Sashe 22
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan murmushi Tayi tace "and abun mamaki chairman bai taba mun maganar ta ba,bazan manta mata wannan side É—in labarin ba cos duk labarin sa akan Saleek É—in sa ne,tho nasan yana da daughter But ban san sunanta ba,sunanta mai daÉ—i"kallan time tayi tace"well oga Sir aiki muka zo kar anjima kagama hirar nan dani ka aiko mun da sacking letter"murmushi yayi yace "well idan zan sacking É—inki to tare zamu tafi,mu haÉ—u lunch time and bills on you".
Dariya kawai tayi masa tana mai kaɗa kai har ya fita yana maimaita mata,bills on you 'fa.koda ya Fita Kai tsaye office ɗinsa ya nufa yana mai jin wani irin nauyi a ƙirjinsa musamman da maganar Auren Kiswa ta ringa dawo masa kamar fitina,zama yayi ya dafe kansa yana mai ambaton Allah,yana wannan yanayin Khalipha ya shigo,ƙokarin saita kansa yayi amma Khalipha ya riga ya gano ,zama Khalipa yayi yace "mutumina menene damuwar ni Nasan Ƙwana biyun nan akwai abunda yake damun ka man talk to me kasan ni da Kai muke sharing damuwar mu kuma kaga mun samawar wa kan mu masalaha,kamun magana mene ke damun ka.
Ajiyar zuciya Ya sauke yace"Khalipa na gaji da boye maka saboda bazan iya cigaba da boyewa ba,ban san yaushe ya fara ba ban kuma san ya akayi haka ya faru ba,abu guda É—aya na sani wanda Shine "im madly In love with Kiswa and i cant help it".
Cike da confusion Khalipa yace"wace Kiswa É—in ?kar dai kace mun babe É—ina?"
Tsaki Saleek yayi yace"abunda yafi babe É—inka bana san iskanci ina maka maganar da bata wasa ba kana mai da ta wasa,kana tunanin nasan wata Kiswa ne bayan ita?".É—aga hannu Khalipa yayi yace "naji my buddy is In love,so mene kake jira,Fine boy like you wanda yan mata kewa zarya,ka faÉ—a mata mana nasan dai bazata rasa sanka ba cos i mean ka kalleka mana".
"Nan matsalar take my guy,ina mutuƙar san Babe ɗin nan amma ina yi mata san da bazan so kaina ba domin shi ba domin maganar da nake maka yanzu haka maganar Aurenta ake sannan yaran da zata Aura mutuwar sanshi take ,babu abunda wani Zaice ta rabu dashi,and i respect that saboda bangaren sa ma haka take,ni dai Just pray for me Allah ya yaye mun cos bazan so ace nan gaba ina san matar Aure ba ,domin kuwa ina san na zama kamar ɗan uwa a gareka domin idan na kalli cikin idon ta yana faɗa mun wani saƙo daban bayan wanda take nunawa a zahiri,i can feel it that tana zagaye da maƙiyanta kawai bata san magana akai ne".Saleek ya faɗa yana mai jin wani irin nauyi a ƙirjinsa.
Tasowa Khalipa yayi ya dawo inda yake ya zauna kan desk É—insa ya dafasa yace"mutumina this is deep amma kasan shawarar da zan baka cikin wannan tafiyar? Ba komai bace face ka fara dating,Just Try Elham yarinyar nan tana sanka tana binka ,tana da kyau ga kuÉ—i ga aji malam,ni zan iya cewa tafi Kiswa ma.
Wani wawan tsaki Saleek yaja yace"wannan fiƙaƙƙiyar yarinyar ce tafi Kiswa?"you're mad,ka kalli Kiswa da kyau ,black beauty ga aji ga nutsuwa ga sanin ya kamata,amma Elham 'fa kasan idan magana ake ta tarbiyya bata da ita ko kaɗan,tayi ta wani tab'a mutum da sunan relationship abeg Who does that,yarinya mai nutsuwa da kamun Kai bazatayi abunda Elham take yi ba.
