Sashe 10
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta idar ta nufi sashen Mother domin sanar mata da zata fita duk da tasan Ko a jikinta,ille kuwa da ta sanar mata din cewa tayi"ba damuwa ta bace kawai dai ina sake baki shawarar using protection sabida komene kikayi a gari mu za'a zaga,so enjoy it while It last"
Irin maganganun nan na Mother suna shigar mata Zuciya amma ta zabi datayi ignoring domin tasan abu É—aya da Mother ke so shine lalacewart da yin Abunda Appa zai Allah wadaran da ita wanda tayi ma kanta Alkwarin bazata taba bari ba insha Allahu.
CHUCHUJAY âœï¸
08130229878
[5/7, 8:23 PM] Chuchujayâœï¸: https://chat.whatsapp.com/DgTUlodRcp2AHM4rmfKTqK
💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
Na
CHUCHUJAY âœï¸
Book1⃣
Page8⃣
Tun fitar Kiswa daga gida taga kamar ana binta a baya ,juyowa tayi dan ganin wanene dan for sure bin nata ake,"'ya Sageer ?"ta furta tana Mai kalllan sa ,Takowa yayi inda take yana Mai sosa ƙeyarsa yace "sai ina"?
FaÉ—aÉ—a murmushin ta tayi tace "wallahi im going out for a dinner date ne so bana san nayi dare nake san nayi making É—insa fast,".
Kallan agogon hannunsa yayi kafun 'ya maida kallan fuskarta yace"so my Baby sis have a man amma baki taba faÉ—a mun ba har ma kinyi girman zuwa dinner date da namiji"
Dan ƙaramun murmushi tayi tace "'ya Sageer mana,ina jiran lokaci ne nayi introducing ɗinsa gida wanda ina Ganin lokaci yayi cause i don cast,"maganarta ta ƙarasa tana mai ƙokarin saka humour a ciki amma ga mamakinta ya Sageer bai responding ba illa ma haɗe rai da yayi kafun yace"what if idan nace baza kije ba".
Ganin yarda yayi magana in a Serious tone ne ya saka Kiswa cewa"Dan Allah ya Sageer kar ma ka faÉ—a saboda bana san a tashi yau ina daga cikin masu yiwa yayyuna rashin biyayya,and idan kace kar naje inda haidar yake a yanzu bansan ya zan hana kaina ba saboda na saka masa rai tun dazu yake kira na,idan kuma banje ba i swear bazai ci abincin dare ba ni kuma i cant sleep with that fact!"
"Inyeeeeh"muryar ya Sameer ta bayyana bayanta"wani irin kunya ce ta lullube ta dan da saurinta ta juya ta bar gurin dan bata san mai zata kuma cewa ba domin sai da ta gama maganar kunya ta kamata ,She's so much in love da take mantawa da kawaicii akan Haidar domin kuwa taga idan ta biyewa kawaici za'ayi mata sakiyar da ba ruwa .
Kallan Sageer sameer yayi yace "mai yasa zakace zaka hanata fita ,shes matured enough' sannan i trust Kiswa bazatayi abunda zamuyi Allah wadaran da ita ba,nasan abunda kake ma tarewa kenan,Chill and calm down dole wataran gidan wani zasuje and idan ba yanzu ba sai yaushe".
Dan murmushi sageer yayi yace "bro kasan mazan yanzu ne burin su su dauki advantage na mace ,ni kuma bana san wani abu makamancin haka yake samu sisters' É—ina ".dafasa Sameer yayi yace "insha Allahu sai dai Alheri bari na shiga ciki naga kamar zaka fita ne".
Wucewa Sameer yayi yayin da Sageer ya bi bayan motar Kiswa data fita da kallo yana
Mai jin wata irin fitina na dukan Ko wanne sashe na zuciyarsa dangane da ita.
