Sashe 9
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwanta, ta dan lumshe ido ta bude snn ta bude takardar tana kallon cntent dinsa "Ni Aliyu ynxu na fara aurenki Fateema, ke din bnxa baki isa kice na sake ki ba tare da na sa kaina ba, amma fa ban tilasta ki dole sae kin dawo gidana ba kiyi ta xama a gidanku don baki da amfani a gu na dake da rashinki duk daya ne a gurina, kuma muna nn da knki xaki kwaso kafafuwarki ki xo ki same ni, wawiya kawae Jahila," inteesar ta dafe kanta hawaye ya cika idonta "Allah ya isa bata yafe masa ba kusantarta da yyi daxu, ita da tasan abinda ke takardar nn da baxata fara xuwa gidansa ba, ta fada kan gado tana hawayen takaici, ita ko xata yi maganinsa. Aliyu na fitowa daga bathroom ya nemi Inteesar ya rasa duk ya rikice hankalinsa yyi mugun tashi, Allah dae yasa yarinyar nn ba gida ta wuce ba, abinda ya fada knn a xuciyarsa, yyi sllh da kyar snn ya shirya cikin three qtr da fara shirt ya dauki makullin motarsa ya fita daga gidan, karfe shidda ya isa gida, ya tarda mum dinsa a tsakar gida xaune da umma, ya xauna kan wani dan dakali ya gaishesu, Hajiya tace "son yana ga duk ka rame baka da lfya ne," ya dan sauke ajiyar xuciya yace "lfyata lau," umma tace "to ynxu me ka xo yi gida kai da sae muyi wata bamu ganka ba," Hajiya tace "shi dae na gani, daga ina kke ynxu," ya mike yana ma umma wani irin kallo yace "don naxo gidan ubana shine laifi," bae jira me xasu ce ba ya dan yi tsaki yyi sashinsa, khadija ya kira a waya ta shigo sashin nasa yace "khadee yarinyar nn ta xo gidan nn?" khadija ta dan tabe baki tace "ehh ae dama tana nn, ynxu ma inna ta kira ya Haisam wae ya xo ya rakata asibiti ayi mata wankin ciki," ya yo waje da ido ya mike tsaye da sauri yace "wani cikin, ina Haisam din," khadija tace "ae bae dawo ba," ya girgixa kai cikin tashin hnkli yace "tafi kawae," ta juya ta fice, baya san mum dinsa ta xargi komai shiyasa bae nufi bangaren inna ba ya shiga nasa, ya dan leko ko suna nn, yaga kuwa suna nn xaune har lkcn, yyi tsaki ya koma. Sae da aka kira Maghrib snn duk suka shiga sashinsu, yyi alwala ya fito ya tafi masallaci, bakwae da kusan kwata ya shigo gidan ya nufi bangaren inna, a hanya suka hadu da Momyn Inteesar ya kauda kansa da sauri kmr baxae gaisheta ba har ta wucesa snn yace "ina yini," bata ko kalli inda yake ba bare yasa ran xata amsa, yyi murmushi ya isa kofar falon inna xae yi sallama ya fasa, ya je kusa da window yana lekan falon, inna na xaune tana dama fura tana ta xuba da kursum dake kwance tana karatun Novel, inteesar kuma ta fito daga daki knn ta durkusa kusa da inna tace "inna xuge min xip," inna tace "yau naga jaraba, me kuma xakiyi ba daxun nn kika yi wanka ba," inteesar tace "ni dae ki xuge min," inna ta tabe baki ta xuge mata, inteesar kam sae bin falon take da kallo, wayar kursum yyi kara ta mike tace "inna sae da safe," ta fice daga falon saurayinta ne ya kirata, inna ta tabe baki tace "wnn mummunan saurayin naki me shegen rowa da baya shigowa gaida mutane," ihu suka ji kursum ta kwala ganin Aliyu da tayi jikin window ya galla mata mugun harara ya daura yatsunsa a labbensa alamar tayi shiru, da sauri inna tace "menene" kursum tace "mage na gani," snn tayi gaba da saurinta. Inteesar ta mike bayan inna ta xuge mata xip din ta cire doguwar rigan jikinta ya rage daga ita sae undies, inna tace "bokiti na waje kisa hijabi ki dauka, da na ce kursum ta shigo maki da shi, inteesar ta sa Hijab dinta ta nufi bakin kofar xata je dauko bokiti . .Inteesar na kaiwa bakin kofa tayi still kmr me tunanin abu, inna tace "me ya faru," bata dae ce mata komai ba amma ita kamshin turaren Aliyu take ji kuma ssae, to duk yanda aka yi yana tahowa ne, hkn yasa ta ki fita, shikam kallonta kawae yake yana murmushi ya gane me yasa ta tsaya, ya karaso bakin kofa cikin sanda ya bude kofar da sauri ya fixgota ya fito da ita, ta fasa ihu a tsorace hka ma inna da tayi waje da gudu ita ma, tana cewa"na shiga uku waye wnn," janta ya shiga yi tana nokewa cikin kuka tace "wayyo inna kice ya kyaleni," inna ta shiga binsu da gudu tana cewa"lahh yau naga iskanci ina xaka kai min ita don uwarka, Bukar Bukar," ganin inna tara masa jama'argidan kawae xata yi a tsakar gida yasa ya sake ta tun kan su karaso tsakar gidan, ta karasa gun inna da gudu tana kuka, inna na nunasa da dan yatsa tana kakkane ido tace"Aliyu ka fita harkata Aliyu ka fita