"Naji naji SBM amma ka sani Elham na maka soyayyar da zaka iya juyata zuwa yarda kake so,amma kaje kayi tunani,yanzu dai bari naje nayi aikin gabana kafun ka fara maganar kora ta".
Dariya Saleek ya saka yana mai bin Khalipa da kallo yana wata tafiya da rangwaÉ—a,juya maganar Khalipa ya ringa yi akan sa yana tunanin iyuwar hakan dan Elham bad news ce .
***********
Zaune Farry take a office É—in Haidar tana sipping coffee tana jiran ya gama ganin patient tukunna,wurin awarta guda a zaune tana jiran sa dan coffee É—in da take sha Cup na biyu kenan,ta riga ta saka a ranta bazata bar office É—in sa ba yau sai ta gansa,tana wannan zaman Ya shigo fuskarsa cike da kulawa yace"im sorry Farry na barki ke É—aya anan wallahi patients ne sai godiyar Allah yau É—in,and its Like a charity thing muke yi yau dole ni zan duba su a basu magani,But i will make it up for you".
Murmushi tayi tace"how will you make it up for me?ko ni zan zab'a cos ina buƙatar abu a gurinka".zama yayi yace "Uhum ina saurarenkii,ki faɗa ko mene zan miki indai zan iya"gyara zaman ta tayi tace"zaka iya ma dan ba abune wanda yafi ƙarfin ka ba,nasan kasan maganar da Mother sukayi da ummi akan mu Sannan Nasan dan bakaji ta bakina bane amma Haidar ina san ka sani nice na dace da Kai ba Kiswa ba,zan so ka fiye da Yarda Kiswa zata so ka,aso mene ma take maka bayan kuna tare ma tayi samari biyar,yanzu ma ana maganar Auren ku soyayya take da Saleek yaran chairman ɗin company ɗinsu, kalleni da kyau Haidar ni ce na dace da Kai ba Kiswa ba,kasan dai nice nake zaune da ita gida ɗaya, i know her best ,babu wani abu da zata ƙareka dashi amma ni fa?nike kula da dukkan wani aiki a kamfanin Alijua,karfin signature yana hannuna,bazan maka bani bani ba saboda im loaded amma Kiswa fa?shes Just a rat hiding behind Ayzel foundation nothing more,babu wani abu da Kiswa zata tsinana maka dashi sai dai ta zamar maka liability,please Haidar marry me. "
Idan da wani zai zaunar da Haidar ya faɗa masa wai Farry ke zaune gaban sa tana faɗa masa waɗannan maganganun sai ya ƙaryata,Kallanta yayi still mamaki yaƙi sakin sa yace"da ace mafarki nake na wannan scenario ɗin tsakanina dake zan ta addua ne na farka nayi Kuma fatan ban maimaita ba,wallahi Faridha im very disappointment In you,Kin bani kunya fiye da yarda bana tunani,wallahi Faridha ke ba yar uwa bace ta gari domin da ace ke yar uwace ta arziki bazaki taba zuwa mun da wannan maganar ba bayan kinsan da ace Kiswa ce a matsayin ki bazata tab'a yi miki abunda kike ƙoƙarin yi mata ba amma ina san ki san wani abu,Kiswa bazataji wannan maganar ba saboda ban san yardarta ta ƙare,abu guda ɗaya kuma da nake so ki sani Shine Allah kaɗai zai iya raba tsakanin da Kiswa ba mutum ba,ina kuma so ki sani idan ni dake muka kasance a duniya bazan taba Aurenki ba na miki alkwari,abu guda ɗaya yasa bazan faɗa miki magana mara daɗi ba wanda Shine Kiswa,bazan so a ce wanda suka haɗa jini dashi ba ya ji maganaa mara daɗi daga bakina ,hakan kamar na zagi soyayyata ne ,ki tashi ki fita mun a office kuma kar na sake ganin ƙafarki a inda nake . "
Sosai zuciyar Faridha take mata tafasa kamar zata ƙone,tashi tayi ta ɗauki hand bag ɗinta da wayarta ta nuna sa da hannu tace"Kai nawa ne Haidar ,tunda na saka idona da zuciyata kuwa akanka babu abunda zai hanani samun ka musmman da kowa ke nuna mun bazan samu ba,kajira zuwana"binta yayi da kallo har ta fice a office ɗin tana maiyyin wata irin tafiya kamar zata karye,tausayin Halin da Kiswa zata tsinci kanta muddin ta samu wannan labarin yaji,he cant blv tana undergoing irin wannan trial ɗin, dan koda bata faɗa masa ba yasan tunda aka fara maganar su tana fuskantar ƙalubale wanda yake sakashi jin dama a dai dai lokacin ta zama matar sa ya ɗauketa daga dukkan wani yanayi mara daɗi na rayuwa ,wayar sa ya ciro sanin a dai dai lokacin tana aiki ya tura mata text na"i love you and i will forever do".
