Sashe 19
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da fari kamar ta wuce ta bata ce mata komai ba sai kuma taga Babu amfanin ta wuce ta É—in gwanda ta bata amsa dai dai tata ,dan haka ta samu guri ta zauna tace "daga gurin Aiki Haidar yazo ya É—aukeni akan Ummin sa na san ganina ,wurin yamma dai haka mukaje gidan ,baki ga irin soyayyar da suka nuna mun ba dan Ummi har Membership ta siya mun a inda take Spa ranar saturday za muje tare na tabbatar kuma gurine na mata masu aji da ji da kansu,sannan Ummi ta karbe ni hannu biyu yanzu haka tace magana ba za'a barwa mata ba ta maza ce,and Yes kafun na manta hakan yana nufin tayi rejecting offer É—in ki ne ta zab'eni zabin É—anta ,dan Allah Mother ba sai Kin kirata ba ta daina ganin sauran mutuncin mu ba,sannan kiyi hakuri nayi dare bazan Sake ba banyi tunanin zan saki rashin bacci ba saboda ban dawo ba,bari naje na watsa ruwa ,"tashi tayi dan barin gurin taji an kamo mata hannu,juyowa tayi taga Farry tana faman huci kamar wata zakanya kafun tace"how dare you kike faÉ—awa Mother magana haka".
Wani irin kallo Kiswa ta bata kafun ta kwace hannunta cikin muryarta Babu zafi tace"how dare you Ask me that stupid ,lame,idiotic ,useless question?"
Kama ƙugu Farry tayi tace"na tambaye ki ɗin sannan ki bata hakuri idan kuma ba haka ba wallahi ki gane kuɗar ki"
Kallanta Kiswa tayi tana san karyata Wai tare sukayi yarinta mai daɗi,ta rasa ina aka kai mata Farry mai nuna tana ƙaunarta sannan mai shigar mata faɗa muddin Mother nayi mata akan rashin Gaskia sai gashi a yau wai tare suka haɗe Kai ake mata cin kashi wanda bata shirya bar musu ba dolene ta ƙwatarwa kanta yanci kafun su ƙwace mata.bata Sake ce musu komai ba ta bar gurin tana mai jiyo Farry na fada mata maganganu mara sa daɗi,.kamo Farry Mother tayi tace "ki ƙwantar da hankalin ki Farry mana dani take maganar wallahi,na fita iya Shege sannan duk abunda take ji dashi nawa ya ninka"
Tashi sukayi kowa yayi ɗanƙin sa dan kimtsawa .
Kai tsaye Kiswa na shiga É—akinta ta cire kayanta ta faÉ—a bathroom dan yin wanka,tana jin alamun mutum a É—akin ta tunanin kila Farry ce tazo neman wani balain ya saka ta cigaba da wankanta,bayan ta gama ta sako bathrobe dinta fara ta fito tana tunanin da wadda Farry ta shigo amma ga mamakinta sai ganin 'Yaya Sageer tayi kwance kan gadonta daga shi sai boxers da singlet,wani irin faÉ—uwa gabanta yayi, mazewa tayi tana daga bakin kofar bathroom É—in tace"yaya Sagir lafiya?,ko kayi batan hanya ne ka shigo nan i mean a kallan gadan ma zaka gane ba naka bane".
Tasowa yayi ya zauna yana binta da wani mayen kallo yayin da ita kuma ta Sake tamke igiyar bathrobe É—inta ganin kallan da yake mata.
Duba agogon bangon ta yayi yace"well lafiya Baby sannan ba batan hanya nayi ba inda nake san zuwa hanya ta kawoni kuma ina fatan a bani hanyar da nake san bi nabi domin kuwa dole ne na samu,".ƙaramar dariya tayi tana san gane inda ya dosa wanda idan hasashenta yana kai mata dai dai lalata yake san yayi da ita ,waiyazubillah.riƙe handle ɗin bayin tayi gam tace"Yaya Sagir ban fahimci abunda kake cewa ba sannan bana fatan na fahimta,zanyi shiru Babu wanda zaiji zuwan nan naka amma fa sai dai in idan kaso haka ka fitar mun a ɗaki tun ina da sauran girma a gareka".
Dariya yayi yar ƙarama yace"Kiswa kenan,kinsan irin wahalar dana sha wajen danne duk wata sha'awa taki da nake ji? ,kinsa ya na danne na daure nake kiranki ƙanwata duk da yarda nake ji akanki,?kinsan ya nake ji idan naji Kina ambaton wani banza Chan har Kina wani faɗa akansa?duk baki da idea dan haka kar ki fara mun wasu maganganu yanzun nan,i will have sex with you idan kina so ko ba kya so,dole ne na sauke craves ɗina akanki yau ko me za'ayi ,and trust me Babu mai ji after all ni zan Aureki domin dare ɗaya bazai ɗauke mun buƙatata akan ki ba".
TBC
Chuchujay âœï¸
08130229878
Kuyi hakuri kunjini sai a hankali makaranta ta buÉ—en wuta,kun dai san watan karshe kafun grad akwai wuta.
