Sashe 16
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A wannan gejin ji yake kamar ya jawota 'ya rungumeta jikinsa har sai hawayen dake zuba a idanunta sun daina zuba ,jin dumi a kuncinsa ya saka shi ɗora hannunsa inda ya tabo hawaye,kokarin gogewa yayi domin kuwa baya san ya zama mai rauni a lokacin da Abar kaunarsa ta kasance a raunace,dolene ya nemo dukkan wani ƙwarin gwiwarsa ya bata karfin gwiwa,saita kansa yayi yace "Baby its okay ki daina wannan kukan cos idan kina yinsa jina nake kamar zuciyata zatayi bindiga ta fashe ,Bansan mai nan gaba zai haifa mana a rayuwa ba saboda ban san abunda Zai faru gaba ba sanin wannan sai Allah amma koma mene ina san ki sani,Ina miki san da bana kallan komai da kowa face ke,ina maki soyyayar da bana iya gane dai dai da kuma abunda ba dai dai ba,ina sanki to the extent that zan iya sadaukar da dukkan wani abu da na mallaka domin na mallakeki,Baby i love you to the very last extent that i don't give a shaking damn about how you were born,abu guda ɗaya na sani an halliceki an Haifekii sannan Allah ya haɗani dake,nasan waccan maganar ba gaskiya bace cos bayan kowa maganarki ce gaskiya,a rayuwata Babu wanda zai faɗa mun abu mara kyau akanki na dauka,koda ace maganar ma gaskiya ce Babu abunda zai sauya yarda kike a zuciyata so calm down ki kwantar da hankali Haidar naki ne da yardar Allah koma mene ke faruwa it will get over saboda insha Allah cikin satin nan Baba zai zo suyi magana da Appa ,magana ce ta bincike ko wanne side yayi then bayan nan cikin wata jikina ya ma gama bani Zanzo na daukeki na maidake gidana karkashin kulawata ,'dan haka ki goge wannan hawayen naki mai tsada kinji yar tsana ta"
Tsintar kanta tayi da yin dariya tana mai faÉ—in Wane Æ´ar tsana,murmushinsa mai kyau yayi yace "ke mana abar kauna,you look like a barbie doll bakiga ba da kikayi Dariyar nan kamar na saceki mu gudu,"
Hannu ta saka ta rufe idanunta,tabe baki yayi yace "aw kunya come on jo yanzun nan ko tashi ba'ayi ba kika gama fallasamun sirrin zuciyarki Shine kike mun wani kunya yanzu ,im very sure baki ci komai ba so yanzu ki tashi na kaiki wani sabon gurin cin abinci mai kyau "
Binsa tayi da kallo tana mai jin daÉ—in idea É—in Kafun daga bisani tace"Aikin naka fa i mean bana san kayi late"É—aga gira yayi yace "well im the Ceo ,d king and the founder Babu mai bani query,shall we?"
Tashi tayi tana mai nuna masa farin cikinta tsantsa tace "bari naje na chanza kaya"
Kafun ta kai ga takawa yace "Why?,kinyi mun kyau a haka so muje kawai sai dai in zaki dauki wani abu ne kuma".
Kallan kanta tayi Kafun tayi murmushi tace "okay bari na É—auko wayata Just a moment"bayan mintina KaÉ—an ta fito bayan ta sanarwa da baba Baraka cos yaya sameer ma ya fita.
*******
________________"Sageer magana mai muhimmanci nake san nayi da kai matsayina na mahaifiyar ka "Mother ta faÉ—a tana mai bin Sagir da kallo wanda ke zaune kan stool a bedroom É—inta.
