke kin tsorata Ni, yaushe kika dawo?"
Da ido kawai na bi ta coz a lokacin ma na gagara yin ko da magana ne."Ai na yi ta jiranki na ga shiru, har Ya Sadiq ya zo shi ma ya daÉ—e, da har na ce zan biyo shi ik duba ki ya ce min a'a, kuma tare da BB. Gaba É—aya na damu kar Na je ko punishment zai ba ki"
Da ƙyar laɓɓana suka iya motsawa, a hankali na furta "Uhm, I'm ok"
Idanuwanta ta zura min kamar mai son gano wani abun, fuskewa na yi na ce "Meye hakan? Cinye Ni za ki yi?"
Hararata ta yi sannan ta ce "Oho, kya ji da shi, na É—auka wa wani abun ne ke damunki, shit!"
A ɗan fusace ta koma cikin blanket ɗin yayin da ta bar Ni zaune ina bin ta da aikin kallo. Hannayena biyu na saka tare da rufe fuskata yayin da jikina ya yi wani irin sanyi ƙalau, maganganunshi ne suka ci gaba da yi min yawo a ƙoƙon kaina, haka na kwashe kusan rabin daren ina tafka muhawara da zuciyata yayin da wani ɓarin ke son gaskata kalaman BB ɗaya ɓarin kuma na min kashedi akan hakan, ba Ni Na samu damar rintsawa ba sai gab da asuba don ina jin ko wasu mintuna ashirin ba yi da kwanciya ba na fara jin kiraye-kirayen sallar.
Da kyar na iya tashi na gabatar da sallar asubahi a daddafe, akan sallayar bacci ya kuma yin awon gaba da Ni, ba Ni Na tashi ba sai wuraren ƙarfe tara da ɗori.
Juyi na yi tare da yin miƙa yayin da wata makararriyar hamma ta kufce min, addu'ar tashi daga Bacci na samu na furta tare da ƙoƙarin miƙewa, bayi na nufa sannan na wanke fuskata tare da wanke bakina.
A daddafe na nufi parlour kamar wata Æ´ar maye saboda har lokacin ma baccin bai gama sakina ba sai famar lumshe idanuwana da nake yi.
"Ina kwana Mommy" Mommy ta amsa min da lafiya ƙalau yarinyata.
Rafi'at na kalla na ce "Yau ba za ki je school ba ba ne?'
Tea ɗin da ke hannunta ta kurɓa sannan ta ce "yau Saturday fa"
Na ce "Au! Haka fa"
Cike da kulawa Mommy ta ce "Akwai abinci a dining, ki samu ki karya" kaina na gyaÉ—a daga nan na nufi dining na ja kujera na zauna.
White spaghetti aka yi da sauce É—in manja, bayan na zuba a plate na gyara zama zan fara ci, kalaman BB na jiye ne suka dawo min a zuciyata, jujjuya Fork É—in na Fara yi ina yamutsa fuska.
Me BB ke nufi kalaman nashi, ko kuma kai tsaye in CE tatsuniyar tashi don kuwa zuciyata ta gagara yin amanna da maganganun nasa. Anya kuwa BB na cikin hayyacinshi da zai tunkare ni da wannan tsadaddiyar kalma mai wuyar furtawa?
Kaina na girgiza in a confusion way na ce "But je sounds serious"
"Will you mind that chameleon on his words? He can easily change" wani sashe na zuciyata ya yi saurin ankarar da ni.
Haka na shafe kusan 20 minutes zaune a dining É—in ba tare da na kai ko da loma É—aya ne cikin bakina ba.
Muryar Mommy da na jiyo tana kirana ya sa Ni ba shiri fara cusa abincin a bakina duk da cewa tashe É—in abincin gaba É—aya bai min daÉ—i ba. Ko tea ban tsaya haÉ—awa ba na baro dining É—in na koma É—akinmu.
Ajiyar zuciya na sauƙe tare da jinjina, na shiga damuwa sosai Na rashin sanin dalilin da maganganun shi suka tsaya min a zuciyata, ban kuma san dalilin da yasa na kasa gasgata maganganun nashi a raina ba duk da nasan har zuciyar shi yake faɗin su.
Abu na gaba da na kasa tantancewa shi ne rashin marhabun da kalmomin BB da zuciyata ta yi, "shin hakan na nufin kenan bana son shi?" Na faɗa yayin da na faɗa kan gado ina ƙufundune kaina cikin blanket.
Da sauri na É—ago sakamakon shawarar da kyakkyawar zuciyata dake son BB ta ba Ni "Kada ki yi gaggawar yanke hukunci Jannat, ta yiwu zuwa gaba ki so BB ko da ba Kya son shi"
Saƙon da ya ba Ni daren juya da ya rako Ni na hango akan bedside drawern da na ajiya, cikin son sanin miye a ciki na miƙa hannuna na janyo ledar, kafin na ƙarasa jawota abubuwan ciki sun zubo.
Idanuwana na waro ganin wata, wayar ma mai É—an karen tsada. Hannuna na rawa na saka na tattaro kayan da kuma ledar gaba É—aya.
Wayar na ɗaga na ƙara kalla sai famar jujjuyata nake a hannuna kamar mai son gano wani abun, wani kyakkyawan Murmushi ne ya suɓuce min har sai da haƙwarena suka fito. Ajiye wayar a gefe na yi kana na zazzage sauran abubuwan da ke ciki ledar, envelope ɗin da ya faɗo na buɗe cikin ƙaguwa da son ganin mene ne a ciki.
