CHAPTER 25:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
Fuskarsa ya haÉ—e kafin ya ce "Za ki fara ko?"
Da sauri na ce "Shi ke nan, mu je" na idasa ina bin bayansa.
Motar muka shiga duk da cewa wata zuciyar na kwaɓa ta amma sai na ji ina, ba na son ɓatawa Yaya Doctor Rai.
Kallona ya yi sannan ya ce "Ba wani abu zan Miki ba Jay, magana za mu yi"
Kaina sunkuye na ce "ina jin ka"
Gyaran murya ya yi sannan ya ce "To kai tsaye Jannat zanso na sanar da ke dalilin kiranki da na yi."
Da wani irin sauri zuciyata ta fara gudu ina fatan dai a ce so na yake, ko ba komai hakan zai tseratar da Ni daga auren BB ko da kuwa ta kana dole.
Tunanina ya katse ne jin muryarsa ya ce "Shekarar ki nawa Jannat?"
Na amsa mishi da "nineteen "
Ya jinjina kansa sannan ya ce "Fine, you're an adult right?" Ban iya ba shi amsa ba ya fara magana cikin nutsuwa da kuma kamala irin tashi "Da Ni da ke dukka ba yara ba ne, za mu iya yankewa kanmu shawarar da ta dace da mu."
Wani irin faÉ—uwa gabana ya yi
Yaya Doctor NE ya ci gaba da magana "Yauwa, to Cut it short Jannat, kafin wannan lokacin ban taɓa yarda da wani abu wai shi so ba despite yadda naga mutane da yawa na shiga wasu matsaloli saboda shi ba, har na Fara karatu na kammala zuwa yanzu Ban taɓa yin soyayya ba, saboda a littafin rayuwata babu ita a ciki, but now, na yi developing duk wani feeling da ake danganta shi da soyayya kuma ina da tabbacin cewa I'm in love, with an assurance that wacce nake so, will surely love me in return"
Tsabagen fargaban kalaman Yaya Doctor ban san lokacin da na fara wasa da yatsuna ba yayin da na ji numfashina na fita da sauri da sauri
Agogon hannunshi ya duba tare da faɗin "Kar Na ɓata Miki lokaci a fara nemanki a gida, Jannat, From the very beginning, no one has ever compared to you. You hold a place in my life no one else could ever touch. Even my mother sees the way my eyes light up when I speak about you. She told me to come to you honestly with my whole heart open and tell you how serious my love truly is. I love you Jannat! I love you!"
Magana ta gaskiya na shiga shock da kalaman Yaya Doctor duba da cewa sun zo min a ba zata kamar dai yadda kalaman BB suka dake Ni a wancan lokacin! Gaba ɗaya na shiga tsaka mai wuya, take kalaman BB suka dawo min lokacin da yake confessing soyayyarshi gare ni lokacin da yake faɗin " Jannat, i love You, ina son ki, ina ƙaunar ki, sannan ina so na rayu da ke tsawon numfashina"
Ga kuma yanzu da Yaya Doctor ke faÉ—in "even my mother sees the way my eyes light up when I speak about you. She told me to come to you honestly with my whole heart open and tell you how serious my love truly is. I love you Jannat! I love you!"
Lallai wannan shi Bature ke kira da Dilemma! Yanzu to ya zan yi da raina? Ga BB ga kuma Yaya Doctor. Ban so wannan al'amari ya min a haka ba to amma haka Ubangiji ya rubuta zai faru babu yadda na iya.
Idan na ce ba na jin yaya Doctor a raina, to ba shakka ƙarya nake yi, don kuwa from day one we met, from the rumors from my friends, I started to develop feeling for him, sai dai kasancewa mace mai wayo da kuma kamun kai ya sa ban taɓa nunawa ba, Gashi dai yanzu na samu damar samun kusanci na har abada da Yaya Doctor, Amma rashin sanar da BB nasa matsayin ya sa dole sai na fara kashe wutarshi kafin na amincewa Yaya Doctor.
Tunanina ya katse ne jin Yaya Doctor na kiran sunana.
ÆŠagowa na yi sai dai ban bari idanuwanmu sun haÉ—u ba.
"To Cut it short, Jannat, im very simple game da sha'anin rayuwa, ba zan takura Miki ki so Ni ba, zan kuma ba ki dama har zuwa lokacin da ya yi Miki ki sanar da Ni matsayina, in har kin san ba ki so na, feel free and tell me, za fahimce ki kuma zan Miki fatan alkhairi, na san cewa babu wanda zai auri matar wani."
