Sashe 19
Kaddarar Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tsorace ya kai ayar maganar dan gani yake Umma zata rufe shi da duka, sai yaga akasin haka, fuskarta ce ta yawalta da farin ciki, haka yanuna masa, tayi na'am da zabinsa, albarka tasaka masa, sannan tace zata kira kausar ta faɗa mata, inyaso idan suka dawo, sai aje niman auren.
Zarro idanun yayi cikin jin kunya yace.
"Umma ban faɗa mata, ina s..."
Dakuwa tai masa irin zagin nan, a ware hanun ta nuna maka✋😜
(_I'm real miss my grand Mah yaseen irin zaginta kenan aware hanun a nuna maka akan fuska😹_)Ubangiji ya gafarta musu, da rahama,
Fita yayi yana dariya, tun lokacin da mommah tasan Umma tana nan bauchi, bayan mashkur ya sha dogon jinya yatashi a nan take faɗa musu,ai shkurah yar uwarsu ce, dan haka nan ma gidansune ko ba shkurah, toh ya ɗauki umma, a matsayin uwa dan tare suka sha nono,
A yanzun haka, ɗaukar lil shkurah yayi ya kawowa umma ta zauna a wajenta dan Mamanta bata wani kulawa da ita,
****
Washi gari...
Da safe wajen seven, mashkur yabar garin bauchi sai kaduna,
****
Garin kaduna,tsaye take rike da k'ugunta, tana kartawa wata yarinya rashin mutunci, akan ta kula mata saurayi cewa take.
"Yar iska, karuwa, banda rashin aji ina, zaki kula wanda yace baya sonki, ke wallahi nasake kamaki da abokina sai naci,"
Janta yake yana rarrashinta cire hanunta tayi tace.
"Don Allah sake nk, Manoor zan ci kaniyarta jaka kawai, me bin namiji"
Fincikota yayi da mugun karfi dake hill tasaka ai kuwa tayi tuntuɓe, ta faɗi, Ihuuuu tasaka tana yarfe hanunta, ita yarinyar kuwa da kawayenta suka kwashe da dariya,
Dake a bakin wani hotel suke sunzo wani party kawarsu tana birthday shine yarinyar taje wajen abokin Shkurah wato preety.
Shi kuma shigowarsa kenan hotel ɗin yazo kama masauki, yaga cincirindon matasa, maza da mata, gashi sai dariya suke ta kyalkyalewa.
Faɗuwar be dameta ba, kaman dariyar da suke mata, manoor yayi-yayi ta tasha amma taki dan kafarta gocewa yayi, kuka take dan har muryarta na tashi, zuwa yayi ya wucce amma sautin kukan ya daki zuciyarsa, wani bak'on al'amari me ɗauke mamaki ya shige sa,
Runtsa idanunsa yayi ya wucce,
Cikin muryan kuka, tace.
"Fancy idan kika sake na tashi wallahi zan nuna miki Wacece Preety,salin alin kibar nan if not,"
Cak, numfashinsa suke shirin barin gangan jikinsa,bugun zuciyarsa ya tsananta, brain ɗinsa ya ɗauki ɗume, a hankali ya iso inda ta maida masifarta kan Abokinta, tace.
"kawucce ka bani guri, i hate you, kaje kukarata banzaye kawai kuma Allah ya isa banyafe ba karyani da kayi."
Haushine ya rufe, manoor ya ɗaga hanun zai ɗauketa da mari, rike hanunshi Mashkur yayi, sannan ya girgiza masa kai yasake hanun, durkusawa yayu a gabanta yasa hanun ya ɗaga kafarta, ya cire takalmin, ya kama kafar ya juya dakarfi sannan yaja, har sai da yayi kara.
Rike hanunsa tayi tace.
"Dan kaunarka da iyayenka karka sake jan kafar wallahi, zafi yake min,"
Kallon cikin idanunta yayi, sannan yaja kafar itace, ko mai kama da itace,
ihu take tsakaninta Allah, sau uku yaja kafar sannan ya mike, yace.
"Zaki iya tafiya ma yanzu,"
Mikewa tayi, cikin rashin sa'a ɗaya takalmin dake kafarta ya sake tankwarawa zata faɗi, maza yayi ya tareta yakince shi tayi ta tashi daga jikinsa tana, me wurga masa kallon banza, ba sannun ba nagode tasaka takalminta tabar gurin kallon kayan jikinta yayi, yaga daga ita sai wani guntu riga iya cinya orange takalmin da jakarta silver, haka yan kunenta ma haka,
A hankali yace.
