Sashe 18
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallan ta Kiswa tayi inda itama kallo ɗaya ta gane ta,wata irin kunya ce ta kamata dan tun abunda ya faru tsakanin su basu sake haɗuwa ba,murmushin dole tayi tace "ina wuni"dariya Tasleem tasa tace "ina wuni ?"Kina matar yayan nawa to be kike faɗawa ƙanwarki ina wuni,apart from that nasan kilan ma kin girme ni!.ƙare maganar Tasleem tayi tana mai zama kusa da Kiswa.
Cike da fara'a Kiswa tace "well age never matters sannan bana tunanin gaisuwa tsakanin ƙarami ne zuwa babba,Babu laifi idan shima babban ya gaida ƙarami,thats exactly what respect mean"
"Exactly my dear"muryar Ummi dake fitowa daga ɗakinta ya karaɗe gurin,saurin saukowa Kiswa tayi daga kan kujera ta zauna a ƙasa ,da sauri Haidar ya zo gurin ta yana cewa"babe mene Hakan"?
Takowa Ummi tayi tana mai cewa "part of respect my dear"gaban Kiswa da ta kasa dagowa da idanta ta ƙaraso ta kama hannunta ta zaunar kan kujera tace "im not complaining Kiswa ki zauna kan kujera"
Murmushi Kiswa tayi tace"nagode ummi ,ina wuni".É—aya gefenta Ummi ta samu ta zauna kafun ta kama hannunta tana mai cewa "ina wuni yarinyata ,ya aiki ya kuma fama da Handsome yarona dan Nasan anayi".
Murmushi kawai kiswa tayi ta kasa cewa komai saboda wani irin nauyin Ummi da take ji,itama Ummi É—in ta fuskanci haka, haka nan taji Kiswa ta shiga ranta sosai dan ganinta ma yafi jinta ,kallan Tasleem da Haidar tayi tace "ku É—an bamu guri mu gana da Æ´arinyata,we need privacy"
Ɗaga hannu Haidar yayi yace"of course bari nayi using damar naje na ɗan watsa ruwa,Ummi ga amanar Kiswa nan na baki"dariya Tasleem dake ƙokarin boye kishinta tayi tana mai cewa"Brother yarda ka barwa Ummi ita ni dai nasan haka zaka sameta".dariya ya saka kafun ya nufi hanyar fita a falan Ummi domin zuwa ya watsa ruwa yayin da Tasleem ma ta wuce tana mai jaddadawa Kiswa kan idan tana bukatar wani abu tayi mata maganaa zata zo Babu bata lokaci,da ƙwarin Gwiwa Tasleem ta fita tana tsoran kar zuciyar ta ta karaya ta fashe da kuka a gurin ,kamar jira take kuwa tana shiga ɗakinta ta fashe da wani irin kuka Mai cin rai tana mai jin zuciyarta kamar zata fita a kirjinta ,a hankali ta fara shafa saitin zuciyar ta tana mai Addua a hankali tana mai cewa"'ya Allah help me ,ka taimaka mun ka cire mun san yaya Haidar indai babu alheri a cikinta,Allah 'ya sani ina san shi ba domin kuɗirin mahaifiyata ba sai domin Allah amma nasan jelar raƙumi tayi nesa da ƙasa Allah ka kawo mun ɗauki "a haka ta ringa lallashin kanta kafun ta gangara kan gadonta ta ƙwanta ta rumtse idanunta tana mai ambatan Allah,ba sai wani ya faɗa mata ba,Kiswa ta haɗu ta Ko ina ta yarda babu ma yarda za'ayi ta haɗa kanta da ita,She's not in her lane a kyau ,class da komai ma kuma tasan idan aka ajeta aka aje Kiswa to Kiswa zai zaba sau dubu,haka nan ta ringa bawa zuciyarta hakuri da addu'ar fin ƙarfinta.
**
__Bayan tafiyar Haidar da Tasleem sai ya zamana daga Kiswa Sai ummi,shiru Ummi na karantar ta yayin da ita kuma ta kasa haÉ—a ido da ita,murmushi ummi tayi da ta fahimci hakan,gyaran murya tayi tace "ni uwace mai san kanta muddin abu ya haÉ—a da Haidar,zan zab'esa fiye da komai a rayuwa sannan zanyi hakan over and over again koda kuwa abun zai zammar mun matsala,shi KaÉ—ai Allah ya malaka mun sannan wahalar da aka sha kafun samun sa abune wanda bana san maganar sa a yanzu ya zama labari,ina da san Kai yarda baki tunani akan haidar domin kuwa shi yasa na zabeki kan Faridha domin kuwa ke ya zab'a ba ita ba sannan ni abunda yake so shi nake sannan sai gashi nima kin shiga raina duk da ba wai muna status É—aya bane,magana É—aya cikin biyu nake san yi dake,ga Haidar nan please dont hurt or break his heart domin kuwa ya dauki soyayyar duniya ya É—ora miki,sannan abu na biyu indai pure kike ban damu da maganar wani ba a kanki musamman ita Aunt É—inki da kike gurinta wannan matar mean no Good,bazan ce dole sai naji ya zamantakewar ku take ba dan nima ba mutum bace mai yaÉ—a sirrin gidana ga wani ba dan haka na wani bai dameni dole sai naji ba,but please be careful a duk inda kike domin kuwa in wani abu ya sameki zamu shiga matsala domin idan Haidar ya shiga daga ni har Baban sa mun shiga idan kuma kika shiga kinga dole shi ma ya shiga ,sauran magana kuma ta maza ce ,Baban Haidar zaije ya samu shi kawunki idan yaso duk abunda za'ayi sai ayi, but definitely zanyi binciken background É—inki duk da nasa ko da negative abu aka samu kanki babu mai sakewa Haidar ra'ayi akan ki ,but still ina san nasan wacece ke its My right"gyara zama tayi tana mai mayar da hankalinta kan wayarta kafun tace "so wacce kala kika fi so"
Cike da confusion na rashin gane tambayar Kiswa tace "Na'am?"ɗaga gira guda mami tayi tace"Uhum ya kamata nasan likes ɗinki da dislikes ɗinki saboda idan ƙawayena na hirar taste ɗin sirikansu da siyan musu abunda suke so nima nayi bragging and hope kina da classy taste sannan bazan boye miki ba i dont like it yarda kike wannan sunkuyar da kan ni ba surukar da bace ta yanzu ce dan ni so nake matar Haidar ta zama kamar ƙawata dan haka already na siya miki VIP membership a Spa ɗin danake zuwa and nayi mana booking saturday make sure kinyi squeezing idan ma Kina da abunyi cos na riga nafara anticipating ma frnds ɗina zan kawo musu in Law na 9 sharp,wanne car kike driving By the way?
