Sashe 28
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmusawa yayi yace"nasan ko mene zaki aikata akwai dalili sannan idan baki faÉ—a mun ba akwai dalili,bazan tab'a miki dole ba ki faÉ—a mun abunda ke damunki,kilan ba abune wanda zaki iya faÉ—a ba and i understand,ina san kisan abu É—aya ne,a kowanne hali ina tare dake kuma zan baki goyan bayana É—ari bisa É—ari,zan saurare ki zan taimaka miki idan iyuwar hakan ta tashi".
Goge ƴar ƙwallar dake ƙokarin zubo mata tayi kafun tace "kamar yarda ka sani gidan su Farry gidan yayan Mama nane ,ya dawo dani gidan sa ne lokacin mahaifina ya rasu so nida Farry muka girma tare kamar yan biyu,duk da na girmeta amma ƙawa na ɗauketa kuma ƴar uwa,haka zalika yayyunta guda biyu,Sagir da Sameer ,they are my everything ,so jiya yaya Sagir yayi kokarin yi mun fyaɗe ,ni kuma a kan cetan kaina nayi masa rauni shine Mother ta koreni a gidan,she never likes me,and worst thing Shine da Haɗin bakin ta yaso yayi raping ɗina,she knows.
Wani irin ɗaci ne ya tsayawa Saleek a maƙogaro,tunanin abun kawai ya sakashi jin baki ɗaya yayi losing apetite,tasowa yayi daga kujerar da yake ya dawo ta kusa da ita gannin tana hawaye,shafa kansa yayi cike da damuwa yace"look babu wanda ya ke da ikon nuna ki da ɗan yatsa,kilan ban san yarda zan comforting ɗin ki ba saboda ban ƙware a nan ba,amma ina so ki sani abunda kikayi dai dai ne,Idan nine a madadin ki ma zan iya abunda yafi haka,im so sorry to hear this sannan ina san ki sani ina bayanki ɗari bisa ,sannan kamar yarda kika yanke shawara hutawa daga madness ɗin nan is a Good thing amma baki tunanin ya kamata Haidar yasan inda kike?i mean man nasan a irin san da yake miki yanzu haka damuwar da yake ciki bazata misaltu ba."
ÆŠan Ajiyar zuciya tayi tace,well ina tunanin hakan amma ina san na É—an huta kaÉ—an daga kowa ,hope zan iya ÆŠaukar 1 to 2 weeks break daga aiki CEO Sir?
Dariya yayi a karo na farko kafun yace"kar ki manta idan Kin dawo ki shirya amsa query amma for now zan kulle ido nayi kamar Bansan baki zuwa aiki ba,".a Haka ya ringa kwantar mata da hankali har taci abinci shima ya samu ya É—anci,.kamar yarda tace zata kira Baba Baraka haka ne ya faru koda ta kirata kamar zatayi mene saboda murna tana tambayar ta inda take.
Saƙo ta bata na duk abunda take so takawo mata office ɗinta sannan kar ta faɗawa kowa ta kirata.bayan sun gama waya Saleek ya wuce bayan ya tabbatar da babu abunda zata buƙata..
CHUCHUJAY âœï¸
08130229878
[6/2, 9:02 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
Na
Chuchujay âœï¸
Book1⃣
Page2⃣0⃣
_______Kiran Samer da Appa yayi ya saka shi ji kamar an tsundu ma shi Aljanna,cikin sauri ya shirya an zuwa Airport duk da Appa yace yazo wurin É—aya na rana ne amma tun goma yaje yana jiran saukar sa domin he cant wait ya faÉ—a masa abunda yake faruwa da wanda yake Shirin faruwa,ya kamata wani ya tsaida Mother kuma yasan Appa ne kawai yake da wannan power É—in.ille kuwa gaisuwa kawai ta haÉ—a Appa da sameer ya fara zayyana masa abunda ya faru ba tare da ya rage ko kaÉ—an ba.
Yanayin da Appa ya shiga ba ƙarami bane musamman da yaji ko inda Kiswa take ba'a sani ba,yasan Mother zata iya komai wa ƙiyayyyarta amma bai san rashin imani yana ɗaya daga ciki ba,Asibitin ya nemi kai tsaye Samir ya kaishi domin ya kamata yayi wa tufkar hanci,yana isa kai tsaye ya shiga ɗakin bisa jagorancin Samir inda suka tarar da sagir yana faman wa Mother kuka tana taya sa Farry na gefe itama kuka take tana lallashin su,kuka sagir yake sosai yana cewa"yanzu Mother bazan ga yara na ba kenan fa,Mother please ki taimaka mun ,nasan akwai asibitocin da suke nan a ƙasashen turai da zasu iya mun aiki na iya haihuwa,this cant happen To me Mother ,no now,wallahi bazan taba barin Kiswa ba sai ta gane ni tayiwa haka".
Kafun mother tace wani abu Appa ya sanar da zuwan sa ta hanyar faɗin"sai dai in kai ka gane ita kayi wa haka,sannan duk wani asibintin da zaka je ya kasance da sa hannun uwarka amma ba da nawa ba,ya kamata kuma ku sani ko Wane Aiki yana da kamashu naku sakamakon kuwa Shine bani babu ku,daga nan ki san inda zaki kaishi amma ba gidana ba,idan kuma kina san ganin tashin hankali ki dawo gida na juwairiyyah,sannan kafun nan ina san ki sani na datse igiyar Aurena guda Ɗaya daga kanki,kinga ina da babban dalilin da zai saka na hanaki shigar mun gida,shi kuma na yafe miki shi domin ni ban haifi ɗan da zai yiwa ƙanwarsa fyaɗe ba wallahi sai dai in kece kika haifa tunda gashi nan maganar ki yake ɗauka,sannan wallahi na rantse da Allah idan wani abu ya samu Kiswa Na rantse da Allah sai na ɗaure ku".
