← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 28

Sashe 25

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta turasa daga jikinta tace"bbies suna kuka" ya fada gefen gado ya kwanta yana mayar da numfashi yace "ni ke na sani ba bbies ba," ta hade rae tana kallonsa tace "tunda kaga yaran nn baka taba daukarsu ba, sae naga kmr baka sonsu," ya juya yana kallon yaran da suka xama wasu manya abun sha'awa wata daya da haihu, bbu abinda suka bari nashi kmr an tsaga kara, ya dan yi murmushi ya kwasosu ya xuba su jikinsa 4 d first tym, yana kallon inteesar yace "da haushinsu nake ji bbyna sae naga kmr sune suka cutar min dake suka baki wahala" inteesar tayi shiru batace komai ba don har lkcn bae san safeena bace tayi mata asiri wae kmr ynda Hajiyrsa da inna ke fada. Da kansa ya ciro masuabincinsu yana kallon cikin idonta ta kauda kanta sakamakon wani yarr da taji, ya rungumeta ta baya ta rike Hassan din da ya daura mata a cinya, dayan kam ya hkura yyi shiru, da kansaya shiga basa nonon ta bayansu, yana kissin din wuyarta ta turasa da kyar ta kwace breast dinta tace "ka bari kar ya kware," ta rungume danta ta shiga basa nonon a nutse. Yyi tagumi hannu bibbiyu yana kallonsu yana murmushin da shi kansa bai san dalilin ba . ... Ranar da xasu bar india inteesar nata shirya kayan bbies din da Anty tace ta hada gaba daya su tafi dasu don da bata yi niyyar su dauki ko wani kaya ba, Aliyu ya fitada Abban Najeeb da ya taso tun daga Nigeria yaxo india sbda shi kuma tare xasu bar india ranar, inteesar ta gama shirya kayanta da na bbies gaba daya da na Aliyu, suna kwance kan gado suna ta rigima duk sun isheta ita kam tana ganin kkrin Anty da bata gajiya da su, gashi bata iya daukansu gaba daya lkci daya ba don nauyinsu tubarkallah in ka gansu kmr yaran da suka yi wata uku, Hassan ta fara dauka xata kai ma Anty kafin ta dawo ta dauki Hussainin ta duba daki bata ga Anty ba hkn yasa ta sauko xuwa falon, Anty na xaune da bako a falon, ta karasa cikin falon da sallamarta kmr xata yi kuka tace "Anty ni wllh yaran nn sun isheni sae suyi ta kukan karya suna damuna kuma ba yunwa suke ji ba," Anty tayi dariya ssae ta karbeshi daga hannunta tace "ni basu isheni ba da ma ki bar min su wllh," inteesar tayi dariya ta juya xata je ta daukodayan suka yi ido hudu da wani mai kama da Aliyunta a xaune a falon, ta kasa daina kallonsa, he looks familiar, ta dauke kanta da sauri xata bar wajen taji yace "fateema" da mamaki ta juya tana kallonsa, sae a snn ta tuna sa, ofcourse Dr din da yabata maganin cire ciki ne a Nigeria, gabanta yyi mugun faduwa, ta bar falon da sauri, Anty ta shiga cewa "A ina kasanta Sadeeq," ya bita da kallo har tabace masa snn yace "Anty ina kika san yarinyar nn,"inteesar bata sake saukowa ba har ya bar gidan gabanta sae faduwa yake, Anty ta shigo dakin tana kallonta ta xauna snn tace "meyasa kika yi hka Fateema," inteesar ta sunkuyar da kanta sae hawaye, Anty tayi shiru snn tace "to Allah shi kyauta ya kuma yafe mana kurakuranmu, Sadeeq kanina ne uwar mu daya ubanmu daya, a Nigeria yake aiki, yyi min bayanin komai," inteesar ta share hawayenta tace "baxan ma sake ba Anty, ki basa hkurin karyan da nayi masa nasa ya aikata abinda bae dace ba, duk da gashi at lng lst sae da na haifesu," Anty ta rungumeta tace "shknn ya isa fateema ki daina kuka, nima nayi masa fadan abinda yyi bae dace ba," kai kawae inteesar ta gyada mata ta dauki Hussain ta fita tana cewa shima yau xae koma Nigeria jirgi daya xamu shiga idan Allah ya yrda. Ranar lahadi karfe goma saura su inteesar suka sauka kano daga lgs, a airport suka rabu da Abban Najeeb, Sadeeq ma daga nn suka rabu bayan yyi ma Aliyu alkawarin xae kawo masu visit, shi yyi ta rainon Hassan a jirgi yaran sun shiga ransa ssae, inteesar tayi masa gdya ya shiga taxi ya wuce, Haisam ne yaxo daukansu daga airport, ya gaida abbanmu cikin ladabi snn ya gaidaAnty, inteesar ta gaida shi tana murmushi ya juya yana hararan Aliyu dake murmushi suka kama hanyar gida gaba daya, falon Abba Abbanmu ya sauka, inteesar da Anty kuma gun inna suka sauka Hajiya tayi welcmin dinsu ssae ta rasa inda xata sa inteesar da ya'yanta ita ta hada masu breakfst aka kai ma Abbanmu nasa can falon Abba, inteesar da Anty suka yi tare, inna sae xuba take masu ta rasa inda xata sa bbies da suka xama kmr wasu yaran larabawa don kyau, momy ta xo tayi masu sannu daxuwa cike da fara'a mai sunanta na nane da ita, bata yi wani miss din iyayen nata ba, yarinyar ta rungume inteesar snn ta rungume uwarta tana yi masu sannu da xuwa ta dauki twin, Anty