Sashe 21
Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi, nana tayi sannan tace.
"Ke kika, haifeta kuwa, ki banzatar da yarki, shima kin banzatar da shi, kanki kawai kika sani sai jikinki, baki damu da mijinki da y'arki ba, sai shegen son kuɗin jaraba tun wuri, ki shiga hankalinki kafin lokaci ya kure miki, wallahi kishiga hankalinki, kuma idan karuwace ke me hanaki xama, karuwan dan jan hankalinki,"
tass nana, ta wanketa sannan tace maza takoma ɗakinta kafin ta faɗawa Abba.
****
A ɓangaren Bilal da Ubaidatu sun, shirya kansu ynx niman aurenta kawai za'aje nima katagum.
****
Ranar juma'a ya dawo, daga kasa me tsarki,
zama yayi yana shafa, hanunta cike da sonta da kaunarta, tsarinsa ya maida ita, gurin iyayenta cikin hankalinta da nutsuwa, shi yasa ya kawota ayi jinyarta......
Ranar monday aka shiga, da ita aikin karshe me ciki da hatsari rayuwa, ko mutuwa.
Yana zaune, can ya mike, haka yayita zirga zirga, a wajen har aka fito da ita,
Sai da tashafe kwana uku, tana barci kafin abinda ya, faru da ita ya shiga, dawowa brain ɗinta, lokacin duk likitotin suna, kanta a tsaye har da mashkur, a cikinsu.
Tundaga yarantarta har zuwa, girmanta, wasu tayi kuka, wasu tayi dariya, sannun hankali, take ganin yanda suke, da mashkur, can tafara kuka, tana girgiza kanta duk wani na'uran da suke kanta suka fara kara, itama ihu take, tana ririke jikinta, sannan a hankali, ta daina kuka, kafin can tasake ihu,
A hankali kome ya dawo, mata har rayuwarta na kaduna, da zuwansu nan duk sai da yazo mata,
Can ta fara, kokarin farkawa, amma abin ya faskara, sai ta fara buɗe idanunta sai tasake komawa, kuma haka, na da matukar hatsari dan kome zai iya, lalacewa ko a rasata, duk sun dukufa akanta dan cito ranta,
dafe kanshi yayi yana, kallon ikon Allah, can na na'uran dake har ba numfashi ya tsaya duk suka ɗago a razane, suna kallon computer ɗin wani abu suka ɗauko shima aka shiga dannanwa a kirjinta kaman shocking amma ina har sau uku babu, numfashi,
juyawa, sukayi wajen mashkur cike da jimami, suka kalle shi, babban cikinsu ya dafa kafaɗarsa, yace.
"Muna baka hakuri da rashinta, matarka, ta mut..........."
*Ayya shkurah, kwana ya kare*
*LUV OLL💋*
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
MAI DAMBU CE
_Fanta Alkhairi ga masoyan Qaddaran Rayuwata Ina mugun Sonku irin son so ɗin fisabilillah_💋💜
Insha Allah saura kaɗan, na kammala,
*Ina muku, albishir da sabon buk ɗina wanda zan fara 10/November/2018 Only Wattpad kuma Only Matan Aure zallah Yan mata kuyi hkr musamman mutane na na wasup, 😹 na Matan aure zallah buk ɗin kika krnt kekika sani ban taɓa muku rowa ba amma wannan karan nayi muku sabida iyayenku kar suna tukka ina musu warwara, Matsalar Aurenmu Yau.*
*Page 18*
A haukace, ya bangaje likitan dan ba gama jin ɓaɓɓatunsa ba yayi kanta, a guje yana zuwa bakin gadon ya zuba, gwiwarsa a kasa, ya rike hanunta yana kallon, fuskarta, cike da tashin hankali cIkin raunaniyar murya yace,
" Shkurah!!!, me yasa kaddaranmu, yake yawo damune haka,shin ban chachanci zama dake bane, hmm Shkurah ina miki so har cikin zuciyata nasan samu da rashi duk na Allah ne, amma shkurah idan kika tafi meye amfanin sauran rayuwata don Allah ki tashi, ina jin a jikina ke ɗin tawace."