Ajiyar zuciya na sauƙe jin bayani sa, cikin sanyin murya na ce "Shi ke nan, I'll think over it"
Ya ce "To Allah ya sa na ji alheri, mu je na sauke ki ko?"
Shiru Na yi ban ce komai ba, ya dube Ni ya ce "Ko ba ki so?" Saurin girgiza kaina na yi, hakan ya sa shi murmusawa daga nan ya tayar da motar tasa, muna tafiya ina nuna mishi hanya har muka zo danƙareren gidanmu, a bakin get ya ajiye ni muka yi sallama da shi, na shige ciki.
Wanka na samu na yi kana na saka wata doguwar riga maras nauyi, maganar Mommy da na jiyo ya sa Ni fitowa waje gaishe ta na yi, cike da kulawa ta amsa tare da faÉ—in "Yau kam an yi night Duty, Yaya aikin dai?"
Na ce "Alhamdulillah"
Ta ce "ga abinci a dining "
Cike da girmamawa na ce "To Mommy"
Ina ganin Mommy ta koma bedroom ɗinta na sauke ajiyar zuciya, part ɗin Ummi na ne na gaishe ta, daga nan na wuce na gaishe da Hajiya Dada. Abincin na ɗiba na shiga da shi bedroom ɗinmu, sai dai haka na sa shi gaba ina jujjuyawa na kasa ci, ganin haka ya sa na fito da shi na ajiye a kitchen daga nan na dawo na kwanta akan gado da niyyar rama Bacci da ya kuɓuce min.
Kalaman Yaya Doctor NE suka fara dawo min, saurin toshe kunnena na yi ina girgiza kai ganin kamar zan zauce.
Tabbas ina da buƙatar abokin shawara a wannan situation ɗin da nake ciki, to da wa zan yi shawarar? Ba Ni da wanda ya kamata na yi shawara da shi sama da Rafi'at, domin ita kaɗai ce wacce nake jin zan iya faɗawa damuwata mu haɗu mu magance ta, to akan wannan sabga kuma na yanke shawarar ƙin sanar da ita domin na tabbatar Rafi'at za ta bi bayan ɗan'uwanta NE NI kuma ga shi tun ba a je ko ina ba zuciyata ta fi karkata ga Yaya Doctor akan BB.
A hankali na ce "Ya Sadiq?"
Saurin girgiza kaina na yi "He'll never support my decision, na tabbata matsawar ya san cewa akwai wata alaƙa tsakanina da BB to zai yi forwarding zancen ne kai tsaye ga magabatanmu musamman idan ya kasance ina da wani zaɓin bayan BB.
"Then yaya zan yi?"
Rashin sanin abun yi ya sa na fara auna BB da kuma Yaya Doctor akan mizani, kowanne quality da Yaya Doctor ke da shi in na duba sai na ga BB ya kere shi ba kaÉ—an ba, ida kyau ne, ilimi gayu, wayewa na tabbata sai an kira BB, to Amma ni na rasa dalilin da ya sa har rana mai kama ta yau na kasa jin wani abu mai kama da so dangane da shi, gashi dai na san ba shi da wani aibu ko kushe.
Zuciyata ce ta yi saurin ce min "Me zai hana ki yi haƙuri ki ranƙwashi kanki ki so BB, ko ba ki jin komai akan shi ki karɓi soyayyarsa, ba kya tunanin wata rana za ki fara son shi ne? Kuma wannan jahadi da za ki yi wa BB zai ƙara danƙon zumuncinku beside BB ne ya fara confessing love ɗin shi before Yaya Doctor kuma har yanzu jiran samun amsarki yake, ki yi adalci tsakanin su biyun jannat!"
Mu evil Heart ce ta ce min "Kul jannat! Yanzu za ki haƙura da muradin zuciyarki ne ki auri wanda ba kya so? Idan kika yi haka kin cuci kanki don kuwa babu wanda ya ce Dole sai kin so BB beside AI ba ki ba shi amsar cewa kina son shi ba"
Da shawarar evil Heart na yi amfani yayin da nake jin zan iya fito na fito da duk wanda zai takura min akan sai na auri BB. Na dai san tabbas matsuguni na musamman cikin raina BB ya riga ya same shi Amma batun auren kam, babu shi a lissafi na tun da har na samu wanda zai zama Shamaki tsakaninmu da shi.
