← Book details Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 29

Sashe 20

Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  miqewa yayi, cikin nutsuwa yayiwa Anna sallama sannan yafita, mamakiou ne ya rufe Anna dan ita kawar Zuby, toh yaushe mashkur ya fara, niman mata dan kayan jikin shkurah ya nuna mata, ita wacece ɗaki ta nuna mata sannan ta kawo mata, abin karyawa,

****
Karfe biyu, da rabi ya iso bauchi, amadadin ya wucce gidansa a,a gidansu shkurah ya wucce, da sallama ya shiga gidan gaisawa yayi, da matan gidan sannan ya shige gurin umma lil tana jin muryansa ta fito da, gudu tans cewa.
"Oyoyo daddy, me kasayo min, daddy, ina babyn da kace zaka sayo min, kaida Mamy, daddy kasame Aunty ace ko nagani a idonka u re a hppness nd"""

      direta yayi yace, "keep quite kin cika surutu, ta ina kika san naganta ko banganta ba wato kina, faɗa abinda baki sani bako,"

     dariya tayi, irin na jin daɗi, tace.
"Daddy, kiljinkane ya faɗa min, Allah bani kalya"

       durkusawa yayi, dai dai ita, cike da mamaki, yana kallonta, jin muryan Umma yayi tace.
"Ayya, yanzun ka iso,ko hala tayi maka surutun ko, a gaskiya Shkurah tana fama da matsala, sosai wanda idan baka zauna ba, bazaka gane ba, kuma laifin nakune na barinta ita ɗaya a guri ko a ɗaki, ko abarta tayi ta kuka,sannan baku kula da yi mata, addu'a idan ta kwanta, kuma koda ita batayi mata, ba kai sai kayi mata, abin ya bamu mamaki, shekaran jiya, sun tafi islamiyya, masu aljanu suka, tashi ana musu ruk'ia itama aka kawota, tana fisge fisge, amma Alhamdulillah, sai surutun da take yawanyi, shima insha Allah zata bari, tashi muje ciki, "

jikinta a sanyaye, ya mike rike da hanunta cikin kujeran falon ya zauna, sannan ya ɗauketa ya ɗaurata, akan cinyarsa yana shafa kanta, har umma takawo masa, abinci da ruwa, a nutse ya zauna yaci dan yasan ko gidansa yaje ba lallai bane, yasa abinci a lokacin.

        Yana gama cin abincin, ya maida hankalisa kan umma, yace.
"Umma, ina ganin zan barta a gurinki kawai, matukar ta koma gida ba zata same, wannan kulawan ba, kawai ta zauna a gurinki don Allah."

"Akul, karka sake, rokona akan abinda ya zame min, wajibi kaima ɗana ne, dan haka karka sake rokona" inji umma kenan,

godiya yayi nan ma, rufe shi tayi da faɗa, sun jima suna hira, kafin ya gyara zamansa yace.
"Umma don Allah, ina son na tambayeki karki ji ba daɗi, akan tambayata"

shiru yayi kanshi a, sunkuye yana jiran abinda zatace

murmushi tayi sannan tace.
"Ina jinka, karka damu ina jinka,"

Sunkuyar dakanshi, yayi sannan yace.
"Umma lokacin, da Shkurah tayi hatsari, a hanyar wani gari hatsrin, sannan tafita da cikine a jikinta."

     Shiru umma tayi, tana nazarin maganarsa, kafin tace.
"A hanyar kaltingo hatsarin ya faru, sannan tafita, da karamin cikin wata uku,"

     Jin jina kai yayi sannan yayi mata, godiya sallama yayi mata ya tafi gida, a hanyar komawarsa gida ya buɗe file ɗin da umaima ta bashi yana nazarinsu har ya isa, gidansa.
        Kaman dai yanda yayi tsamani, hakace ta faru

*Kuyi hakuri bani da Cherge ne, shi yasa nayi muku, kaɗai da babu, gwara ba daɗi,*

'''Ina yinku'''💋
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

MAI DAMBU CE*

Long life to my Enemies👌😹

*Page 17*

Parking yayi, ya kashe motar sannan ya shiga gidan, tana zaune a falo tana shan fruit, mikewa tayi da sauri bayan ta ajiye bowl ɗin, ta isa gareshi ta amshi jakarta, sanye take da wani riga da wando sun kamata, sosai gaban rigar yana da tsagu kana, iya hango boobs ɗinta tana gaba yana baya, juya masa ukwu take, son ranta kallonta yayi, ya girgiza kansa, a ransa yana cewa iya abinda ta iya kenan a aure, bata san kula da miji ba, sai dai always, sex tsaki yayi har ɗaki ta kai masa, kayansa.

