Sashe 9
Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga cikin gida yayi har falon Umma, gallawa shkurah harara yayi sannan yace,.
" Saura kije kita mashi hauka da rashin kai, da kika ganshi nan daga babban gida yafito kuma sojane idan kika mashi iskanci harbe kanki zayi."
Kallon sadeeq take baki buɗe ta marasa nacewa, can da yabata haushi turo baki tayi sannan tace.
"Babu inda zanje yayi tafiyarshi tunda bani nice na kawoshi, ba da za'a min kashedi akanshi."
Haushine ya turnike Sadeeq tashi yayi da niyyar kwaɗa mata mari zillewa tayi ɗakin umma wacce take jin duk abinda suke faɗa,
fitowa tayi sannan ta kalle Sadeeq, tace.
" Wato kai, baka da hakuri ina ruwanka da ita, nasan ko me giyar wake aka bata bazata masa rashin.kunya ba balle ma baza tafara, ba kekuma maza ki ɗauki drinks da cup kije kugaisa sannan kice masa Babanku ya hana hiran dare."
"Baba ma yafaɗa mashi," inji sadeeq.
Gyale ta ɗaura akan doguwar rigarta sannan ta fita hanunta ɗauke da tiren da drinks, ɗakinsu salmah taje ta kirata suka fita, tare.
Yana jingine da motarshi, ya zubawa kofar gater ɗin idanu yana jiran fitowarta, yana ganinta ya sauke ajiyar zuciya sannan ya mike daga jiki motar yasaka hanunshi ɗaya a cikim aljuhun wandonshi, hanunsa ɗaya yana shafa yan sumar kanshi da sukayi lufluf,
lumshe idanunshi yayi ya sauke akanta, take ta diririce hanuntane ya shiga rawa tana niman zubar da abin hanunta, murmushi yayi sannan ya amshi tiren daga hanunta yana kallon fuskanta da tarufenta da gyale sunkuyawa yayi yana leken idanun, saka hanunayenta tayi tarufe fuskanta, dashi.
Maida idanunshi yayi wajen salmah yace,
" kibata hakuri, na rashin ganina haka ya farune sakamakon wani aikin gaggawa da muka jeyi a jos, ne shi yasa ban zoba, tuba nake."
Dariya salma tayi cike da kunya tace.
" Laa bakome an maka uziri, kuma nasan sister ta huce ai dan bata riko."
"Eh toh ga alamun sun nuna ana fushi dani, tunda taki min magana ayi min hakuri dai idan kina son nayi tsalle kwaɗoto ni zanyi."
Dariyar da bata shirya yins shi ne ya kwace mata, kallom shi tayi sannan ta sunkuyar da kan tace.
" Me yasa da zakayi tafiyar baka faɗa min ba, ka tafi abinka haka ake abotar nidai daga yau karka sake tafiya baka fada min ba"
"Ok my queen magana ya kare ba za'a sake ba, Sister ki shaida, idan haka yasake faru, na fuskanci horo daga Madam,"
tura mashi baki tayi cike da jin haushin kiranta da madam da yayi, kaman zatayi kuka tace,
" Madam sai kace inyamura, dai bana son sunan,"
kallonta yayi yana yar dariya, kallon salmah yayi sannan yace.
"Kinjita ko, ai inyamurai ma mutane ne, dan ance miki magana natuba bazan sake ba, yayi miki Hajiyata"
Haka sukaita hiransu cike da ban dariya da nishaɗartawa, har yayi musu sallama zai tafi buɗw motar yayi ya ciro mata tsarabanta, sannan yace.
"Ina ganin ba zan same halin zuwa ba dan zanje kano wajen Auntyki, sai nan da kwana biyar zan dawo, kinji"
gyaɗa mashi kai tayi sannan tajefa masa tambaya da cewa,
"Ban gane Auntyna ba daman kana da mata ne? shine ko kafaɗa min sai yanzun zaka faɗa min, hmm halinku kenan thanks Allah da ba soyayya muke ba, dan nasan ba karamin haushinka zanji ba, hmm nagode kuma Umma tace na faɗa maka karkana zuwa kullum, sai anjima,"
"Toh nima nagode" suna shiga cikin gida cikin gida ta kalle Salmah tace,
" Don Allah kiji fa wai ashe mata yake da shi, nikam zan daina kulashi ma baki ɗaya dan ya bani haushi taya zai ɓoye min yana da aure da nafaɗa sonshi ya zanyi nifa bana ra'ayin me mata wallahi nayi rayuwata a cikin sansani na niɗaya ta."
