Sashe 2
Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da masifa wata mata tafito tace
"Uwar me kuke jirane da kuke tsaye kaman wanda aka dasaku maza kuwucce kafin na saɓa muku."
Daya daga cikin yaran ne yace
"Aunty Amarya kije kawae ay zata fito muna jiranta"
Daga kicin ɗin waje wata babban mata fara kyakyawa kana ganinta kaga bafulata doguwa me jiki tace
"Ayya Shkurah ba zaki fito ba suna jiranki me yasa kike hakane maza fito kafin nasa akira min bilal yazo yafita dake wallahi tunda baki jin magana Ubangiji ya shirya min ke shiryar addinin islam"
Fitowa tai sanye da doguwar riga da himar ɗinta har kasa tasaka nikka a fuskanta ɗaga nikka ɗin tai ta zabga musu harara sannan taja tsaki, unifoam ɗinta kalan marron ce haka masauran sai gashi ya dace da fatarta farace tass yar shekara sha bakwai yarinya me jida kuruciyarta da jin daɗi,
Kincin taje ta tsaya tana kallon matar sai tura baki take can da taga bata kulata ba dan aikin abincin dare suke ita da me aikinta ɗayyiba tana yanka mata vegetables.
Ganin tana ɓata lokacine tace
"Ayya Ummana zamu makara fa baki bani kuɗin tara ba kuma coki cokina ibon da eloka da alawar madara sun kare don Allah kice Adda Aisha taimin kinji" ta karshe maganar cikin sigar shagwaɓa,
Mikewa Ummanta tai ta ɗauki pose ɗinta ta ciro naira ɗari biu ta mika mata tace.
"Ke dasu kuraba"
tura baki tai ta amsa tace
"Mayu kawai daman kuɗin suke jira bani ba toh muje dangin kwaɗayi"
"Ubangiji ya shirya min ke Shkurah kuje karku makara " Umma tace masu,
Haka sukayi ayari sai makarantarsu amma kafin a isa sai da aka biya ta gidajen kawayenta har ɗaya daga cikin abokan tafiyar itama sa'a shkurah ce mai suna Rafi'a tace
" gaskiya kina da mugun matsala dalla malama zamu tafi ba zamu bi ko ina ba"
raba tafiya sukayi Rafi'a da ayarinta Shkurah da nata ayarin sai da suka biya ta gidan kawayenta sannan suka fito tare dake itace Ameera makarantar suna isa bakin gater tasa aka barsu suka wucce aji rafi'a da Salmah yar Maman suna waje ansasu wanke ban ɗakin makaranta,
Shkurah wacce sunanta Zainab, yarinya ce me matukar shiga rai gata da niman tsokana uwa uba, bata da kunya dan bata san tsoro ba amma tasame tarbiya sosai dan Umma tana da kokarin sosai dan ganin yaronta ya zama nagari ba nata kaɗai ba har na kishiyoyinta,
Umma wacce sunanta Habiba itace uwargidan Alhaji Sa'idu Hammayo, yan misau ne, sai me bimata Mama Rukayya sai me bin Mama Ummi Hauwa, sai Aunty Amarya Jamela daga mama har Ummi kansu a haɗe yake da Umma dan basu kishi da ita dan asalima ita take rike da yaran gidan sai Aunty amarya yar Kaltungo ce tana da zafin kishi gani take kaman Umma ta gama da yan gidan dan har mijin idan ya dawo daga kasuwa dan babban ɗan kasuwane a bauchi yana dawowa kafin ya shiga ɗakinshi toh ɗakin Umma yake fara zuwa sannan ya shiga ɗakinshi sai sauran matan da Yaran gidan su shiga sai gaishe shi.
Umma itace me yara manya Abubakar shine babba yana aiki a gidan raidiyon bauchi sai Fatima tana aure a C.B.N quarts sai Hamdiya itama tana aure a dutsen tashi, sai Bilal, yana service ɗinshi a jos yazo hutu karshen mako, sai Aisha ke binshi tana schl of Nursing shekaranta na karshe kenan, kuma ansaka aurenta nan da wata uku ita da ɗan Abokin babanta sai shkurah auta
Sai Mama tana da yara bakwai Khadija tana koyarwa a F.g.g.c Azare tana aure a can sai Fatima tana misau take aure itama tana aiki a asibiti, sai Safwan yana karatu kuma yana zama ashagon babanshi a central market, sai Hafiz , sai Salmah duk suna tare da Shkurah dan sa'anan juna ne.
Sai Ummi yaranta kanana ne sabida ita Allah be bata haihuwa ba sai yanxun dan an auro amaryarsu ma har ta haifi yara uku kafin ita Allah ya bata yaranta ukune Abdullah, Muh'd Aliyu,
Dan sai ynz Abdullahi zai shiga jss 1.
Sai Amarya yaranta bakwai Rafi'a itace babba kuma itace mace kaɗai sauran shidan duk mazane Nura ke binta sai Ishak, sai Khalid,sai Armaya'u, sai Usman shine karamin ɗanta.
Zaman gidan akwai haɗinkai Alhaji Hammayo yana da kokari akan yara amma idan yaga yaro xai nemi ɓata mashi suna to ba makawa koranshi zaiyi babu abinda ya dame shi kuma yana kashewa yaro kuɗi aduk abinda yake so matukar yaro yana da kokari toh zasu ɗinke dashi, Yaran Umma Allah yabasu baiwar ilimi shi yasa yake masifan ji dasu musaman Shkurah dan tuntana yar karamarta take da masifan kokari ga brain a boko da islamiyya sannan zakarace ta kasa dan sau biyu tana cin gasar alkur'ani ta kasa da kasa karkashin makarantar gwallaga shi yasa aka bata ameera, haka a boko ita ɗin Head girl ce, kuma ameerah a Mssn, duk da haka Allah yayi mata baiwar halitta ga nutsuwa idan kacire tsokana da rashin kunya toh Shkurah kan sai hamdalla
Suna tasowa suka dunguma sai gida suna zuwa daban unguwarsu dake akwai matasa a unguwar suka shiga mika mata gaisuwa bata wani kulasu ba dan Abdullah ne ya amsa yana musu dariya.
