Sashe 26
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saurin taresa tayi ta hanyar cewa"im not hungry,bana jin yunwa ,sannan na gode sosai "shafa kansa yayi yace "godiyar nan ce bana so please ki daina yi mun,ina da damar nayi miki ne shiyasa nayi miki,ban san godiyar nan,ina É—ayan É—akin dake jikin wannan Just Call me idan kina san wani abu".
KaÉ—a masa Kai tayi tana mai yi masa murmushi kafun ya juya ya fita shima yana maida mata fara'arta.
Yana fita ta cire hijab É—in jikinta ta cire ta ninke a gefe ta buÉ—e kofar da take tunanin bayi ne ta shiga domin watsa ruwa.
***********
__B'angareen yaya sagir kuwa Kai tsaye suna zuwa asibitin da suke da insurance aka fara attempting masa ,babu abunda mother take sai kaiwa da komowa hankalinta a atashe musamman ganin yarda É—anta ke bleeding sannan baya cikin hayyacin sa,
Farry dake zaune itama cikin tashin hankalince ta kalli Mother tace "mother ki kwantar da hankalinki babu abunda zai same shi amma Mother ni abunda nake san sani mai Yaya sagir yake a É—akin Kiswa babu kaya? "
Wani irin kallo Mother ta bata kafun tace"ke damuwar ki yana ɗakin Kiswa babu kaya ko?,kina tunanin a banza ne na miki alkwarin tashi da farin ciki yau?To ba komai yaje yi ɗakin ta ba,yana da buƙatar ta ni dake muna da buƙatar kaita ƙasa , wane opportunity' ne yafi wannan?amma da yake yarinyar nan sheɗaniyace shine ta nemi ta kasheshi"
Shiru Farry tayi tana neman gasgata maganar Mother,ganin yanayin fuskarta ya saka Mother cewa"kada kice mun tausayinta kike?Bari kiji idan ma shi kike to ki daina,'dan wallahi idan baki kashe Kiswa ba zata kashe ki sannan duk abunda kika ga inayine domin farin cikin kine "
Shiru Farry tayi tana sauraran mother yayin da wata zuciya ke faÉ—a mata hakan ba dai dai bane inda wata ke faÉ—a mata dai dai ne,ita a nata tunanin zasu koreta a gidan ne shiyasa koda tana jin ihun ta bata kawo komai ba,illa tunani Chan daban amma bata kawo fyaÉ—e ba tunda ba'a faÉ—a mata ba,shima wai yaya sagir.
Suna wannan tsayuwar doctor ya fito yace ma mother ta sameshi a office,
Koda taje bayani likitan ya fara mata kan ya zubar da jini da yawa ,ana buƙatar kara masa ,sannan yana buƙatar surgery saboda raunin da yaji a gabansa sosai ne ,amma a wannan lokacin su tsayar da jinin an saka masa ruwa da alluran da zasu taimaka masa wajen farfadowa ,sauran bayani kuma sai babban likita yazo da safe amma a yanzu dai babu wani abu da zasu iya cewa bayan he is out of danger.
Hawaye kawai mother take tana Adduar kar abun ya haifa masa matsala,idan kuwa ya samu complications To tabbas ita zata zama ajalin Kiswa wannan alƙawari ne ta ɗaukawa kanta.
08130229878
CHUCHUJAYâœï¸
[5/31, 7:29 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
CHUCHUJAYâœï¸
Book1⃣
Page1⃣8⃣
__________Bayan rabuwar Haidar da Kiswa ba ƙaramun damuwa ya shiga ba domin maganar da yayi da yanayin da ta bar motarsa yasan cewa abun bata ɗaukesa ƙarami ba,bayan dawowar Ummi kamar yana jira ya tareta yana mai faɗin"Ummi Kiswa fa"?
