Sashe 23
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi Mother tayi tana mai cewa"jar bura ubancan,ai kuwa wallahi bazata sab'u ba,taci ƙarya ta tarwatsa miki farin cikin ki ita ta samu,wallahi idan a tafe take ni Chan na ƙwana bari naje na samu Appan naku".
Cike da fitina Mother ta nufi ɗakin Appa,Kai tsaye ta faɗa tana mai cewa"wallahi an daɗe ana ruwa ƙasa na shanye wa,wannan karan kuma ta gaji,billahillazi idan baka ɗauki mataki ba ni zan ɗauka da kaina".
Appa dake zaune yana danna wayarsa ne ya É—ago ya kalleta yace"wai ke a rayuwar ki ba ki san a zauna lafiya ne?tunda aka fara maganar Auren Kiswa kullum Kina da damuwa ,a yanzu mene damuwarki mata?"
"Nice nake da damuwa ma kuwa,ai a idanunka Kiswa bata laifi to a yanzu bazan taba yarda ba sai an Ƙwatarwa Faridha yancinta ,wannan yarinyar Kiswa da kake gani muguwa ce wadda bata san cigaban wani,to date ɗin da Ka haɗawa Farry da yaron mai AYZEL FOUNDATION itace ta lalata domin ita taje maimakon Farry sannan bata tsaya nan ba sai da ta b'atawa Farry suna a gurin sa ,dama ni dai ince ta yaya namiji zai ƙi yarinya kamar Farry? "
Aje wayar Appa yayi yana mai kallan Mother yace"daga ina kika samo wannan maganar kuma?"
"Ka fito kaji ai Kiswa ɗin na gida itama haka Faridha ɗin babu wanda ya isa yayi ma wani ƙarya"fita tayi inda Appa baya da wani zab'i da ya wuce ya bita.
Koda Mother ta fita Kai tsaye ɗakin Kiswa ta nufa wadda already ta kulle ta kwanta dan bata barin ɗakinta a buɗe tun haɗuwarta da Sagir,irin ƙwanƙwasawar da Mother take kamar tashin hankali Shine ya tashi kiswa daga ɗan baccin da ta fara,cikin muryar bacci tace "Wane?"
"Uwarkii ce Zubaida "Mother ta bata amsa,hijab ɗin da tayi sallah dashi ta dauko ta saka kafun ta buɗe ƙofar,kamar tashin hankali haka Mother ta Jawo ta waje ta ɗauke ta da mari.
Gafe guda Farry ce wadda taƙi daina kuka inda sagir ke gefenta yana bata haƙuri Appa kuma yana mai kamo Mother dake shirin yiwa Kiswa luguden masu,ihun da Mother take ne ya jawo hankali Sameer wanda already shima ya kwanta dan a lokacin ƙarfe Goma na dare.cike da mamakin halin da ya same su yace "lafiya ??"
Cike da bala'i Mother tace" inafa lafiya,gata nan ka tambayeta mene tayiwa Farry,.ganin abun na neman wuce gona da irin ne ya saka Appa cewa "kowa ya sameni a falo na."
Zaune baki ɗayan su suke Falon Appa inda Farry taƙi daina kuka,sameer ne kalleta yace"to ke idan baki daina kuka ba tayaya za asan mene matsalar har ayii maganinta,dama ai kuka alamune na mara gaskiya".
Cikin bacin rai mother tace"ka kuma faÉ—a mata mara gaskiya kaga abunda zai faru sakarai mara kishin yan uwansa"saka bakin da Appa yayi ne ya saka kowa ya nutsu kafun ya saka Faridha ta fara bayanin abunda ya faru.
*su hajiya Farry kuma da karyaa ake tunanin za'aci yaƙi,Allah ya kyauta,
Shin zata ci wannan yaƙin ko kuwa A'a?
Ko kun san mai yasa ake wa wannan littafin laƙani da Surrogacy was the cause?
Ku cigaba da bibiyar littafin Kiswa domin jin yaya zata kasance.
Mu haÉ—u a update na gama.