Hakan ya sa na ƙudiri aniyar Turawa BB message tare da ban haƙuri kan cewa ya min haƙuri ina da wanda nake so duk kuwa hakan na san da ciwo amma Gara tun wuri Ya san stand ɗinshi.
A haka muka kammala night shift ɗinmu kowanne dare chat muke, in an tashi zai kai Ni har gida though ban taɓa ba shi damar shiga cikin gidan namu ba. Waya da chat kuma suka ba ma yi da BB.
A can ɓangare BB sun tafi operation ɗin a can wani ƙauye a jahar Sokoto da ƴan ta'adda ke shiga su yi ta karkashe mutane, kasancewar garin babu network ma ko kaɗan ya sa har suka yi kwanaki bakwai ɗin bai neme Ni ko wani a gida ba, haka suka share sati biyu Tukun suka kammala cikin ikon Allah kuma sun samu nasarar daƙile waɗannan ƴan ta'adda, an kama waɗanda ke da rai an taho da su Abuja yayin da wasu daga cikin sojojin kuma suka raunata, ciki har da BB Wanda aka harɓe shi a hannu.
Suna dawowa aka ba su taimakon gaggawa, ranar kuma night na ƙara fita sakamakon waɗanda ke night ɗin ɗaya mayar aure ce ta ce Don Allah a cire ta a sa ta parmanent morning shi ne aka yi replacing ɗinta da Ni, a daren ranar na hau Whatsapp na ga Yaya Sadiq, Daddy, su Nasmah, Rafi'at da sauransu sun yi sharing flyer mai ɗauke da hoton sojoji a kwakkwance yayin da hoton BB ya fito boldly, jikin flyer an rubuta "An samu nasarar daƙile kashe-kashen da ƴan ta'adda ke yi a ƙauyen gidan kare da ke ƙaramar hukumar tureta ta jahar sokoto. Jami'an tsoro da dama sun raunata, ciki har da shugaban tawagar atasayen, Captain Ibrahim Abubakar Shirama."
"Innalillahi wa innaa ilaihi rajiiuna" shi ne kawai abin da na iya furtawa, take na kira numbern Rafi'at, tana picking na ji tana kuka cike da fargaba na ce "Rafi'at me nake gani a status É—inku?"
Abunka da mace mai rauni cikin kukan ta ce "Kin ji su BB sun dawo? Amma an harbe shi a hannunsa"
Na ce "What? Yanzu yana gida?"
Ta ce "A'a, suna can Abuja ana ba shi taimakon gaggawa, gobe da safe ma Abuja da Ummi za su tafi"
Cikin rashin sanin abun da zan ce na ce "Ubangiji ya taƙaita ya ba shi lafiya" daga haka na katse kiran.
Lalumen numbernsa da har yau ban saving ba na fara, nan na danna mishi kira sai dai bai yi picking ba. Washe gari da safe bayan mun ji handing over Yaya Doctor ya zo maida Ni gida, ganin damuwa akan fuskata ya sa shi tambayata ko lafiya nan na fashe masa da kuka, da kyar na yi shiru.
"Now tell me what's wrong, ba ki da lafiya ne? Na girgiza kai "Wani ya ɓata Miki rai me?" Na ƙara girgiza kai "then what's happening?'
Na ce "BB ne..."
"Ya Miki wani abun ne?"
Na ce "A'a, harbinsa aka yi"
Numfashi ya sauƙe tare da faɗin "That's why you're crying like that "
Galala na yi ina bin shi da kallo gira ya É—age min, na ce "BB is my eldest brother so far, shi É—in garkuwarmu ne, duk abun da ya same shi ba zan ji daÉ—i ba"
"To ai shi ke nan, sai in ya dawo ki yi jinyarshi"
Ganin tsagwaron kishinsa akan wannan ƙaramin abun ya sa Ni jin ba daɗi, a hankali na ce "I'm sorry" bai kula Ni ba ya ja motar har muka isa gida fita na yi bayan na misi godiya daga nan shige gida ina mamakinsa, idan har ba fahimce shi ba ya son wata alaƙa tsakanina da BB bayan kuma ya san shi ɗin ɗan'uwana ne ko ba aure Akwai zumunci.
Ko da na dawo su Abuyan ba su tafi sakamakon Abban Ya Khalid da ya kira ya ce ba sai wani ya zo ba don Allah. Allah sarki Nimrah, sosai ta shiga damuwar wannan al'amari kai ka ce Yaya Khalil ne abun ya samu, daga Mami, Abba har Yaya Khalid É—in sai da suka saka har tambaya kanta, musamman da suka san cewa ita É—in ba mai saka damuwa a ranta ba ne.