Ya juya zai fita Mother tace"Amma dai idan baka manta ba kana da ƙanwa wadda ta haifi ɗa a waje,ita dame tafi Sagir".
Sosai maganar ta daki Appa da mamaki ya juyo ya kalli Mother, ƙaramun murmushi yayi yace"Uhum ina da ita sannan ba sai na faɗa miki ba ta ko ina ta fiki ,tarbiyya da komai ta fiki,domin nayi imani da Allah bazata bada goyan ba ayiwa Faridha fyaɗe ba,haka tasan darajar ɗan Adam,tana da imani sannan tana da taƙawa da tsoran Allah,idan kuwa duk tana da wannan abun kinga kuwa tafi mace Jahila ,ɗakikiya ,mai halin dabbobi kamar ki,nayi dana sanin mayar dake matata juwairiyyah na cutar da yara na da ban nema musu uwa ta gari ba,nayi dana sani sosai".yana kai ƙarshen maganar sa ya fita yayin da Farry ta fashe da wani irin kuka,sameer ya juya zai bishi ta buga masa wata irin tsawa tace"zo nan dan ubanka".
Rumtse idanunsa yayi kafun ya juya yana mai takawa gareta,nuna sa tayi da Ɗan yatsa tace "ni zaka yiwa munafurci,ni uwarka da na haife ka,To sai mene dan Aliyu ya sake ni ina ce na faɗa maka sai naga karshe Kiswa koda hakan zai sanadiyar mutuwar Aure na?bazan maka baki ba amma zaka ga muhimmancin uwa ga ɗanta ,kaje kamar yarda ya sallama mun Sagir nima na sallama masa kai kaje Chan ku ƙarata sannan ku fara irgen ƙwanakin da suka rage mata na jin daɗi a duniya,sai na ɗai ɗai ta ta ,sai na saka Kiswa abincin da zataci tayi barar sa ,sai na saka duniya ta tsaneta ,sai na saka duniya ta tsine mata,sai na tozartata,idan banyi haka ba darajar Aurena da narasa bata da amfani,ka fita ka vani guri bana san ganin ka ,kuma koda na mutu ne ban yarda kazo kan gawata ba".
Durƙusawa Sameer yayi akan gwiwowin sa ya fashe da wani irin kuka mai cin rai,cikin kukan yace"Mother dan Allah dan darajar Annabi Kar ki lalata rayuwarki ki lalata mana tamu,Farry har yanzu bata yi Aure ba nima haka kina tunanin idan abun nan duniya taji mutane zasu so haɗa jini damu?all this bitterness and hatred is for what?yarinyar nan Kiswa babu abunda ta tab'a yi miki na sharri iyakaci ma a kullum burin ta taga ta saka ki jin daɗi,babu abunda ta tab'a yi miki na sharri wanda zai saka ki na nementa da wannan bala'in,zamu iya gyara komai Mother we can talk to Appa together muddin zaki yarda makaman yaƙinki ki tuba a kullum Mother zaki iya faɗuwa ki mutu mai zaki cewa ubangijin mu dangane da ba dai dai ɗin ki ba?dan Allah Mother ki duba magana ta.
Wata irin dariya ta saka kafun tace"tashi ka bace mun da gani samir kafun raina ya b'acci na rasa gane abunda zanyi maka dan wallahi zan sab'a maka Sosai,get out babu kuma wani munafurci da zaka sake faɗa mun,banza mara kishin uwar sa da yan uwan sa".bai kuma cewa komai ba ya tashi ya fita a ɗakin,zama Mother tayi tace "sakaran banza,kai kuma Sagir ka ƙwantar a hankalinka koda komai nawa zai ƙare zan bayar dan ka warke"juyar da kansa yayi ya cigaba da kukan sa inda a bangare guda yake jin wata irin tsanar Kiswa sosai tana huda mada zuciya.
Kallan Farry Mother tayi tace "nasan kina tare dani a duk abinda zanyi after all dama ai komai domin ke ne sannan ina mai tabbatar miki zaki Auri Haidar ko anƙi ko anso So ki ƙwantar da hankalin ki".
Goge hawaye Farry tayi tace"amma Mother yaya sameer bai san dani a wannan abun ba after all dama Mother ai ba karya bane ban san dan cewa Yaya Sagir zaiyyi wa Kiswa fyaÉ—e ba "..wani irin kallo Mother ta bata kafun tace"ban fahimci inda kike Son dosa ba,Eh baki san zai mata fyaÉ—e ba amma dan ubanki dan Wane na bada goyan baya"
Ganin kamar Mother na neman daukar zafi ya saka Farry saurin cewa"bafa wani Abu nake nufi ba Mother ,ina so ne na koma gida ,ba yarda za'ayi na biku keda yaya Sagir After all kina buƙatar mai kawo miki rahutan cikin gidan wanda kin san Yaya sameer bazai baki ba,sannan Mother bana san na rasa aiki na amma ba wai da wani Abu ba,kinsan Appa na sanin wani Abu koda babu saka hannuna zai kwace matsayina ne a company shi yasa yanzu nake san naje gida na nuna tare nake dasu amma kamar kina da spy ne a ciki,after all kina san ki san Kiswa ta dawo ko bata dawo ba."ƙarasa maganar Farry tayi tana Addu'ar Allah yasa kar Mother ta b'ata matsala.