Kallan sa tayi tana mai murmushi tace "baka tunanin san Kiswa yayi yawa a gurinka wanda yake san zama ba lafiya ba,kasan dai ba zan siyar da ita ba dan haka na kai ta gida and fita da ita was fun dan tun yanzu na fara tunanin fixing mana wani date cos ina faɗa maka ina kallan idanun hajiya Aziza kishi na ne ƙarara a fuskarta".
Yar dariya Haidar yayi yace "Ummi namu,well im glad kinji daÉ—in fita da ita and ina fatan itama bata damu ba"
Takawa Ummi take dan shiga sashenta yana biye da ita a baya tace"idan ma da damuwa zata saba ne".
Bayan ya raka mother ya koma ɗakin sa 'ya dauko wayarsa ya ƙurawa numbernta ido kamar ya kira amma yana tsoro,sanin sab'ani irin hakan bai saba faruwa tsakanin su ba ya saka ya yanke shawarar barinta ta huce zuwa safe yaje har gida ya sameta,a hakan nan yayi bacci duk da jikin sa yana basa wani irin yanayi dangane da ita amma sai ya bar hakan kan tana cikin damuwar maganar da ya faɗa mata ,haka nan ya lallashi zuciyarsa yayi bacci da niyyar washe gari da safe zaije ya sameta,ille kuwa tun asuba ya fara kiran layin ta amma baya samu,Har Allah Allah yake gari yayi haske ya tafi gidansu,duk yarda Ummi tayi dashi ya ƙarya ƙiyayi sai ce mata yayi yana da abu mai muhimmaci ne a asibiti amma zai ci abinci a waje.
Koda ya isa gidan cigaba yayi da kiranta amma still a kashe,fitowa yayi a motan ya isa bakin gidan ya ƙwanƙwasa ƙofa,sai da ya buga sau uku kafun mai gadin gidan ya buɗe,yana ganin Haidar ya dashe baki dan yana yi masa alheri sosai,cike da girmamawa suka gaisa kafun haidar Ya nemi da yayi masa isoo gurin Kiswa,kamar kuwa yana jira ya tambayesa yace"aikuwa ranka shi daɗe hajiya Kiswa bata gida,dan In taƙaice maka jiya ba gidan nan ta Ƙwana ba.
Cike da damuwa Haidar yace"To fatan lafiya dai ko,sannan ina taje dan bana samun wayarta".
Ajiyar zuciya mai gadi yayi yace"bazan boye maka ba yallabai jiya dai gidan nan Babu daɗi domin kuwa hajiya Babba korar kare tayiwa hajiya kiswa dan isasshen kaya ma babu jikinta a lokaci ga dare,sannan a tawa fahimtar duba da yarda muka ɗauko yallabai Sagir tsindir babu kaya daga ɗakinta yana ta ambaliyar jini ina kyautata zatan yaje mata da lalatane ita kuma ta ƙwaci kanta ta hanyar yi masa rauni,yanzu haka ma yana asibiti ita kuma Hajiya Kiswa Allah kaɗai yasan inda take dan kaga Chan ga motarta cikin gida ko ita ba'a bari ta ɗauka ba dan rashin imani,Ga dare,ga Yallabai mai gida baya gari ,yallabai sameer kuma Bansan mai ya faru ba dan duk abunnan da ake bai fito ba har mukaje asibiti to sai da safen nan shima nake bashi labari da ya tambayi hajiya Kiswa".
Wani irin yanayi na jirine ya ziyarci Haidar yayin da wani irin tsoro da fargaba da bai tab'a ji ba suka ziyarce sa,Hailala kawai yake iya furtawa ,juyawa yayi bai kuma cewa da Baba mai gadi komai ba ya shiga motarsa yayi mata key ,idan da zaka tambayeshi inda zaije shi kansa bai sani ba,dumin da yaji na bin hawayen sa shi ya tabbatar masa da hawaye yake ,shi mutum ne mai rauni indai akan abunda ya shafi Kiswa ne,magana ake fa ta fyaɗe sannan bama asan inda take ba duba da korar da akayi mata cikin dare ,tsoron sa kar ace tana hannun banza duba da yarda baya samun wayarta,Kai tsaye gida ya wuce bayan ya gama lalabansa cikin duhu,yana isa gida ya fara ƙwalawa Ummi kira wadda ta fito a kiɗime kanta ko ɗankwali babu,cikin tashin hankalin ganin sa yana kuka ya saka ta zuwa gareshi tana faɗin"Haidar lafiya?Wane ya mutu".