Cikin rashin sakewa da abunda Ummi ta faÉ—a na Tayi mata Register na membership tace "im driving 306 and Ummi please ba sai Kin mun reg na membership ba yayi yawa" kallanta Ummi tayi tana san maganar 306 É—in da tace tana ja ya gama blending a kanta kafun tace"306? Kice mun ke Haidar ya gani da ita ya siya,Babu irin fadan da banyi ba akan ya daina embarrassing kansa da motar nan ,ga nan motocinsa worthing many millions amma ya aje su gida,but yea im not complaining dole idan kika shigo ki daina jan 306 dole kinga shima ya hakura amma yanzu bazan maku dole ba,zan aiko driver yazo ya daukeki ranar saturday wanda kinga yana nufin bana san gardama akan maganar ,"
Dole Kiswa ta bar mata ta cigaba da yi mata godiya yayin da ta dan saki jikinta da ita tana faɗa mata likes and dislikes ɗinta kamar yarda ta buƙata,suna cikin hakan Haidar ya fito cikin jallabiya Navy blue yana ta zuba kamshi,zama yayi yace "yauwa menene kyawawan yan matan da nake bala'in so guda biyu a rayuwata suke tattaunawa cikin nishaɗi Haka"?
Yar dariya suka saka a tare inda Ummi ta bashi amsa da"magance ta mata biyu dan haka baza kaji ba"murmushi yayi yana mai jin daɗi a zuciyar sa Ummi ta karb'i Kiswa hannu biyu biyu sannan Kiswa ɗin Ma ta fara sakin jiki da ita ,abu guda ɗayane zatayi fama dashi wanda Shine rich life style ɗin Ummi da yanayin yarda suke da rich ƙawayen ta kowa yana san yace shine na gaba.a haka ranar Kiswa ta shashance gidan ko tace Ummi ta riƙe ta har sai da taci dinner duk da kuwa hankalinta yayi gida although tasan ba wanda zai ce mata dan me ko daga ina take amma a hankalinta tasan tabbas bai kamata tana gidan ba har dinner amma ta kula Ummi mutum ce wadda bata san kace mata a'a dan haka ta yi hakuri har after Dinner ɗin wadda Baba ya hallarta yayin da Shima ya ringa yaban ta ta ko ina .
Lokacin da tazo tafiya baki ɗayan su suka rakota har compound inda Ummi ke sake jaddada mata fitar su nan da Ƙwana huɗu,
Fafur Haidar yaƙi barin ta ta tafi ita Kaɗai duk da kuwa ba a mota ɗaya zasu tafi ba,Baba ma ya saka baki akan lallai Haidar ɗin ya bita a baya,murmushi kawai kiswa take domin kuwa wannan soyayyar da suke nuna mata cikin ɗan ƙanƙanin lokacin nan bama tasan inda zata kaita ba,godewa Allah tayi a zuciyarta tana"Addu'ar kawar da fitina a cikin ta"har gida ya raka ta sannan bai wuce ba sai da yaga ta shiga gida tukkun ya juya motar sa ya nufi gida.
Tana shiga ta faka motarta ta shiga ta É—auki system É—in ta ta shiga gida tana mai jin duk wata damuwa tata ta yaye mata,Babu wata fargabar za'ace ina kikaje kika kai haka tunda normally bata Kai bayan sallar isha'i a waje sannan da Mama ke gidan dole zata yi mata faÉ—a akan taje gidan surukai ta zauna Babu kunya amma Mother kuwa koda É—akin saurayi zataje ta kwana Babu Abunda zai dameta iya kace ma ta zama mutum ta farko da zata fara yayatata,tana shiga Falon dake na kowa wanda yake farkon sashen gidan tayi turus ganin Mother zaune a kan kujera ta kunna Tv tana kallo,sallama tayi tace "sannu da gida Mother ina wuni" ?
Wani irin banzan Kallo Mother tayi mata kafun tace"daga gidan uban wa kike karfe takwas na dare sannan zaki shigo gida Kina daga hanci kamar na ubanki,Kina san ki nuna ke kinfi uwarki ko"?