Sashe 21
Kiswa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiya zuciya Mother ta sauke ta kalleta tace "ki barni kawai ƙawata wallahi al'amarin Kiswa yana nema ya saka zuciyata ta buga,baki ɗaya yarinyar nan na nema ta zamar mun karfen ƙafa,na rasa yarda zanyi na cire ta,yau kina ji maigidana maganar Aurenta da Haidar yake,na rasa abunda zanyi gashi duk abunda na shirya sai kiga ya lalalce".dafata Barr Salamatu tayi tace"yo Allah na tuba idan duk wani makirci yaƙiyi menene amfanin Malaman garin nan,kinga akwai wani malami na babu bata lokaci idan yayi aiki,abu guda ɗaya zamuyi wanda Shine sakawa ya farraƙa su wallahi idan yayi miki aikin nan ba wasa,dan aikinsa yafi na wannan malamin da ya baki mallakar Appan su sameer.
Shiru Mother tayi tana nazari kafun tace"ke ni rabani da wannan harkar tukunna shi kanshi Appan nasu kaɗan ya rage wanda Shine na rashin kashewa iyayensa unnecessary kuɗi amma tsakanin sa da wannan yarinyar yaƙi kamuwa ,nima nan kina ji ranar abunda yayi mun i told you ai ,dan haka ni kawai ki barni na buga tugguna dan yanzu card d'in da nake bugawa zai baki mamaki sannan jikina yana bani zanyi nasara ".
Kaɗa Kai Brr Salama tayi tace "ai shikenan idan uwar bari ta kamaki zakizo ai ni dai a ko yaushe ƙofata ta taimaka miki a buɗe take"
"Ƙofar ki ta kaita wuta dai"Brrs Hafsat wadda take itama ƙawarsu dan duk tare suka shigo firm ɗin ta faɗa tana Mai sake maida hankalinta kan system ɗinta,bayan ta gama ta ɗago ta kallesu tace"wallahi juwairiyyah ki guji biyewa Salamatu Kin san dai Halin ta,idan kuma kika ce ke Abunda Allah ya tsara bai miki ba to Kina daf da kalmashe dana sani babu wanda ya sani,and after all yarinyar nan fa babu abunda ta tsare miki,kamfaninku kanshi taƙi karban aiki a gurin,koda kuwa mijinki ne 'ya mutu Bata da gado so mene na cutarawar har tana alfaharin tuna miki ta kaiki gun malami 'ya raba mijinki da danginsa yo boka dai sannan abunda kashuka shi zaka girba dan Allah mu gujewa yin abunda zai faɗa kan yaran mu da basu ji basu gani ba".
Tsaki Brr salamatu tayi tace"says someone who had an abortion When she was 16 ,abeg my frnd idan zaki saurara ki saurara idan kuma bazaki iya ba kar ki damemu da wani kinibibinki after all we are all sinners".
Murmushi Brr Hafsat tayyi tace"well naji i had an abortion da shekara sha shida ,kuskure nane wanda ɗan adam baya wuce sa amma kar ki manta at that sixteen i was raped ba karuwanci nayi ba sannan Alhamdulillah ban taba siyar da imanina ba dan zuwa gurin wani mushiriki 'ya biya mun buƙatar duniya ba kinga kuwa shima abun buga ƙirji ne,duk kuma abunda kuka ga dai dai ne kuyi dan Allah wanda baiji bari ba...... "Ita dai Mother bata ce komai ba dan bata san musu da Hafsa ta nemi ta chanza mata kuɗirinta Akan Kiswa wanda bata nemi ta sauke makamai ba sai taga ƙarshen yaƙi ,amma magana kuwa ta malam dama bata ma sakashi a ranta ba.
**********
Delay a update bashi na shirya muku ba a littafin Kiswa,but ina da alot a plate É—ina wanda nake dealing da within lokutan nan,but i will be trying my best naga koda book one ne na gama muku update da wuri tunda wancan book two dama kuÉ—inka karatun ka and like i said its affordable,ku dai ku cigaba da kasancewa dani a tafiyar labarin Kiswa â¤â¤
Xx
Chuchujay âœï¸
08130229878
Yar arewa 1&2 N500
Abla adnan N500
They are still on my paid book shelf Come and purchase 🥰â¤
[5/22, 10:10 PM] Chuchujayâœï¸: 💥KISWA💥
(Surrogacy was the cause)
Na
CHUCHUJAY âœï¸
Ku bi whatsapp channel É—ina domin karatu cikin nutsuwa.
https://whatsapp.com/channel/0029VaRpQeUHwXb52H0abb05
Book1⃣
Page1⃣5⃣
________Murmushi Shine kawai abunda ke kwance akan fuskar kiswa yayin da a lokaci guda idan ka kalleta zaka gane tana cikin farin ciki ne , hannun ta guda ɗaya riƙe yake da wayarta manne a kunnen ta tana Mai sauraran Haidar yana rera mata waƙar yabonta tare da zayyana mata irin adadin farin cikin da yake ciki,knocking ɗin da ake a ƙofarta ne ya saka tayi excusing kanta da tabbatar masa zasuyi waya anjima kafun sukayi hanging up ta bawa Mai ƙwanƙwasawar izinin shigowa.
Saleek ne hannun sa É—auke da bunch na flower ,da mamaki ta kallesa tana Mai cewa"Kai ne dama kake knocking?it doesn't sounds like you "
Murmushi Yayi ya samu guri ya zauna yana Mai aje flower É—in kan table É—inta yace"Good morning beautiful,ga flower nan Mai kyau na gani a hanya ta 'na siya cos kyawunta a kyakkyawan hannu kamar naki hope you love flowers,and knocking kuma ai abune na wajibi,forget wancan lokacin danake behaving gareki as a jerk ,trust me im one sweet guy that respect women,so tell me naga kamar kina cikin farin ciki share with me".
