CHAPTER 24:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Ɗagowa na yi na kalle shi ya ce "Can i see you in person?" Kai Na Gyaɗa tare da miƙawa, ina ƙoƙarin zuwa na ɗauki permission ya ce "Don't worry na gama da wannan" yana faɗin haka ya fita waje, bayansa na bi gaba ɗaya kunyarshi nake ji don tun ranar da muka haɗu da shi a check 'N' buy har BB ya fasa min waya bai ƙara ji daga gare Ni ba, ko da na yi swapping SIM ɗinma Babu numbernshi bare na kira shi.
Daidai reception na ANC clinics yadda ake awo ya tsaya, kujerun da ke jere ya nuna min, ba musu na zauna, shima zaman ya yi, sannan ya dube Ni cikin wani yanayi mai kama da damuwa ya ce "Where have you been Jay?"
Wayancewa na yi na ce "Ina lafiya Yaya Doctor, wayata.."
Katse Ni ya yi da faÉ—in "In kin san tun farko za ki iya rabuwa da Ni me yasa kika sa na saba da ke Jannat? Do you know how much it pains?"
Kallonsa na yi cikin ido yayin da na karanto ainihin gaskiyarsa da yake faÉ—i
"Kin bar Ni cikin tunaninki, shi ya sa tun farko na ce ki bar Ni na san gidanku, ko ba komai idan irin haka ta faru na san yadda zan ji Lafiyarki"
A hankali na ce "I'm sorry Yaya Doctor, ban san ma ta ina zan fara ba, ka yi haƙuri akan abun da BB..."
Katse Ni ya yi ta hanyar faɗin "Ya wuce Jay, and please kada ki ƙara min irin haka, idan kuma ba haka ba notice ɗin mutuwata za ki ji"
Da sauri na É—ago idanuwana na dubi Yaya Doctor Jin kalamansa da suka min dirar mikiya, kasa É—auke idanuwana daga nashi na yi, trying very hard na fahimci yadda maganganun nashi suka dosa sai dai bai ba Ni damar hakan ba.
"Yes, zan iya mutuwa idan kina nesanta kanki gare Ni, fi you know how much I care Jay?"
"I'm sorry Yaya Doctor," na ba shi amsa a sanyaye.
Ya ce "ki koma, I'll call you in kin koma gida"
Na ce "ok, thank you"
Daga haka muka yi sallama, yana tsaye a wurin na koma ward É—inmu Ina mamakin inda kalaman nashi suka dosa.
Ko da na koma ward an kawo wata patient mai incomplete miscarriage za a yi MVA, ƙarasa wurin na yi, har sai da aka gama muka dawo da ita bed ɗinta muka yi fixing mata IV fluid, daga nan muka ɗauki excuse muka tafi masallaci muka yi Sallah, bayan an ida sallar Ni kam kaina na haɗe da guiwa ina tunanin maganganun Yaya Doctor na ɗazu, taɓa Ni da Maryam Muhammad Mahmud ta yi ya sa na miƙe muka koma ward.
Vitals muka yi wa patients É—inmu, daga nan muka yi medications under supervision na nurses on duty yayin da suke mana bayanin komai, abun da ba mu gane ba kuma mu tambaye su su faÉ—a mana. Ba mu wani jima ba staffs na evening duty da students suka zo, aka yi musu handing over muka tafi, kasancewar yanzu lokacin tashina da na Rafi'at sun banbanta ya sa na tsari napep na wuce gida.
Ina isa gida na watsa ruwa, na ci abinci daga nan na koma É—aki na kwanta. Maganganun Yaya Doctor NE suka faÉ—o min a rai, ba shiri na tashi na zauna tare da jingina da fuskar gado.
Yatsata na cija sannan na ce "Me yake nufi da zai iya mutuwa?"
Saurin girgiza kaina na yi tare da faÉ—in "Nooo, ba lallai abun da nake tunani ya zama gaskiya ba"
Ringing ɗin da wayata ke yi ya sa na sauƙe ajiyar zuciya Tare Da janyo wayar tawa, picking call ɗin na yi duk da cewa numbern ba suna.
