Sashe 7
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FaÉ—aÉ—a murmushinta tayi nervously tace "insha Allahu sir and nasan dama yaranka koda bai kwaso komai naka ba zai kwaso kwakwalwarka da smartness É—inka that im sure of.wani irin murmushi SALEEK yayi yana hango girman gut É—inta domin kowa idan duka makeup É—in duniya zata saka Babu yarda za'ayi ya manta macen da ta É—aga masa hannu ta sauke a fuskarsa ,abu guda kuma dake masa zarya yake neman tarwatsa masa tunaninsa shine rashin sanin wacece ita ,Yasan dai da ita Abban sa ya haÉ—a masu blind tare zai faÉ—a masa sannan bazai bashi wrong suna ba which he is Sure ba Fareedha sunanta ba Kiswa ne dai dai,to amma wacece wannan Fareedha É—in and how are they related ?
Cos babu yarda za'ayi ace basu da kusanci ,
Bayan komawarsa gurin mahaifinsa da ya tambayesa blind date É—insa Haka nan yace masa yana san ya sake saninta more sannan ya duba yanayi na samuwa da Auren nata zai bashi da amfana inda mahaifin nasa bai masa jayayya ba ya amince masa,dama yaso ace ne daga baya ya kawo masa wasu excuses masu karfi wanda yasan dole ya rabu dashi da labarinta amma a yanzu kuwa wani tunani daban yake domin labarin yazo masa da wani twist da ya É—auki hankalinsa wanda bazai iya bari ya wuce haka nan ba.
Har lokacin da tawa mahaifinsa sallama ta fita yana binta da kallo sannan bai masa doguwar tambaya ba dan ya lura Abban sa naji da ita bangare guda kuma bai san wace ita ba,wannan Aikin nasa ne kuma zaiyyisa da kansa.
Wata irin Ajiyar zuciya Kiswa ta sauke lokacin da ta fita daga cikin office ɗin yayin da zuciyarta ke wani irin lugude domin kuwa bata taba tunanin date ɗin Farry heir ɗin Chairman Basil bane which makes him her Boss,da ace ta sani babu ma yarda za'ayi taje date ɗin nan har tayi tarnishing ma kanta image,Babu ma yarda za'ayi hakan ya faru,nervously take cinye farcenta har ta isa office ɗinta inda lokaci guda kuma take dialling number ɗin Farry wadda Batayi picking ba,aje wayar tata tayi kan desk ɗinta tana mai kwantarwa da kanta hankali akan Babu yarda za'ayi ace 'ya ganeta Cos the make up was hard and da ace ya ganota to tabbas zai iya maganarta gaban chairman,sannan a yarda bata disclosing identity ɗinta ko chairman bai san tana da dangantaka da ALIJUA company ba yana ganinta ne kawai as a girl wadda kesan aikinta and take ƙokarin kaiwa wani mataki na nasara a rayuwa inda yake bata goyan baya,abu guda ɗayane bazata dauka ba wanda shine Saleek ya shiga rayuwar aikinta ya lalata mata,dole tayi wani abu.
To amma mai zatayi?
Tana wannan zagaye da saƙe saƙen taji an buɗe kofar office ɗinta anshigo babu neman izini kai tsaye.
CHUCHUJAY âœï¸
08130229878.
