Sashe 20
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari koda ta tashi tayi sallah da asuba kasa komawa bacci tayi,Qur'ani ta É—auko tayi ta muraja'a har sai da gari ya fara haske,wanka ta shiga ta yi kafun tazo tayi shirin tafiya office ,tsaye tayi bakin mudubi lokacin da ta gama tana mai duba kanta a mudubi,ita dai mutum ce wadda bata tab'a mantawa da ita ba muharrramar mazan gidan bace wanda hakan ya saka duk lokacin da ta saka kaya zata duba ta kalli kanta da kyau ta tabbatar da cewa Batayi shigar da bata dace ba,amma duk da haka sai da ya zamana Ya Sagir ya É—auke ta ta hanyar banza wanda tunanin abunda ya faru kawai zuciyarta kan mata É—aci taji baki É—aya bazata iya yafe abunda ya faru ba,haka nan take ji kamar idan ta fita wani zai gano wani abu wanda bata fatan kowa ya gane hakan, tana so ya zamana ita zata yiwa tufkar hanci,ta shirya kanta ,ta shirya zama Mai dauriya juriyar da zata yiwa kanta faÉ—a,gyara tsayuwarta tayi tana mai Sake kallan kanta da kyau kafun ta É—auki hand bag É—inta ta fita dan bazata dawo É—akin ba after breakfast wucewa kawai zatayi,a da tace bazata tsaya breakfast ba gudun haÉ—uwa da yaya sagir amma tunawa da tayi kunyar mara kunya asara ya saka zata tsaya,sannan tana san ta kalli fuskar sa ta tabbatar da cewa shi É—inne yazo keta mata haddi,?shi É—inne ya faÉ—a mata maganganun jiya?shin zai iya haÉ—a ido da ita?koda ta isa table shi KaÉ—ai ke Kai wanda ya tabbatar mata cewa ya fito da wuri ne yana jiranta ba sai an faÉ—a mata ba,ajiyar zuciya tayi ta taka zuwa dining table É—in ta zauna hannunta É—auke da wayarta ,kujerarta ta jawo ta zauna ta cigaba da danna wayarta ,tunda tazo gurin yake kallan ta, sanin yana Kallanta ya saka ta haÉ—e ranta sosai ,yar dariya yayi yace "Kiswa kenan,babu sallama Babu gaisuwa?mene yayi zafi?"
Yi tayi kamar bata ji sa ba dan kula sa ma bata tunanin yana da amfani tunda ita dai a gurinta yanzu baya da wani mutunci ƙwataƙwata ,dariya ya kuma yi kafun yace"ina fatan baki shirya faɗawa wani little encounter ɗin mu ba domin kuwa babu mai yarda dake,kowa zai ɗauka sharri kike mun musamman yarda dukkansu suka yarda im decent ,and abunda baki sani ba my mom will die backing me up so ki rike sirrin ki a bakin ki kar ya kaiki ga tushen dana sani dan Wallahi idan kika zabi buɗe wannan bakin wahala ta ganki".
Ɗauke idanunta tayi daga kan wayar tana mai kalllansa a karo na farko kafun tayi wata irin dariya kafun a cigaba da danna wayarta Kamar bata ji abunda yace ba wanda yin hakan ya Sake tunzursa ainun.tana Danna waya ne amma a bangare guda tana tunanin maganar da yayi na Mother zata goya masa baya,a nata tunanin da yarda duk tsanar da Mother tayi mata baza ta taba bada goyan baya a keta mata haddiinta ba tunda ita uwa ce mai ɗiya mace wadda bazata so hakan yafaru da tata ƴar da ta haifa ba,it would be ridiculous ,tasan duk tsanar da tayi mata idan taji maganar nan bazata taba ragawa sagir ba ,haka nata tunanin yake bata,amma koma dai menene magana ce ake ta bai samu nasara akanta ba a tayin farko sannan ya bata hint na sharrin da yake binta dashi so next time he wont like her ,sai a yanzu maganar Baba Baraka ta fara dawo mata da kuma nacin maganar da yake mata na tayi masa wani taimako,a haka suna wannan zaman sauran mutanen gidan suka hallarta inda kowa ya gaida da kowa wanda yin hakan ta b'angaren Mother ya mutuƙar bawa Kiswa mamaki ganin yarda Mother ke amsata faran faran,Kai bama ita ba kowa abun ya bashi mamaki ,hakan yasa Kiswa ta fara zargin wani abu ba dai dai yake ba a wannan fara'ar ta Mother.
Kiswa na ƙokarin aje Cup ɗinta da ta shanye tea ɗinta Appa ya jefeta da maganar da ta daɗe bata ji mai daɗin ta ba inda yake cewa"nayi waya da Costum Bula, and labari mai daɗi,ranar sunday zasu zo tambayawa Haidar Auren Kiswa kuma ina san Auren kar ya ɗauki lokaci,ba kuma shawarar wani anan nake nema ba,naga ya kamata ku sani ne duk da wasu cikin ku ba san Auren suke ba"hankalin sa ya mayar ga Kiswa wadda take ƙokarin boye ihun murnar dake neman san ya ƙwace mata yace"dota what are Your prayers?".
