← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 28

Sashe 24

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

.. Da yamma inteesar da Abbanmu suka kama hanyar asibitin da Aliyu yake bayan sun huta can gida, a motar Abbanmu suke tafiyar sae bin ko ina take da kallo india yyi mata kyau ssae, Anty na gida da yan biyu don xaxxabi ssae suke tun bayan saukansu da safe, suna isa asibitin gaban inteesar ya shiga faduwa suka yi parkin, suka fito Abbanmu ya shiga kiran Anty Nafeesa kmr ynda Abba yace masu, ta fito da sauri ta rungume inteesar tana hawayen murna ita ma kukan ta fara yi, a hka ta jata suka shiga asibitin, Inteesar taje da gudu ta rungume Haisam da hawaye ya cika idonsa ganinta ya ma rasa me xae ce, da kyar ya iya cewa "ina yaran inteesar," ta goge hawayen fuskarta tace "suna gun Antyna," ido hudu suka yi da Hajiya dake rabe wani lungu kmr marainiya Hajiya ta taso tana hawaye ssae ta rungume inteesar ta kasa cewa komai, kuka ssae inteesar take, murya na rawa Hajiya tace "ki yafe mani inteesar ba don halina ba," kasa cewa komai inteesar tayi sae gyada mata kai take, Haisam ya gaida Abbanmu dake tsaye, hka ma Anty Nafeesa da Hajiya duk da basu sansa ba suka basa kujera ya xauna, inteesar sae kalle kalle take, taji ba a ce mata komai kan Aliyu ba, cire kunya tayi tana kallon Haisam a hankali tace "ya Haisam, ya Aliyu fa," ya dan yi shiru snn yace "xaki gansa akwae likita a dakin ne ynxu," ta gyada masa kai jikinta a sanyaye, Anty nafeesa tace "ina yaran inteesar, Abba yace da su kuka taho" inteesar tace "suna gun Antyna a can gida," bbu wanda ya sake cewa komai cikinsu har likitan dake dakin ya fito, Haisam ya mike ya bisa da turanci yake tambayarsa xa a iya shiga a gansa, likitan yace xa a iya shiga amma kar wanda yaje kusa da shi," inteesar ta mike da sauri gabanta na faduwa nn da nn hawaye ya cika idonta, tayi hanyar kofar Haisam ya dakatar da ita, da kyar ta juyo tana kallonsa, Haisam ya karasa yace ta koma baya, ba dan ta so ba ta koma baya, ya bude kofar dakin a hankali yana leka, yana durkushe kansa a kasa kmr me karatu, Haisam ya tsaya daga bakin kofar yana kallonsa, Anty Nafeesa sae lekan dakin daga waje take hka ma Hajiya duk suka ki shiga don uban mutane yake ci, Abbanmu xae shiga Haisam ya dakatar da shi, inteesar sae kuka take a hankali, gabanta na faduwa tana kallon Haisam tace "ka bar ni na shiga ya Haisam baxan je kusa da shi ba," Anty nafeesa ta girgixa kai a tsorace tace "A'a ki gansa daga nn kar ki shiga," kasa daurewa tayi ta karasa cikin dakin tana kuka ssae ta tsaya dan nesa da shi tana kallonsa, har lkcn bae dago kansa ba, kafarta ya kasa daukanta ta durkushe wajen tana kuka tana kiran sunansa, hajiya ta dage sae cewa take Haisam ka fito da ita, tun da ya shaketa take tsoron ganinsa bare xuwa kusa da shi, Inteesar ta rarrafa ta karasa dab dashi jikinta na rawa tana kallonsa, Haisam da Anty Nafeesa suka shiga kiranta ta fito amma ina, dagowa yyi yana kallonta ta tsorata ssae ta fara komawa baya ganin yanayinsa, yyi wani irin kara ya mike tsaye ya fixgota ya shaketa ta fasa ihu ta kankamesa a tsorace jikinta na rawa ta shiga kiran sunansa, da gudu Anty Nafeesa taje kiran likita a rikice, Hajiya kam sae kuka take tana cewa ku fito da ita, Abbanmu ya karaso cikin dakin da sauri hka ma Haisam, kkrin fixgeta daga jikinsa yake a fusace amma ya kasa tana jikin nasa ya buga su da bango a tare, kuka take ssae tana kiran sunansa, amma ina yyi wani irin kara hade da kiran sunanta ya fixge ta daga jikinsa ya wurgar da ita, ta buge da bango ta sulale kasan dakin, tangal tangal ya shiga yi a dakin kmr mashayi yana kallonta, ya karasa kusa da ita da kyar yace "fa fateema fateemaaa," yyi wani kara ya sulale wajen shima a sume. Likitoci suka shigo dakin da sauri suka yi kansu, bata suma ba amma taji jiki, sae masifa likitocin suke masu suka hau kansa, duk ynda aka yi da inteesar su wuce gida da Abbanmu kin wucewa tayi ga wani shegen ciwo da kanta yake, har dare suna asibitin da Abbanmu, karfe sha biyu na dare tana jikin Anty nafeesa tana bacci, Abbanmu na xaune da Haisam, Hajiya na durkushe a kasa wani likita ya shigo dakin da sauri yana tambayar wacece fateema, bacci inteesar take amma da sauri ta mike tana kallonsa, yace ta biyosa bata yi wani tunani ba ta bisa da sauri, dakin da Aliyu yake ya shiga ta bisa, likitoci ne biyu a kansa yana xaune kan gado ya dafe kansa, inteesar ta karasa kusa da su da sauri gabanta na faduwa duk da abinda yyi mata daxu, ta shiga