[5/5, 8:02 PM] Chuchujayâœï¸: KISWAH
(Surrogacy was the cause)
Na
CHUCHUJAY âœï¸
Book 1⃣
Page6⃣
Daga kai Kiswa tayi dan ganin wanda ya shigo,ras gabanta ya fadi lokacin da idanunsu ya sarke cikin na juna,
Nemo murmushi tayi gudun kar ta bada kanta tace "Sir barka come in ,feel free,have a sit"
Wani irin murmushi yayi wanda baya rabo dashi ganin yarda take raina masa hankali,Takowa yayi ya zauna kan kujerar da ya tabbatar tata ce ya wani juya kafun ya dawo direction dinta yana kallanta,Name plate dinta ya ɗaga wanda ke rubuce da KISWAH UBAID a ƙasan sunan kuma an saka Public relation officer 1,shafawa yayi a hankali kafun ya kalle ta yace"idan da za'ace maimakon karatun da kakayi wasan kwaikwayo kika karanta na tabbata zaki ci abinci mai kyau a gurin,im impressed i must say,Kin iya wasa sannan wasan naki ya burgeni,abu guda ɗayane kika yi a cikinsa wanda nake kira ganganci wato wasa dani da shiga hurumin da ba naki ba,ni ba mutum bane mai boye boye ko kwana kwana dan haka zan tambayeki sau ɗaya ki bani amsa ,wacece ke sannan mai kikeyi a Blind date ɗina maimakon wadda ya kamata ace taje?"
Ki fara bani amsa wadda babu karya cikinta domin kuwa idan na kwace bazaki gane ni ba,behind murmushin dake fuska ta akwai wani abun.
Kafafunta taji sun fara rawa gudun faɗuwa ya sakata zaunawa kujerar da tayi masa tayi ta nemo dukkan wani yanayi wanda zai saka ta karyatashi ya yarda tace"Naji daɗin haduwa da kai mutuƙa amma inaso na sanar da kai ,na gamsar da kai akan cewa Bansan maganar da kake yi ba ,blind date or what kake magana bansan anything about it ba ranar ma ina gwagwalada"Haɗe rai tayi lokacin da ta kai karshen maganar ta.
Dariya yasa sosai wadda ta saka ta maida kalllan ta gareshi,sake hade ranta tayi tace"bansan wanne ne abun dariya ba a cikin maganata with all due respect sir,"
Nunata yayi da É—an yatsa yace"exactly with all due respect my dear,bani da isashen lokacin da zaki zaunar dani anan kina mun karya Cos dana zauna a nan bance miki ga ranar da nake magana akai ba So ya akayi kika san ranar da blind date É—ina yayi taking place?"
HaÉ—e rai tayi ta saka serious face tace"well abunda baka sani ba you're the talk of the company So bana tunanin da wanda bai san ka dawo an hada maka blind date ba ranar Sunday,any ways you're highly welcome sannan ina fatan bazan baka wani reason da zakayi complaining dani ba a iya kacin aikin da zanyi da kai,its your welcome lunch today if you will excuse me dan ina san zuwa gurin da mukayi reserving dan duba abunda ba'ayi ba domin faranta maka shine first priority É—in mu a yau"
Tashi tsaye yayi ya kalleta da kyau ya sake darawa Kana ya tako inda take yace"deny it duk yarda kike So amma ina san kisan abu guda daya zan kamaki kuma zan hukuntaki fiye da yarda baki zato,Its a pleasure meeting you Dear KISWAH UBAID"
Yana kai ayar maganarsa ya fita inda ya bar KIswa da wata irin faduwar gaba,wayarta ta jawo ta cigaba da dialing numbern Farry amma still bata dauka ba,cikin gaggawa ta tura mata saƙon "Call Me back Asap".
Jakarta ta dauka ta fita a office din 'dan zuwa duba gurin da aka tanada domin taron,tana fita ta tarar da Saleek 'na magana da wani saurayi wanda bazai wuce shekarunsa ba,ganinsa kawai sai da ya haifar mata da faduwar gaba,tabbas Farry ta saka ta a chakwakiyar da bata san ta inda zata fara tunkarar ta ba,amma abu daya ta sani wanda shine dole tasan yarda zatana avoidinq SALEEK ko yaya ne,saita kanta tayi ta cigaba da takunta 'dan wuce su amma kafun ta ƙara taku ɗaya daga bayan su Saleek ya kira sunanta yana mai cewa "yauwa Kiswah meet Khalifa my best man And PA,Khalifa meet Kiswah pride ɗin Abba cikin company ɗin nan,"cije lebenta na ƙasa tayi tana mai jin kamar ta ruga da gudu,ajiyar zuciya tayi ta juyo tana mai saka fake smile ta kalle su tace"Good morning Its nice meeting you".