      Taso ta taimaka masa, amma ya nuna baya bukata dan dole ta hakura, tafito waje, falo ta dawo ta cigaba da shan fruit ɗinta, babu ɗan kulawar nan da take masa kawai hidimar shan abintane, gabanta.

      Har yafito falo, bata ce masa ga abinci ba balle ruwa, gaza hakuri yayi yace.
"Ina abincina, ko haka zan zauna da yunwa,"
       ya tsareta da magic eyes, ɗinsa sunkuyar da kai, tayi tace.
"Kayi hakuri,da wai sai anjima na dafa mana, taliya da sauce"

          gyara zama yayi yana, ikon rabbi, haɗa hannayensa yayi ya tallaɓe, fuskarsa yana kallonta cike da mamaki yake kallonta, duk ya nemi maganar bakinsa ya rasa, can yayi dogon nazari kafin yace mata.

"Wai kekan, kinsan halin dakike ciki kuwa, anya kinsan halin da rayuwar aurenki yake ciki, kuwa hmmm, wannan shine naki Sirrin auranki, ko ?" ya jefa mata tambaya,

      turo masa baki tayi, tana kananun magana, murmushin takaici yayi, sannan ya mike ya zabu hanunsa a cikin aljuhun wandonsa yana girgiza kansa cike da ɓacin rai yace.
"Wai zubaida yaushe, zan ji daɗinki, yaushe xan ji daɗin aurenkine, zubaida baki san cina ba, baki san shana, baki san ki gyara min makwancina ba, habs zubaida nayi tafiya tunda ga nisan duniya baki niman min abinda zan saka, cikina ba, hmmm, kinsan halinda kika jefa zainab kuwa, amma ba damuwa ki cigaba, lokacin da kukana zai kare ya kusa, kiyi kome lokacinkine ina miki fatan alkhairi."

    D'akinsa ya koma, ya kwanta ranshi na masa, zafi tare da kuna, tashi yayi ya ɗauki system ɗinsa ya shiga aiki baji ba gani, cikin awa uku, ya gama abinda zaiyi, kiran sallar la'asar ya fita da shi, tunda ya fita bai dawo ba sai 10:36 ɗakinsa ya wucce yayi, ya kwanta.

            ****
Cikin sati biyu, ya haɗa musu visa zuwa, chicago kuɗi ya direwa, zubaida sannan yaje azare ya sallame mommah tare da rokonta, da taya shi da addu'ar fatan Allah yabashi sa'an tafiyar da zayi.

      Kaduna yaje ya ɗauki shkurah suka, wucce lagos,

      Su Umma kuwa kusan satinsu biyu kenan da tafiya, germany, dan har da lil suka tafi dan kaunar yarinyar take har cikin jininta,
      a satin aka masa aikin farko cikin nasara aka fito da shi.

         A ranar da mashkur suka bar naija, Anna takira zubaida ta fessa mata, dan sunje sayayya wani super market, suka had'u  da kawayenta, nan suka gaisa sai ga wani mutumin da matarsa ashe tsohon saurayin shkurah ne, nan mutumin ashe matar tasan shkurah nan kuma, tagan shigowarsu ita da kawayenta,

      hararan shkurah tayi, ita kuwa shkurah murmushi tayi,tabi su sai da ta bari matar tayi gaba sannan ta isa wajensa da sauri, tana kiranshi juyawa yayi, cike da mamaki daman shi yaso auren shkurah toh hajiya umaima tasa aka masa kashedi, gurin aikinsa dan saura kaɗan a kore shi, dan dole ya rabu da shkurah amma har ynz yana, sonta.