Dakakkiyar Muryarsa ne ta sauƙa akan kunnena yayin da yake min sallama cikin nutsuwa.
Amsawa na yi ina mayar mishi amsa da gaisuwa.
"Kin koma gida lafiya?"
"Lafiya ƙalau" na ba shi amsa.
"Ya yi kyau, ya su Mommy da Daddy?"
Na ce "Lafiya lau suke"
"Ina Abokiyar faÉ—a na?"
Na ce "wa ke nan?"
Ya ce "Rafi'at mana" baki na taɓe na ce "Tana school"
Ya ce "To Allah ya taimaka." Na amsa masa da "Amiin"
Shiru ya yi can kuma ya ce "Me kika cewa Daddy ya siya miki sabuwar waya?"
Kamar ina gabansa na jinjina kaina tare da faÉ—in "Ba shi ya siya min ba ai, bai ma san BB ya fasa wancan ba"
"Uhmm, Mommy ne ta saya ke nan"
Na ce "A'a, BB ne saya min wata"
Dif! Na ji Yaya Doctor ya É—auke wuta. Wannan dalilin yasa Ni saurin faÉ—in "Ka san shi ya fasa wancan, in bai biya Ni ba kuma, zai sha faÉ—a wurin Mommy"
Ɗan Murmushi ya yi mai sauti sannan ya ce "Hmm, Ni miye ma alaƙarku da shi?"
Na ba shi amsa da "Cousin brother na be"
"Uhmmmmm, akwai aure tsakaninku ke nan?"
Na ce "Kamar Yaya?"
"Kamar dai yadda na faÉ—a, idan ya ce yana son ki ai za ki aure shi"
Na ce "Tab, ai ba za mu zauna wuri guda ba, mutumin da kullum cikin azabtar da Ni yake?"
"Saboda yana son ki ne?"
Wani irin bugawa zuciyata ta yi, me yasa kowa sai ya ce saboda BB na so na ne yake azabtar da Ni?"
Kamar ya san me yake raina ya ce "ƙwarai Jay, BB sonki yake"
Nace "Gaskiya ba haka ba ne"
Murmushi mai sauti ya yi har ina iya jiyowa sannan ya ce "Ta yaya za ka ce haka?"
"Na gani da idona a ranar da muka haɗu a check 'N' buy, da gaske Jay BB yana ƙaunarki, zallar kishinki na gani a cikin idanuwansa "
Cikin sanyin jiki na ce "Amma dai Ni ba na son shi ai, kuma shi ma bai ce yana so na ba"
"Kika san ko ta sama zai biyo Miki?"
Cikin raina na ce inaa ba zai yiwu ba.
"Da gaske nake Miki Jay, idan har kin san ba kya son shi tun wuri Ya kamata ki ba wa wanda yake son ki dama, in ba haka ba za a kai ƙadamin da iyayenku ba za su duba cewa ba ki son shi ba su aura Miki shi a dole"
Na ce "Tab"
Ya ce "ƙwarai kuwa, shawara dai na ba ki"
Ni kam ban wani fahimce shi ba, ashe wai hannunka mai sanda yake min na fahimci inda ya dosa.
Hirar muka sauya zuwa wata daban, ba mu wani jima ba muka yi sallama. Miƙewa na yi na nufi part din ummie sanin cewa Nasmah na can, ba mu wani jima ba na janyo ta muka dawo.
A ɓangaren BB tun wannan chat ɗin da suka yi da Jannat ɗinshi ba su ƙara ko da waya ba sakamakon abubuwa da suka mishi yawa don kuwa shirin tafiya wani operation suke yi a jahar Sokoto, sai dai wani abun mamaki ko da sau ɗaya bai taɓa mantawa da Jannat ba in fact duk wani motsi nashi da tunaninta a cikin ranshi.
