CHAPTER 20:
Kuskurena Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Wani abu da ya tsaya min a wuya na samu na haɗiye kafin na iya furta sallama cikin sanyin murya, amsa min ya yi a nashi ɓangaren cikin wata cool voice, saurin gaishe shi na yi, ga mamakina na ji ya amsa a sanyaye kamar dai ba shi ba, ajiyar zuciya na sauƙe cikin raina na ce "Don bai gano da wa yake magana ba ne"
Ina jin sa yana "Hello, Hello" na yi banza da shi, sai kuma na yi sauri yanke kiran tare da taɓe baki, cikin raina na ce "oh! Babban Yayanmu Mai halin tsiya da na kirki ke nan" yayin da a zahiri kuma na fara ƙoƙarin komawa don na san definitely he's going to call back tun da bai gama faɗin abun da zai ce ba.
Shigowar wani kiran nasa ne ya ƙara min karsashin haɗawa da sassarfa, sai dai ban kai ga isa ba kiran ya yanke, hakan ya sa Ni jan tsaki na ce "Duk ya sa ina ji na wata iri saboda rashin wayata a hannuna."
Part É—in Mommyn na shige, Mommy da ke parlour ta zube Ni ta ce "Daughter unguwa za ku fita ne yau ma?"
Na ce "A'a Mommy, daga part É—in Ummi nake"
"To" kawai Mommyn ta ce, daga haka na wuce É—akinmu, Rafi'at da ke kan sallaya na duba na ce "Hajiya ga wayarki, masifaffen yayanmu ne yake kira, Ni kuma kin san yanzu ga akuya ga kura muke da shi"
Dariya Rafi'at ta yi sannan ta ce "After all duk akaina yake sauƙe fushin ba?"
Na ce "Um, can dai ta matse masa"
Rafi'at ta ce "Ta matse muku dai, daga ke har shi, tun da ku kuka yi abun mu"
Na so ba ta amsar da ta dace sai kuma na ga ta kara wayar tata a kunnenta, ganin haka ya sa na haÉ—iye maganar in ta gama na faÉ—a.
Ƙoƙarin haye gado nake na ji tana faɗin "ki karɓa Jannat"
Juyowa na yi na dube ta, ƙasa ƙasa ta ce "Cewa ya yi na ba ki, ƴar raunin wayo"
Kamar ba zan karba ba sai kuma na karɓi wayar tare da kara ta a kunnena.
Sallama na yi, ya amsa, sai kuma na jinya ce "kina ji?" Na amsa masa da "E ina ji"
Ya ce "Ki same Ni a garden yanzu, kar ki ɓata min Lokaci kin ji?"
Kai Na Gyaɗa kamar ina gabansa, take na ji wayar ta katse alamun ya gama faɗin saƙonsa, cikin kwaikwayon Muryarsa na ce "Ki same Ni a garden yanzu, kar ki ɓata min lokaci kin ji?"
Fuskata na yamutsa sai kuma na ji dariya ta kama Ni, sai da na yi mai isa ta Tukun na taɓe baki na ce "he always sounds authoritative kamar yana filin daga.
Idanuwana na yi rolling kafin na iya gyara hulana da ya zame. "Uhm" abun da na iya fadi ke nan daga nan fara ƙoƙarin amsa kiran BB gudun kada na janyo wa kaina wani lukutin laifin bayan na jiya kuma.
Miƙa ma Rafi'at wayarta na yi wacce ke mitar wai ta gaji da ara min waya.
Ƙoƙarin fita nake na ji ta ce "idan kin je ki ce ya biya ki taki da ya fasa miki "
Daga yadda nake na ce "Za kuwa ki gani." Mommy da ke parlour na wuce, kai tsaye garden É—in na nufa zuciyata na bugun tara-tara tare da addu'ar Allah ya sa mu wanye lafiya da shi.
Can nesa kaɗan a favourite spot ɗin shi na hango shi, ƙoƙarin daidaita kaina na yi ina mai jan dogon numfashi.
Ƙarasawa wurin na yi na masa sallama.
Sau É—aya ya É—ago ya kalle Ni ya ce"Wa'alaikumus Salam"
Waskewa na yi na ce "BB ga Ni"
Da hannu ya nuna min kujerar da ke fuskantarshi, ba musu na zauna kaina ƙasa ina wasa da yatsun hannuna.
Wayarsa da yake dannawa ya ajiye kan table É—in da ke tsakaninmu sannan ya dube Ni.