Kwana uku su BB suka yi suka sassamu sauƙi, sai lokacin aka dawo musu da wayoyinsu, tarin missed calls ɗin da ya gani ya sa shi lumshe idanuwansa. Ya Khalid ne ya dawo da shi gida, bayan ya yi wanka ya ci abinci aka ba shi wuri Ya ɗan huta.
Abuya ya fara kira sosai suka nuna kulawa da tsanatsar damuwar da suke ciki shi da Ummi, nan ya kwantar musu da hankalin daga nan ya kira Daddy, a nasu bangaren ma haka ne.
Ni ce mutum ta gaba da ya kira lokacin ina shirin tafiya asibiti, da sauri na ɗaga tare da ƙara wayar a kunnena. Sallamarsa ce ta sa zuciya fara bugawa da sauri, amsa mishi na yi a sanyaye tare da tambayarshi ya jiki, cikin sanyin muryarshi marar hayaniya ya ce "Alhamdulillah, I'm ok"
"Harbin da zafi ko, hope kana shan analgesics?"
BB ya ce "Bai kai zafin nesanta da ke da na yi ba"
Sauri buÉ—e bakina na yi alamun mamaki, don yanke wannan magana ya sa na ce "Zan tafi asibiti, let's chat in na isa"
"Haka ake kula da patient ɗin?" Ya faɗa a shagwaɓe "Ni gaskiya zan tattaro na dawo ki yi jinyata" yadda ya yi maganar sai na ji abun banbaraƙwai, wai namiji da suna Hajara. Shi da yin shagwaɓa Ni da jiye mishi kunya.
Shiru Na yi ina tunanin me zan ce, can na ji ya ce "me za ki yi a asibiti?"
Na ce "An yi posting É—inmu ne"
"Har shifting kuke yi?" Na gyada kai ina faÉ—in "e"
Ya ce "Fine, ki je kawai, zan kwanta na huta gobe da safe sai mu yi waya"
Na ce "to"
"To ki faÉ—a min wani abu sai na kwanta"
Rasa inda zan sa kaina na yi, kamar zan arta a guje haka nake ji.
"Kin yi shiru"
Na ce "To Ni me zan ce?"
"Say anything you think will comfort me to have a nice dream"
Zaro idanuwana na yi kana na ce "To Allah ya ba ka lafiya BB, ya tashe mu lafiya"
Ba wai don haka ya so ba kawai ya ce "Amiin, i love You!"
Ya fadi kalmar i love You É—in ne cikin raÉ—a har sai da na ji tsikar jikina ta tashi. Saurin katse kiran na yi daga nan na yi wa su Ummi sallama na wuce.
*To jama'a akwai ƙura fa cikin wannan labari namu mai taken KUSKURENA NE domin kuwa yanzu ne muka fara kutsa kanmu cikin labarin.*
*Masu karatu na san kuna da tarin tambayoyi akan littafin*
*To Jannat dai ta shiga tsaka mai wuya a tsakanin soyayya guda biyu wanda kowacce na da muhimmanci gare ta, Idan har ya guji BB tabbas ba ta kyauta masa ba domin shi É—in masoyin gaskiya ne, to matsalar É—aya ita ce, tana son cikawa zuciyarta muradinta na auren Doctor Junaid!*
*Shin me kuke tunanin zai faru idan aka san cewa BB na son Jannat? A tunaninku su Abuya za su bai wa na waje ne bayan ciki bai ƙoshi ba ko kuma za su cikawa ƴar tasu muradin zuciyarta?*
*Idan komai ya tafi yadda ya kamata cikin Jannat, da kuma BB waye ya tafka kuskure a cikin zaɓin da ya yi?*
*Dukka amsishin ku na tare da alƙalamina!*
*Alhamdulillah rabbil alamin! Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga mahaliccin sammai da ƙassai da ya ba Ni ikon fara wanna littafi na kuma kammala shi lafiya, duka duka a nan muka kawo ƙarshen littafi na ɗaya wanda na alƙawaranta shi matsayin kyauta, ga masu don karanta littafi na biyu, za su biya Naira ₦3000 kacal, domin samun littattafan namu da suka fito a matsayin 5 in one! idan kuma iya littafin KUSKURENA NE za ku daya ₦1000 ne kacal.*
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
©®2026
Under Women of Words Writer's Association, team WOW 5 writer's Hub.