Tsaye suke a barrack shi da Ya khalid da alamun wucewa ma za su, Ya Khalid ne ya dube shi ya ce "Mutuniyarka ta ce a gaida ka"
BB ya ce "Jannat?"
Harararsa Ya Khalid ya yi ya ce "ita ɗin kuma saƙonta ta hannuna zai shigo?"
"Then who?"
Ya ce "guess who?"
Tsaki BB ya ja zai wuce, Ya Khalid ya ce "Doctor Suhaima dai, Æ´ar gidan Senator Hashim Barde."
Wani tsakin BB ya ja ya ce "Wai ita ba ta manta da Ni ba ne?"
"Ga dai alamu" ya Khalid ya ba shi amsa "ta ce a sanar da kai ta gode sosai, ko wayar tata ba la iya dauka"
Harar ya Khalid BB ya yi kana ya ce "Kaima ba ka da abun yi da kake karɓan saƙon irin matan nan, after all ka san cewa Ni akwai wacce nake so, mace kuma in ba Jannat ba na yafe, beside ka san ba na ra'ayin macen da za ta fara furta min tana so na, ko da na yi niyyar na so ta sai ta fice min a rai"
Dariya Ya Khalid ya yi sannan ya ce "Our unique Captain, komai naka daban yake, anyways Allah dai ya ba ka Jannat mu sha biki "
Murmushi ne ya sauka akan kyakkyawar fuskarshi, ya Khalid ya ce "Mu kam namu auren ba jimawa, kuma za ka sha mamakin wacce zan aura"
Cikin halin ko in kula BB ya ce "Fine "
Daga haka suka nufi mota abun su.
Ko da suka koma gida Ya Khalid ya lura da BB kamar yana cikin damuwa hakan ya sa shi tsayawa kusa da shi don ganin ya rage masa yawan tunanin da yake ganin in ya ci gaba zai iya taɓa aikinsa.
"K, yanzu yaushe ne takamaimai tafiyar ne kam?"
BB ya ce "On Monday "
Ya Khalid ya ce "To Allah dai ya kai ku lafiya, muna nan muna muku addu'a ku yi nasara ku dawo mu sha biki "
"Hmm, Ni wallahi Ni nake ma kamar na je a cire Ni cikin mafi tafiyar" har cikin ransa ya yi maganar yana shafa kansa.
"But why"
Kamar zai yi kuka cikin wata raunatacciyar murya ya ce "saboda ba ta bani amsar tana so na ko akasin haka ba, yanzu duk wani abu da nake gudanarwa ina yi ne da rashin sanin madafar a wani matsayi nake domin Ni na san lamume a duhu nake, Friend, ina son ta, yanzu abin da yafi damu na shine ban san yaushe za mu dawo ba, Ni ɗin zan dawo ne ma ko a can tawa za ta ƙare ba tare da samun soyayyar Jannat ba"
Damuwar da ta bayyana ƙarara a fuska da kuma Muryarsa ta sa Ya Khalid tausayawa abokin nasa, lallai so ya wuce tunaninsa yanzu kam, bin shi da kallo kawai ya yi cikin rashin sanin ta ina ma zai fara lallashin abokin nasa, ya yarda so gaskiya ne, kuma mutum kan iya canzawa akan abun da yake so,, wai yau K ne ya zauna yana doguwar Magana akan mace, zai iya tsayawa ya shaidawa duniya cewa mata ba sa gaban K, amma yanzu gashi yana faɗin irin son da yake ma ƴar uwarshi Jannat, lallai so guba ne mai kama da madara.
Cikin taushin murya ya Khalid ya ce "Kana ji abokina, ka mayar da al'amuranka ga Allah, ka ba shi zaɓin ya zaɓa maka abun da ya fi alkhairi, idan son Jannat alkhairi ne gare ka, ga addininka, ga kuma rayuwarka, to Ubangiji ya karkato maka da hankalinta, idan kuma akasin haka ne Allah ya zaɓar Maka mafi alkhairinta."
BB ya amsa da "Amin"
Ya Khalid ya dafa kafaɗarsa Sannan ya ce "So relax your mind my man, za ku dawo lafiya cikin aminci ba tare da ko ƙwarzane ba."
