Sashe 10
Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka ta fashe da shi ta haɗa hanunta duk biyu ta zuɓe kasa tace
" Na hadaka da Ubangiji kayi hakuri na tuba, bazan sake ba ba kaiba har wani ma ban zake mari ba,"
dariya yayi ya tureta ta faɗi sa kafa yayi yana dukan cikinta tun tana ihu har takasa tana rike da cikinta, durkusawa yayi sannan yasa hanun ya ɓarka himar ɗinta doguwar rigarta ya rabata gida biyu sannan ya shiga yaga duk wani abinda yake jikinta kuka take tana rokonshi amma ina kama ɗaya boons ɗinta ya murɗa da karfi cike da mugunta kasa ihu tayi hawaye na zuba daga idanunta,
sucking ɗin boons ɗinta yake yana gatsa mata cizo duk wani muguntq sai da yayi mata, sannan babu tausayi yaya shigeta zatayi ihu ya jefa harshenshi a bakinta azaba ya hanata koda motsi haka yayita mata a cikim mugunta da keta, haɗi da rashin imani ya mata kaca-caka.
....
Ganin shirun yayi yawane mashkur ya fara tunanin inda ba gizo ba yaga shigar wata yarinya lungun da Maina yashiga kuma kalan kayan shkurah ce mugun faɗuwar gaba yaji, buɗe motar yaƴi sannan, ya ciro wayarshi daga aljuhu gashi lokacin wani irin ruwa ake me karfin lungun yashiga, yana haskawa hango maina yayi yana abuɗaya akan mace da sauri ya isa wajen ya ture shi wayar hanun shi ya faɗi sai da hasken wayar ya haska fuskarta "Shkurahhhhhhhh" kiranta yayi da karfin mashkur yayi sannan ya juya ya rufe maina da kuka, yana cewa.
"Wani laifi nayi maka, da zaka min kisan gilla haka, idan shkurah tayi maka laifi, ka sauke akaina da wannan abinda kayi wallahi da kasheni kayi nasan kwana na ne ya kare" dukan maina yake kaman mahaukaci
Ganin haka ta rarrafa tabar wajen himar ɗinta ta ɗauka takalminta barinshi tayi a wajen a hankali ta mike ra dafa bangon tana tafiya a duke hawaye na zuba daga idanunta tana isa gida tasamu ana sallan jama'i wuf tashige gida babu kowa tabi ta kofar baya tashige part ɗinsu ɗakinsu tashiga, durkusawa tayi ta sake matsanancin kuka, can kasarta ya isheta da zafi, ban ɗaki ta shige ta tara, ruwan zafin sai da tasurka sannan tashiga ciki har wannan lokaci bata daina kuka ba,
........
A can kuwa, sai da maina galaɓaita sannan mashkur yasake shi ya faɗi, dubata yayi yasamu tabar gurin fita yayi da gudu yasamu har ta shiga gidansu ɗaura hanun yayi akanshi kaman ya rusa ihu, kuka ya fashe dashi, kaman mace lungun ya koma yasamu maina ya gudu wani irin Ihu yasaka a cikin lungun, ya durkusa yana me rufe fuskanshi yana kuka, rabonshi da kuka tun rasuwar Daddy shi.
*Yanzun dai maina shi yayi laifi, amma bazaku ga laifinshi ba sai na me dambu😏*
*3856 word*💋 shine yawan haruffan da nayi muku😰
3/4/21, 9:44 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
_SHUKRAH_
Mai_Dambu
Al-Razzaq Al-Fattu Al-Aleem Al-Qaabid👏👏👏👏
*Princess Hussy ina miki fatan alkhairi*💋
'''Gaskiya Mai dambu novel Room, kuma yan team ɗin Maina dan nasan kuna yinshi ove ove shima yana yinku irin sosai ɗin nan'''😹😹😹😹😹
*Page 8*
Kuka mashkur yake kaman zuciyarshi zata faɗo dan wani irin k'una yake ji, dakyar yatashi yana tangaɗi yaje inda motarshi yake yashiga, Allah ne yakaishi gida dan haka hanya yake har ya isa, yafito abin ya faskara sai da masu tsaronshi suka zo jikin motar suka buɗe, kanshine kife da sitiyerin ɗago shi sukayi, nan ya koma luuuu, da sauri suka cire shi daga mazaunin drive suka nufi asibiti dashi, hankalinsu a tashe, suna zuwa aka masheshi dan ganinsu da manyan makamai dole aka shiga bashi kulawar gaggawa
.....
