Sashe 17
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya tayi ta ɗora hannayen ta dukka kan desk ɗinsa tace "Sir bana zo bane nan domin aiki ba, nazo ne domin confession wanda nake fatan zaka karbi ban haƙurina in the process ,ni mutum ce mai rauni idan abu ta shafi Family na wanda wani lokacin bana tunanin menene zai fito sakamako saboda wannan mistake din nawa,haka akan ka i made a huge mistake wanda ya sakani nake jin mutuƙar kunyar ka a yanzu haka ,kayi hakuri dangane da hallayyata dana nuna maka mara daɗi sannan da ɗabi'un dana danganaka dasu waɗanda ba naka ba,it was all my idea bana Farry ba kar kace zaka ɗauki wani mataki akanta ,ta nuna mun bata san Alliance da iyayen mu ke san haɗawa tsakanin ku ,a yanayin yarda ta nuna mun rashin san abun yasa na kawo idea ɗin wanda na tabbata Babu wadda zai so ya Auri mace kamar wadda na nuna maka a ranar ,nasan ban kyauta ba and it was very stupid of me ,dan Allah dan Annabi ka samu wani guri da gurbi a cikin zuciyarka ka yafe mun ,idan kuma kace zaka dauki wani hukunci ne bazan yi ƙorafi ba ,hakkin kane kuma a shirye nake domin na ɗauki wani hukunci da zaka mun amma ina neman alfarmarka da kayi hakuri kar ka saka Farry Ko mahaifan mu a ciki dan idan Appa yaji maganar nan wallahi bazamuji daɗi ba shi yasa nazo na sameka..
_Ya ɗauki lokaci kaɗan yana kallanta tare da hango tsantsar nadamar abun a tattare da ita sannan a ɗayan bangaren abunda yake hangowa a idanun Kiswa baya tunanin haka yake a bangaren Farry domin shi mutum ne mai gane mutane cikin lokaci mara tsayi sannan selfishness da ya hango tattare da Farry ba wai gizo ne yake masa ba gaskiyar al'amari ne.shafa sumar kansa yayi yace"so idan Babu hannun ita waccan sister taki a wannan babban plan naku mai yasa a office ɗinki ta nemi da nazo mu sasanta bayan ga dama tana da ita tun farko taƙi amfani da ita ,Ko hakan yana nufin ke kina sona ne kuma kina san ki mallakeni a maimakon ta dan haka kika kawo waccan shawarar after all nasan wancan likitan ba fina komai yayi ba and ke kuma you're not bad zan iya maneji dake duk da kuwa you're not my type.
Tsintar kanta tayi da murmusawa kafun tace "Sir with all due respect relationship ɗina bai shafi laifin da nayi maka ba sannan idan zaka mun alfarma bana san ka sakashi cikin maganar da muke yanzu domin kuwa Haidar rayuwa ta ne bana jin kuma a rayuwa zan iya bawa wani ɗa namiji gurbinsa koda da wasa ne shi yasa ban saka hannu akan waccan takardun da ka bani ba na zabi da nazo na faɗa maka gaskiya domin kuwa soyayyata ita ce rayuwa ta babu kuma abunda zan iya trading ɗinta akai,haka ƙarfin ta yake gareni,Farry kuwa akan maganar da tayi maka ta iyu kayi mata ne a yanzu wanda da nasan zaka mata wanchan act ɗin ma bazai samu gurbi ba,and ka yarda dani When i said this Sir Farry yarinyar Kirki ce duk da kuwa ɗan Adam yana da wani guri a gefe guda na rayuwarsa wanda bai cika ba, amma idan kaga Its okay zaku iya sasantawa kamar yarda nace dama abunda iyayenmu ke so kenan,bazan dai daina baka hakuri ba dan Allah kamun afuwa.
Murmushi ne kwance a fuskarsa yana mai yaba wautarta a soyayya Kafun yace"hala wannan soyayyar first love ce,kinsan akanta Babu gangacin da mutum baya aikatawa ,akan maganar ƴar uwarki kuma She's definitely not my type ,sannan ki ƙwantar da hankalin ki kamar yarda kika buƙata bazan saka sister ɗinki a ciki ba sannan maganar nan zata shafe kamar ma ba'a taba yinta ba,kinsa ni family man ne ina mutuƙar san naga mutum na da dedication akan danginsa dan haka zan yafe miki komai ya wuce amma fa cikin sharaɗi guda ɗaya.
Saurin gyara zamanta tayi tana mai san jin menene wannan sharaÉ—in,ganin yarda ta zama restless tana san jin mai zai faÉ—a ya saka yayi waving hannun sa yace "calm down ba wani abun tashin hankali bane kike wani zazzare mun ido ,im not a bad person,ba komai kuma ne zai zama hukuncin ki ba face zama abokiya ta sannan mai tayani office work É—in daya kakare mun ,.wayar sa ya cire a key ya tura mata gaban ta yace idan muna da deal ki saka mun numbern ki cikin wayana daga yanzu kuma Kin zama friend É—ina.
Jin maganar tayi kamar wasa dan ba abunda take tsammani daga tare shi ba kenan,haÉ—e hannayen ta tayi guri biyu tace "Sir im sorry ban gane ba".
Ƴar dariya yayi yace "na faɗa miki ni ba mutumin banza bane sannan bana nufinki da cutarwa ina sone kawai mu ƙulla abota wanda Shine hukuncin ki so zabi ya rage naki sannan na baki assurance bazaki samu aboki kamar Saleek ba and yauwa bana san Kina kirana Sir ɗin nan sunana Saleek kuma dashi nake san ki kirani ba wani Sir ba"
Kallan sa take cike da mamakin juyin halayyar sa inda shi kuma yayi mata alamu da ido akan ta ɗauki wayar ta saka number ta.cikin nutsuwa ta ɗauki wayar tasa ta rubuta number ta ta miƙa masa,faɗaɗa fara'arsa yayi sannan yayi dialing ,ringing wayar ta tafara cikin Jakar ta ,daukowa tayi ta kalle shi,shima ɗin ita yake kallo Kafun yace"oya save my number sannan ina mai tayaki murnar zama abokiyar Saleek ina kuma san na tabbatar miki kamar yarda kike loyal a soyayyar ki,haka nake a abotata so lunch during lunch time and Its on me".