Kukane ya kwace masa, yanayi yana, sumbatu mikewa yayi ya kifa kanshi, a goshinta hawayensa masu ɗumi, suna sauka akan fuskarta, bae daina, kiranta ba kuma bai dai sumbatu ba.
Kusan mintuna 40 yana, zaune, a wajen kuma bai fasa kuka ba, mika masa wasu takardu akayi ya cika na ɗaukar gawa,
wani mika tayi tare da, jan dogon numfashi, me karfi a firgice yace.
"Dr!!!"
A guje suka shigo, dan na'uran da aka saka mata, sun fara, kara, dan basu cire ba,
****
Cikin shashekar kuka ta ɗago red eyes ɗinta tace.
"Mommah, watanshi uku kenan babu kira babu text, ai kome nayi masa ban chanchanci wannan irin hukumci ba, da karuwa fa ya bar k'asar nan meye yake bukata,da bani da shi a jikina, da zai fita niman wata karya a waje, mommah don Allah mommah kice wani abu, zan iya mutu idan na rashinshi."
Takarshe maganarta cikin,kuka tana me rike, kanta.
Shiru mommah tayi tana kallonta, cike da takaici da ban haushi dan tasan irin zaman da suke da mashkur, Ubaidatu ce ta gyara zamanta dan ta gama cika fam kiriss take jira ta amaiyar da abinda ke cikinta, kuma ga dama tasameta, cikin ko inkula tafara magana, dacew.
"Yanzun banda abinki, ke har zaki ba laifi Yaya dan ya fita da wata, kasar da wata, ehtoh koda yayi haka ai renon Maina ne,hmm ki tashi salim halim, ki koma gidanki, idan ba haka ba wallahi zan kira Abba na faɗa mishi, banda abin kunya Sirrin aurenki, ma bazaki rike ba, har sai kinzo wajen Mahaifiyar mijinki,"
dakatar da ita, Zubaida tayi, rai aɓace tace.
"Daman kice, kina bakin ciki da auren yayanki dana kikeyi, ai da nasan da haka, da nace ya aureki, ya share miki hawayenki na rashin mijin da kike fama da, shi idan na ban iya rike sirrin aurena ba, aike kin iya tunda har yanzun a gidan mijinki kike, kuma dan nazo wajen Mahaifiyar Mashkur, dan ina ganin ta isa dashine, amma tunda kin nuna min, bata isa da kuba, ba damuwa, idan kika sake ganina a gidan da niman alfarma, kiyi min abinda kika gadama, banziya wacce taki aurowa,"
suran jakarta tayi tabar gidan, daga mommah har Ubaidatu jikinsu yayi, bala'in sanyi da mamaki, kallon juna suke,
Ajiyar zuciya, mommah ta sauke ranta a ɓace,tana girgiza kanta,
batayi, magana ba matukar tace wani abu kome zai iya dagulewa.
****
Tun bayan dawowarsu,Umma daga jinyar, Alh hammayo, duk lokacin da ta zauna tunanin Shkurah yake damunta, har ta rasa inda zata cusa kanta, dan ko barci take, abu ɗaya, take gani.
Haka kawai ta fara, wasi-wasi, a ranta dan har addu'a tayi, sosai amma bata fasa jin shkurah, a ranta ba, duk abin duniya ya dameta, tun mutane gida basu gane halin da take, ciki ba, har sai da ranar ta, yanki jiki ta faɗi,
A guje akayi asibiti,da ita, cikin tashin hankali dan babu wanda yasan me ya kawo haka.
Likitar mace ce, akanta, bayan ta gama, saka mata ruwa ta fita, gurinsu Abubarka da bilal, dan sune suka kawota sai Ummi, kallonsu matar tayi, cikin fara tace.
"Alhamdulillah, jikinta da sauki jinintane ya hau, amma insha Allah, zuwa anjima zata farka amma don Allah a kiyayye abinda zai ɗaga mata, hankali."
Miqa masu, takardan magani tai, sannan tayi tafiyarta,
kwanakin Umma biyar aka sallameta, jiki da sauki ba laifi sai dai bata fiya son magana bane, sai da shkurah karama, ita kaɗai ce ke tayata hira.