Dakyar maina yasha dan ba karamin buguwa yayi ba, lokacin da Mashkur ya ankara bata gurin, shine ya ture shi yafita daga lungun ganin haka yashima ya gudu yabar wajen dan yasan idan mashkur ya dawo Allah kashensa ya gama bushe.
Koda ya isa gida daman acaɓa ya hau yana isa baki gater ya bashi duba ɗaya ya shige a guje gidanshi dake babu nisa da, da gater ɗakinshi yashiga, ya kalle kanshi a jikin madubi tsorone ya rufeshi,dan fuskan kaman ba'a jikinshi yake ba,
Ruwan zafi ya tara ,sannan ya shiga ciki ya jima sannan ya fito a gurguje ya haɗa kayanshi tsab, laptop ɗinshi ya buɗe, sakon da aka turo masa tunda safiyar jiya yaga murmushi ya sake sannan ya rufe zuciyarshi fal da farin ciki lokaci guda nasara tana bibiyarshi shafa kirjinshi yayi sannan ya lumshe idanunshi " tabbas naji daɗin mu'amala dake Shky ina sun jikinki sosai, amma dole zan barshi ba dan naso ba sai dan nakusanwa D'an uwana bakin ciki, ga wani sako daga kanwarka Mashkur akome kaine kan gaba, duk katara kome taya zan barka kayi nasara akaina, ka shiga tsakananin da mutane har ubanda ya haifeni Dole kaji yanda nake ji, zan tafi kuma zan dawo sabida wancar kujeran Tawa ce niɗaya,
Ta laptop ɗin ya turawa Ubaidatu wani sak'o dariya yake sannan ya ɗauki kayanshi ya bar gidan,,
Jos ya nufa da yan rakiyarshi kusan sha biyu suka isa airport suka kaishi yana zuwa, ba ɓata lokaci ya shiga jirgi tafiyar mintina arbain yakaisu garin lagos daga nan yana zaune har jirgin fly emiret ya ɗaukesu zuwa dubai,
Sai ga karfe biyar na asubu suka isa bayan sun huta yashiga jirgin Washington inda yasame aiki da sojojjin Nato, Dakarun sojojin amurka,
Congratulations maina, don Allah ku tayashi murna,😎😹
Safety journey
****
Kwance take cikin ruwan zafi bayan yagama ratsa jikinta har ya hucce mikewa tayi tasake haɗa wani, tashiga har zuwa lokacin idanunta basu k'walla ba, duk ta zabge lokaci guda sai da ruwan yayi sanyi sannan tasake shiga, wannan karon wankar tsarki tayi tare da alola sannan tafito a hankali daga banɗakin tana kallon ɗakin bata ga alamun shigowar wani ba, wardrob ta buɗe ta ɗauki doguwar riga me spaghetti tasaka abin salla ta shmfiɗa ta, tada kabbara,
Sallar magbri da isha tayi sannan ta ɗaga hanunta idanunta na zubda k'walla zuciyarta na daɗa raunana tace.
"Ya Allah kaga abinda yayi min, sabida kuskurena ya Allah kaga abinda bawanka yayi min, Ubangiji kaine sarkin sarakuna, Adilin adailai, ubangiji ka saka min abinda yayi min, Ubangiji ka wukalanta rayuwarshi, ubangiji ka ɗai-ɗaitashi a cikin alumma, ubangiji ka hanashi farin cikin duniya da ta lahira Allah ya cutar dani ya zaluncine, Ubangiji nayi tawassali da alkur'ani ubangiji nayi Imani da karfin buwayanka, Ubangiji nayi Imani da Al'kur'ani da Annabawa da Mala'iku Ya Allah ka hana zuciyarshi sakat kaman yanda yasani zubda hawaye shima kashi, kaman yanda yarabani da alfarmarta ya Allah karabashi da duk wani abinda yake da shi na alfarma, Allah karka amshi tubarshi Ya Allah bani da Abin cewa dan kome na ya kare juriyata hakurina, kukana ne ya rage kuma nasan yanzun nafara, Ya Allah ya Allah ya Allah, ka amshi kukana Allah ka amshi tubana Ya Allah kasaka min keta haddin da yayi min Ya Allah ya rabani da kome na.😭😭😭😭😭😭😭
Allah kuyi hakuri ba zan iya cigaba ba dan zuciyata tayi rauni, tausayi da zulimun amatsayinmu na iyaye taya zamu gane ciwon da yaranmu sukw fuskanta idan haka tasamesu shin hakuri zamuyi dasu ko ya?
