← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 28

Sashe 5

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 1 min read

daga hannu xae mareta to ni ban manta ba, kuma har gobe baxan manta ba, ban san me muka yi masa ba, duka bbu wanda ban sha a hannun Aliyu ba, idan ba a manta ba wani rashin lfya da nayi na kwana da kwanaki shi shine sanadin sa, amma ban fada ma kowa ba, har ka hada mu aure Abba, kuma tunda ka hada mu abba ko sau daya ban taba jin ddin xaman gidansa ba, sae nayi sati biyu ban daura idona a kansa ba, bae san ci na ba bae san sha na ba, kullum a wahale nake cikin gidan, to a hka yake son na haifa masa yara, wllh Abba bana sonsa ka taimakeni kasa ya bani takardata ynxun nn, biyayya kawae yyi maka yake xaune da ni gida daya a matsayin matarsa," ta fashe da matsanancin kuka takasa ci gaba, tun da ta fara magana Aliyu ke kallonta baki bude.
Chapter 5 · 0% Book details