      Juyawa yayi cike da mamaki, yace.
"Preety har, kece kuwa ko mafarki nake," fuskarsa ɗauke da mamaki,

        Dariya tayi irin na gogaggun yan bariki, tare da juya idanunta, tace.
"Na'im baka da kirki, da ban kiraka ba, haka zaka wucce ko da yake kana tare da madam ɗinka ai dole ka manta dani"

           tana magana, idanunta nakan,matarsa da take ɗauke da baby, tana tafiya, sai surutu take tq zubawa ta ɗauka ita da shine.

         Gaisawa sukayi sosai nan yake faɗa mata, dalilin rabuwsda ita babu shiri, tayi mamaki nan itama ta faɗa masa, ai tabar gidan Umaima, kwana biyu kenam.

        Suna tsaka da musayan nombe ta bashi nata har yakira, sai ga matarsa nan ta rufe shkurah, da masifa da bala'i inda take ce mata, karuwa kallon shkurah tayi a nutse tace.
"Insha Allah, sai na auri mijinki nan, ne zaki kirani da karuwa da tushe."

Dakyar aka rabasu, anan Anna tasan waye shkurah,

        Dan haka ranar ta faɗawa, Zubaida kome, har da fita wajen da sukayi,idan hankalinta yayi dubu ya tashi kuka ta zauna yi a ɗaki.

           ****
Kusan wata guda, kenan Maina yana, fama da ciwon cikin haɗi da aman jinin, sosai dakyar aka tura shi asibiti a Washington, a can ma, sai da yashafe kwana biyar kafin ya haɗu da wasu likitoti har, su biyu ɗaya indian ɗaya kuma china nan, suka dukufa, a nan aka gano an bashi gubane yasha dake asibitin na sojojjin U.s ne nan aka shiga, binciken wanda ya bashi guba,

       dakyar aka gano wanda ya bashi ta cctv, nan aka aika, aka kama shi ogansame.

Da aka fito da sakamakon, ya nuna maina yana ɗauke da cutarttuka har uku, ga lalacewar da mazakutansa yayi, ga hiv, ciwon sanyi ga ciwon hanta wanda giya ta lalata, kuma sun tabbarta ba zai sake, haihuwa ban dan kugunsa ma ta ɗauke wuta, baki ɗaya.

         Yayi dogon jinya har na kusan wata biyu, sannan ya haɗo kayansa bayan anyi masa sallamar bangirma tare da makudan kuɗaɗe,

          Dakyar yake tafiya, dan sai da aka samashi wani karfe a baya, tun biyar na yamma ya iso, abuja, fita yayi ya nemi hotel ya sauka, maina yayi rantsuwa kaman, yanda mata suka sa mashi Ciwo, sai yashafawa, kowa dan haka ya shiga niman gidan haya, me kyau nan yasake buɗe sabowar duniya, inda aka shiga tsomawa, kowacce ciwo,

    ****
Chicago,
Alhamdulillah, anyi aiki cikin nasara, amma aikin farko, nabiyu, anyi mata cikin nasara na ukune yake cike da hatsari, kafin ayi aikin har umra ya tafi dan saura sati biyu.

        ****
A germany, kuwa an sallame su umma dan anyi aiki yayi, kyau dan haka suka dawo inda aka bashi sanda,
        ranar da ya dawo gidan ya cika,  da baki yan misau, har yan azare dan har da mommah tazo.

         ****
Kuka take kaman ana yankar namar jikinta, ta ɗago jajjayen idanunta, tace.
"Nana, da karuwa ya tafi fa, a bansan me zanyi nasame zuciyarsa ba, ina mahaukacin sonsa, ya zanyi kenan"

       hucci Nana tayi, sannan ta sake, gyara kwanciyarta, tace.
"Ehto shima,da gaskiyarsa nayin haka tunda ke baki da, hankali, yanzun ina Y'arki take ?"

       jefa mata tambaya tayi, hankalinta kwance, ɗago idanun tayi tana, kallon zubaida ganinta tayi lokaci guda ta kiɗime tare da tashin hankali.
Chapter 20 · 0% Book details