Faɗawa yayi jikinta kamar ƙaramin yaro ya fashe da kuka yana cewa"Ummi gwanda ma ace mutuwa mutum yayi da abunda ke faruwa".
"Mene kenan yake faruwa my Son,lafiya haka?"Alhaji Tukur Bula ya faÉ—a yana mai saukowa daga sama jin kukan É—an nasa,
Haka nan Tasleem ma wadda ganin yana kuka itama ta fashe da kukan domin sosai zuciyarta ta karaya ganin Haidar na kuka.
Kamosa Ummi wadda itama idanunta ya ciko da ƙwalla tayi tace"oya zauna ka samu nutsuwa tukunna,Tasleem maza kawo masa ruwa".
Zaunawa yayi Mahaifin sa ma ya zauna Gefen sa yana san yaji abunda ya saka jarumin ɗan sa kuka haka,Yasan abunda zai saka Haidar kuka ba ƙarami bane,.ruwan da Tasleem ta kawo ya ƙarb'a yayi sipping kaɗan kafun yace"Ummi,Baba Kiswa ta b'ata,babu wanda yasan inda take dan family ɗinta ma basu damu ba dan sune suka koreta cikin dare babu koda suturar kirki,gashi ina kiranta wayarta a kashe,I'm doom dan wallahi idan wani abu ya sameta ban san yaya zanyi surviving ba".
Cike da mamaki Baba yace "Abunda ban gane ba,mai yasa zasu koreta cikin dare babu wani dalili?""Uhum nima abunda nake san sani kenan ,babu yarda za'ayi su koreta babu dalili".Ummi ta faÉ—a tana mai shafa kan Haidar.
Kamar yarda mai gadi ya basa labari shima haka ya labartawa musu,salati Ummi ta saka yayin da Baba yayi shiru cike da mamakin inhumanity irin na Mother ,Kallan matar sa da tayi narai naraii da ido yayi yace"Madam ku ƙwantar da hankalin ku,za'a ganta,yanzu zanje na samu IG za'a ganta ne ,im sure tana guri mai kyau".cike da karaya tace"my dear ina zan kwantar da hankalina Na Haidar ba a kwance ba,ka kalli fa yarda yake kuka kamar ƙaramin yaro",dan Allah kayi wani abu a gano inda take i cant stand this,ana ganin ta kuma a ɗaura musu Aure gwara idan tana ƙarƙashin kulawarsa hankalin mu zai fi kwanciya.
Haidar yaso yabi mahaifin nasa amma Ummi ta hana dan haka yayi mata karyar zaije É—aki ya zaga da taimakon Tasleem ya fita dan bazai iya zama gida ya nannaÉ—e hannu ba baiyyi wani abu ba dole yaje nemanta shima.
**************
_______yarda Mother ta cukumi wuyan Doctor Ben abune wanda kana kalla kasan magana ce ya faɗa mata mara daɗi musamman da ya kasance tana kuka tana mai ce masa ƙarya yake sakamakon da ya faɗa dangane da Sagir,
Samir dake ta faman ƙokarin rabata da Doctor ɗin ne Yace"Mother mana please control Your self ,mu godewa Allah abun ma a haka ya tsaya bai yi gaba ba ,dan ai we learnt from our mistake,shi nashi ƙadarar kenan,gobe zai kiyaye".
Kuka ta fashe dashi sosai tana mai cewa"yanzu sameer kana nufin ƙaddarar Sagir kenan bazai ga jinin sa ba,to mene yayi zafi haka,wallahi bazan yarda ba,sai na kashe Kiswa da hannuna zanji daɗi."