Nutsuwar sa ya bata yana mai faÉ—in"Ina sauraran ki Mother"
Gyara zamanta tayi tace"well a matsayina na mahaifiyar ka kasan cewa Babu wani abu da zakayi yayi skipping É—ina sannan babu wani abu da zaka so na gagara ganewa ,after all i gave birth to You,lokuta da dama idan iyaye suka fuskanci abunda É—an su yake so sai su zauna su duba suga yanayin kyan sa da rashin kyan sa,a wannan zagayen ni dana duba kyansa na gani sabida zamu jefi tsuntsu biyu da dutse É—aya,ni mahaifyarka ce dan haka ba sai wai an faÉ—a mun kana sha'awar Kiswa ba"..
Da saurin sa ya zabura yace "Mother ni kuma,wallahi..…"saurin katse tayi da hannu tace "uhm uhm kar Kafara mun rantse rantse Ina sane da irin yarda kake kallan waɗan nan manyan mazaunan nata da kallo, so cut it ni ba wani abu zanyi maka ba ,im fighting for Your sister sannan nasan ko wanne abune zaka iya yi Muddin Faridha zata samu fari ciki dan haka wannan karan zumuntar ka da tausayin ka zaka bada 'na ɗa wani lokaci,so nake kayi wa Kiswa fyaɗe sannan Ina san ka ɗauko mun ita wasu hotuna na Nudes ɗinta,zan baka dukan goyan baya daga baya Babu wani abu da zai faru "
Wani iri sagir ya tsinci maganar musammman da ya kasance da mahaifiyarsa yake wannan maganar,sosa keyar sa yayi yace"Mother kin san Idan Appa ya kamani na mutu sannan this is a sin in the other hand"
Tsaki ta buga tace"amma lokacin da gabanka ke tashi idan ka ganta baka taba tunani sin ne ba ko,kalli nan Sagir Allah gafurur rahim ne Mai yafiya ne zamu nemi gafara daga baya"shiru yayi yana nazari yayin da a lokaci guda shedan ya cigaba da assasa mishi sha'awar Kiswa wanda a lokaci guda ya amince,daɗi kuwa a gurin Mother ba'a cewa komai domin kuwa ta kai wani guri da ake cewa ba gudu ba ja da baya musamman da ya zamana a ranar farko saboda Kiswa mijin ta mai kaunar ta yayi mata barazanar saki gaban yaranta,wannan abune wanda bazata taba yafewa ba har sai taga ta lalata wa Kiswa rayuwa ta yarda Appa zai ƙwashe ta ya mayar da ita inda ya ɗaukota.
TBC
I miss you guys,
Do you miss me?
Chuchujay âœï¸
08130229878
[5/14, 10:34 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
Na
CHUCHUJAY âœï¸
Book1⃣
Page 1⃣2⃣
__________Washe gari cikin wata irin walwala Kiswa ta tashi,dan haka tayi shirin office ,bata da Niyyar yin wani breakfast dan haka tacewa Baba Baraka idan an tambaye ta inda take tace tana azumi ,ille kuwa Appa ya tambayi Baba Baraka ganin kowa yazo banda ita,Kafun ya rufe baki daga tambayar da yayi Farry ta cabe inda take cewa"Appa we are complete here tunda dai dama ai ba Æ´arka bace Ko Mother Why bother?"
Wani irin kallo Appa ya bata Kafun yace"sai dai in ba ƴar maman ki ba amma ni Kiswa tawace domin kuwa yarda nake jinta a raina ma bana jinki sannan idan na sake jin wata maganar banza a bakin ki zaki zauna a gida ki bani kujerar office ɗina dan bana tunanin zaki iya girmama ma'aikatana yarda ya kamata duba da yarda respect ɗinki yake neman ƙarewa ".
Dif kake jin Farry kamar anyi Ruwa an ɗauke,duk da yarda bakin ta ke ƙyaiƙayi akan tayi magana ta ƙwabesa dan tasan halin Appa.
