Sashe 2
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi Kiswa tayi tana mai sake gyara gadonta tace "nasan dai kinyi karatun addini sannan a cikinsa kinsan surutu a bayi haramun ne ,so ki bari idan kin fito sai ki bani wannan lecture É—in."
Haka nan Farry take,idan magana tazo bakinta bata tunanin saka mata filter idan zata faɗe ta sannan duk abunda tayi niyyar faɗa shi take faɗa bata damuwa da abunda kai zakaji as far as ita ta futar da ta cikinta,haka nan take koda kuwa da Kiswa ne amma idan abu ta bangaren Kiswa ne bata wasa dashi komai ƙanƙantarsa,koda zuwan Kiswa gidan afafur ta ki yarda da a raba masu ɗaki duk da wadatar hakan ,duk nacin mahaifiyarta dole ta barsu.
Dauke takalman da ta watsar Kiswa tayi tana mai jadadda mitar ta daina aje masu takalmii a ko ina,
Kafun Farry ta fito ta gama gyara ko ina tana mai haÉ—ama kanta cornflakes É—in da tasa akawo mata,tana cikin ci Farry ta fito Babu wani tambaya ta kwace cup É—in Ta fara ci tana mai cewa"ki haÉ—a wani"
Tsaki Kiswa tasa tace "wata rana sai kinci abu mai guba".
Zama gefenta tayi tace"indai a gurinki ne sis nasan bazan taba cin guba ba,kinsan dai kin bani wata É—aya dole ne kina Cin girman,yauwa ina ma san tambayarki Ina Haidar É—inki,
Ɗan ƙaramun tsaki Kiswa tayi tace "rabu da wannan yana tunanin bazan iya rayuwa babu shi ba shine yake faman shan ƙamshi a faɗan da ba laifina ba,well muje zuwa wanda Ya fasa gajiya."
Yar dariya Farry tayi tace "ke dai faÉ—anki da Haidar É—inkin nan bamu shiga muji kunya,ina,ni 'fa shi yasa da kika ganni Babu ruwan da wani relationship' kuÉ—in dai da power É—in tukunna .
A tare suka saka dariya 'dan a kullum furucin ta kenan a yayin da Kiswa kan faÉ—a mata bai zo Bane shi yasa.
Share fisabililahi
https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
CHUCHUJAY âœï¸
https://whatsapp.com/channel/0029VaRpQeUHwXb52H0abb05
Join my Whatsapp channel
[5/1, 7:01 PM] Chuchujayâœï¸: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
KISWAH
(Linked through surrogacy)
By
CHUCHUJAY
Book1⃣
Page 2⃣
â—¼
MONDAY MORNING.
Cikin gidan Na Alhaji Aliyu kowa ka gani yana sauri ne da kimtsawa domin tafiya aiki
,Kiswa wadda idan tayi sallar asuba bata iya komawa ce ta kamawa Baraka mai girkin gidan duk da kuwa yarda bata san Kiswa din na zuwa taya ta aiki amma nacin Kiswa ya saka ta barta dan Babu yarda zatayi da ita tun kafun ta kai haka.
Zazzaune suke baki ɗaya kan teburin cin Abinci suna jiran Kiswa wadda bata kai ga ƙarasowa ba ,rules na gidan bai barka kaci abinci ba tare da kowa ya hallarci gurin ba ,idan kana saurine to ranar sai dai kaci abincinka daban,wani irin tsaki Barrister JUWAIRIYYAH taja tana mai kallan mijinta tace"wai kai Alhaji mene damuwarka da sai anjira kowa za'a karyane?wannan yarinyar sanin haka ya saka take miƙe kafafu a ɗaki sai lokacin da taga dama zata fito ,gaskiya abinci zanci dan ina da abunyi a court haba."
Cup din dake gabanta ta É—aga dan haÉ—a tea,Alhaji Aliyu bai tankata ba har ta fara haÉ—a tea É—inta sanin koda yace ta yi hakuri bayi É—in zatayi ba,sameer da maganar mahaifiyar tasu bata gamshe sa Bane yace "Amma Mother jiya Sageer yafi kowa fitowa latti and we waited Babu wanda yayi complain,after all Babu mai latti tunda baifi mu É—auki minti talatin ba wajen karyawa kowa ya kama gabansa,its 6:30 am saboda Allah.