Kallon mamaki salmah take mata can tace,
" Toh me yasa kika ji haushi dan ya faɗa miki yana da mata, kin taɓa jin haushinsa kafin yau, ko sai yaune zaki daina kullashi,hmm abune me mugun wahala kidaina kulashi dan kowa a gidan nan yasan kuna son juna, malama kina kishinsane baki sani ba tuntuni kika faɗa (2-3-3-4) love idan kuma kina ganin karya ne jeki tambayi Adda Aisha zata faɗa miki, yarinyar kin kama big Fishi."
Shiru tayi bata sake magana ba indai haka shine So lallai ta jima da tsunduma tsaki tayi da tatuna yana da mata,
***
Rayuwarsu gwananin ban sha'awa haka suke gudanarwa kowa yasansu har yan unguwar, gashi Allah yayiwa mashkur jama'a, akwai wani lokaci yazo wajenta yasamu ana rikici tsakanin yan unguwar da hukumar Nepa zuwa yayi yasaka baki sannan ya biya kusan dubƴ ɗari uku da ake bin yan unguwar amma banda gidansu shkurah, dan Alhj Hammayo yana kokarin biyan kome akan lokaci, haka da yayi ya sake samun mutunci a idanun yan unguwae.
***
Maina tunda ma'amurah ta tafi jos yake yawan tafiye tayi bayi da lokacin kanshi sai na aiki ga abinda Shkurah tayi yana tsaye a ranshi, da yasame lokaci zuwa kano yayi wajen Ubaidatu ya sauke mata haushin shkurah da Mashkur dan yaso mantawa da abin inda yayita bin mata, amma baya samun nutsuwa,ya koma shan giya shima bata sake zani,ba shine ya tattara yaje ya barjeta son ranshi sai da yaga tana kuka da rokonshi sannan ya kyaleta yashiga wanka,
Bayan fitowarshi ne itama ta shiga abin tausayi dakyar take jan kafarta ruwan zafi ta haɗa me zafi tashiga shine taji dai dai,
Tana mamakin fitinar maina shi yasa tunda suka dawo makaranta take kula da gyaran jiki da haɗa magguna, dilke akai akai bata wasa da jikinta baka mar Zubaida ba dan tana wasa da jikinta sosai.
Kwanan shi biyu ya dawo, kiran mashkur yayi a waya ya bashi hakuri, kuma yace yaba shkurah hakuri, nan kuwa suka shirya har da hira, a cikin kwanakin har gidansu shkurah yaje yabata hakuri itama tabashi hakuri.
Saukarsu ce tasakosu a gaba, dan haka kullum tana gidan idan aka tashi a skul bata zama dawowa ake a cikin kwanaki da yarage kullum shigar da hadda duk takaɗe sai uwar hanci dan bata yawan cin abinci sai kayan zak'inta.
Binta mashkur yake tafaɗa mashi me takeso yayi mata tak'i ita har yanzun fushi take da shi ya boye mata yana da mata shine idan yaxo take ɗauke mashi wuta, duk yadamu Sadeeq yasamu da maganar abin takaici da na haushi, zuwa yayi ya sameta a ɗaki tana duba wani buk ɗinta,
roko kunnenta yayi ya murɗa, sannan cike da zafin rai yace.
"Uban me yayi maki kike azabta dashi haka, me yayi miki da yayi wulakantashi kinsa ma tukun waye shi, yau idan sarkin Katagum yayi murabus shine magajin wannan kujeran kinsan Matsayinshi kuwa a cikin sojoji Captain ne ba kurtu ba, banza wawiya har mutum kaman Mashkur yazo wajenki kina wulakantashi toh ashe nima zaki iya wulakantani,maza kije kisame shi kafin ma karyaki,"
Umma da Aisha da Bilal ne suke tsaye suna jinshi umma ce tashiga ɗakin cikin rarrashi tace.