harkata, wae shin ni kakar kace xaka dinga wasa da hankalina hka ko yaya ne," ya harareta ya xo ya wucesu yyi bangarenta, cikin daga murya tace "Wllh tllh kar ka shigar min falo, xan fa tara maka jama'ar anguwar nn da daddaren nn," dariya kawae yyi ya shige falonta abunsa, inna tace "maxa je ki falon Zainabu kiyi xamanki," inteesar ta make kafada tace "ni baxan je ba," inna tace "to mu xaunamu jira ubansa a nn," jikin wani flower ta ja ta suka xauna wae suna jiran Abba, Haisam ya shigo gidan yana kallonsu da mamaki yace "me kuke yi a nn inna," tace "yo wancan katon bnxan ne ya shigo mana falo ba dole mu fito mu bar masa ba, Bukar nake jira yaxo ya fidda min shi," Haisam yyi dariyar takaici yyi bangarensa kawae . A wani cafe taga Haisam yyi parkin, tace "ya Haisam me xa muyi a nn," ba tare da ya tanka mata ba ya bude mota ya fita ita ma ta fito, sae da suka shiga cafe din snn yace "ko baxa kiyi post utme bne," tace "ohh na manta, a nn xamuyi registration din" yace "ehh," nn suka gama komai cikin minti ashirin snn suka tafi banki ta jirasa a mota ya biya kudin registratn din ya fito, taga sun kama hanyar gida, a hankali tace "ya Haisam asibitin fa," bae kulata ba ya ci gaba da tukinsa har suka isa gida, ranta yyi mugun baci, yana gama parkin ta bude mota tayi cikin gida, ya bita da kallo ya girgixakansa lallai Inteesar ta girma, tana shiga falon inna inna tace "ya har kun dawo, amma abun ba wuya, amma bbu xafi inji dae," inteesar ta xauna ta rungume hannayenta fuskarta a tamke tace "kokai ni ma yyi," inna tace "sbda me, ina kuka je to," inteesar ta tabe baki tace "wae wani registratn ya kai ni," inna tace "kyaleni da shi," snn ta mike ta fice a fusace tayi bangarensa, ranta a bace ta dawo tace "ki rabu da yan iska so kawae suke ki mutu da dattin ya ya a cikin ki, yara duk sun bi sun rainani don ina wasa da su, ki rabu dasu kawae gobe da sassafe xan rakaki muje a wanke maki, tunda dae ni ba nakasashiya bace bare wani ya kawo min rainin wayo don na aikesa. Washegari da safe Abba ya aiki kursum ta kira masa Inteesar, inna tace "me xata yi masa da sassafe hka," inteesar da gabanta ya fadi tana kallon kursum tace "ni kuwa," kursum tayi tsaki tace "ni," snn ta fice, inna tace "maxa saka hijabi muje," inteesar ta dauki Hijab dinta inna na biye da ita a baya suka kama hanyar falon Abba, suna shigowa Abba ya hade rae ganin inna a bayanta, inna ta shigo falon ta hakikince kan kujera tace"kace a kira maka Inteesar Bukar, ga ta nn" Abba yace "to fisabilillahi baaba don nace a kira min ita sae ki biyo ta, wae meyasa kike yin hka ne baaba," inna ta mike ta marairaice tace"Allah ya baka hkuri," snn ta fice daga falon kmr xa tayi kuka, yyi tsaki yana kallon inteesar yace "daga yau bana son kina kwana a bangaren inna, kina ji na," ta sunkuyar da kanta ta kasa cewa komai, ganin yy shiru yasa ta gaishesa a sanyaye, ya amsa snn yace "fateema kinje walakanta abinda Allah ya baki sae ga shi kuma ya nuna maki ishara, nakan yi mmkin sauyawan ki lkci guda Fateema, ynxu abinda nake so dake shine ki koma gun ummar ki ki xauna bana son xaman ki tare da inna, snn wani asibiti da take cewa xata kai ki kar ki kuskura don ciki na nn jikin ki," inteesar ta dago a sanyaye tana kallon Abba gabanta na faduwa, hawaye ya cika idonta, wani cikin kuma bayan ta xubar, Abba ya katse mata tunani ta hanyar cewa "jiya Aliyu ya shigo ya sameni ya kuma badahkuri akan yana son ki koma dakin ki, though ban nuna masa na amince da hkn ba don ina son na fara jin ta bakin ki, kina sha'awan komawa dakin ki?" inteesar ta share hawayen da ya gangaro mata tace "Abba don Allah don Annabi ka sa shi ya sallameni, ni bana son auren kuma ka yi mani adalci abba," Abba yyi shiru yana kallonta snn yace "to kiyi hkuri ki bari har sae kin sauka lfya, na maki alkawarin xan sa ya baki takardarki ko yaki ko yaso," muryarta na rawa tace "ngdd Abba," Abba yace "kya iya tafi amma bana son xaman ki tare da inna, ki koma gun ummanki ynxun nn kuma," kai kawae ta gyada masa ta mike xata fita, Aliyu yyi sallamaya shigo falon, ta hade rae ta bi ta gefensa ta fice, ya bi ta da kallo snn ya xauna inda ta tashi, ya gaida Abbansa, Abba ya amsa yana duba newspaper, yyi shiru na dan lkci snn a hankali yace "Abba kayi mata magana," Abba ya dago yana masa mugun kallo yace"wani maganan xan mata," Aliyu ya sunkuyar da kansa bae ce komai ba, Abba yace "ae ni