Murmushi kawai tayi tace "thank you"still awkwardly domin kuwa abun baki ɗaya sabo ta tsincesa,ta kasa yarda wannan arrogant man ɗin ne a gabanta haka,koma dai mene tasan she will need to be very careful,sallama tayi masa ta tashi dan fita,tana ƙoƙarin fita Khalipha yana shigowa,matsa mata yayi ta wuce tana mai gaida sa inda ya amsa cike da fara'a da sakin fuska,binta yayi da ido har saida ta b'ace Kafun ya kulle ƙofar ya shigo ciki yana mai faɗin"mutumina ka ƙyaleni na gwada sa'ata kan Kiswa dan Allah alaji,babyn nan ta kashe ni so nake koda ba Serious abu ba a ɗan wana".
Haɗe rai sosai Saleek yayi yace "a wana mene?bana san iskanci fa Khalipha,ba tun yau ba nake faɗa maka Kiswa ba Ko wacce irin mace bace kaje dai Chan ka nemo yan matan ka marasa nutsuwa amma banda wannan sannan idan baka sani ba na sanar da kai cewa She's in a Serious relationship sannan She's so loyal about it dan Ko kaje kace kana santa a banza dan haka ka riƙe sauran mutuncinka da take gani mu zauna lafiya.
Zama khalipa yayi kan desk É—in sa yace "ita da take Serious relationship sai kayi yaya?"
"Nayi yaya kuwa?dame fa?"dariya Khaleepa ya saka sosai yace "mutumina kenan nasan dai akwai wata a ƙasa kuma idan tayi tsami zamuji "ƴar waƙa ya fara masa ta zolaya,jifan sa Saleek ya fara da files ɗin sa yana mai faɗa masa he's fired!
Dariya khalipa ya fita yanayi yana mai faÉ—in"mutu ka raba É—an nan Koma bazan daina faÉ—a maka you're in love ba"
Hannu Saleek ya saka a baki yayi Æ´ar dariya yana mai shafa kansa yana maida maganar Khalipha a kansa,KaÉ—a kai yayi a fili yace "No Babu ma yarda za'ayi haka ya faru no",files É—in da ya jefi khalipa da ya kwashe ya fara duba su da kawar da tunaninsa.
Kamar yarda ya nemi suje lunch hakan ya faru inda baki É—aya cikin rashin sabo dashi taci abincin yayin da shi kuma yake mata hira cikin san ta saki Jiki dashi,wayarta da tayi ringing ne ta saka ta dakatawa tana mai faÉ—in "excuse me "kafun ta kara wayar a kunne tace"Assalamu alaikum hayatee"
Take bite É—in da Saleek ya saka a bakin sa yana tauna ya dakata,wata irin shagwababiyar murya da tayi magana da ita ce ta dake shi,he Just cant blv a gaban sa dan yarda ta cigaba da wayar kamar ma baya gabanta,cigaba yayi da cin abincinsa a hankali yana sauraran yarda take jefawa Haidar kalaman soyayya,ya kasa yarda wai Kiswa ce.
Sai bayan ta gama wayar ne tayi realizing wai a gaban Saleek take,take wata kunya ta lullube ta ta fara kame kame,murmushi yayi yace"yanzu ne kike jin kunya ta bayan Kin gama narkewa a waya,dole nayi jotting down friend É—ina idan babe É—inta ya kira ta mantawa take da kowa a gabanta"
Sosai taji kunyarsa ta kamata dan kamar yarda ya faÉ—a indai akan Haidar ne ta wuce nan,haka suka gama cin abinci suka koma office a tare yana ta janta da hira wanda bata taba expecting yama iya ba.
Chuchujay
08130229878
[5/16, 10:55 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
Na
Chuchujay
Book1⃣
Page1⃣3⃣
___________karfe biyar na yamma Haidar yazo suka wuce da Kiswa gida bisa umarnin Ummi tunda basu samu zuwa Boutique É—in ba da rana,da fari taso tayi masa gardama akan zuwan amma da ya fita da baki ya lallabata ya kuma sake tabbatar mata da bazata samu matsala ba indai daga gurin Ummi ne,da haka ta yarda tabi bayan sa a motar ta suka tafi tare .
Koda suka isa gidan su Haidar Babu abunda gaban ta yake sai faɗuwa cos magane ne na zata ga sirikarta for the first time wanda abune take jinta very weird amma kasancewar Ummi ta saka tazo ya zama dole ta zo ɗin domin nuna girmamawar ta a gareta,rawar kan da Haidar yake Kiswan sa ta amsa kiran Ummi kuwa ba karami bane cos koda suka shiga Ummi bata falon ɗakin ta yayi Kai tsaye dan kiranta domin yasan tana ciki,ita dai Kiswa zaune tayi hannayen ta nata zufa yayin da a bangare guda kuwa kafun kace ƙwabo gabanta ya shiryu da kayan tabawa ,tana wannan zaman Tasleem ta shigo bakinta da sallama,da mamaki ta kalli Kiswa dan bata tsammanin ta sannan ba sai an faɗa mata ita bace duk da kuwa sau ɗaya suka taba haɗuwa,da fara'arta ta ƙaraso ciki tana cewa"wa nake gani kamar Auntyn mu"