"Laifin me yayi kike mashi haka, hmm Uwata kina wulakanta me sonki babu kyau karki sake kinji ko Mamana."
Cikin muryan kuka tace.
"Toh bashi bane ys ɓoye min yana da mata ba, sai ranar yake faɗa min shine nace daga ranar zan daina kulashi."😨
Zarro idanun Umma sukayi mamaki ya addabesu, Aisha ce ta kasa ɓoye dariyar tayita kyal kyalewa har da rike ciki tace,
" Umma Autarki tana jealous lallai autar Umma hmmm"
fita tayi daga ɗakin tace,
"hankali yarinya kina ynz kenan idan ya aureki kiga gane, me ye aure, ina ganin, haukacewa zakiyi da kishin mijin, ita ɗaya take maganar,
rike hanunta Umma tayi sannan ta ɗago tace.
" Shkurahta babu kyau haka ai ya kyauta da ya faɗa miki, idanun wani ne ba zai faɗa miki ba, idan kina haka ba zai sake, zuwa ba sabida kina masa rashin kirki, da wulakanci, kuma koda ya aureki ba zai damu dake ba ki tashi yanzun kitafi ku gaisa ko"
Mikewa tayi tana share hawaye tafita, tana ajiyar zuciya da jan majina dan Shkurah bakaramar sangartaciyya bace, tana zuwa ta tura mashi baki, tace.
" gani nan"
murmushi yayi sannan yace.
"Kiyi hakuri, ga sunan daman nayi mana, iri daya ne Am so sorry "
Kallonshi take har cikin idanunshi sannan ta saukar da idanunta kasa tace.
" kayi hakuri, ba zan sake ba idan nashiga da kayan Umma da Baba zasu min faɗa"
Gyara tsayuwanshi yaƴi sannan yace.
" ki koma ciki, kicewa Sadeeq ina nimanshi."
gyaɗa mashi kai tayi sannan ta juya, bin yake da ido har tashiga ciki, tana shiga ta faɗawa sadeeq yaje yana kiranshi, ɗaki tashige ta fashe da kuka, tausayin, kanta take ji wanda batasan me ya haifar da haka ba,
*Bak'ar Rana daga cikin Qaddaran Rayuwata*😭
Yau ake saukarsu kuma an tashi garin anata ruwa dan ma a cikin masalacin Izala ne akwai babbar hall a ciki ake gudanar da saukar,
Hankali ake gudanar da saukar mata sun saka Himar fari, da lace peach maza kuma shadda cream colour, sunyi kyau amma shkurah ita shadda tasaka Brown ita da mashkur sukayi sunyi kyau, a ɓangaren mata itace ta ɗaya a ɓangaren maza kuma wani yarone sun same kyaututuka,
Koda aka tashi makarqnta sun rikesu dan haka mashkur ya gaji da jiranta dan shi d maina ne,
A gidansu kuwa na ɗaga walimarta sai gobe sabida ruwa ba'a sallamesu ba sai.kunsan shida.
fitowa tayi taga mashkur ya tafi dan haka tabi ta wani ɗan yanke da zai kainta gidansu amma akwai nisa dan sai da tayi tafiya mai nisa,
Mashkur yaje makrantar akace ay taho gidan hanyar da zai sadashi da unguwarsu maina ya hangota tashiga wani lungu ga lokacin garin ya fara duhu, cewa mashkur yayi ya tsaya yashiga can yayi fitsari mashkur, be kawo kome a ranshi ba ya tsaya yashiga lungu da sauri gudu yayi, iya karfinshi tana tsakiyar lungun ya cin mata fisgo himar ɗinta yayi da karfin ta faɗi maza tayi ta mike ihu tasaka, ya mari bakinta yace.
"Kin ɗauka na yafe miki ne, tab kinyu kuskure yau xan banbamta miki matsayin babba da yaro"