Sashe 4
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daɗi maganar tata tayi masa 'dan haka ya tsincii kansa da washe mata baki,ganin yarda ya washe hakoransa 'ya sakata darawa tace"baka da dama baby baki ɗayanka,"tana ƙokarin buɗe motarta 'ya wani marairaice yace "baby muje motana mana"daga gira guda daya tayi tace "Aw kaima ka fara looking down on my car kamar kowa ko, kana jin kunya muje high class restaurant na aje motana ace ga motan budurwar Mai Al'Haidar ko? "
Okay good ka wuce nima bari na tafi gida kar na kunyata ka.
Saurin rike bakinsa yayi yace "Auzubillah Girlfriend mene hakan kuma,kisan dai i would never look down on you,beside motanki yafi Rolls royce Phantom É—ina cos ni Daddy ya siya mun ke kuma you bought This with your hard earn,im sorry idan na baki wrong impression"
Ganin yarda ya wani marairaice ya sakata saka dariya sosai tana mai kallansa kafun tace"oga park well i was joking ka wani saka Serious face kana bani jamb answer go hop in your car ina bayanka,"
Shafa kansa yayi yana mai kallanta kana yace "kinsan wani Abu?"
KaÉ—a kai tayi 'a'a ganin yarda ya saka Serious face tana tunanin wani Abu ne ,
"I LOVE YOU"
Shine abunda ya faÉ—a 'ya shiga motan nata yana mai faÉ—in a motanki zani nima,
Haka nan ta jasu duk yarda tayi dashi akan yaje 'ya shiga motansa amma Yaki dole ta. Jasu suka tafi,she love teasing Him alot.
After long day na soyyayya da suka sha Tayi dropping ɗinsa 'ya dauki motansa kana ya rakata gida,sun jima nan ɗin ma kafun su rabu kana daga bisani sukayi sallama shima calls din Mother da ta ringa gani yana shigowa wayanta ne wanda bazata ce Ga dalili ba 'dan sabon abu ne,ile kuwa tana shiga gidan suka ci karo da mother wadda ke faman safa da marwa a falon cike da damuwa,cikin kulawa Kiswa ta ƙarasa bakinta dauke da sallama tace "Mother naga kiranki ina hanyar shigowa shine yasa ban dauka ba hope lafiya"?
Marin da Mother ta dauke ta dashine yafi komai daure mata kai,da mamaki take bin mothern da kallo wadda ke faman kumbura kamar wata mesa kana ta nunata da ɗan yatsa tace"duk wani abu mai kyau bai dace dake ba,baki chan chanci duk wani abu da yake da kyau a rayuwa ba sannan kisan da sanin cewa i cursed you,bazaki taba samun cigaba a rayuwarki ba 'dan Haka tun muna mu biyu kuma mu biyu muka san maganar nan kiyi saurin rabuwa da Al'Haidar domin jelar raƙumi tayi nesa da ƙasa,ba sa'anki bane ba tsaranki bane,Haidar irin mazan daya kamata suyima Farry rububine bake ba stinky orphan ,saboda Kin tsotsi munafurcin Kin iya boye relation ɗinki har na shekara babu wanda ya sani,yanzu ba dan an ganku tare an faɗa mun ba Haka zaki maida kowa dan iska,to Allah ya tona miki asiri."
Tana kai aya ta juya 'dan barin falon,cikin karfin hali Kiswa tace"kiyi hakuri Mother amma bazan iya rabuwa da Haidar ba,abu guda daya ne zai raba mu wanda shine mutuwa ,sannan ba dan na bata miki ba ko na miki rashin kunya ba amma kowa da kika gani yana rayuwa marayane a tafe ,maganar kuma bazan nasara a rayuwa ba wannan ba sani na ban ba naki bane ba,na Ubangiji ne".
Kafun Mother ta furta wani abu Kiswa tabar gurin dan nufa dakinta,Sameer dake sama yana kallan komai ne 'ya sakko 'dan fita ya kalli Mother yace "Thats embarrassing Mother stop it already mana ,ni banga mai yarinyar nan ta tsare miki ba duk kinbi Kin saka ta a gaba ,'dan Allah Mother ki daina mana kar ta rainaki"
Cike da bala'in da bata saukewa Kiswa ba tace"to 'dan ubanka sameer ka hanani magana sannan tunda Zubaida tace bazan rintsa ba wallahi ko gyangyadi baza tayi ba,idan ba balaii ba an kawo yarinya an aje mun Ban haifa ba na raina ,to ta Auri mai kuÉ—in na gani ,wannan toilet din data fito nan zata koma ta Auro amma ba'a abuja ba"wani dogon tsaki taja ta haura sama zuciyarta na mata wani irin zafi 'dan har ga Allah bata san dangin Mijinta karma ace Kiswa data rabe su.
Kaɗa kai sameer yayi ya nufi ɗakinsu Kiswa,sau biyu yana kwankwasa kafun ta bashi izinin shiga bayan ta gama dai daita kanta,yana shigowa ta washe masa haƙoranta tace "Yaya Sameer?"
Murmushi Yayi yace "yes"yana mai jan stool 'ya zauna kana yace "dont fake it i saw everything"murmushin yake tayi tace"Kayi hakuri Ya Sameer Nasan nayiwa Mother magana out of tone,na kasa rike kaina ne".
Hannunsa 'ya saka ya kama nata 'yace"ki daina yawan bada hakurin nan Kiswa akan abunda baki da laifi bana san shi,trust me idan da Nine a maimakonki i would have acted worst,kiyi hakuri nasan babu abbunda zan fada yayi justifying hallayyar mother gareki ,ki kara hakuri wata ranaa sai labari,ehn kafun na manta wanene Al'_Haidar"
Dan kasa tayi da Kai tace "He's your in law to be"Rike baki yayi yace"kaji yarinya babu ko kunyaa"Dariya tasa tana mai yin kasa da kanta inda shima ya tayata yana mai fadin "kima daina jin kunya aii" a haka cikin hirarsu ya kawar mata da dakuwar Mother inda suka kafa hirar Haidar.