TBC
CHUCHUJAY âœï¸
08130229878
[5/27, 12:16 AM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWA💥
(Surrogacy was the cause)
Na Chuchujay
Follow my whatsapp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VaRpQeUHwXb52H0abb05
Book1⃣
Page 1⃣6⃣
____________Cike da mamaki Kiswa ke kallan yarda Farry ta gyara zama tana ƙwararo ƙarya harda faɗin ita ke korar mata duk wani saurayi da ke zuwa gurin ta ,bayan ta gama narrating labarin ta bangaren ta Appa ya kalli Kiswa yace"ina san naji daga naki bangaren Kiswa,shin da gaske ne ke kike korar mata samari ko a'a ,sannan wannan magana ta Saleek menene gaskiyar ta domin idan na kama ɗaya daga cikin ku da ƙarya tabbas zan sab'a masa fiye da tunani domin kuwa ba sunanku kaɗai kuka b'ata ba,kun haɗa baki ɗaya da nawa kun lalata wanda bazan lamunta ba".
Goge hawayen dake fuskarta tayi ta mayar da Kallanta ga Appa tace"Appa magana da Farry tayi na ina korar mata samari ƙaryane domin ni banga menene ribata na son cutar da ita ba ko ganin taci baya,Allah shaida tane,sannan magana da take 'na Saleek bani da shaidar lokacin da abun ya faru tsakanina da ita amma abu guda ɗaya 'na sani wanda Shine Allah na tsakanin mu a lokacin,and ni abunda nayi was out of kindness for my sister domin Farry ta sameni a ranar ta kawo mun maganar date ɗin dan ban ma san da Saleek madugu bane domin bani da masaniyar a lokacin ma yaran ogan mu ne,tace naje a maimakonta saboda bazata iya handling abun da kanta ba ni zan iya saboda na taimaka mata lokacin da wani saurayinta na harrassing ɗin ta,koda ta mun maganar gata nan a zaune sai In taƙi Allah taƙi faɗar gaskiya da ƙyar na yarda dan sai da ta lissafa mun cewa yana shan giya,yana shan sigari,mazinaci ne,wanda babu wahala ya b'ata ka,sai da nace mata zan sameka da maganar But tayi blackmailing ɗina emotionally wanda dole babu yarda na iya haka nan na biye mata wanda na yarda Shine kuskure na,amma a nawa lissafin idan zata fita cikin haɗari hukuncin kuskuren bazai dameni ba alfahari na ɗaya na fitar da ƴar uwata daga mugun hali,sannan duk wani taimako da zanyiwa Faridha bata ƙasa a gwiwa wajen tura mun kuɗi ,cikin wannan satukan da muka fara samun matsala har maganar Saleek ta shiga ciki dan har ta sameshi a office ɗina su sasanta Amma yaƙi,ta faɗa mun akan duk abunda nayi mata a rayuwa ai tana biyana ne ni kuma na maayar mata da duk wani kudi da ta bani akan abun Alheri da nayi mata kimanin Naira miliyan biyu da rabi,ina da alert and im sure itama tana dashi,ban yarda naci kudin nan ba dan gani nake kamar zan cinye zumunci nane,Mother nasan baki sona sannan a yanayi na aikinki kinsan ba karya nake ba ,kiyi mun alƙalanci a matsayina na ƴar Adam ba matsayin Ƴar ƙanwar mijinki da kike ji kamar ki kashe ba.
Tafi Mother ta saka tace"tabbas Kin girma Kiswa,''na yarda kinyi girman da zaki zauna ki tsara sharri har kike ƙoƙarin faɗa mun maganar banza,to bari kiji wallahi babu wani sharri da ban gani ba kuma ban sani ba"kallanta ta mayar ga Appa tace "kanaji ai ko?kanaji da kunenka ba sai na zauna na faɗa maka wacece kiswa ba,irin ƙaryar dake fita a bakinta kawai kasan zata kashe mutum,yanzu Kai Ina Farry yarinyar da Aka haifa jiya jiya zata aikata hakan?"kana kallo saboda tsabar kuka idanunta har sunyi jawur .
