CHAPTER 10:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
Da sauri na saki Rafi'at ina ja Baya kaina ƙasa.
BB ne tsaye cikin wasu ƙananun kaya da suka amshi jikinsa, cikin zafin nama na ga ya tunkari guy ɗin ya tsaya gabanshi.
"Kai ba ka da hankali ne za ka tsayar da Mata akan hanya?"
Guy ɗin ya yi dariya sannan ya ce "Kaima hala tsayar da su ɗin za ka yi, to na riga ka, ka jira sai na zaɓa tukun na bar maka..."
Taf! BB ya ɗauke guy ɗin da mari cikin ɓacin rai ya nuna shi da yatsa "You must be out of your senses Man! Do you know who am I to them? O ya asked them"
ya juyo inda muke, ai tuni mun nufi motarsa muna zazzare idanuwa. Ganin hakan ya sa guy ɗin saduda ya ce "Yi haƙuri Yaya, wallahi na yi zaton kai ɗin ma kamar nine, wallahi Ni ba mutumin banza ba ne kuma da aure nake so ƙanwarka ba wai cutar da ita zan yi ba..."
"Ya isa, kar ka ƙara ko da kallon ɗaya daga cikinsu ne" yana faɗin haka ya bar shi tsaye ya nufo motarsa, misalta muku yanayin da na ji a wannan lokacin ma abu ne mai wuya, domin na tsorata ainun da wannan al'amari kasancewar kullum faɗan da BB ke mana yana cewa Duk ranar da ya kuskura ya ganmu da saurayi to daga ranar mun yi sallama da karatu sai aure.
Bai kula mu ba har muka isa gida, Ni na fara yunƙurin buɗe ƙofa zan fita na ji ta kulle, ban yi yunƙurin kallon yadda yake ba sai ma wasa da yatsuna da nake yi, muryarsa ce ta doki kunnuwan mu "Ku ba Ni wayoyinku" jiki na rawa Rafi'at ta miƙa Ni kuma na ce "Don Allah ka bar mana wayoyinmu BB.."
"Jannat!" Ya ƙira sunana da wani irin sauti wanda ya sa Abdominal contents ɗina cin karo da juna.
Ya miƙo min hannunsa ba tare da ya ce komai ba, duk irin yadda nake jin tsoro haka na ɗan dake na ce "To me muka yi?" Ni kaina sai da maganar ta fita na zaro idanuwa ina mamakin kaina, ina ga Rafi'at da ke mintsinina ta ƙasa ta min alamar na bayar? Shakkuna ne ya ɗarsu mata a rai har ta gagara ɓoye hakan ya magantu duk da cewa a gaban BB muke.
"Jannat?" Na ce "What?" Cikin halin ko in kula amma fa cikin raina Ni kaÉ—ai na san me nake ji, don nadama in akwai maras iyaka na yi ta a ciki, to amma ina so yau dai mu É—an yi ta da BB ko zai rage takura mana da yake.
Tsabar yadda ransa ya ɓaci take hasken fuskarsa ya sauya tuni kalar fatarsa ta sauya zuwa jajajaja, ko ban kalla ba na san idanuwansa ma a wannan lokacin sun yi jawur.
Cikin ɓacin rai ya yi unlocking motar ya ce "Ku fice min a mota"
Jiki a sanyaye Rafi'at ta fara fita, nima na fita, muna fita ya langwaɓar da kansa a kujerar motar tare da lumshe eyes ɗinsa yayin da zuciyarsa kuma ke zafi da ƙunar abun da na aikata, tunani ya fara cikin ransa, a duk lokacin da wani sashe na zuciyarsa ya yi ƙoƙarin fahimtar da shi cewa zallar rashin kunya da tsauri ido na masa sai ɗaya sashen ya ce masa ba haka ba, may be aljanu sun shafe Ni ne, cikin wannan yanayi ya zauna cikin mota har lokacin salla ya yi ya fito sannan ya yi alwala a tap ɗin da ake bayi da shi daga nan ya wuce masallaci. Ba shi ya dawo ba sai da ya yi sallar isha', ranar ko dinner Bai yi ba yana ɗaka, Gaba ɗaya bacci a daren ranar ƙauracewa idanuwansa ya yi, banda saƙe-saƙe da since-since babu abin da zuciyarsa ta kwana ta yi.
Har muka isa part É—in Mommy babu wanda ya kula É—an'uwansa daga Ni har Rafi'at, haka har muka yi sallar magrib muka yi isha kowa ya kwanta.