Xxâ¤
[5/19, 11:45 PM] Chuchujayâœï¸: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
Na
Chuchujay âœï¸
Book1⃣
Episode1⃣4⃣.
_________Takowa Yaya Sagir ya farayi zuwa gurin ta yayin da take jikinta ya fara rawa,ganin da gaske gurin nata yake nufowa ya saka ta buɗe ƙofar bayi ta faɗa da wani irin zafin Nama ta kullo tana ambatan Allah wanda tasan shine zai kawo mata ɗauki ba mutum ba,Takowa yayi bakin kofar bathroom ɗin ya murɗa handle ɗin cike da baccin rai yace"ki buɗe kofar nan Kiswa domin kuwa idan kika kuskura na b'allata baza kiji daɗin ba wallahi dan haka tun muna mu biyu ina lallab'aki ki fito muyi abunda zamuyi na wuce ,ina da aiki kema Kina dashi da safe"
Ƙaramar dariya tasa cikin kuka tace"you're far beyond a devil yaya Sagir,you're evil sannan Allah ba zai tab'a baka dama akaina ba wallahi domin ni na rigaka nace Allah,duk wani mugun nufin ka da kake dashi akai na wallahi sai dai kayi ka gama Allah bazai tab'a baka dama ba,im disappointed in You sannan yau ka tabbatar mun ni ba taku bace tunda nayi imani da Allah bazaka tab'a neman Farry ba,sai ni zaka wulaƙanta?"
Cije leben sa yayi yana mai shafa ƙansa cike da takaici kafun yace"Kiswa idan kin ɗauki wannan mugunta so be it amma ni nasan ba mugunta bace ,We are two adults for God sake,muna da buƙata kin fi sone naje waje na biya buƙata ta da ƙazaman mata na samo wa kaina wani ciwo bayan gaki wadda nake so a gida clean and pure haba mana Kiswa ki tausaya wa yayanki."
Sanin bashi amsa bata da amfani duba da yarda yayi wannan maganar ya saka ta furta "mahaukaci,daƙiƙi,jahili".cike da wani irin fushi da ya taso masa jin kalmomin da ta kira shi dashi ya daki kofar bayin yace"ni kike zagi?"
"An zage ka ɗin, kayi abun zagin wanda da akwai dama jefe ka ya kamata ayi "useless dog sannan kayi mun alfarma ka cigaba da dukan ƙofar bayin nan yarda mutanen gida zasu gane kana nan su zo"sanin abunda ta faɗa gaskiya ne ya saka shi cije lebensa yana mai nuna ƙofar da yatsa yace"zamu haɗu Kiswa sannan idan na tashi dawowa baza kiji daɗi ba dan ashirye zan zo and na maki rantsuwa sai na sameki"
Yar dariya tayi daga ciki tace"yayi,sannan nagode da kayi pointing mun kanka kaga kuwa yanzu na gane ɗan akuyan da ke zaune gidan nan sannan ranar da zaka dawo nima ashirye zaka sameni wallahi concerning my dignity i can hospitalize you Just dare me and See kuma ,Try me you dog".ƙwafa yayi ya juya ya fita da ƙudirirka masu yawa akan ta,sai da ta tabbatar ya fita tukunna ta buɗe a hankali ta fito ,zazzare idanu ta fara tana mai san tabbatarwa bai boye a wani gurin ba,ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fito ,direct ƙofarta ta nufa ta sakawa key sannan ta dawo ta zauna kan gadonta ta rushe da wani irin kuka tana addu'ar dama ace mumunan mafarki ne wannan tasan dole wani zai tashe ta ,amma kash gaskiya ce mai ɗaci da rashin daɗin saurare ,babu abun da yake damunta kamar irin yardar da ta basu,shin wane kuma zata yarda dashi gidan nan bayan hell ɗin da tayi facing cikin satin baki ɗaya,tana wannan zaman Haidar ya ƙirata cos yana jiran kiranta dama amma ganin bata kirasa ba ya sakashi gazawa da jiran kira nata shi ya kira ,Kamar zata ɗauka Amma sanin shi mutum ne mai saurin gano damuwa a muryarta ya saka Bata ɗauki wayar ta ta saka ta a silent,ganin kukan bazai mata ba ya saka ta tashi ta shiga closet ɗinta domin saka kayan bacci,dama already ta yi sallah gidan su Haidar dan haka kawanciya kawai tayi tana saƙa da warwarar yarda zata kawo karshen wannan sabuwar ƙaddarar da ke tun kararta kamar guguwa,ita dai bata da wata hujja sannan babu wata mace da zata goya mata baya gidan ,Appa kuma ba magana ce wannan wadda zata iya yi mata ba ,Amma Ya sameer fa ,shin shima yana mata irin kallan da ya Sagir yake mata ko A'a domin yanzu bata san inda zata kama ba bata san wa zata tunkara ba saboda shima yaya Sagir ɗin bata tab'a tsammanin zai bijiro mata da wannan badaƙalar ba ,a haka tana waɗanan tunanuka bacci ya ɗauke ta wanda zata kira da barawo domin kuwa baki ɗayanta a tsorace take.
****