BB ya GyaÉ—a kai, daga haka Ya Khalid ya ce "mu koma parlour a yi hira, ko za ka É—an ware"
Tun daga ranar da Yaya Doctor ya ƙira Ni muka ƙara ɗinkewa wuri guda, idan ba ma waya to muna online, sosai wata irin shaƙuwa da ta fi wacce muka samu a baya ta ƙullu tsakaninmu, haka kawai nake jin daɗin mu'amala da shi coz he's very friendly to me, ga kuma yadda yake nuna min kulawa kamar zai cinye Ni. Satin su Nasmah guda suka koma Misau, sosai Na yi kewarta don kuwa mun yi sabo sosai da ita. Ranar da suka koma muka Hajiya Dada ma ta zo. Hakan ya sa gidan ƙara armashi, part ɗin da Daddy ya gina ba jimawa nan ta sauka bayan an saka mata duk wani kayan buƙata, fatan Daddy da Abuya shi ne Dadan ta ji daɗin zaman ta haƙura su zauna tare.
Tun da Dada ta zo kuma na kwashe na koma wurinta, ba na yini a part É—in Ummi ganin yadda Rafi'at ta saka min ido akan yawan waya da chat É—in da nake, galula titsiyen da take min wai sai na faÉ—a mata da uban da nake waya..
Bacci ne kawai yake dawo da Ni part É—in Mommy, tun daga nan na samu salama a wurin Rafi'at É—in, though can sashen Dadan ma in na je cikin faÉ—a muke don shegen surutu ne da tsohuwar.
Yau ta koma lahadi zan fara night shift ɗina. Ƙarfe bakwai da ƴan mintuna ba Driver ya miƙa Ni asibiti bayan na tattari duk abun da zan buƙata ciki har da abun taɓawa.
Wuraren 10 muka gama TDS medications É—inmu, 12 kuma 6 hourly medications, daga nan nursed on duty suka ce za mu iya kwanciya tun da babu abun yi so far.
Wayata na Kama Ni kam ina chat da Yaya Doctor, ba mu muka yi sallama sai 3:07am, ba jimawa kuma Bacci ya É—an É—auke Ni a zaune akan kujerar, around 4am hayaniyar cleaners ta sa na tashi.
Da safe wuraren shida sai ga kiran Yaya Doctor. Bayan mun gaisa ya ce Don Allah na jira shi in mun yi closing, lucky to be dama ban faÉ—awa Baba Driver lokacin tashi ba, ya dai ce In ya kai Rafi'at yana dawowa Sai mu tafi.
7;30am muka yi handing over ma staffs É—in safe, daga nan kuma na zauna ina jiran Yaya Doctor. Ba jimawa ya kira Ni ga sanar da Ni cewa na same shi a bakin amenity ward, ba jimawa kuwa na isa kasancewar wurin ba nisa da ward É—inmu.
Tsaye na gan shi jikin motarsa cikin shigar manyan kaya akasin normal shigarshi ta yau da kullum, kayan sun karɓe shi ba kaɗan ba, tun da ya hango Ni ya saki wani kyakkyawan Murmushi wanda har na ƙaraso bai gushe ba akan fuskarsa.
Kaina na sunkyar da na ƙaraso tare da faɗij "Good morning"
Fuska sake ya ce "Morning, how's your night?".harararsa na yi tare da faÉ—in "After I spent it all with you"
Dariya ya yi tare da shafa kansa ya ce "Haka da, I'm sorry, hope Kin fito da kayanki ko, ina nufin jaka da kuma.." saurin gyaÉ—a kaina na yi
Ya ce "Bai kyautu mu tsaya a nan ba kowa ya zo wucewa ya ganmu musamman ke da kike sanye da uniform, Mu shiga Mota, in mun gama maganar sai na ƙarasa da ke"
Idanuwana na zaro tare da faÉ—in "Kai, ba Driver fa na zuwa"
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim
.