Idanuwana na wato ganin wrapper na ₦1k wanda a iya kallo sun kai 20k, shirin mayar da su nake na hango wata takarda a ciki, da sauri na janyo ta hannuna na ɓari na fara warware ta, cikin haɗaɗɗen rubutunsa na fara karanto abun da ke cikin cikin raina.
"Assalamu alaikum, how're you and how are you doing? Hope you are doing well, wayarki da na fasa miki a dalilin kishinki da nake You can use this one a madadinta, and for the money, you can buy phone accessories sannan ki yi swapping SIM card É—inki, do that as soon as possible please so I can reach you. Sannan put me in your prayers we have a serious operation to carry out this time around and your prayers matters. I end with love, thank you, and have a great day."
Papern na fara jujjuyawa, yanzu kam da gaske BB ya daina ba Ni mamaki, don na fi masa ganin wanda ba ya cikin hayyacinshi.
Tattara komai na yi na ajiye a cikin drawer ta sannan na dawo na zauna bakin gado trying hard to find out the best and perfect solution for this situation.
Ni kaina na san cewa BB ya kai namijin da duk wata ƴa mace za tayi fatan ya so ta domin kuwa Ubangiji ya masa ni'ima sosai da ya haɗa masa abubuwa da dama da mace mace ke buƙata daga ɗa namiji, BB na da ilimin addini da kuma na zamani, kuɗi daidai misali yana da shi, uwa uba kuma kyau, kyau ɗinma mai ɗaukar hankali don na tabbata ko a cikin maza dubu BB ya fita daban, duk da muna takun saƙa da shi, hakan ba zai hana ni bayyana irin nagarta da kuma kyawawan halayen da yake da shi ba, matsalata da shi guda ɗaya ce zuwa biyu, mugunta da kuma miskilancinshi. To banda wannan komai na BB zan iya ba shi 100%, sai dai kuma wannan abubuwa biyu da ba na so a dangane da shi sune suke taka rawar gani wajen ruguje duk wata hujja da sashen zuciyata da ke son ƙulla alaƙa da shi, ina da ra'ayin auren namiji so friendly Wanda za mu mori rayuwarmu da shi, namijin da in na yi ba dai-dai ba ma a wasa zai gyara min, to Amma ina ganin BB ba irin wannan ba ne.
Ina nan zaune ina ta karanta wasiƙar da ban gama warware ta ba Rafi'at ta shigo ɗakin sai dai zurfin da na yi a duniyar tunani ya sa ban sam na ta shigo ba har ta zauna gefena, zabura na yi a lokacin da hannunta ya sauƙa kan kafaɗata.
"Lafiyarki kuwa Jannat?" Ta tambaya cike da kulawa yayin da ta kafe Ni da idanuwanta.
Murmushi na ƙirƙiro tare da faɗin "A, lafiya, lafiya nake, me kika gani?"
Kanta ta rausaya kafin ta ce "Akwai abun da ke damunki Jannat, wallahi akwai abun da ba ki so na sani"
Shiru Na yi ban ce komai ba, yayin da zuciyata ke gargaɗi na kan kada na faɗawa Jannat wannan babban al'amarin da nake son daƙile shi tun wuri kafin ya fita har manyanmu su sani, don na san hakan ta faru zan shiga wani irin hali na ƙaƙanikayi don kuwa ko ban amince da BB ba na San magabatanmu za su yi yadda za su yi su ga wannan alaƙa ta gama ƙulluwa tsakaninmu.
"Me yake damunki Jannat?"
Murmushi na kuma ƙaƙalowa na yafa akan fuskata tare da janyo hannun Rafi'at da ke kan kafaɗata na damƙe "I'm ok Rafi'at, kawai na yi mafarki ne na ban tsoro, gaba ɗaya yanzu ba na jin daɗin jikina"
Ba don ta yadda ba ta ce "Shi ke nan, ki É—auko Alqur'ani ki karanta in sha Allah za ki ji daidai kin ji?"
Kaina na gyaɗa tare da miƙewa na ɗauko Alqur'ani, shafin Farko na Suratul ankabut na buɗe don kawar da duk wani abu da zai ƙara kawo zargi tsakanina da Rafi'at, tana ficewa a ɗakin na dafe ƙirjina tare da furta sunan Allah.
Alqur'anin da ke hannuna na mayar sannan na fita parlour. Ganin Rafi'at kwance akan kujera ya sa na ce "Zan je part din Ummie"
Ƙokarin tashi ta fara ta ce "Jira Ni"
Tare muka je muka gaishe da Ummin wacce ke famar soya snacks, muna shirin ficewa ta ce "Ina za ku je kuma? Dawowa za ku yi ku taya Ni mu samu mu ƙarasa, na Yayanku ne"
Wata irin ajiyar zuciya na sauƙe jin kalaman Ummie, tsabar daɗin tafiyar tasa da na ji ai ba shiri na kama aiki, wuraren ƙarfe goma muka haɗa komai aka saka mishi a cikin wata jaka wanda kusan ko yaushe in zai koma Abuja a ciki Ummin ke jera masa snacks ɗin. Muna gamawa muka koma part ɗin Mommy.
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.