****
A hankali take, buɗe idanunta da suka mata dishi-dishi, yunkurin mikewa tayi, amma tajita gam a jikin abu sake rufe idanunta tayi, da karfi zuciyarta na bugawa, wanda ba kome ya kawo, haka ba, sai jin numfashinsa da kamshin turaren da bazata iya mantawa dashi ba, a rayuwarta juyawa tayi daidai inda yake, ta kalle fuskarsa, zuba masa idanun tayi, a hankali ranta yake ɓaci wanda bata san dalilin haka ba, kokarin mikewa take, ayya yana barcinsa cikin nutsuwa haɗa karfinta tayi waje guda, ta hankaɗeshi.
Abinda yasa ya farka kenan, cikin firgici tare da zaro idanunsa waje yana.
Cikin farin ciki, ya isa gareta, yace,
"My dear har kin farka, sannun bari na nima miki brush ki wanke bakinki Alhamdulillah."
Watsa masa, wani malalacin kallon tayi me ciki da tsantsan kiyayya, tace.
"Kaga malam ina ne nan, ka kawoni wato ku abin kunya a jininku yake, shi yacutar dani, kai kuma ka, ɗaukoni nan ka maidani gurin iyayena kafin na tara maka mutane, na tsani ganinka bana kaunar ganinka, kafita min, a ɗaki idan kuma dan jikina kake bibiyata zo gashi, ai ba wani abin kunya bane a gurinku."
Lumshe idanunsa yayi, ba karya,magaggunta sun masa zafi, ji yake kaman ta fashashen ruwan dalma ake, watsa masa murmushi ya sake mata, sannan yace.
"Eh baki san, nima abinda nafara bakenan, ai daga zuwanmu nan, ai na ɗanaki yafi sau goma, gaskiya, kina da garɗi tashinki nan ma, da kika ganni amakale dake nagama, danakine gaskiya ina jin kunyarki fa,"
rufe fuskarsa ya shiga yi, bakin ciki da ɓacin raine ya baiyana, karara a face ɗinta, hawayen da take dannewa suka, kuwa ɓalle daga idanunta, bata san lokacinda ta fashe da kuka ba, me ɗaga hankali take ya ruɗe, yazo gurinta ya rike hanunta yana bata hakuri tare da rantse mata wasa yake, kuma ba zai kuma ba, tayi hakuri tureshi tayi, cikin masifa, tace.
"Ka maidani gidanmu, nace bana son, ganinka inba haka ba, wallahi zan gudu,"
ɗago kai yayi, yana kallonta mamaki ya rufe shi, yace.
"Ok, bari nakira dr ɗin su dubaki Insha Allah, gobe zamu bar nan zuwa gida kinji."
Ko kallon inda yake batayi ba, tace.
"Better"
mamaki fal, ranshi yafita, sai gashi tare da likitotin da suka mata, aiki nan aka shiga dubata, bayan sun gamane, sukace.
"Babu, wani matsala zasu same sallama amma sai next wee.."
Ai baikai karshen maganarsa ba, tajefa masa wata uwar harara, wanda ya hana shi karasa harafin karshe, takalleshi ta kalle sunanshi da yake jikin rigarsa tace.
"Yau!!!! zan bar asibitin nan, idan kuwa kuka, ki zan gudu kuma idan nafita nace, satone kayi akawoni nan dan ka"
tass ya ɗauketa da mari, ciken zafin rai yace.
"Duk abinda zakiyi, ya kare akaina banda kowa, badan nasan wacce tabaki tarbiya ba danace baki dashi, na lura ke zuma ce sai an shaki da wuta,kuma sallama sai next wk kiyi abinda zakiyi."
Aikuwa ɓare baki, tayi ta hau kurma musu ihu, abinda ya ruɗar da drs ɗin kenan take suka, sallamesu hotel ɗin da suka, sauka ya maidasu ɗaki ɗayane, ya kama a madadin biyu,
Tun asibiti take kuka, har suka iso hotel ɗin banza yayi da ita, sannan ya shiga ban ɗaki yayi wanka da alola yafito ɗaure da towel, ɗagowa tayi suka, haɗa idanun runtsa idanunta tayi, ta soka kanta tsakiyar cinyarta tana kuka, kayansa ya ɗauka ya koma banɗakin yasaka sannan yafita, inda yabada oda akawo mata abinci.