Cike da masifa ta kalli Sameer tace"zaneni mana Sameer sai nasan kana shigar wa uwarka juwairiyyah faÉ—a,bana san iskanci fa Zan bata maka fiye da yarda baka zato,"kafin wani yayi wata magana Kiswa y
Ta fito cikin shirinta Na zuwa aiki tana mai faÉ—in"kuyi hakuri na saka ku jira ,Im sorry da kun fara without me"
Tsaki Mother tayi tace"su da zasu iya jiranki ai gashi nan suna jiranki tunda basu da abunyi ,Ina ga zubaida ta sassaƙasu"
Da ƙarfi Alhaji Aliyu ya daki table din wanda da bashi da girma da yayi Bari,cikin yanayi na karsashi yace"sau nawa zanna faɗa miki ki cire zubaida daga fitinarki Barrister,ya isheni fa bana san kina saka ƙanwata a al'amarinki na rashin kirki na faɗa miki ba yau ba ba jiya ba "
Kallansa tayi narainarai da ido ganin yarda yake mata tsawa gaban yaranta which is not like Him,aje spoon ɗin ta tayi tace"Its okay ka cigaba da mun tsawa gaban yara amma hakan bashine zai boye gaskiyar cewa ƙanwaka Zubaida is a disappointment ba,sannan hakan bazai taba chanzawa ba so kama daina pretending caring brother cos kasani na sani its a pretence ,quit it already,excuse me"tashi tayi tana gama maganarta ta ɗauki jakarta ba tare da ta tsaya kula Sageer dake faman kiran sunan ta ba ta fice ,a hankali Kiswa taja kujerar kusa da Farry ta zauna tana mai faɗin"Im sorry about that,ba niyana nayi causing matsala ba ,na cire kayan da zan saka ne tun jiya so dana saka yau da safe yaki shigana since dama na daɗe ban saka ba so dole na sake neman wasu and i had to look responsible cause yau muna da baƙi masu muhimmanci and nice host dinsu sannan..."
Dariyar da suka saka ne a tare ya katse ta,dan taune lebenta tayi tace"well i didn't think i sounded funny,"Sageer dake gefenta ne yace"Aikin jarida ne kawai ya dace dake mai ya kaiki karanta Public relation?,".
ÆŠan murmushi tayi tace "dalilin da yasa Appa karantar Kasuwanci sannan abunda yasa Farry karantar kasuwanci,abunda ya saka Mother karantar Law,abunda ya saka Ya Sameer shiga Immigration da abunda ya kai ka Ya Sageer karantar Accountancy which is Passion "
"Case closed"Alhaji Aliyu wanda suke kira da Appa ya kara yana mai jin Kiswa har ransa,She's smart beyond expectation,yaso tayi aiki karkashin kamfaninsa amma taƙi wanda take ganin kamar alfarmace inda shi kuma ya rabu da ita dan baya san takurata amma ko yaushe idan ta shirya dawowa Akwai gurbinta.
A Haka suka fara cin abinci har suka gama Babu wanda yayi maganar Mother domin abune wanda aka saba duk da kuwa tsawar Appa gareta shine abu na farko a gurinsu,amma ina zasu shiga gurin da bana su ba,duk da kuwa rayuwar gidan free rayuwace ta yan boko amma ko wanne yaro yasan limit É—insa da iyayensa.
Ko wannensu ya shige arniyar motarsa a yayin da Kiswa ta shiga cikin 306 É—inta wadda take alfahari da ita ba tare da tana jin wai ita É—in bata kai ba.