Cike da rashin tsoro Kiswa tace"Mother nima na iya kuka fa dan zan zauna na rerashi koda kuwa banaji amma sanin ina da gaskiya ya saka ban zauna nayi ba sannan maganar nan da nake ba dan dare yayi ba da da na kira Shi Saleek d'in ya faÉ—a da bakinsa kamar yarda na faÉ—a muku,shima ai ya san komai kuma nayi imani da Allah itama tasan idan yazo itace zata ji kunya."
"To yazo mana muga ƙarshen gaskiyar ki fitsarariya mara kunya,"Mother ta faɗa tana mai haƙiƙancewa . tashi Farry tayi tana mai rushewa da kuka ta ruga da gudu,Kaɗa Kai sameer yayi yace "kingani ko?"Kina gani kinsan bata da gaskiya,maganace ta fatar baki sai a zauna ayi menene na tashi tana kuka.
Hayyayaƙo masa Mother tayi tana mai faɗin"wallahi akan wannan yarinyar Sai na baka mamakin da baza kayi zato ba,dan me kuma bazata tashi ba ta zauna tana gillo ƙarya kuna saurarenta shi shugaban baice komai ba."
Murmushi Appa ya tsinci kansa da yi yace "juwairiyyah kenan,ke kikayi rainon cikin Faridha kika haifeta kike rainta ta girma a gabanki amman ni nafiki sanin abunda zatayi da wanda bazatayi ba,sannan magana da kike Kina wai yiwa sameer hargagi ai gaskiya ce ya faɗa sannan kamar yarda kiswa ta faɗa miki kiyi mata alƙalanci a matsayinki na wadda tasan shari'a ba wadda ta tsaneta to the core ba,wallahi shame on you Juwairiyyah ,shame on you,kunya kike bani sosai idan ina kallan irin wannan halayyar taki mara amfani wadda babu inda zata kaiki sai zauren dana sani,wallahi kisan abunda ke gabanki ki kiyayi kan ki,sannan ke kuma kiswa ba abunda nayi tsammani daga gareki ba Kenan,lokaci da ta nema kiyi mata wannan shashancin da Kin sameni Kai tsaye duk yarda zata biki tana miki daɗin baki,ban ji daɗin abunda kuka yi ba ".
Ƙasa tayi da kanta cike da dana sani tace"nasan nayi kuskure Appa kayi hakuri insha Allahu hakan ba zai kuma faruwa ba".
Murmushi Appa yayi yace"Allah yayi muku albarka "kafun ya tashi ya Shige É—akin sa bai kuma cewa komai ba.
Wata uwar ashar da Mother ta durguzo sai da ta bawa kowa tsoro ,tashi Kiswa tayi da sauri ta bar gurin yayin da sameer ya tashi shima yana mai faÉ—in "Allah ya kyauuta"
Kallan Mother sagir yayi yace "mother kar ki damu ni nan zan miki maganin komai dake neman baki da Faridha Matsala ,ki tashi kije ki ƙwanta".tashi tayi tana mai jin zuciyar ta na yi mata zuga kala kala akan Kiswa .
_____________Washe gari ya kama asabar,duk da yayin da Kiswa ta Ƙwana na rashin jin daɗi bata manta fitar da zatayi da Ummi ba ,bayan gama duk wani abu da zatayi tana ƙwance tana jiran kira Ummi kiran Haidar ya shigo mata,tana ɗagawa yace"Baby na zo ɗaukowa Ummi ke ,im outside".
Gyalenta da jakarta da wayan ta kawai ta É—auka ta fita dan zuwa gareshi,har ta É—auki hanya zata fita ta juya ta nufi sashen mother dan sanar mata zata fita,a falo ta tarar da ita,sallama tayi ba tare da ta damu da rashin Amsawarta ba tace"mother dama zan wuce ne fitar da nace miki zamuyi da Ummi, to ta aiko a É—aukeni shine nace bari nazo na faÉ—a miki kar ki jini shiru.
Wani irin tsaki mother ta ja ta juyar da kanta ba tare da tace komai ba amma ji take kamar ta tashi tayi mata shegen duka Ko ta saka hannu ta shaƙeta Haka take ji ,amma tuggun da suka haɗa mata daren yau kawai ya isheta zuba ruwa a ƙasa ta sha.