Sashe 31
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
CHUCHUJAY âœï¸
08130229878
[6/8, 10:47 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWAH💥
(Surrogacy was the cause)
By
Chuchu jay âœï¸
Book1⃣
ADVERT
Assalamu alaikum Habibties Meet AISHA and AMINA , Kai biyu da suka kawo muku "CHAPTER GREEN",💚shin kun san mai chapter ɗin su ya ƙunsaa?
Bari na faÉ—a muku,chapter ne dake É—auke da Lover's Chapter ,ma'ana shafin masoya,inda tattaunawa kan abunda ya shafi soyayya zai wakana,akwai Family Chapter,ma'ana shafin iyali inda tattaunawa ta bangaren iyali zata gudana,akwai ISLAM Chapter,wannan sashen shi kuma shafi ne na tattaunawa kan abunda ya shige duhu a musulunci ,akwai Chapter na Rayuwar mu a yau,sannan akwai Matsala da maganinta,kamar yarda Bature yace "two heads are better than one"a wannan Chapter É—in zaka kawo damuwarka a tattauna matsalar ka a baka solution ,sannan you can also shoot your shot.
Wannan duk zai faru ne da yardar Allah a CHAPTER GREEN.
Mai kuke jira baku kasance da su ba?
Oya join them on Whatsapp via link below
https://chat.whatsapp.com/JVI1jEszfJhHG1kri7xVAb
Follow them on Instagram :Chapter_Green_
On X :Ameenatourh_jay
Page 2⃣2⃣
Duk da cewa Kiswa na farin ciki da ko yaushe Auren Haidar zai zo mata amma taji abun wani iri,da mamaki ta kalli Mama tace "Mama Aure gobe babu shiri?ni kaina ban sani bafa".murmushi Mama tayi tace"Aure babu shiri?yaran yanzu kenan to mu a shirye muka zo,za'a ɗaura ne inna goggo zata gyara ki na sati biyu,bazaki tare da shi mijin naki ba sai sati biyun 'ya cika ,yarjejeniyar da yaya yayi dasu bisa umarnin Dada,dan haka ki kwantar da hankalin ki zamu haɗaki"wata irin kunyace ta ziyarci Kiswa,cikin san kare kanta tace"nifa Mama ba haka nake nufi ba Allah",shafa kuncin ta Mama tayi tace "koma ya kike nufi kinji tsarin dai, sannan koda baki faɗa mun abunda ya faru ba shima yayan yaƙi faɗa nasan akwai Matsala tunda nazo gidan nan banga juwariyyah ba sannan Yaya ke faɗin sun rabu yaƙi kuma faɗan dalili ga kuma maganar Auren ki nasan akan ki ne ,amma koma mene ki sani babu abunda ta isa tayi miki wanda Allah bai miki ba,sai wanda ya ga dama sannan ni nasan addu'ar uwa bata faɗuwa ƙasa banza ,kullum cikin yi miki nake,insha Allahu bazaki tab'e ba.murmushi Kiswa tayi ta rungume mahafiyarta ta tana kuma mai jin daɗi da ya zamana alfarmar data ruƙa gurin Appa na kar ya faɗa musu abunda ya faru yayi mata,yin hakan kuwa dalili Shine bata so hankalin su ya tashi ,bugu da ƙari kuma bata san mutuncin Sagir ya zube gurin dangin su,mussamman Mamanta dake mutuƙar san shi da girmama shi,haka ta ɗauki girman danginta koda kuwa za'a kirata sakariya,abu guda ɗayane ta sani wanda tsakaninta da sune inda bataji a zuciyarta zata iya yafe musu a yanzu kam
".kafun kace ƙwabo kuwa gidan Appa ya karaɗe da hidindimu,kamar wasa Haka abun ya fara,da yamma Haidar ya kirata a waya,tana ɗagawa yayi wani sassanyan murmushi yace "amarya ta ina ta san na kira ki Ummi ta sakani gaba Ina Boutique ɗinta tana zab'a miki kayan da zaki saka da taro,aƙwatin ki kuwa yana hanya daga Malaysia,Ummi da Draman ta,nace a Boutique ɗinta ma komai daga Chan ne amma taƙi wai ƴarta abu mai kyau ya dace da ita."ƙaramun murmushi Tayi tace "So kasan da maganar Aure baka faɗa mun ba ko?".