"Janaat" ya ƙira sunana cikin wata tausasasahiyar murya, ɗagowa na yi na ɗan kalle shi ina faɗin "Na'am"
Shiru ya yi kamar bai da niyyar magana can kuma ya ƙara kiran sunan nawa, Ni dai ban amsa ba wannan karon don na riga na lura da cewa sunan nawa na mishi daɗin furtawa ne.
"Ki nutsu magana nake so mu yi"
Dim! Na ji zuciyata ta buga da wani irin ƙarfi jin ya ce zai yi magana da Ni, abu ɗaya da ya zo min rai bai wuce tsoron kada ya tayar da maganar Yaya Doctor ba ne.
"Kina ji na ko?"
Na gyaÉ—a kai ina faÉ—in "E"
"Jannat ki faɗa min gaskiya a tambayoyin da zan miki, hakan shi zai sa ki samu rangwame akan hukuncin da na yanke a kanki, kika min ƙarya kuma kin sani, zan gane"
Dim na ji gabana ya kuma bugawa.
"Jannat kina karatu yadda ya kamata kuwa?"
Wata irin ajiyar zuciya na sauƙe jin tambayar tasa, a hankali na ce "E BB"
Ya ce "shi ke nan. Amma me yasa ko yaushe kike son yin abubuwan da na hana ku?"
Shiru Na yi ina tunanin amsar da zan ba shi, can kuma na ce "Kawai ƙaddara ne, amma ina kiyayewa BB"
Kansa ya jinjina ya ce "Fine, kina gani kamar na tsane ku ko?"
Na girgiza kai, ya ce "Haka ne mana, kina ganin kamar ina hana ki enjoying rayuwarki ko?" Kaina na kuma girgizawa, Murmushi ya yi wanda ya so bani mamaki kana ya ce "Haka ne mana Jannat, komai da nake yi saboda gobenku ne, ina so ku yi rayuwa mai kyau wacce ku kanku za ku yi alfahari da ita, rayuwar da ba za ku yi nadama Ba, wani da yake rayuwa da ku ma ba zai yi Allah wadai da ku ba."
Kaina na jinjina tare da ƙara mayar da hankalina ga saurarensa.
"Idan har kuna so na fita sha'aninku don Allah kada ki ɓoye min Jannat, kada ki rufe kanki ki faɗa min"
Kaina na girgiza na ce "Don Allah BB ka yi haƙuri, wallahi muna ƙoƙarin kiyaye dokokin da kake gindaya mana, ajizanci ne irin namu a wasu lokuta"
Cike da gamsuwa ya jinjina kai sannan ya ce "Jannat ki faÉ—a min wani abu da nake muku wanda ba kwa so, kuke ganin ya kamata na gyara"
Wannan furucin na BB ya mugun ba Ni mamaki har ban san lokacin da na É—ago idanuwana na kalle shi ba kansa ya jinjina tare da faÉ—in "E, ki faÉ—a min don Allah"
Cikin raina na ce, ai kai din ne ba ka da alƙibla ɗaya BB.
"Kin yi shiru"
Na ce "Babu komai"
Ya ce "akwai fa, ki faÉ—a min kar ki ji tsoro, ba abun da zan miki, beside Ni na tambaye ki"
Ajiyar zuciya na sauƙe kana na ce "Babu komai fa, kawai dai, muna so ka zama so friendly kamar Ya Sadiq."
Harara ta ya ya ce "Ai Ni da shi ba É—aya ba ne, wato kun fi so na yi ta wage muku baki kamar wani sakarai ko?"
Dariya na É—an yi sannan na ce "a'a, kawai dai muke hira irin ta Æ´an'uwa "
Ya ce "Fine, iya abun da kuke so na sauya ke nan?"
Na ce "E" haÉ—e da gyaÉ—a kaina.
Shirun wasu sakanni muka yi gaba É—ayanmu.
BB ya ce "Ya studies?"
Na ce "Alhamdulillah"
Kansa ya jinjina ya ce "Yanzu saura shekara nawa ku kammala?"
Kaina na É—aga alamun lissafi nake sannan na ce "2 years ya rage"
Idanuwansa ya É—an waro kana ya ce "Shi ke nan, study hard please, ban da biyewa samari"
Kaina na gyaÉ—a fuskata É—auke da Murmushi na ce "In sha Allah "
Shiru muka yi kowa na yin zance da zuciyar shi, Ni dai har yanzu na kasa daina mamakin yadda BB ya sauya Lokaci guda, na yi tsammanin zai kawo zancen yaya Doctor sai na ji shiru.