A parking space wanda aka tanada domin ma'aikata ta faka motarta a katafaren Building na Ma'aikatar ta AYZEL FOUNDATION,kamfanine wanda ke harƙalla da abubuwa daban daban wanda ya danganci kayan zaƙi,kamar su sweets,chocolates,ruwa,drinks,food stuffs ,sutura da sauransu wanda yake karkashin jagorancin Founder kuma chairperson na Group ɗin wato Alhaji Basil Madugu Dattijo mai fitarwa da ma'aikatan sa hakkinsu sannan mutum mai kirki na gaske,idan kana san shiryawa dashi to tabbas ya zamana kana san aikinka sannan kana cikin masu maida hankali akan aikinsu,wannan dalili ya saka yake mutuƙar ƙaunar Kiswa matsayin PR officer ɗin sa domin kuwa tasan aikinta yarda ya kamata.
Tunda ta shiga cikin ma'aikatar Take gaisawa da abokanan aikinta cikin mutunta juna domin kuwa ita d'in She's frndly ƙaryarka kace yau kuna zaune ga matsalarta,
Kai tsaye ofishin chairman d'in ta nufa domin shaida masa shigowata dan koda bata je ba zai nemeta ,gaisawa tayi da sakatariyarsa wadda ke faman yamutsa fuska dan bata ƙaunar Kiswa ko kaɗan Ganin Yarda chairman ke ji da ita kamar ya maida ta ciki dan haka duk wani chance da zata samu wurin bata Kiswa a ma'aikatar bata rainasa dan har rumours ɗin cewa Kiswa mistress ɗinsa ce ta assasa a kamfanin ,amma mey babu wanda ya isa 'ya tunkari Kiswa da maganar ko ya yaba mata Ya jawa aikinsa.
Cike da mutunci da girmamawa Kiswa ta Gaida Alhaji Basil wanda yana ganinta ya washe baki yana mai faÉ—in"yarinyar Albarka yanzu nagama maganarki da manager akan meetinq É—in chan amma sanin baki latti yasa na kwantar da hankalina dan kamfanina kansa idan yana hannunki bana da damuwa"
FaÉ—aÉ—a murmushinta tayi tace"Nagode sir and na É—auki Aikina kamar rayuwata Babu yarda za'ayi nayi Wasa dashi and meeting É—in nan munyi hosting É—insa yarda ya kamata ,insha Allahu Babu complain."
Murmushi yayi yace"I trust you,and yes karna manta ban faÉ—a miki ba SALIK na nan dawowa daga Australia And inaso kafun na bashi kamfanin nan ya zamana hes responsible dan haka nake san fixing masa Business' marriage wanda zai benefiting É—insa,"
KaÉ—a kai Kiswa tayi tana mai faÉ—in"hakan dabara ce mai kyau sir"Dan tasan Babu abunda zata fada ta goge wannan mindset É—in nasu na masu kasuwancin dake san hannun jari sannan tabbas idan ya Aurawa yaransa É—iyar wani babban Business' tycoon É—in kamarsa ba karamun advantage Bane ,amma anata tunanin bata É—auki irin wannan Auren abunda ya kamata ba.
Sake FaÉ—aÉ—a murmushi yayi yace "So i will be expecting meeting din yau"
Murmushin itama tayi masa Kana Tayi masa sallama.
Kamar yarda Alhaji Basil yayi expecting gurin Kiswa haka ya faru domin kuwa kafun client din su tafi sai da sukayi signing contract É—in da suke ta hange,Kiswa kenan She's very intelligent And Smart,as a PR officer tasan ways É—inta da clients sannan She's patient And humble kamar yarda ake expecting duk wani PR officer ya kasance,
Bayan komawatta office É—inta tayi ma Assistant É—inta umarni da taje ta kawo mata documentaries É—in da zata fara scheduling ma SALIK bisa umarnin chairman Basil,
Tana kanyi taji wayarta ta dauki ruri ,kallan screen É—in tayi taga "Quratul aynâ¤" na yawo akan screen É—in,rejecting tayi yayin da shi kuma ya cigaba da nacin kira tana kashewa karshe dai har ya hakura da kiran nata ganin bata da niyyan É—agawa.
Assistant É—inta tasaka akan ta kawo mata Take away na lunch cos aikin gabanta bata tunanin zai barta taje cin abincin a wani gurin,