"No ba ita bace, shkurah ta jima da mutuwa, ba a taɓa tafiya a dawo ba, dan haka nasan ita ta tafi, kama ce kawai
*Ina yinkufa*💋
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
MAI DAMBU CE*
*Page 16*
Kamar yanda ya barta, haka yazo yasameta.
Wucceta yayi ya buɗe, kofar sannan ya juya gareta ganin yanda kanta ke tirirrin hayaki. yasa ƴa tsuke fuskarsa yace.
"Muje, ko."
Ganin babu wasa, a fuskantsa yasa ta biyo bayansa tana,kunkuni cike da rashin kunya, shareta yayi ya buɗe mata gaban, motar tashiga hotel ɗin da yake, ya kaita.
Suna shiga ya shige cikin ɗakin ya barta a falo, files ɗinta ya ajiye, sannan ya shiga banɗaki sai da yayi wanka, da alola sannan yafito ɗaure da towel karan wayarsa yaji, a falo yafito da sauri,
tana zaune kanta a sunkuye, tana sake nazarin maganar da Umaima ta, faɗa mata tana cikin tufka da warwara, ko karan wayar bata ji, ba sai da yazo kusa da ita, a razane ta ɗago kai kare masa kallo tayi, ganin yanda ƙiran jikinsa yake, a murɗe ko ina yake, da sauri ta sunkuyar da kanta,
Tana mamakin, mutum sai kace ɗan ww raw, rufe, idanunta tayi, gam tana.
Shikam ko a jikinsa, ɗaukar wayarsa yayi ya, koma ɗaki yana amsawa, koda yagama wayarsa kayan barcinsa yasaka sannan, ya ɗauki files ɗin yana dubawa, nata yafara dubawa, sannan ya koma kan ɗayan, kusan raba dare yayi yana, nazarin ta ina zai fara taimakonta,
Sai wajen karfe biyu, saura ya kwanta, bayan yayi sallar nafila,
****
Shirin tafiya, germany su Umma, suke ba ji ba gani, dan har angama, musu kome natafiya, saura ranar tafiya, kawai.
Zaune, take a gaban Alh hammayo, kallonta yayi cikin nutsuwa, yace.
"Habiba, ina jin wani bakon yanayi, a jikina,
Murmushi tayi, cikin sanyi rai tace.
"Eh toh, zan iya cewa ko dai za ayi nasarane a aikin da za'a maka, dan nima, ina jin karshen zamanka, akan kujera yazo."
Shiru yayi, zuciyarsa na tuna masa, wani abinda ya faru a baya, rintsa idanunsa yayi, cike da jin zafin kansa har yanzun nadama yake, mara amfani "ina da hanun agogo zai juya da na gyara, kuskurena, da na aikata"
Duk ya zata, a zuciyarsa yake faɗar haka, sai da tadafa gwiwarsa, tana girgiza masa kai da ya daina, faɗan haka. K'walla ce mai zafi ya zubo daga, idanunsa ya sauka akan, hanunta,
Hankali, ta fara magana cikin nutsuwa tace.
"Ka daina, jin zafin kanka, akan abinda, ya kasance kaddaranta ce, tazo mata haka bubu wanda ya isa ya sake mata, tunda haka ubangiji ya tsara mata, addu'a ya dace mu cigaba da mata, har muma, namu ya zo mana,"
haɗiye kukansa yayi, rike hanunta yayi, cikin nutsuwa yace.
"Habiba, ki barni nayi.kuka, tabbas nayi kuskure, sosai a rayuwata, ni dakaina na kori yar cikina a gida, bayan nagama kunyata,yau ga yanda *Makomata* ya koma, yau gani ina kuka, sabida *Tijaran* da nayiwa yar cikina, yau gani ina danasani keya ce,"
Kuka, yake sosai Allah sarki umma ɓoye nata karayar tayi ta, aron juriya da jarumta tarike hanunsa tace.
"Ubangijin, da yabamu ita ya azurtamu, da yara maza da mata, guɗa ɗaya, ya ɗauka fa, a cikin yaranmu, ka gode masa, tunda ya albarkaci rayuwarsu, Ubangiji ya bamu, hakurin rashinta, Allah yajinkata da rahma, ya kyautata karshenmu."
