← Book details Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 32

Sashe 24

Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin mother ta cigaba da abunda take ya sakata juyawa dan fita tunda ai ta sauke nata nauyin na sanar mata zata fita ,tana ƙoƙarin fita taci karo da Farry wadda taja wani dogon tsaki ta bangaje ta ta shiga ciki tana mai faɗin"uwata abun alfaharina barka da hutawa ".juyawa Kiswa Batayi ba ta fita a ɗakin.

Zama Farry tayi kan kujerar da mother take tace"mother kince na kwantar da hankalina zakiyi maganin kiswa yau mene akwai a ƙasa?murmushi mother tayi tace "Abun bana faɗa bane yanzu amma ki ƙwantar da hankalinki gobe da safe idan Allah ya kaimu zaki karya da labari mai daɗi domin kuwa za'a fasa Auren Haidar da Kiswa."

Ajiyar zuciya Farry tayi tana mai jin kamar ta zuƙo gobe duk da kuwa mother bata faɗa mata ga plan ɗin da ta shirya ba amma tasan koma mene farin cikinta zai fara kaɗawa gobe.

Koda Kiswa ta fita Landcruiser prado ce ta fara yi mata sallama cikin compound ɗin gidansu wadda tasan ba ta gidan bace sannan bata san haidar da ita ba,sanin Shine ciki ya saka ta taka cike da tafiyarta da ke mutuƙar burge Haidar wanda yake daga cikin tinted motor ɗin sa yana kallo,kafun ta ƙaraso ya fito ya buɗe mata motan fuskarsa cike da fara'a,murmushi tayi masa kafun ta shiga tana mai cewa "thank you"bayan ta shiga shima ya zagaya ya shiga nashi seat ɗin yana mai faɗin"you're welcome abar ƙauna,sannan kinyi mun kyawun da nake ji kamar kar kifita da Ummi instead ni na ɗaukeki mu tafi on a date kwana biyu bamu fita ba".

Gyara zaman ta tayi ta juyo tana mai facing É—in sa kafun tace "nima ina jin hakan a raina amma duk yarda nake san yin hakan Ummi first dan kasan yau idan nayi disappointing Ummi mun bani"

Dariya yayi yana mai tashin motan yace "duk abunda kika ce haka za'ayi"Kashe mata ido guda yayi yana mai tashin motan ,hira suka ringa yi ta soyayya har suka isa "QUEENS PARLOUR "guri mai kyau ya samu ya faka motarsa ya maido da kallansa gareta yace"ko dai nazo na rakaki ciki?"tana ƙokarin bashi Amsa wayarta ta hau ruri ɗauke da sunan Saleek a jiki,idanun Haidar akan wayar tata kafun ya mayar kanta yana mai Kallanta,ita ma ɗin shi take kallo kafun ta mayar da idanunta kan wayar Har ta yanke bata ɗauka ba sai da ya sake kira ya kalleta yace "ki ɗauka mana"murmushi tayi masa kafun ta ɗauki wayar ta kara a kunnenta tana mai faɗin"Hello sir"

Daga ɗayan bangaren Saleek dake ƙwance kan makeken gadon sa yace "Sir ?,girl kar ki manta its weekend a wajen office muke and da friend ɗinki Saleek kike magana ba Sir ba,so are you free,i want to take you out for a frndly date".kallan Haidar tayi wanda Shima ita yake kallo,murmushi tayi tace "well zanyi disappointing ɗinka domin yanzu haka ina tare da Haidar ya kawo ni gurin Ummi cos muna da appointment "

Sauke ajiyar zuciya na disappointment yayi yace "well have a nice day sai munyi magana ,and send my regards".