Washe gari da safe ma Rafi'at ba ta min magana ba abun ya ɗan dame Ni gaskiya, hakan ya sa na riƙo hannunta bayan mun gama breakfast za mu koma bedroom ɗinmu, janye hannunta ta yi, na ƙyale ta har ta shiga ɗaki nima na shiga sai na janyo ƙofa na rufe.
Na dubi Rafi'at a raunace na ce "Haba Æ´ar'uwata" saurin É—aga min hannu ta yi hawaye na bin fuskarta ta ce "Ke ba Æ´ar'uwata ba ce, ba haka Æ´ar'uwata take ba, zan faÉ—awa Abuya anjima a kira Malam ya cire aljanar nan daga jikin Æ´ar'uwata.."
Jikina ne ya ƙara sanyi nima sai ga hawaye ya fara bin kuncina, ban yi ƙasa a guiwa ba na nufe ta xan yi hugging ɗinta sai ta ja Baya "A'uthubillahi minasshaiɗanir Rajiim, idan har ba ki bar jikin ƴar'uwata ba tabbas Abuya zai sa a cire ki, kin sauya min ita..."
Kuka ne ya ci ƙarfinta, cikin don fahimtar da ita na miƙa hannu zan riƙo nata ta janye tana girgiza kai, na ce "Ni ce Jannat, Rafi'at Ni ce Wallahi"
Ta ce "Ba ke ba ce, wallahi an sauya ki, ke aljana ce kin ɗauke mana Jannat ɗinmu kin kawo mana kanki, ba ma son kiiiiii" ta ƙarashe tana jan karshen maganar tare da faɗawa kan bed tana muka mai tsuma zuciyar"
Ƙasa ƙarasawa kusanta na yi sai na ja gefe na zauna nima na haɗe kai da guiwa ina kukan. Mun shafe kusan 30minutes muna aikin kuka har Bacci ya ɗauke Rafi'at, sauƙar ajiyar zuciyarta da nake ji akai akai ya sa na fahimci hakan, kwanciyarta na gyara mata sannan nima na kwanta gefenta.
Wuraren ƙarfe ɗaya muka tashi muka yi salla, bayan mun idar na sulale na nufi part ɗin Ummi don gudanar da abun da zuciyata ke Umarta ta da na yi, sanin cewa Ummi ba mai zama a parlour ba ne ya sa na shiga hankalina kwance, haka kawai na tsinci kaina da nufar dining ba buɗe flask ɗin da ke jere, daga nan na jera wasu akan tray ɗin na ajiye wayata akai na nufi ɗakin BB.
Knocking na yi sannan na murɗa door handle daga nan na cusa kaina ciki bakina ɗauke da sallama, maimakon na fito sai na zauna gaban abincin duk da cewa ban gan shi a ɗakinba, ƙarar buɗe ƙofa ya sa na dubi hanyar toilet, shi ne tafe yana shafa sumarsa da ta ɗan jiƙe sama-sama bai ma san da Ni ba sai da ya matso kusa.
BuÉ—e baki na yi da nufin gaida shi na ji ya ce "Can You Please excuse me?"
Cikin sanyin jiki na ce "I'm sorry BB, don Allah ka yafe min, ban san me ya shiga kaina na aikata hakan ba, but I'm really sorry, don Allah..."
"Nope, Kar ki damu, yanzu na san limit ɗina ai, na san yanzu ƙanwa ɗaya nake da ita a madadin da da nake tunanin su biyu ne" Yana gama faɗin haka ya raɓa Ni ya zauna bakin bed, Ni dai rasa abun da zan yi na yi, haka ya sa na sunkyar da kaina ƙasa, ina ji idanjwansa na yawo a kaina, kamar daga sama na ji ya ce "Kin zo ƙarasa Ni ne da abinci mai yaji bayan baƙin cikin da kika ƙunsa min Jannat?"
Jiki na rawa na ce "A'a, a'a, wallahi ba haka ba ne BB, don Allah ka yi haƙuri"
Ya ce "Shi ke nan, zan ci da yajin, zan kuma mutu sai ki ji daÉ—in yin rayuwa cikin salama tun da dama can Ni takura Miki nake"
Kaina ƙasa na ce "Wallahi ba haka ba ne Ummi ce ta yi girkin ba Ni ba, abun da ya faru jiya was not intentional BB, don Allah take heart to forgive your..."
