← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 28

Sashe 14

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

angry," tace "ni ka matsa na wuce na hada kayana," yace "ae kuma kin riga kin dawo gidan uban ya'yanki knn," ya danyi shiru snn taji a hankali yace "kece kawae ke bamu wahala inteesar" ta daga kae da sauri tana kallonsa don bae taba kiranta da inteesar ba, ya dan yi murmushi yace "yes kin ki xama ki rungumi mijinki ki koya masa sonki, duk da ke kina masifar sonsa," takaici kmr ta rusa ihu tace "yhu re decievin yhur self in har kana tunanin ina sonka," yyi murmushi yace "abar maganan, ynxu dae teach me hw 2 like yhu fateema," hawaye ya cika idonta tana kallon cikin idonsa, lallai ma ya Aliyu ba ma love ba like, kauda kanta tayi ya jawo ta jikinsa ya lumshe idonsa a hankali yace "i wil try my best naga na cire safeena a raina na sa ki ko dan sbda twins dinmu kinji kanwata," ita dae bata ce komai ba amma nn da nn ta dan ji ddi, don ixuwa ynxu tasan yes ko ba completly ba tana da feelins wa Aliyu tun daga ranar da ta kwana jikinsa. Ya dago kanta yana kallonta yace "me xaki ci, ko kinyi break a gida," kai kawae ta gyada masa ya dan yi shiru snn yace "xaki iya hada min break ynxu to," ta daga kai da sauri tana kallonsa don bata taba masa girki ba tunda take, ta samu kanta da gyada masa kai, snn ta mike tayi hanyar kofa ya bita da kallo, ya sauke ajiyar xuciya ya jingina jikin gado,"yes sae da hka don rainasa xata yi, gwara suyi ta tafiya a hka yyi ta lallaba xuciyarsa har ta gama mallakan hankalinta" tana shiga kitchen ta tarar safeena ta fere dankali, taki amfani dashi ta fere wani snn ta shiga soya mashi, a bangaren safeena kam Aliyu na fita tayi kusa da window tana hawaye gabanta na faduwa, katuwar laya ta gani a maimakon magen, da gudu jikinta na rawa ta sauka kasa ta dauko shi ta bude handbag dinta ta saka, tana kuka ta kira momynta ta gaya mata abinda ya faru, momyn har da kukanta, tace "maxa ki kamo hanya ki taho mu koma wajensa anjima," safeena ta share hawayenta tace "Allah yasa ya barni na fita," tana xaune ta xabga tagumi ta fara jin kamshin soye soye downstairs, da sauri ta sakko ta iso kitchen din tana kallon inteesar da mamaki, ko kallonta inteesar bata yi ba, cikin tsawa tace "ke dabba dankalin nawa kike soyawa," inteesar ta saukar da nata dankalin tace "nasan abinda kika barbada ciki don ina hauka xan soya, ga abinki nn," safeena kmr ta hadiye xuciya sae huci take tana kallonta, gashi ba daman ta tabata Aliyu ya sauko ya ci uwarta, ta gama tsayuwarta bakin kofar tana ma inteesar kallon tsana ita dae inteesar tayi kmr bata san tana yi ba tana ta hada break fst abinta, don kanta ta bar bakin kofa taje ta xauna kan kujera xuciyarta na tafarfasa, Aliyu ya sakko kasa yana kallon safeena yace "wayarki na ring a sama," ta juya tana kallonsa bata ce komai ba ta haura sama, kitchen ya shiga ya tsaya bakin kofa yana kallon inteesar yace "na baki wahala ko," bata ce komai ba yyi murmushi ya shigo kitchen din ya shiga taimaka mata, kmr yasan ta gaji kuwa don ba ta daga ko da kofi a gida, a dinnin ta jera masa break din, yace "ki xo muci," ta girgixa masa kai tace "na koshi," snn ta haura sama ya bi ta da kallo. Ta gama gyaran dakinta tayi wanka tana kwalliya gaban madubi ya shigo, kallo daya tayi masa ta madubi ta dauke kanta, yace "xo ki ga abu kanwata," tayi bnxa dashi har sae da ya karaso snn yace "magana nake," bata ce komai ba ta mike ta bi sa, wani daki ya bude mata ta shiga shima ya shiga, shiru tayi tana kallon dakin, yyi murmushi yace "dakin twins dina ne nn," ta tabe baki tace "ae sae ka ta gani," ta juya xata fita ya rikota yace "baki duba kayan bbies din ba ko sun maki," ta dan yatsine fuska tace "sunyi," bae sake ce mata komai ba amma bae ji ddin reaction dinta ba, ta fice ya bi bayanta, dakinta ta koma ta kwanta, shi kuma ya shiga dakinsa, karfe sha biyu ya shigo dakinta sanye da farin shadda da yake ranar juma'ace, ya karaso kan gadonta ya xauna yace "ni xan tafi masallaci," ba tare da ta kallesa ba tace "Allah ya kiyaye," ya mike tsaye yace "Ameen, 4 once ki gyara min bedroom dina don Allah, idan xaki iya girki kiyi idan baxa ki iya ba kar ki takura kanki," kai kawae ta gyada