Bayan ta kashe wayar ta kalli Haidar wanda ya É—auke kansa yana mai kallan gefe,"babe shall we"?ba tare da ya juyo ba yace "you shall"a yanayin da yayi maganar ya tabbatar mata da cewa wani abun ba dai dai ba,gabanta taji ya faÉ—i cos tabbas fushi yayi da ita wanda bata san akan mene ba,

Babe?ta faÉ—a tana mai saka fuskar damuwa,juyowa yayi yace"Haidar ,Just call me Haidar tunda Yanzu ai abunda kika kirani kenan tunda baki san asan wanene ni a gurin ki,and this Saleek of a guy dama ni already i hate his guts"he is asking you out ko?zaki iya cancelling appointment É—in Ummi kije ai,dama ai i was warned akan sa ,i was told kuna soyayya.

Shiru tayi tana kallansa domin abunda take gani na kishi a idanunsa bata taba gani ba,bangare guda kuwa maganarshi ta karshe ce ta dake ta na cewa wai dama an gargaÉ—esa sannan he was told suna soyayya,bata ce masa komai ba ta buÉ—e motar ta fita,kai tsaye ta shiga QUEENS PARLOUR É—in bayan ta nuna ID É—in da Ummi ta tura mata ranta yana mata babu daÉ—i sosai .

Koda Kiswa ta fita a motar dafe fuskarsa yayi yana mai dana sanin abunda ya furta,bai so ya dawo da maganar Farry ba amma tunani da yake Shine guy ɗin da suka haɗu dashi a company ɗin su ya saka zuciya ta jashi ya faɗin abunda ya faɗa,sanin bazata tsaya ba ya saka baiyi yunƙarin binta ba amma shi kansa yasan ya taro match ɗin da baida players'.

Koda Kiswa ta shiga a VIP tayi locating mother da ƙawayenta yan trillion dollars club ko waccensu ta manyanta amma sun gagara yarda da hakan,koda ta isa gurin Ummi kamar ta mayar da ita ciki,kamar yarda ko wannensu ke ɗauke da bathrobe hakan nan Itama taje ta chanza bisa umarnin Ummi,haka nan take finding abun weird ita kaɗai cikin iyayenta da sunan sunzo beauty parlour ,kafun kace mene ya faru Ummi ta fara bragging da Kiswa,mutum ɗaya da Kiswa ta kula ba wani shiri suke da Ummi bace tace"nayi zatan zanganta kamar tsada saboda haske"ƙarasa maganar tayi tana mai tab'e baki yayin da Ummi tayi ƙaramun murmushi tace"well idan kika kalleta da kyau ba sai an faɗa miki tafi sirikanki ɗin nan guda uku ba kar ma ace matar babban yaranki abun sai godiyar Allah,kamar da daddare suka haɗu amma kinga Kiswa kuwa,She's a spec ,real definition of melanin,Black beauty,hanci har baka,ga class,Ga hutu sannan gata san kowa ƙin wanda ya rasa"kamar jira yan koran bayanta suka cigaba da ƙoda Kiswa wadda take jin kamar ta tashi ta gudu,haka nan Aka masu massage sannan ,then gyaran da yake necessary,a wannan zaman Kiswa ta fahimci Ummi ce biggest influencer a gurin,idan da za'a tambayeta zata ce wannan Group ɗin is not healthy,dan toxicity ɗin dake cikin sa is In another level,kasan cewar Ummi mai kuɗin ciki sai abunda tace koda baiyyi sitting da sauran ba,saboda wani ƙwaɗayi sai kaga sun mata mubaya'a a bayan idanunta kuma su zageta. haka nan bayan sun gama Ummi ta dauke ta zuwa ɗaya daga cikin Boutique ɗinta tayi maa shopping na gani na faɗa duk kuwa yarda Kiswa ke nuna ta bari hakan amma kamar tana sake zugata dan a cewarta wadda haidar yake so ta wuce hakan a gurin ta.

Har ƙofar gida Aka mayar da ita bayan dinner cos yawo sosai Ummi tayi da ita kafun sukaje 5star sukaci abinci,it was kind of hella girls out ,kamar yarda Ummi take faɗa girls out amma a gurin Kiswa it was hell,koda ta shiga gida ya sameer ta tarar a Falon farko yana sintiri,tana shiga da ledoji niƙi niƙi ya kafe ta da ido yace"daga ina kike Kiswa karfe takwas na dare?"