Murmushi Khalifa yayi ya miƙa mata hannunsa yace"the pleasure is mine angel".
Kallan hannun nasa tayi sannan ta kalli fuskar SALEEK wanda ke faman wani irin smirking wanda bata san mai ya kunsa ba,dawo da kallanta tayi kan Khalifa tace"im sorry but i dont do hand shakes"
Wata irin dariyace ta kwacewa SALEEK wadda sai da yasaka hannunsa ya rufe bakinsa kafun yace "says a girl who smoke".
Wani irin kallo ta bashi na takaici kafun tace "excuse me"bata jira mai zaice ba ta wuce su tana mai runtse idanunta ,ta sani ba sai an faÉ—a mata ba she don fuck up.
Bayan wucewarta Khalifa ya Kalli SALEEK yace "Man that was rude mene nayiwa innocent statement dinta dariya,ni ta burgeni Cos she values abunda addininta ya hana so Ban dauke sa big deal ba 'dan tayi rejecting handshake".
Wata Dariyar Saleek ya saka kafun ya dafa kafaÉ—arsa yace "calm down man kar kyanta ya ruÉ—eka ka fara tunanin zura jiki dan nasan halinka da mata wannan yarinyar kuma da kake gani She's not who she seems to be akwai wani abu behind her wanda tabbas zan gano menene shi".
Wucewa yayi shima ya bar Khalifa da sake saken abunda yake nufi.
*****
Kamar yarda chairman baiyi expecting flows ba Haka nan taron da aka ƙirkira domin Saleek ya tafi perfectly kowa yaci to his own satisfaction sannan chairman yayi speech mai karyar da jikin mai sauraro inda yake sake shaidawa kowa a gurin Shi talakane a da wanda abincin da zai saka ma a baki yake wahala ,yarda 'ya gina FOUNDATION ɗinsa from Scratch ,using tears,sweats and blood sannan yake farin ciki Na zuwa ya huta domin bawa magajinsa guda wannan gurin dan tayashi gina legacy ɗinsa,
Tafi gurin ya dauka Kana Saleek yayi nasa speech É—in inda yake assuring zai bada gudunmawar da mahaifinsa zai alfahari dashi,fatansa guda É—ayane shine hadin kan ma'aikatan domin kuwa sai dasu komai zai zama masa dai dai,
Haka nan welcoming lunch É—in Saleek ya kasance cikin jin daÉ—i yayin da yan matan kamfanin ke ta koÉ—a haduwarsa da humbleness É—in sa,not like a regular young arrogant And snobbish billionaire.
Bangaren Kiswah kuwa hankalinta ta maida kan abunda ya dameta dan idan zata ɗaga kai sau dubu sai idanunta sunyi arba da Na Saleek ,wayarta ce da tayi ƙara ta bata damar tashi a gurin dan zuwa amsa kiran wanda baki daya yau bataji muryar sa ba,bayan zuwanta inda babu hayaniya ta ɗaga wayar tana mai fadin"ran abun alfaharina ya dade"
Murmushi yayi daga ɗayan bangaren yace"come down stairs "sake maƙala wayar tayi a kunneta ta lumshe idanunta tace"kazo company ɗin mu hala,And muna throwing ma yaran chairman ɗin mu welcoming lunch but give Me a Moment yanzu Zanzo ina sameka don a gaba kake da abunda nake yanzu a rayuwana".
Wata irin ajiyar zuciyar jin daÉ—i Haidar yayi saki kafun yace"babyyy kina tunanin zan taba mistaking inda kike bayan kina tafiyane da akalar tunanina da alamurana,so get down And see your man"
Kamar yana kallanta ta saki wani irin murmushi mai sanyi kafun ta fara takawa domin sauka ƙasan da ya bata umarni tazo,