Kasa rufe bakinta tayi ,gyara zaman ta tayi tana mai kallan Appa tace "Appa burina guda É—aya ne wanda bai wuce ina san a saka dangin Abbana ko guda É—aya ne a cikin maganar Aurena after all nasan ba dukkan su ne na banza ba ,ga kawu Halilu kawun Abbana he is very kind to me and a sau da dama yana yawan kirana yaji lafiya na,and yace mun idan har na tashi Aure kar a cire sa,and Appa nima ina san haka musamman da ya zamana akwai masu tantamar ko ina ma da uban nan ina ganin hakan zai wanke zarginsu ,sannan nasan Kai KaÉ—ai zaka iya yiwa Mama magana yarda ta É—auki zafin nan da su. "
Cike da yaba hankalin Kiswa sameer yace "nima dai Appa ina tunanin maganar nan ta Kiswa abun a duba ce at least Sun chanchanta"ajiyar zuciya Appa yayi yace"well banyi Alkwarin zama da Zubaida akan yi mata wannan maganar ba domin bana fatan zama ni da Zubaida dan na faÉ—a mata wani abu da zummar ta jini domin da Zataji maganata shekaru da yawa da taji amma zanyi wa Dada da baffan mu magana tunda dai ni da Zubaida sune iyayenmu,Dole zata ji maganarsu, sannan da yardar Zubaida da rashin yardarta babu abunda zai sake na cewa Dangin mahaifin Kiswa sun fimu karfi a abunda ya shafi Aurenta duk da muma zamu iya Aurar da ita basu amma hakkin su ne sannan suma masu tantamar mahaifin Kiswa a wanke musu doubts ,shi yasa na tambayeki ,what are your prayers domin kuwa abunda kike so shi za'ayi "
Godiya tayi ma Appa kana ta tashi tana Mai satar kallan Mother wadda tunda Aka fara maganar bata saka baki ba hankalinta na kan arish ɗin da take ci,fita Kiswa tayi tana Mai yi masu sallama wanda tana tashi Farry ma ta tashi ta musu sallama,Kiswa na ƙokarin buɗe motarta taji an riƙe mata hannu,juyowa tayi cos already tasan Wane,haɗe ranta tayi tamau tace"yanzu kuma Waccece matsalar ki Farry?"
HaÉ—e rai itama Farry É—in tayi ta saka hannunta cikin jakarta ta ciro check book ta cike komai banda amount É—in kudi ta mika mata ta tace"ga blank check nan ki saka duk wani amount da kike tunanin zai miki zan biya In dai zaki bar mun Haidar ."
Kallan check ɗin Kiswa tayi sannan ta kalleta tayi ƴar ƙaramar dariya tace"so yaushe wannan dramar karyar san na bar miki Haidar ta fara?i mean are you Nuts or you're just trying to deny the fact that you have lost it?kina hauka ko?bari kiji na faɗa miki wani abu,A gurina Haidar ya wuce duniya da abunda ke cikinta har su ƙudi da kike ɗaga kafaɗu dasu kina thinking Kin wuce kowa a rayuwa,when wanda ya tarasu from scratch bai ɗaga kafaɗa ba,See Farry ki shiga hankalinki tun wuri ki rabu dani da wannan shashancin 'dan wallahi idan kika sake mun wannan iskanci i wont mind beating you blue black"tsaki taja tana Mai tureta gefe ta shiga motanta ta tada.
Bin ta Farry tayi da kallo har ta figi motar,kwafa tayi tace "wallahi idan ban samu Haidar ba bazaki sameshi ba,im tired na gaji da nuna mun da Appa yake Kin fini,abunda yake taƙama dashi wanda yake sakawa yake maganar gwara ke akaina zan ƙwacesa sai naga kuma sai mene,Haidar dole ya zama nawa kuma ni zan Mai dashi nawa ko Kin so ko kinƙi,that i promise."motarta ta nufa tana Mai yiwa gate man jaraba akan ya buɗe Mata gate.
Bayan kowa ya fita Ya rage daga mother sai sagir wanda dama space suke jira,washe baki mother tayi tace"uhumm Sagir ka bani labari mai daÉ—i na tabbatar duk strong shit É—in nan da take forming pretending ne,Mai yasa kaga tunda Aka fara maganar Auren ban saka baki ba?saboda nasan na saka hannuna a kan abunda bazai taba barin wannan Aure ya wakana ba so ina abunda na saka ka?".
Shafa kansa yayi yace "akwai matsala fa dan abun bai iyu ba cos she was fast ta shige banÉ—aki sannan tayi warning É—ina akan zata yi ihu kuma kinga tana Yimun ihu game over ,na mutu shi yasa na fita a É—akin,worst abun kuma yanzu tasan mai nake so akanta"
Shiru Mother tayi tana Mai jin wani irin baƙin ciki kafun ta kallesa tace"its okay kar dan wai ba'aci nasara ba yanzu abun ya karyar da kai,next time zamu gwaɗa amma muje a shirye dan na fahimci wannan yarinya tayi fukafukai waɗanda idan ban balle mata su ba zata fara tashi sama,and trust me wannan yaran Haidar mijin faridha ne,yanzu ka tashi ka wuce gurin aiki zamu san abun yi,nima ina da appointment da client bari na wuce kar nayi latti".
Haka nan Mother ta fita zuciyarta baka wuluk ,koda ta isa firm ɗin su client ɗinta ma haka nan ta gana dashi sama sama kafun ta ɗaga haɗuwar su domin bata da nutsuwar ganawa da shi ta fahimci case ɗinsa yarda ya kamata ,aminiyar ta Brrst Salamatu ce ta matso inda take tace "ƙawata wai menene damuwar ne ,kar dai akan wannan yar riƙon ne kike nema ki sakawa kanki hawan jini."