Ya ce "Shhhh" ba musu na ja baki na yi shiru ya ce "Kar ki damu, kin nuna min ban isa da ke ba ai, Allah ya so ba a gaban saurayin naki kika min hakan ba, da na gama jin kunya ba shakka"
Wallahi tsabar kunya kasa magana ma na yi, sai da ya yi shiru Na Sa hannuna na ciro wayata da ke kan tray na miƙa masa na ce "Ga shi ka yi haƙuri"
BB ya girgiza kai ya ce "Ki riƙe abun ki, itama ki ce mata ta zo ta karɓi Tata, na daina takura muku, ku yi rayuwarku yadda kuka so"
Kukan ƙarya na fara sanin cewa ba ya son kuka, ai kuwa yana jin ƙinƙishin kukan nawa ya juyl ya dube Ni "Kin ga, kar ki ƙara min wani ciwon, can You Please excuse me?"
Ina kukan na ce "Don Allah BB, wallahi na yi regretting, it won't happen again in Sha Allah, Please forgive your..."
"Not mine, kin nuna min I'm not...."
"Wallahi sharrin shaiÉ—an ne"
Abu kamar wasa sai kukan da nake ya koma na gaske, hankalinsa na ga ya tashi ya ce "Fine, fine, yi haƙuri ki tafi, komai ya wuce"
Na ce "Then ka karɓi wayar"
Ya ce "No go with it, maza je ki" ya ɗaga ni tare da nuna min ƙofa na fita.
Bai san na ajiye wayar ba na tafi abuna, Lokacin da na koma Rafiat ma ta tashi, damar kam da kyar na shawo kan Rafi'at ta haƙura.
Tun daga ranar nake ɗan kaffa-kaffa da yi wa BB rashin kunya, wa Ummi ya ba wa wayoyin namu ta na mu, kwana biyu BB ya ƙara Sannan ya koma Abuja. Wani abu da ban sani ba shi ne, duk wannan takura da izayar da BB ke min wai so na yake.
Don da ya koma Abuja haka Ya Khalid ya saka shi gaba kan cewa ya bayyana ƙudirinsa gare Ni, amma ya yi banza da shi.
Ya Khalid ya ce "Haba Friend, wallahi gara ka bayyana ƙudirinka before it's too late for you"
BB ya lumshe ido ya ce "I'll never be late a inda nake fata K, beside na tabbatar itama tana so na É—in"
"Wa ya faÉ—a maka tana son ma bayan irin haÉ—e fuska da bugun da kake musu?"
Ya ce "Ba sai na faÉ—a ba ai"
Ya ce "Ya kamata dai ka furta mata tun yanzu Khalil, don wallahi yaran nan a tsorace suke da kai fa"
Miƙewa zaune BB ya yi daga kwancen da yake yace "WHO told you?"
Ya Khalid ya É—age gira
BB ya ce "I'm telling you Jannat ta fara raina Ni yanzu, ka san me ta min zuwan nan da na yi?"
Ya Khalid ya girgiza kai, nan ya ba shi labarin rashin kunyar da na masa, Ya Khalid ya kwashe da dariya ya ce "Tab, ai dama abun da ake gudu ke nan, ka ga mutumina" Ya dafa ƙafaɗar BB "Yanzu ne ya dace ka bayyana RUFAFFIYAR AJIYAR da ke zuciyarka tun kafin lokaci ya ƙure maka"
BB ya ce "Sai faman cewa kake lokaci ya ƙure min, lokaci ba zai taɓa ƙure min ba K "
Ya Khalid ya girgiza kai cikin ƙoƙarin son ya fahimtar da BB ya ce "Ba ka fahimce Ni ba, ka ga Ni I'm expert in love related appears" BB ya ɗan ɗage gira yana ganin kamar wasa Ya Khalid ke masa.
"I'm serious Khalil, su mata ba a musu haka ka san an ce mace Allura ce cikin ruwa..."
"To Na ji, Ni dai na san ba yanzu ne lokacin da ya dace na tunkare ta da maganar nan ba in dai kuma ba wani rainin kake so na jawo wa kaina ba"
Ya Khalid ya kwashe da dariya kafin ya ce "Wane raini kuma bayan kama son ta?"
BB ya haÉ—e fuska sannan ya ce "Yarinta na damun Jannat ga kuma rawar kai, I'm sure in na yi exposing mata Sirrin nan, surely za ta raina Ni fiye da kima, Rafi'at kanta sai ta samu kafar yi min rashin kunya"
Ya Khalid ya ce "Ba za ka gane ba, kai komai raini raini, to bari in faɗa maka iyayenmu mata suna da ƙananun shekaru iyayenmu maza suka aure su, su ba su yi zancen raini ba sai kai?"
"To ai nasu generation É—in daban, kana ganin yaran yanzu da shegen rawar kai?"