Suna wuccewa wani daga cikin yan majalisin yace,
"Gaskiya yarinyar nan Allah yayi halitta dan duk wanda ya aureta ya huta wallahi kune aka k'wara dan ranar nashiga gidan da safe tafito sanye da kayan barci riga da wando babu himar a jikinta wallahi sai da nashiga ruɗu dake kasan Ummansu tana da tsauri koranta tai cikin gida"
Dariya suka ɗauka yan wajen baki ɗaya suna yaba kyan suranta.
Shi yasa umma ta hana yaran gidan mata saka gyale sai Himar daga biki sai Sallah shima dan Alhaj hammayo yana saka bakine take barinsu, tunda Shkurah ta fara girma umma ta hanata saka wandon jins da body hook dan tana tsoron kar wani abu yasame shkuran.
Bayan sun shiga falon Umma taje ta zube tana nishi kaman wacce tai wani aikin kallon yayunta da suke falon tai ta kauda kai sannan ta maida idonta kan Umma da take rike da 40 Rabbana ɓata fuska tai sannan tace
"Ina tabinku kusaya min waya amma kunki har da Ummana kinki, Allah ko ku saya min waya ko nafara halin ɓera"
Dake tafi kusa da Abubakar rank'washinta ya xuba mata wanda yasa ta kwala kara tana rike da kanta
Kallonshi umma tai ranta a ɓaci amma tayi kokarin boye haka dan kar raini yashiga tsakaninshi da kannensa tace
"Yayi kyau baba wannan uban rank'washin ay sai ya juya min tunanin y'a ban hana hukunci amma banda rank'washi."
"Kiyi hakuri Umma wallahi autarki ce da kayan haushi saura wata nawa ta gama dolphin, kuma tasan idan tagama nine me saya musu amma dan niman magana wai zata fara halin ɓera a'a na gafiyane"
Sallamar Alhaj Hammayo ne ya karaɗe falon jin haka shkurah tasake buɗe babin kuka tana rike kanta da hanun ɗaya ɗaya hanunta tana yarfewa,
Sallamar suka asma, kujera ya zauna su kuma suka sauka kafet kusa da shkurah ya zauna ya rike hanunta yace
"Uwata me yasame kan kike kuka haka, sake kan nagani"
Hmm ba wani fa rankwashi bane, tsabagen shagwaɓe ce zalla ya janyo haka cikin kuka tace
"Yaya Sadeeq ne ya rank'washe ni akai dan nace a saya min waya ko na fara halin ɓera shine ya rank'washe ni kuma kan yana min zafi da ciwo dan ji nake kaman ba'a jikina yake ba, gashi ina ganin jiri"
Zarro idanun yan falon sukayi cike da mamaki dan ko minti biyar ba'ayi da farun haka ba amma tana cewa kanta kaman banata sannan jiri take gani, murmusawa Umma tai tace
" Auta karya fa haramune kuma masu karya yan wutane babu kyau dukduk nawane dukan da yayi miki bana son haka dan zan iya saɓa miki akan karya."
Lafewa tai a jikin Babansu wanda jin abinda umma tace ya hana shi magana yana murmushi yace
"Baba Habu ayi ta hakuri da kanen ko"
Hira suka cigaba dayi a hankali duk suka watse daga falon sai Shkurah da take kwance tai matashi da cinyar babansu
***
Bayan mashkur ya dawo daga aiki shiga ɗakinshi yayi yashiga fito da kayanshi zai bar gidan zai koma green house da yake g.r.a yasa aka kama mashi haya.
Ana tare💋
3/4/21, 9:43 AM - Ummi Tandama: *QADDARAR RAYUWATA*
_SHUKRAH_
Mai_Dambu
*page 3*
Yana kwashe kayanshi daga ɗakin yana kawowa falo sai da ya gama k'washewa tsab sannan yasa kai zai fita Maina yace
"Malam idan zaka kayi hakuri kayi, idan kuma kak'i wallahi xan bika har gidanka ni babu abinda ya dame ni kai kaji gurin"
Wai akace shiru ma, magana yanda kayan falon baza suyi magana haka ma Mashkur yaki kula maina har ya kwashe kayanshi ya har zai fita sai ya tsaya daga bakin kofar shiga falon yace
"Wannan matsalarka ce ba tawa ba sai dai kayi a hankali da fushin Iyaye, kuma bazan ɓoye maka Wallahi haɗa ka da za'ayi da Ubaedatu shine abu mafi muni dan har ga Allah bana son aurenka da Ubaedatu, dan nasan a dalilin niman matan banxa karka je ka ɗauko bala'i kashafawa yarinyar da ta tsare kanta kuma ta kame kanta, don Allah ya haramta mata saɓa masa"
Yana gama faɗin haka yafita yabar gidan baki ɗaya, duk da maina yaji zafin maganar,
mikewa yayi yafito yaga dagske ne Mashkur tafiya zayi ya barshi ai ko ba,syn kome yana tunatar dashi Allah,
ajiya zuciya yayi cike da jin haushin abinda ya aikata amma wani shashi na zuciyarshi tana bashi shawara yabi mashkur wani gefe na hanashi yayi da, shaiɗan yake masa huɗubar banza, dan ji yake yanzun yake da daman kawo mata cikin gidan any time abinshi,