kiransa muryarta na rawa ya dago kai yana kallonta ya mike tsaye da sauri duk da jikinsa ba kwari, bata yi wani tunani ba ta je da gudu ta fada jikinsa ta fashe da kuka suka yi baya suka fada kan gadon dn bae da wani karfi, ta daga sa da sauri ya mike xaune ya rungumeta tsam jikinsa yana hawaye yace "don Allah kar ki kuma tafiya ki bar ni fateema plss i beg yhu" kuka ssae yake ita ma hka, su Anty Nafeesa suka shigo dakin suna kallonsu, Hajya ta sulale kasa tana kuka ssae ita ma, hka ma Anty Nafeesa da ta kasa kallonsu ta juya, Abbanmu ne kadae yyi ta maxa, su kansu likitocin sae da abun ya basu tausayi . ..Inteesar ta dde rungume jikin Aliyu suna hawaye duk aka fita aka bar masu dakin, ta dago a hankali tana kallonsa, fuskarsa na kan gashinta idonsa a lumshe, xamewa tayi daga jikinsa, yakoma ya kwanta a hankali kan gado har lkcin idonsa a rufe, ta kwanta gefensa tana kallonsa hawaye na bin kuncinta ta kira sunansa a hankali, shima sunanta ya kira ba tare da ya bude idonsa ba, ta daura kanta kan kirjinsa muryarta na rawa tace"kayi hkuri ya Aliyu nice na ja maka," a hankali yace "kar ki kuma tafiya ki barni fateema don Allah," kai kawae ta shiga gyada masa tana kuka ssae, ya kankameta jikinsa yana girgixa mata kai, a hankali tace "ya Aliyu," bae ce mata komai ba kuma bae bude idonsa dake rufe har lkcn ba, ta mike xaune tana kallonsa ta kuma kiran sunansa, dafe kansa yyi murya kasa kasa yace "kaina ciwo yake min ssae fateema, it hurt so badly" ta taimaka masa ya mike xaune har lkcin idonsa rufe, tama rasa me xata yi, kuka ta fashe masa da ya jawota jikinsa yana shafa gashinta, ta xame da sauri ta fita ta kira likita, suna shigowa suka dubasa suka yi masa allura snn aka sa masa ruwa, tea Anty Nafeesa ta kawo mata ta bashi, a hankali ta dinga basa har yace mata baya sha kuma, snn ta taimaka masa ya koma ya kwanta, yana kwanciya bacci ya daukesa, a gefensa ta kwana ranan a xaune, duk motsin da xae yi sae ta tambayesa me yake so, sae dae ya girgixa mata kai idonsa a rufe, da gani kasan daurewa kawae yake har gari ya waye, hka inteesar ta dinga kula dashi komai ita ke masa ko kadan bae da karfi ga ciwon kan da ya sa shi gaba don sae ya wuni wani lkcn bae bude idon ba, da safe da dare Anty ke kawo mata twins tayi breatfeedin dinsu snn ta wuce dasu gida don wajenta suke wuni kuma su kwana tunda suna shan madara, har lkcn Aliyu bae ga yaransa ba hasalima bbu wanda yyi masa maganarsu, shima kuma bae tambaya ba. kwanansu hudu a asibitin aka sallamesu badon likitocin sun so ba sae don Aliyu ya takura a sallamesa, duk da har lkcin yana yawan complain ciwon kai, gidansu Abbanmu suka sauka don likitocin sun ce kar ya bi hanya ynxu duk da bae so hkn ba, tuniAnty Nafeesa ta koma Nigeria da Faruuq, Haisam ne kadae ya rage tare dasu, Hajiya ma washegarin ranar da ya warke ta koma duk don taje ta sami safeena da uwarta, daki daya gari guda aka ba inteesar da Aliyu a gidan Abbanmu, ta ci gaba da kula da mijinta tana tilasta shi yana shan magungunansa, don baya son shan magani, komai ita ke masa, duk da sun dawo gidan Ant, Anty bata takurata da yaran ba stil gunta suke wuni su kwana sae dai ta kai su kawae ta basu nono ta kuma karbansu ta wuce, kirkinsu Anty da mijinta ya wuce misali bbu abinda suka ragesu da komai enuf kmr suna gidansu, amma duk da hka Aliyu duk ya damu xae koma gida, hkn yasa Abbanmu yace to su bari ya gama abinda yake nn da sati dayasae su tafi gaba daya, bae yi masa musu ba ya yrda ya kara sati daya a india, suna daki ana jibi xa su tafi bayan ta gama basa abinci ya sha maganinsa ta rungumesa jikinta don hka take masa har yyi bacci, sae dae yyi murmushi baya ce mata komai, yau kam shafata kawae yake kansa na kan kirjinta idonsa lumshe kuma bata hanasa ba duk da gabanta faduwa yake amma bata nuna ba, bubbuga kofa aka yi hade da sallama ta xabura da sauri, shima ya bude idonsa da suka canxa launi ya amsa sallaman jin kukan twins, yar aiki ce ta shigo dakin ta karasa kusa da gadon ta kwantar dasu da yake ta saba da inteesar ssae don ita ma yar Nigeria ce tana dariya tace idan an gama ji da baban bbie, Anty tace aji da bbies," inteesar tayi murmushi tace "to Anty," matar ta fita ta kullo masu dakin, ya kankameta jikinsa fuskarsa a kan kirjinta yace"i love yhu my inteesar," a hankali tace "i love yhu 2 my Hydar," ya dago yana murmushi ta rufe idonta da sauri ya daura bakinsa kan nata ya shiga kissn dinta, bbies nata kuka, da kyardon ita ma ta fara dauke wuta
Chapter 24 · 0% Book details