Murmushi yayi lokacin da yaga ta maido masa babu bata lokaci da"i love you back Baby,no one But you".idan yace bai san Kiswa fiye da kansa to tabbas babbar Ƙarya yayi,domin kuwa yarda yake jinta a zuciyarsa abune da idan yafara faɗa za'ace yayi shiru haka nan,fatansa guda ɗayane wanda Shine kar ya mutu bai mayar da ita matar sa ba ,koda kuwa ana ɗaura musu Aure Allah ya ɗauki ransa ya gode masa domin kuwa ya biya masa buƙatarsa na mayar da ita matarsa and babu wani mahaluƙi da ya isa ya chanza iyuwar hakan.
________kamar yarda Appa Ya bukaci ganawa da Mahaifin Haidar hakkan ne ya kasance domin kuwa washe garin ranar suka zo dan ayi maganar ,kawun ta Halilu da taso a saka a ciki surprise Appa ya bata dan kuwa jirgi ya biya masa yazo Abuja,zama ɗaya sukayi Aka saka Aure watan da zai kama,Kawu Halilu yaso a ɗaura a ranar dan acewarsa mene amfanin jinkinrin tunda sun riga sun fuskanci junansu,Appa ne ya bada shawara akan a bari zuwa watan dai a ganinsa zaifi dan haka suka samu masalaha da juna aka tsayar da magana guda,a ranar idan ka kalli Haidar da Kiswa abun ba'a magana dan sun taka wani mataki ne na zama tare wanda lokaci ƙalilan ne ya rage su Kai matakin da suke mafarkin kaiwa a rayuwa.
Tunda akayi maganar tsayar da ranar Kiswa da Haidar mutane uku suka shiga cikin mutuƙar tashin hankali,meeting suka zauna na musamman Farry na ta cin uban kuka,lallashinta kawai Mother take ita kanta ta rasa abunda yake mata daɗi,cikin kuka Farry tace"Mother ya ake so nayi?lokaci guda na nuna ga abunda nake so Amma Appa ya kulle ido zai bawa Kiswa bayan kuma Shine mutum na farko da yake fara faɗa mun na kasa samo miji nayi Aure ,yanzu kuma ga wanda nake so kuma. Idan da ace za'ayi adalci dani ya dace bada Kiswa ba,ba wai maganar san Kai ba,itace ta lalata blind date ɗin da Appa ya haɗa mun da Saleek and yanzu gashi tana tare da Saleek ɗin to tabar mun Haidar mana indai ba san Kai ba.
Cike da wani irin yanayi Mother tace"kika ce mene?Kina nufin ita ta b'ata miki blind date Shine kikayi shiru baki faÉ—a mun ba?"cikin kuka Farry tace"wallahi Mother baki ga yarda ta b'atani agurin sa ba,a irin shigar da tayi kanta In dai namijin kirikine yana ganinka zai fasa Auren ka sannan maganganun da ta faÉ—a masa kansu bazan iya maimaitawa ba".