ÆŠan murmushi Tayi tace "yaya ina tare da Ummin Haidar ne"É—aga Kai yayi ya kalli agogon dake Falon yace"amma dai sense is common mene ya saka baza ki faÉ—a mata dare yayi ki dawo gida haka nan ba,Eh iyayen wanda zaki Aura ne amma a matsayin tarbiyya bai kamata ki bisu kuyi wannan daren da kikaje kikayi ba,you got me worried musamman da na tambayi Mother tace mun bata san ina kikaje ba,koda mene ke tsakaninku Atleast idan zaki fita ki sanar mata ko kuma ni ki sanar dani."

Batayi mamakin cewa mother tace bata san inda taje ba,rashin san ta ƙaryata mahaifiyarsa a gaban sa ya saka ta kama kunnuwanta guda biyu tayi narai narai da ido tace"kayi haƙuri yaya samir insha Allahu bazaka kuma samuna da laifi kamar wannan ba,kayi kun hakuri nayi kuskure ".

Ganin yarda ta marairaice kamar zatayi kuka ne ya saka shi ɗan ƙaramun murmushi yace"ya isa ni kar kiyi mun kuka amma ina so wannan ya zama na karshe,sannan ba domin na takura miki bane ina dubawa ne saboda ke,"kallan ledojin hannun yayi yace "kawo nan na taimaka miki dasu"babu musu ta bashi tana mai binsa a baya tanaji a ranta kamar shine ya rage mata bayan Appa a gidan sannan tana fatan hakan kar ya zama hasashe.

Koda ya aje mata sallama yayi mata yana mai sake sanar da ita ta kiyaye.

Bayan ya wuce ta fara duba kayan tana ji a ranta sunyi tsada da yawa sannan sunyi yawa ,amma hannayenta a É—aure suke dan muddin tana san zama da Ummi lafiya wajibine tayi shiru,zubasu tayi kan couch da zummar idan ta kintsa ta kaisu closet,key ta sakawa É—akinta kafun ta rage kayan jikinta ta É—auko bathrobe É—inta daga Cikin kayan wankin ta da aka kawo ta saka,

Kai tsaye bayi ta nufa dan wankan take so kawai taji tayi ,tana ƙokarin buɗe kofar taga ta buɗe kamar tsafi,Yaya sagir ne ya bayyana daga cikin bathroom ɗin yana mai faɗin"tadaaa,Good evening delicious".

Topa.

Bakina da goro.

TBC

MuhaÉ—u gobe idan Allah ya kaimu dan jin ya zata kaya.

Nice taku

CHUCHUJAY🥱

08130229878

Message me kofar amsar ƙorafi a buɗe takee❤
[5/29, 10:04 PM] Chuchujay✍️: 💥KISWAH💥

(Surrogacy was the cause)

Chuchujay ✍️

Book1⃣

Page1⃣7⃣

_________Wata irin faÉ—uwar gaba ce ta ziyar ce ta musamman da ta kulla da yarda yake babu kaya jikin sa a yayin da down there gabansa was hard,ja da baya ta farayi yayin da yake Takowa hannun sa da É—an karamin towel É—inta yana goge kansa .

Wani irin murmushin mugunta ke ɗauke a fuskar sa cigaba da Takowa yayi yana mai faɗin"im glad Kin kulle mana ɗakin,and na dawo ne daga aiki so i kinda stink and ina san yau mu biya bashin dake kan mu ,shi yasa ban wani b'ata lokaci ba na shigo nan straight nayi wanka kinga kin shigo a dai dai ina gamawa dan haka ya kamata mu tafi kan business direct dan Wallahi yau Kiswa sai na samu abunda nake so a gurinki koda kuwa da ƙarfine,domin masu cetan naki basa nan,Appa yayi tafiya,shi kuma wanca mai kankanbar shi yayanki ne nasan yanzu haka yana Chan ya baje kan gado dan maganin baccin da yaci a abinci nasan ya Fara aiki"
Chapter 24 · 0% Book details