Ke nan dai ya min zuru ne? Na tambayi kaina, yanke shawarar yin shiru Na yi kamar yadda shi ma ya yi sai dai zuciyata ta ƙi aminta da hakan yayin da take ingiza ne ga ba shi haƙuri kawai a wuce wurin.
"BB" na kira sunanshi a sanyaye.
Gira ya É—age min alamun yana ji na, hakan ya sa kai tsaye na ce "I'm sorry for the other day"
Kamar bai gane me nake nufi ba ya ce "For?"
Na ce "For Dr. Junaid, ba wani abu ba ne tsakani...."
"Shhhh, ya wuce, now we're friends"
Da mamaki na kalle shi jin kalamansa, kansa ya jinjina cike da tabbatarwa ya ce "Yes! But if you abide by my rules, in Kuma kuka sauya I'll Surely change also"
Ƴar dariya na yi na ce "Deal!"
Ya jinjina kansa sannan ya ce "For your phone, I'm sorry, in Sha Allah I'll buy you another one"
Kaina na sunkuyar na ce "Thank you"
Ya ce "don't mention"
Shiru muka yi, can ya É—ago ya dube Ni ya ce "Za ki iya tafiya"
Na ce "to na gode BB"
Daga haka na miƙe na bar wurin. Ko da na iso bakin part ɗin Mommy tsayawa na yi ina wawwaigawa ko ina kamar wata maras gaskiya, sai da na tabbatar babu kowa tukun na saki wata ajiyar zuciya ina jinjina kaina.
"Wai anya BB ne wanna kuwa?" I asked myself, rashin mai ba Ni amsa ya sa na jinjina kai tare da shigewa sai wani Murmushi nake saki.
Ko da na shiga É—akinmu ban cewa Rafi'at uffan ba sai ma kwantawa da na yi gefenta ina lumshe idanuwa Ni kaÉ—ai sai Murmushi nake saki.
Waseh gari da safe bayan Rafi'at ta fita school BB ya aiko Ayman ya kira Ni, ko da na je bayan mun gaisa sai wani fara'a yake min kamar ba shi ba, ban yi mamakin hakan ba sai dai na ƙara tabbatarwa kaina cewa ya sauya sosai.
"Ko za ki taimaka ki girka min White spaghetti da sauce Amma da jan mai?"
Dariya na yi na ce "BB manja ake cewa ba jan mai ba"
Ya ce "Lallai ma BB"
Har na juya zan fita ya ce "Saura ki saka attaruhu da yawa, I'm going to deal with you" dariya na kwashe da ita ina faÉ—in "To"
*Albishir ga ma'abota bibiyar litattafan mu, mun zo muku da ƙayatattun labarai waɗanda za su kayatar daku sannan su nishadantar daku. Kamar dai yadda aka saba ku kasance tare da mu a wannan tafiyar.*
*TEAM WOW 5 WRITERS HUB*
1- Ummulkhairi Sani Panisau (Khairatup)
GABA TAZO BAYA
2-Harira Salihu Isah
Uwar Batoorl
YARIMA BAHJAT
3-Zainab yahaya Amzah
NOUR AYN
4-Fatima A. Hassan (Daimond Batool)
KUSKURENA NE
5-Khadija Abdulrahim (Deejerth Abdoul)
WAHEEDA
Duka gaba ‘daya zasu zo maku akan.
Guda É—aya 1k
Biyu 1500
Uku 2k
HuÉ—u 2500
Biyar 3k
Account Number 9126022777
Bank: Opay
Suna: Ummulkhair Sani Panisauu
Bayan kun tura kuɗi, ku tura shaidar biya ta nan 👇
09023907030
09161720046
+20 150 885 6397
09065856251
07061707238
*Masoya ina Æ™ara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar Team wow 5 writers hub âœï¸ babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne.*
*TEAM WOW FIVE WRITER'S HUB*
~Paid novels~
https://chat.whatsapp.com/IbrJm5T2VIgFCb2rDXAwXS
*No 04*
*KUSKURENA NE*
_(From the choice I made)_
*©® Fatima Adamu Hassan*
_(Diamond Bhatool 🦋)_
07061707238
Bismillahir Rahmanir Rahim