"Nima Baba ya faÉ—a mun, amma labari ne da ban taba jin Mai daÉ—in irin sa ba,ina cikin wata irin murna da bazan iya misaltawa ba,nasan kema kina cikin farin ciki,,i mean mene yafi wannan farin ciki? "Murmushi tayi tace"babu fa,kawai dai an shammaceni ne ,but either ways Allah yasa haka shine mafi alheri." Ehen now you're talking"a haka suka cigaba da bawa junan su kalamai masu daÉ—i da sharing ma junan su irin burikansu na zama ma'aurata.
******
"Ban fahimci abunda kike faÉ—i ba Faridha,ki sake faÉ—a mun daga farko,kina nufin kice mun Aliyu Aure zai É—aurawa Kiswa da Haidar gobe?"Mother da maganar ta daketa kamar saukar guduma ta faÉ—a zuciyarta nayi mata wani irin tafasa.
Sagir dake zaune ne shima maganar ta shige sa yace"wallahi Mother bazai iyu ba,ai ko Kiswa zatayi Aure ni ɗin nan da ta nakasa ni zata Aura , kawai Mother kiyi wani abu".shiru Farry tayi kafun tace"ni dai a ganina Mother kinga dai inda abun nan ya kawo mu, akan ta Appa ya sake ki ya kore ki da Ya Sagir daga gida mai zai hanna mubar bala'in nan tayi bacci, yanzu yarda Dada tazo ɗin nan wallahi ƙiris Abu za'ayi ya zama babba,duk da na bigi cikinta kamar bata san mai ya haɗaki da Appa ba dan har tana tambayar inda Yaya Sagir yake nace mata baya ƙasar"."mitsiyaciya ,Algunguma kanwa uwar gami ai Dada tana ɗaya daga cikin masu zuga Appan ku,sannan idan bataji ba sai mene?idan yana ganin gwaninta ce yayi da zai boye abunda ya faru bai faɗa musu ba ,babban bala'in da zan jefesu dashi bazaiyyi tunani ba zai faɗa musu,na yarda a yanzu bana da wani abu da zanyi na katse Auren nan amma tabbas sai na lalatashi"Mother ta faɗa tana mai tashi ta ɗauki jakar ta da Car key ɗinta tana mai cewa"bari naje na samu Hajiya zee ɗin ma ku gani".tashi Farry ma tayi tace"nima dai bari na wuce gida dan nasan yanzu Dada zata fara nema na".
Tare suka fita daga gidan wanda yake mallakin Mother ne ,Farry ta kama hanyar gida dan bata san matsala inda Mother kuma tayi hanyar kaiwa Ummi ziyara,kamar kuwa yarda ta ayyana tana Boutique ɗin ta,koda taje babu wata wahala ta samu ganin ummi ,tana shiga ta washe haƙora yayin da Ummi ta ɗaure fuska tace "fatan lafiya dai".kujera Mother taja zata zauna Ummi ta dakatar da ita hanyar faɗin"ban baki wanna izinin ba,sannan ina san ki faɗi kai tsaye abunda ya kawoki duk da nasan san zuciya ne amma still na baki damar ganina,i know how wicked and heartless you can be so dan Allah ki tafi mun kai tsaye ki kama gaban ki".
Da mamaki Mother tace"ban san yaushe Alheri Ya zama sharri ba,mene laifina dan ina san cire ɗanki daga ƙangin fitina da yake neman zira kansa ?dan fa ina san taimakon ki bashine zai saka na zauna kina faɗa mun magana mara daɗi ba.".dariya Ummi tasa kafun tace"taimakona kikace ko?to Allah ya tsinewa halinki da taimakon ki,Kin bani mamaki sosai,ki kalleni nan da kyau,zan iya zuwa ko Wane extent domin na samu Farin Cikina dana iyalina ,amma Allah ya kiyaye naje level ɗin ki,sannan ina san ki sani zuwa gobe idan Allah ya kaimu,zamu bawa Kiswa legal right na zama dangin mu,wallahi ko ciwan kai tayi ta sanadin ki zaki sha mamaki,zan nuna miki baki da komai a bangaren power da kuɗi,get out now next kuma idan kika sake nuna minn ugly face ɗin ki ni kaina ban gama haddace abunda zan miki ba wallahi. "Da mamaki Mother ke Kallanta kafun tace"ba laifin ki bane"sannan ta juya ta fita a office ɗin gwiwarta a sage,tsaki Ummi tayi bayan fitar ta tana mai jin haushin Mother da rashin kame girmanta da darajarta ta uwa.