Jin jina, kai Mama tayi, cike sa tausayinsu tabbas suna cikin damuwa.
****
Washi gari....
Haɗa kayansa yayi tsab, sannan ya kalleta yace.
"Tashi muje, kuma wallahi na kika, kuskura nakaiki, inda zaki zauna, na same labarin kin fita, yawo ko wani gurin I don't care ,zan harbi goshinki, idan kuma kina musu, bismillahi, muje asibiti.."
Fita sukayi, yana narka mata kashedi, da masifa har suka isa, wani asibiti a cikin kadunan shashin likitar brain ya kaita, nan yayiwa, likitan bayani, sannan yazo ya shiga da ita, nan da nan aka shiga da ita cikin wani na'ura dogon bincike yakayi kafin aka samu,sakamakon bincike,
Fito da ita akayi, sannan likita ya kalle mashkur yace.
"Sir shin ita matarka ce?"
harara ya maka, masa sannan yace.
"In ba mata bace, matarka ce, zuwa mukayi ka duba lafiyarmu ba tambayar dangantaka ba"
rufe likitan yayi da masifa,
"Sorry, sir kawai nayi tambayar ne dan nasan ta yanda zan faɗa maka, halin da take, babbar matsalar shine ta manta kome, kuma wani ɓangare na brain ɗinta ya same matsala, idan aka ce za'ayi aikin cikin gaggawa, za'a iya rasata baki ɗaya, shi yasa na faɗa maka haka, kuma kasan yanayin k'asarmu babu cigaba, sai dai kuje Chicago, can ma bani da tabbacin nasara, dan halin da kwakwalawarta take ciki sai dai Ubangiji ya kawo mata agaji."
Rike kanshi yayi, cike da tashin hankali, abinda dr ya faɗa kaɗai ya isa yasaka mugun yanayi balle kuma halin da take ciki.
Hanun ya mikawa, likitan tare da godiya, sannan yafito daga ofis ɗin hankali, ya iso inda take, a tsaye janyota yayi ya rungumeta, idanunsa cike da k'walla,
ganin haka, tayi takokarin kwace kanta tana ture shi take, amma yaki saketa, wasu hawayene masu zafi, suke sauka daga idanunsa, sake k'amk'ameta yayi sosai.
Jin yanda zuciyarsa take bugawa tare da, nata yasa tayi lafe, a jikinsa cike da mamaki wannan al'amarin, saketa yayi ya riko hanunta, suka fita daga hospital ɗin zuwa basic na airforce dake cikin kaduna,
gidan abokinsa, Ya'u tilde fulani, nan ya kaita, da sallama suka shiga gidan, zama sukayi a kujera, nan suka gaisa da matar Ya'u me suna Anna, kallonta yayi, yace.
"Madam ina, Y tilde yake na kawo, bakuwa ce ta zauna nan da kwana biyu, zan dawo na ɗauketa."
Murmushi Anna tayi cike da murna tace.
"Ayya baya nan, ya fita ɗazun sannun da zuwa, yar uwa ya sunanki."
mikewa yayi, ya zuba hanunsa yayi cikin, aljuhun wandonsa idanunsa nakan shkurah, murmushi yayi sabon kaunarta, da sonta suna figarsa yace.
"Sunanta, Shkurallah Anna ga kuɗi idan Y tilde yazo don Allah ki ruke shi, kuje ku zaɓa mata kayan sawa, pls zan kirashi na faɗa masa."
Kuɗi ya mikawa, shkurah karɓa tayi, tana kallonshi ido ciki ido, kaifen idanunshi ne yasa ta kauda kanta, murmushi yayi cikin nitsuwa yace.
"Kina da matsalane, karki sake kice, xaki fita daga nan gurin dan akwai masu tsaron kuma ma'aikatane, matukar kika ce zaki gudu, zasu harbi kafarki sannan idan kika ce zaki kira wani toh zasu masa, dukar kawo wuka,, karasawa yayi gabanta sannan ya tsuguna yana, kallonta sunkuyar da kanta tayi sannan yacigaba da cewa.
"karki manta *u 're belong to sameone, duk wanda yayi yunkurin zuwa gareki, hmm"