Ga Shkurah duk da kamewarta rana ɗaya lokaci ɗaya wani ya ruguza mata rayuwa, Yau an waye gari ɗiyoyin muslumai suke bawa maza kansu suna lalata dasu dan niman duniya, idan suka same ciki suje susa A zubda shi shin wani huɓasa zamu dan ganin mun kare yaranmu daga faɗawa zina, Jiya na girgiza da sisterna take bani labarin yan mata har biyar aka zubdawa ciki, sabida k'waɗayi da son duniya, abin takaicin ma samarinkan sun koresu *Wai shin Me Uwa take haka, wani sakacine haka kai Ya ilahi*ka kawo mana karshen wannan al'amarin*👏👏👏
Princess kece kika sani typing fa😂😂😂😂😂

*Page 9*
Kuka ne yaci karfinta sujada tayi tanawa Ubangiji kirari tak'askantar da kanta, tana jero sunan Ubangiji tsark'ak'a,
A hankali ta taso, dafa gadon tayi ta hawu, takwanta wani mugun zazzaɓi haɗi da mura ne suka rufeta da duk jikinta yana mata mugun ciwo, rufe idanunta tayi wanda sukayi luhu-luhu, fuskarta tayi jajur, dakyar take iya buɗesu.
A hankali barci yayi nasaran awon gaba da ita tana barci tana ajiyar zuciya, haka Aisha tashigo tasameta tana ajiyar zuciya bata tasheta ba itama tayi kwanciyarts.
*Midnight*
Gudu take a cikin wani, daji me sark'ak'iya ga mugun duhuwa, idan ta juya bayanta Maina take gani yani binta da mugun gudu, dukda take amma kaman a guri ɗaya take bata kara gaba, tayi ihu har ta gaji karkashin wani bishiya tashiga tana hakki duk ta takure guri guda ta cusa kanta a tsakankanin cinyarta ji tayi an dafata ihu tasake ta ɗago kanta a razane sukayi ido biyu da Mashkur toshe mata baki yayi alamun tayi shiru, k'wantar da kanta tayi a kirjinshi tana kuka k'asa k'asa inda tasa hanunta ta rungume shi sosai,
gurnani take ji a kusa kaman kunnenta zai fashe ɗago kanta tayi aikuwa idanunta ya sauka akanshi, fuskarshi ta koma ta wani halitta rufe fuskanta tayi cikin tsananin tashin hankali, ta saka wani irin razannanen Ihu,
Wanda shi ya farka da ita daga barci har da Aisha, Umma da take ɗakinta tana sallar dare itama taji ihun, bata bar ihun ba sai ma buge buge da take kaman me shafar junun, a ruɗe Umma tashigo.
ɗakin ta riketa ta amma mimikewa take, tana tauna harshenta, tana ture duk wanda ya riketa dole umma tasa Aisha takira mata Sadeeq da bilal, da kuma Alhaji Hammayo,
ta kofar cikin gida tabi ta fara buga kofarsu Sadeeq tace,
"Yaya kazo Shkurah ba lafiya," sannan ta wucce partɗin Alhaji Hammayo shima, ta tashi kan kace me duk yan gidan sun farka.
ɗakinsu shkurah suka shiga umma tariketa amma tana tureta a wannan dare tashin hankalin da Umma take ciki baki ba zai rufta ba,
Sadeeq ne da bilal suka hawu gadon zasu ɗauketa buɗe idanu tayu taga sadeeq amadadin sadeeq sai ya rikiɗe mata Maina Ihu tayi me masifar karfi sannan tasake ajiyar zuciya , luuuu ta rufe idanunta numfashinta ya tsaya cak, lokaci guda,