Nafeesa ma ta xo yi masu sannu da xuwa baki har kunne, karfe biyar na yamma gaba daya suka hallara falon Abba don Anty sunce ranar xasu tafi kaduna don suna da gida a can, har dasu inna gayyar sodi tunda ba'a gayyace ta ba, inteesar na dakin Aliyu lkcn kursum ta kwankwasa tace Abba na kiransu, a tare suka shiga falon sae kunya ya kama inteesar taxauna gefen Anty, shi kuma ya xauna gefen Haisam,Abbanmu yace "ina twins suke," inteesar tace "sunagun momy," Abba yace "ina momyn take je ki ki kirata," inteesar ta mike ta fita xuwa ta kira momynta, ta gama shirya yaran knn ta shigo tace"momy Abba na kiranki," momy tasa hijab ta dauki daya ita ma ta dauki dayan suka fito tana cewa"momy ihsaan fa wae," momy tace "tana gidan Zainab anjima xasu xo da daddare, ita ma laulayi take," inteesar tace "Allah sarki Zainab, Allah ya bata lfya," inteesar tayi sallama ta shiga falon hka ma mmy, cak momy ta tsaya daga bakin kofar idonta a kan Abbanmu da shima nasa idon na kantamurmushin da yake dauke da a fuskarsa sakamakon hiran da suke yi da Abba ya bace nn da nn, ya mike tsaye da kyar yana kallonta cikin wani irin yanayi yace "Zai zainab," nn da nn hawaye ya cika idon momy ta juya da sauri ta bar falon, Abba ya mike yana kallonsa da mamaki, da kyar dae yace"Alhaji umar ina kasan Zainab din," Abbanmu da ya rikice lkci daya yace "wllh wllh matatace," ya juya yana kallon inteesar, da sauri ta mike ta fice daga falon, Abba yace "a ina ta xama matarka" Abbanmu ya girgixa kai yana kallon Anty dake kallnsa da mmki yace "matata ce wllh" inna ta mike tayo waje da ido tace "yau naga tsiya a ina ta xama matarka ni Rahmatu, Bukar ina Kaso wanna tabbaben. Inteesar_____2*16 . Khaleesat Haiydar . Abba ya juya yana kallon inna don takaici ya ma rasa me xae ce mata, ita ko ta dage sae an gaya mata inda aka samo Abbanmu, a fusace Anty Nafeesa tace "don Allah idan baxa kiyi shiru ba inna xa mu bar maki falon nn, haba don Allah" shi kam Abbanmu kallonta kawae yake daga tsayen da yake, Abba yace "to Alhaji Umar ae bayani xaka mana ta ynda Zainab ta xama matarka," Abbanmu ya koma ya xauna ya kasa cewa komai har lkcin idonsa na bakin kofa kmr xae bita, sae da Abba ya kuma maimaita masa tambayar snn a hankli yace "matata ce," a fusace inna tace "yau naga abinda ya isheni don Allah a fitar min da wnn mutumin na daina ganinsa," Abba ya hade rai yace "don Allah baaba ki fita ki bamu waje, dama bbu wnda ya gayyato ki nn," ya maida dubansa ga Abbanmu yace "to ae bayani xaka mana," Abbanmu ya dan yi shiru snn yace "matata ce kusan shekaru sha takwas da suka wuce baya," kowa yyi shiru yana kallonsa, Abba yace "to me ya raba ku," ya girgixa kai yace "wllh bamu rabu ba," Abba yace "a wani garin kuke lkcn tana matarka," Abbanmu yace "Misra," Abba yace "to me ya dawo da ita Nigeria," Abbanmu yyi shiru na dan lkci snn yace "wllh nima ban sani ba," Anty ta mike ta fita waje, Abba bae kuma cewa komai ba ya juya yana kallon inna da ta cika tayi fam sae huci take, Abba ya mike yace yana xuwa ya fita, a daki inteesar ta tarar da momynta xaune tana kuka, ta sulale gabanta xuciyartana bugawa tace "momy waye shi," sae da momy ta dau lkci snn tace "shine mahaifinki inteesar," inteesar tayi shiru hawaye na bin kuncinta tana kallon momynta da kyar tace "shine Abbana," momy ta gyada mata kai, inteesar ta fashe da kukan da bata san dalilinsa ba, kukan farin ciki ne, na bakin ciki ne ta kasa ganewa, ynxu Abbanmu shi ya haifeta, sallamar Anty yasa gaba daya suka juya sun kallon bakin kofa, har daki ta shigo ta xauna tana kallon momy tace "kiyi hkuri Zainab, nasan da lbrinki da ddewa, amma karki ga laifin Umar, kullum kina ransa, kuma bbu inda bae shiga ba don nemanki though nasan ba lallai ki yrda da abinda nake gaya maki ba," momy ta kasa ce mata komai inteesar kam sae kuka take, Anty ta rungumeta tace "Allah sarki inteesar dama yace min yana ganin Zainab dinsa a idonki," Abba yyi sallama ya shigo falon snn ya karasa cikin dakin, mikewa Anty tayi ta ja inteesar suka fita, falon ta mayar da ita Abbanmu sae kallonta yake da ganinsa kasan yana cikin damuwa a lkcn, inteesar ta kasa daga kai ta kalleshi sae hawaye take, Aliyu ya girgixa mata kai alamar ta daina kukan, inna ta tabe baki tace "to yau dae xan ga karshen wnn tsiya," bbu wanda ya tanka mata a falon, bayan kmr minti goma Abba ya dawo falon da momy, Abbanmu sae kallonta yake, Abba ya juya yana kallonsa yace "to ynxu Alhaji Umar ya kke son ayi don dae ynxu Zainab matata ce," inna tace "ya ko xa'ayi," da sauri Abbanmu yace "ni
Chapter 25 · 0% Book details