Fitowa Kiswa tayi cikin shirinta tsaf tare da wani vibe Energy da ta samarwa kanta dan tayi Alƙwarin sauke nauyin Saleek dake kanta a yau wanda take ganin Shine best solution,at least bazai kashe ta ba haka zalika bazai daketa ba,ganin yarda suka zauna suna cin abinci zuciyarta taji tana mai bata taje ta zauna musamman yarda taga seat ɗinta empty ,Allah ya sani tana san su tana ƙaunar su saboda sune family ɗin da ta sani sannan ta shaƙu dasu tun yarinta bata fatan ace yau sabani mai girma yana shiga tsakanin su amma Mother is hellbent taga ta b'ata mata abunda take so da sunanta dana mahaifiyarta ,dan haka itama ta ɗaura ɗamarar kare duk wani bullet da zata jefeta da shi,Takawa tayi dan zuwa gaisawa dasu Kafun ta wuce,tana isa gurin Appa ya Faɗaɗa fara'arsa yace "har na fara tunanin fushi Kike damu da yasa ba zakici abinci da mu ba "cike da ƙaunarsa tace "Appa ni ina zan fushi da family na mai kyau,na tashine da azumi ,ina ƙwana"ta faɗa gudun zama taci abincin dasu duk da ba azumin take ba.
Cike da jin dadi ya amsa mata gaisuwarta yayin da ta gaida mother da yayyinta amma su kadai suka amsa banda mother,ba tare da ta damu ba ta tashi tayi musu sallama ta fita..
**********
Ta daɗe cikin motar ta tana tunanin yarda zata fuskanci Saleek kasancewar sa mutum mai murɗaɗen hali,ta iya iyuwa jira yake tazo tayi confessing ya ɗauki wani matakin akanta amma hakan bai dameta ba domin kuwa ta shirya daukar consequences na abunda ta aikata at least ta fito masa da gaskiya kuma zata basa hakuri hukuncin da zai ɗauka ya rage nasa ,wata irin kunyarsa take ji musamman da ya kasance irin sunayen da ta kirasa dasu waɗanda ba hallayarsa bace sharrin Farry ne ,ajiyar zuciya tayi ta dauko Jakarta ta fito a motan ta kulle ta nufi cikin company ɗin,straight office ɗin Saleek ta nufa Kafun kwarin gwiwarta ya ƙare dan a yanzu ta shirya fuskantar sa da karfinta ,koda ta isa bakin ƙofar sa tsaye tayi tana cije baki Kafun tayi karfin hali wajen ƙwanƙwasa masa ,knocking ɗaya tayi ya bata izini da ta shigo kamar barauniya haka ta shiga bakinta ɗauke da sallama,kamar an mitsinesa haka ya ɗago ya kalleta dan baya expecting ɗinta ,jingina bayansa yayi da kujerarsa yana kallanta Kafun ya Amsa mata sallamar ta ya ƙara da cewa"lafiya dai Ko? dan duk wani document, da nake bukata yana kan desk dina sannan duk wani meeting schedule ɗina Khaleefa yayi arranging mini so a yarda nake tunani abu daya ne zai kawoki inda nake wanda Shine ƙarya da rashin kunya domin kuwa idan akwai abunda kika ƙware akai Shine wannan abu guda biyun bayan aikin ki dan haka bismillah nasan duk wata hanya da zanbi dake in dai Nine have a seat ".
Zama tayi tana mai saukar da kanta ƙasaa cike da jin kunyarsa sosai,kula da yayi da kunyarsa da take jine yasaka shi kwashe wa da wata irin dariya har yana mai fito da ƙwalla yace"kaji mun yarinyar nan fa,nine kike jin kunya Ko kuma wani sabon salan munafurcinne kika shiryo da safiyar Allahn nan kika zo ki sauke mun ita dan bana tunanin Ko office ɗinki Kin shiga,Allah yasa ba wani bacin ran kika kullo mun ba domin kuwa Dariyar nan da kikaga inayi akwai wani abu a bayanta idan aka tunzura ni dan haka karki fara.