********
Tsaye black BMW din mother take a bakin katafaren Boutique É—in dake dauke da suna ZEE BULA Fashion House tana mai duba wayanta dan kar taran da take hari ta wuce bata gana da hajiya Zainaba Bula ba ,yau zata nunawa Kiswa mene ake kira da kuÉ—i da isa da kuma karfin burin Uwa,
Tana wannan tsayuwa kuwa motar Hajiya zainaba ta faka inda Bodyguards ɗinta suka fito su biyu suka buɗe mata ƙofar mota ta fito cikin shiga ta alfarma,yar gayuce mai harka da abunda ya shafi gayu shiyasa Mother ma ta kashe nata gayun dan zuwa ganawa da ita,sai da ta Bari Tayi wurin minti ishirin da shigaa ciki Kafun itama ta fito ta kulle tata motan ta nufi ciki ,bayan dan zagaye da tayi a ciki ta haura sama da taimakon ma'aikaciyar gurin domin ganawa da Md wato hajiya Zainaba,da fari basu bata dama ba amma da sales manager ɗin taga irin shigar jikin Mother sai jikinta ya bata ƙawar Hajiya BULA ce dan sukan yawan kawo mata ziyara shiyasa Mother na mata ihsani ta mata iso zuwa sama,bayan zuwan su PA dinta ta kira waya akan tayi baƙuwa,bata expecting kowa dan haka tace Ko ma Wane yayi booking appointment tukunna.
Nacin Mother da persistence ya saka Daga karshe Hajiya Bula tace a mata iso ta shigo ,kallan katafaren ofishin Hajiya Bula Mother ta fara Kafun ta fito daga wani daki da yake na hutawanta fuskarta Babu yabo Babu fallasa,zama tayi tana mai kallan Mother cikin kallan Ban sanki ba Kafun tace"barka Ina fatan dai wannan zuwan naki mai amfani ne a yarda na karbeki babu Appointment sai gashi kuma yazo da ban ma san fuskarki ba,hope im safe."
Murmushi Mother tayi Ta saka hannunta cikin jakarta ta ciro office card ɗinta tace"sunana Barrister Juwairiyyah ALIJUA,mijina shine Founder kuma babban shareholder na ALIJUA inda ni kuma nake babbar Barrister wadda ake damawa dani shekara talatin da uku kenan,bazan bata miki lokaci ba sannan bazan beating around the bush ba,wayarta ta kunna a dauko hotan Farry wanda ta gaji da haduwa ta miƙa mata tace"take a look wannan yarinya tace sunanta Fareedha ALIJUA sannan youngest CEo dake ruling babban FOUNDATION na ALIJUA da confidence' ,Nasan kina da yaro Haidar i mean Wane bai sani ba,sannan duk wanda ya sani yasan shine sanyin idaniyarki ,a matsayina na uwa na zauna nayi tunani a cikin society dinmu da status ɗinmu abune na kwarya tabi ƙwarya sannan na dauki step ɗin nan ne domin Farry dake crushing kan HAIDAR and matsayina na uwa kinga i can stoop to kowane level domin farantawa yarinyata inda nasan kema a gurinki haka yake,
Ina san mu kulla alaƙa ta hanyar Auratayya tsakanin yaranmu,ki daukesa proposal na ƙaruwa domin Farry bazata taba zama liability ba ga Haidar tunda itama ta da akwai,im Just looking out for us tunda koda Ban faɗa miki ba kinsan duk macen da zata bi Haidar kudinsa da kyansa ne,shine reality' ɗin mu a yanzu,shine dama abunda ya kawo ni har na zo Babu appointment ina fatan dacewa".
Shiru Hajiya Bula tayi tana kallan Mother tana jinjina guts ɗinta,wani dan madanni ta danna kan desk dinta wanda cikin minti ƙalililan PA ɗinta ta shigo tace"Yes ma"
Kallan PA É—in hajiya Bula tayi kana tace ma Mother tea or coffee?