TBC
CHUCHUJAYâœï¸
08130229878
Wattpad:Chuchujay
[5/3, 5:43 PM] Chuchujayâœï¸: KISWAH
(Linked through surrogacy)
By
CHUCHUJAY âœï¸
Book1⃣
Page 4⃣
"Uhum Hajiya Farry ina jinki kince kina da magana dani"Kiswa ta faÉ—a tana mai taje sumar kanta mai madaidaicin yalwa,
Tasowa Farry tayi tazo inda Kiswa take ta zaunar da ita kan stool sannan ta karbi comb É—in hannunta ta cigaba da taje mata kan tana shafa mai a hankali,daga kai tayi ta kalli mudubi wanda ta tarar da idanun Kiswa a ciki suna kallonta irin kallan nan na "nasan wani abu kike so"
Aje comb ɗin tayi tace "Fine i want you to do me a favour dan Allah Kiswa,"zagayowa tayi ta durkusa gaba Kiswa ta kama hannunta tace "Dan Allah Masoyiya taimako na zakiyi dan nasani kina mun soyayyar da bazaki So na faɗa halaka ba,a wannan karan kuma halakar ke kirana,Appa da mother ne ya suka haɗa mun blind date da wani yaran abokinsa wai muje mu sasanta kan mu,kin dai san abunda ya saba mun and i hate it sosai "shiru tayi tana kallan Kiswa wadda tayi mata alamu da hannu tace "uhum So?"dan tasan maganar Farry ɗin bata ƙare ba.
Cije lebe tayi tace"nayi bincike akan sa and bincike na 'ya nuna mun he's not the guy at all dan ba mutumin kirki bane,dan shaye shaye ne sannan clubber dan ance mun har giya yana sha ga neman mata na bala'i"cije lebe farry tayi tana tunanin Ta ina zata fara roƙon Kiswa ,rufe idanunta tayi gam tace"ina son kije a maimakona nasan you can handle Him ta yarda bazai yarda da Alliance din nan ba"
Mikewa zumbur Kiswa tayi tace"na miki sau É—aya sannan idan na tuna na faÉ—a miki shine na farko shine na karshe ,solution É—in is simple,muje mu samu Appa mu faÉ—a masa dukkan ill halayyarsa da kika lissafo mun in yaso ya sake bincike ,nasan dai babu yarda Appa zaiyyi ya Aura miki miji irinsa"
Ganin fa da gaske yanayin Kiswa yake ya saka farry fashewa da kuka tace"kina tunanin Appa Zai saurareni? Zaice kawai ina san kaucewa Aure ne amma ni ba Haka bane,and worst thing din im not even lying,na kasa zama na fadawa kowa sai ke amma kema da nake tunanin zaki tsamoni daga faÉ—awa halaka kince a'a ."kuka sosai Ta cigaba dayi wanda yazo ma Kiswa cikin rashin zato da tsammani,da saurinta ta koma ta kamo Farry tace "haba Farry mene hakan?Ban dauka wani abun ba sannan nayi zatan hakan zai zama best solution ne im sorry,when are you guys meeting sannan a ina ne"?.
Da sauri Farry ta É—ago tace "kina nufin zaki je?"
Kada mata kai Kiswa tayi tace "Amma wannan kawai Babu next time dole ne kisan ya zakiyi da rayuwarki sabida you're not getting any younger,dole kiyi Aure kije gida wani no matter abunki,sannan wannan zanje ne saboda na san koda nice a situation É—inki zakiyi mun Haka,but This should be the last time,no it has To be the last time".
Da sauri Farry ta share hawayen ta tace "thank you sister ina mutuwar sanki,lunch time zamu haÉ—u a "meet up restaurant. "
And ai kema Haidar bai motsa ba and ke ya kamata ma ayi maganar Auranki bani ba.,kallanta Kiswa tayi tana san kauda duk wani tunani kafun ttace"well gwanda Ni tunda ina ma da wanda nake kulawa sannan kinsan Auren nan is for your own benefit tunda kina san business dinki as a CEO ALIJUA company dole kiyi Aure kinsan dokan Appa and i work under wasu so stop compering ".
********
1:30
MEET UP RESTAURANT ABUJA.
Cikin shiga wadda Kiswa batayi ta ke takawa dan shiga meet up,sanye take cikin body con mai dogon hannu mai kauri wadda ta fitar Da shape É—in jikinta madaidaici mai kyan gani,boyfriend jacket ta saka a sama sai dan gyalen da kanta kawai ya rufe,fuskarta dauke take da hard Bitch make up wanda kana kallan ta sau É—aya zakace wannan tab'ata kaji fitsarace yayin da bakin ta ke dauke da chew gum É—in da take taunawa a hankali,inda Black lips É—in da ta saka a lebenta dan charas ras yake motsawa cikin wani yanayi mai kyau,
Daga kanta tayi dan ganin table ɗin da Farry ta faɗa mata wanda ke occupied da saurayi wanda ya saka dukkan nutsuwarsa cikin wayarsa da yake faman dannawa ,ta san shine amma dan san clearing doubts ɗinta ya saka tayi dialing numbern sa da Farry ta bata ,tana shiga kuwa wayarsa ta dauki ruri,cikin takun heels ɗinta ta karasa garesa tana making bubbles da cingam din bakin ta,Babu ko sallama a bakita taja kujerar dake kallan tasa ta zauna tana mai yin wani irin ƙas ,