Ya Khalid ya jinjina kai sannan ya ce "Ni ba ka faɗa min dalilin karɓar wayar tasu ma da ka yi ba fa"
BB ya harare shi sannan ya ce "Zai wuce rawar kansu kuwa, ganinsu na yi wani guy ya tsayar da su a hanya, in ba da iskanci sai su kula shi kamar ba..."
Ya khalid ya dakatar da shi yana dariya "To kar su kula shi ke nan? Kana ji, a wannan stage É—in da dole ne a yi ta attacking É—insu, shi ya sa na ce maka ka gaggauta yin abun da ya dace wallahi in ba haka ba kana nan wani ya sace zuciyar Jannat..."
Duka BB ya kai wa Ya Khalid yana harararsa ya ce "Kana faÉ—an alkhairi ko kuma ka yi shiru"
Ya Khalid ya shafa kansa sannan ya ce "Ai Gaskiya na faÉ—a maka, idan har ba ka yi abun...."
"Na ce maka ya isa haka don Allah, duk ka sa Ni na jigata da surutu"
Ya Khalid ya ce "Akan Jannat kam ai ba ka gajiya da surutu har musu ka iya, da dai a ce wata maganar ne ko zan mutu ina maka magana ba za ka taɓa biye Ni mu yi ta a mutumce ba sai ka ƙona min rai da miskilanci"
BB ya ja tsaki, ya Khalid ya yi dariya sannan ya ce "Mood swapping sunan wani condition, yanzu dai an ɗauke Khalil ɗin Jannat an ajiye Captain Ibrahim Abubakar Shirama" BB Bai kula shi ba, shi ma sai ya miƙe ya bar kishi ɗakin.
BB da ya Khalid jininsu ya samu jituwa ne tun da suka tafi karatu bayan samun gurbi a hukumar sojojin ƙasa, da fari BB Bai ba wa Ya khalil shiga rayuwarsa ba duk yadda shi ɗin ya so hakan har sai da wata rana suna Canada Ya haɗa shi da Mami da Abbansu, su suka ƙara ƙarfafa alaƙar bayan damƙa amanar Ya Khalid ɗin a hannun BB, wanann dalilin ya sa wasu lokutan idan Ya Khalid zai ishi BB da surutu sai ka ji ya ce "Ɗan'amana zan faɗawa su Mami fa" To duk irin shaƙiyyyanci da ya so yi BB na faɗa masa haka zai haƙura kasancewar shi Allah ya yi shi mutum mai raha da don mutane kamar ba soja ba, in ka ga yadda yake dariya kai ka ce me, amma da yake alaƙar tasu haɗin Allah ce tuni ta yi ƙargo har wasu lokutan shima BB in Yana video call da Ummi ko Mommy ko kuma Abuya ko Daddy yakan haɗa su su gaisa, har yanzu da nake faɗa muku ba su taɓa kallon Ya Khalid a zahiri ba, amma dai Mami da Abban Ya Khalid sun san BB tsaf tun ranar da suka dawo Nigeria, yanzu haka a gidansu Ya Khalid BB ke zaune instead of barrack, duk da cewa shi hakan ya so Mami da Abba suka ce ba su san zancen ba, har godiya su Ummi suka yi wa su Mami tare da alƙawarin za su zo in sha Allah. BB ba shi da matsala da kowa a gidan daga Mami har Abba, haka kuma younger sis ɗin Ya Khalid, Nimrah, ita ma tana girmama BB sosai don ita ma dai ba za ta wuce sa'ar mu ba, Big Sis ɗin Ya Khalid kuwa ba a magana, yadda take ji da BB ma yanzu ba ta ji da ƙanin nata itama gidanta a nan Abuja yake, unguwar Maitama, mijinta na da kuɗi sosai, yaranta biyu, Sophie da Mufeed, yara masu shiga rai da son mutane, lokuta da dama Big Sis (Safinatu) kan gayyaci ƙannen nata cin abincin dare gidanta, and to be sincere, she's very kind, BB finds her very amazing to be part of his life.
Sakamakon WAEC ne ya fara fitowa, gaba É—aya results É—inmu sun yi kyau, cikin farin ciki Rafi'at ta kira BB ta faÉ—a masa, ya sa ta yi snapping ta tura masa a Whatsapp, abun mamaki sai ga voicd note É—insa yana faÉ—in "Ma sha Allah mu sisters, you did well, Allah ya sa albarka, ban da kula samari kun ji, Where's Jannat? Make sure that Kin ba ta ta ji, sannan in an yi fixing date É—in Speech and price giving day É—inku you guys should inform me ok?"
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.