Ɗaukar flowers ɗin tayi tana Mai kaiwa saitin hancin ta kafun tayi sniffing tace "i love flowers ,and thank you for trying to be a Good guy"aje flowers ɗin tayi tace"dama Ina da empty Vase ina zuwa"tashi tayi ta shiga cikin store room ɗin dake cikin office ɗin ta ɗauko Ƙaramun Vase ɗin ta ɗora masa kan desk a gaban sa tace "oya get to work".ƴar ƙaramar dariya yayi yace "ke bama kya tsoran wani ya shigo yaga kina saka acting chairman aiki ko,i mean the guts for me".
Ƴar karamar dariya tayi kafun tace"well a gaban kowa you're an acting chairman wanda zai zama chairman In two weeks time amma a gabana idan ina tare da kai i only See my friend and i cant help it kai ka bani wannan damar and abun mamakin Shine i like it and Guess what,farin cikin da kaga inayi ba komai yake sani ba face yau Appa yace iyayen Babe su tura a tambaya masa Aure na ,i Just can't help it na kasa boye farin cikina ,i mean it was a rough road ɗin da yanzu nake jin kamar anzo ƙarshe."ƙarshe maganar tayi tana Mai saka fuskar damuwa kaɗan.
Wani irin yanayin Saleek ya tsinci kansa jin wai za'a zo tambayar Auren ta wanda take cikin mutukar farin cikin da ba sai an faɗa maka ba ,Ganin kuma yanayin da ta saka a fuskarta lokacin da takai ƙarshen maganar ya danne san ran sa yace "Wow im very Happy for you,i mean abu ne na ayi murna cos finally Mai sakaki mantawa gaban wani kike zai kaiki gidan sa las las,but What's with the sad face ?hope ba wani matsala ".
Ɗan shiru tayi tana kallan sa tana Mai nazari a akan sa ganin yarda ya nuna mutuƙar damuwarsa ,murmushi tayi tana mai wasa da hannunta tace"kasan its funny yarda wai ni dakai ne muke zaune muke magana a matsayin abokai like har kana nuna damuwarka a kaina,i just hope ba wani fansa kake san ɗauka akai na ba,idan fansa ne just tell me already domin kuwa im getting comfortable around you musamman da yarda kake nuna kulawarka akaina,kaga ni bana da wata ƙawa mace wadda zance maka mun shaƙu sosai,they are all schoolmates waɗanda they are after Farry not me dan yanzu ma duk sune ƙawayenta and idan kaga yarda suke ignoring ɗina sai ka ƙaryata kace ba tare mukayi karatu ba,and ni i dont care cos ni Abunda nake chasing daban yake da wanda suke chasing ,i want to build my self dan ni in ten years ina hangoni da company wanda nice na ƙirƙiresa,Thats how ambitious i am.
Licking leben sa yayi yace "that sounds interesting ,well wani lokacin aje abokai barkatai ma matsala ne domin sai kiga wanda ka ɗauka naka na jikin ka Shine zai bada babbar gudunmawa wajen ganin ya lalata ka,amma a nawa bangaren what i have towards you is pure ,babu cuta babu cutarwa cos attimes idan na kalleki over hills kan Haidar sai naji a raina mai yasa bani na fara haɗuwa dake ba,cos i mean a fahimtar ki da nayi cikin ƙankanin lokaci na san you're a Good person,tsakanina dake was a bad encounter wadda ta b'ata mun rai sosai bazan boye miki ba,amma daga baya na fahimta you did it for Your sister no matter yarda zakiyi denying nasan you're a family person kuma baki da san kanki wanda yana ɗaya daga cikin abunda yasa naji bai kamata na zama bad guy ba akan ki,i wont lie na fara jin ki a raina ina mai ji dama Nine Haidar ,but idan na kalli yanayin ta wani bangaren sai na bawa kaina haƙuri cos idan ina san na zama right hand buddy ɗinki i have to be like a brother figure,yarda zan so wa Amatul'islam abu mai kyau haka zan so miki and Haidar mutumin kirki ne wanda nasan zai riƙeki da amana fiye da ko wanne ɗa namiji a duniya so Chill girl,komene Kike so a rayuwa Ina san ki sani ina gefenki,Just talk ni kuma zan supporting ɗinki da dukkan karfina i promise,duk damuwar ki zan ɗauke ta tawa,i will be a Good listener indai zaki faɗa mun damuwar ki.
Bata san tana hawaye ba sai da ya ɗiga kan hannun ta,saurin goge wa tayi tana mai yin ƴar dariya kafun tace"you're getting me emotional,nagode sosai,naji daɗi da baka yi complicating abu tsakanina da Kai ba,and naji daɗi da kamun alkwarin Kasancewa a gefena duk lokacin da na buƙace hakan,naji daɗin babu abunda zance maka sai dai nace Allah ya saka maka da Aljanna ya baka mace ta gari and By the way wace Amatul'islam?"
Shafa kansa yayi yace "nasan yanzu nan kina tunanin girlfriend or something ,well im sorry to disappoint you,Amatul'islam sister na ce,shes 19 and yanzu haka tana cyprus' university final year and shes kind of Tough But nice She's low key dan bana tunanin akwai wanda ya taba ganin ta face to face a company É—in nan sha tana nan dawowa soon "