Murmushi Mother tayi tace"coffee ,"KaÉ—a Kai Hajiya Bula taya tace"two cups please,"
Bayan fitar PA din Hajiya Bula ta kalli Mother tace"kinzo mun da magana mai kyau i must say sannan kina da yarinya mai kyau,ta shiga raina sannan straight forward halayyarki ta burgeni itama ,bazan watsi da tayinki ba amma ina so ki sani ,Haidar shine abu mafi soyuwa a gareni dan haka idan yacee yarki batayi masa ba babu abunda zan iya miki illa nace kiyi hakuri but kamar yarda na faɗa miki yarinyarki tayi mun zan gani"murmushi Mother tayi dan tasan Babu namijin da zaiƙi Farry ɗinta saboda tata ƴar farace tas ita kuma Kiswa baƙa sannan koda ace Haidar yasan Farry tasan bai taba kawo maganar nan a zuciyarsa ba and bata tunanin yasan cewa Kiswa yar riƙoce ba yar gida ba,tasha Alwashin Kiswa bazata Auri Haidar ba Shi ɗin tanadin Farry ne.
Bayan sipping coffee ɗin da Mother tayi tana mai sake shigewa Hajiya BULA sosai dan bazatayi ƙasa a gwiwa ba,sallama Mother tayi mata yayin da Hajiya Bula ke kan juya office card din Mother tana mai yin nazari akanta ,wani bangare na zuciyarta yana san gamsuwa da tayin Mother inda dayan ke mata wasiwasi,duk da haidar bai taba zama yace mata yana da budurwa da yake gani ba amma jikinta da abunda ta fuskanta akwai mace a rayuwarsa amma koma mene zata sani.
Da wuri hajia Zainaba ta tashi yau cos dama daÉ—ewarta idan tayi sosai bayan sallar isha'i ne,Tana shiga shahararen falonsu ta tarar da Tasleem wadda ke aikin danna waya,Jakarta ta cilla mata tana mai fadin"aikin ki kenan danna waya kamar mai wani muhimmin kasuwanci a cikin"tashi Tasleem tayi tana mai FaÉ—aÉ—a murmushin ta tace"Ummi sannu da dawowa ,takowa tayi tana mai kama hannun Ummin tana matsawa KaÉ—an tace"and Ummi nasan so kike na faÉ—a miki Me nake a waya to i will tell you,brother Haidar ya bani 1 million na fara business É—in snacks É—in da nace miki ina so na fara and i didn't even ask him,"
Takawa Ummi take Tasleem na binta gefe da gefe,kallanta Ummi tayi lokacin da suka iso Door step É—in É—akinta ta kalli Tasleem tace"i hope ba soyayya kuke ba?"
Dan turus Tasleem tayi jin yarda maganar Ummin ta fito da wani irin yanayi ,murmuswa tayi tace"ina ni ina soyayya da Brother ina sane Ummi da maganarki da kikace Brother Haidar sai Babbar mace ,nikam kuwa ai ina kan hanya ne wadda zaki mayar dani"
Dan kallanta Ummi tayi Kafun tace "better cos ke da Haidar yan uwa ne "Kafin Tasleem tace wani Abu Ummi ta shige É—akinta,wata ajiye zuciya Tasleem ta Sauke,Allah ya sani tana mutuwar san Haidar amma yanayi na Ummi yasa take kama kanta gudun karta saita mata hanya tace ta tafi gida ,sau da dama idan ta zauna da Mamanta maganarta guda É—aya ce"ki shawo kan Haidar"amma ita ta sakawa ranta bazata taba furta masa soyayya ba muddin bashi ne ya nuna mata ya furta mata yana santa ba ,ta sani a wannan geji kuwa Haidar baya ganin kowa bayan Budurwarsa Kiswa.
Tunda Ummi ta kankarawa Tasleem basu haÉ—u ba sai lokacin Dinner wanda dukkan su suka Halarta dan sau da dama tare suke Dinner dan ita kaÉ—ai ce suke da lokaci,akai akai Ummi kan Kalli Haidar wanda ke ta santin Abincin musamman da ya zamana Tasleem tace masa ita ta girka ba cook ba,aje spoon Ummi tayi tace"Haidar what's so Good about abincin nan da zaka ishe mu ka hanamu ci cikin kwanciyar hankali ?"