masa without much interest, ya karaso kusa da ita yyi kissn din cikinta ta turasa tana hararansa ya fice yana murmushi, meye amfanin abubuwan nn da yake mata tunda shi da bakinsa yace baya sonta, hasalima like dinta xae yi kkrin yaga ya fara yi, hkn yasa ta fashe da kukan takaici, muryarsa da safeena taji a compound ta mike da sauri taje tana leken window, tare xasu fita da alamar xae ajiye ta wani gun, ya bude mata gaban mota ta shiga snn ya xaga ya shiga driver sit ya ja motar suka fita daga gidan, jikinta yyi sanyi hka kawae taga kuka ya xo mata, taci kukanta na kusan minti talatin snn ta mike don xuwa ta gyara masa bedroom dinsa . ina Godiya da adduoinku na alkhairi gareni inasamun sakon gaisuwa ta wurare da dama Nagode sosai inajin dadi sosai yayin Dana ga anamin addua Nagode. Duk da fes taga dakin nasa don ya Aliyu ba baya ba wajen tsafta barin ma ansan duk inda likita yake tsafta na nn, hkn bae sa taki yi masa gyara mai kyau ba, don har da bedsheet sae da ta canxa masa tasaka na da a washin machine ta fito ta ci gaba da gyara masa dakin har drawers sae da ta bude ta hada masa duk kayan alluransa da medcines guri guda, ta dauko ruwa da freshner tayi moppn din dakin snn ta shiga dakinta ta dauko burner na turaren wuta ta xuba turare ciki ta jona masa a dakin, ta shiga bayi shima ta tsaftace shi, singlet dinsa da short nickers dake cikin bathroom din taji tsoran wanke masa kar ya ci uwarta, ta wanke xanin gadon kadae da taimakon washn machine tayi drain dinsa snn ta fita xuwa garden ta shanya, har xata rufe bathroom din don ta gama dashi kawae tace bari ta wanke masa inners din dae, cikin minti sha biyar ta gama wankin ta hada har da jallabiyansa biyu da dardumansa taje ta shanya su a can garden suma har wani jiri take gani don gajiya, kitchen ta shiga tana tunanin abinda xata girka, shinkafa ta daura ta koma sama ta shiga dakin ta kashe burner dinta don kamshi kam har falo ta mayar dakinta snn ta koma dakin don ta sake labulaye, taji waya na ring ta shiga neman wayan, can bedside drawer ta ga wayan kan wani babban buk, kuma har nn ta gyara amma bata lura da wayan ba ta dauka tana kallon nambobin ganin bata san ko waye bane yasa ta ajiye masa wayar inda ya ajiye, har ta juya xata fita ta dawo da sauri tana kallon littafin da ya daura wayarsa kai, ta dauki buk din tana kare masa kallo dis is d second tym da take ganinsa, wae his diary, ta dan tabe baki ta dauka xata je ta ajiye masa inda ta jera masa litattafen da ta gani kan study desk, har ta ajiye ta girgixa kai ta dauko shi, yau sae taga me ke cikin diary din nasa, durkusawa tayi kusa da gado yanda xata ji ddin karatun tana rike da diary din taga hotuna sun xubo kasa, ta ajiye diaryn kan gado ta kwashi hotunan da sauri don ta ga na menene . . Inteesar tayi still komai nata ya tsaya ganin wani hotonta lkcn graduation dinta na primary tana da shekaru sha daya lkcn, ta kasa daina kallon hotan da mamaki, sanye take da graduation gown tana rike da testimonial dinta na primary sch tayi murmushinta mai kyau, ba karamin kyau hotan yyi ba, jikinta yyi sanyi ta ajiye shi snn ta dauki wani hoton tana kallo, ta bude baki da mugun mamaki tana kallon hoton hannunta, hotan graduation dinta ne na junior sec sch shima tana rike da testimonial tayi murushinta mae kyau har sae da beauty point dinta ya fito, da kyar ta ajiyesa ta dauki wani, wnn xaune take ta dan duka kanta amma ana iya ganin fuskarta maths texbuk gabanta tana assignment duk hankalinta na kan abinda take, ba karamin kyau hoton yyi ba kuma da gani a falon inna ne, shima ta ajiye shi da kyar ta dauki wani, shi kuma wnn tana kwance ne falon inna sanye da singlet fari da xani idonta lumshe alamar bacci take hoton yyi kyau ssae duk siffar jikinta sae da ya fito tsoro ya kama inteesar ta ajiye shi da sauri ta dauki wani, shi kuma tana xaune abinci na gabanta fuskarta daure, ko me take kallo gefenta oho, naxari ta tsaya tayi ssae ta tuna ranar kusan 2yrs bck ne bata da lfya inna ta sa ta gaba ta ci abinci, ta ajiyesa da kyar taga durkushe bae ganta ba, ta xauna kan tiles din ta dauki wani hoton tana kallo shi kuma wnn a tsakar gida ne tana dariya da alamar da su xainab ne riga da skirt ne jikinta kanta ko dankwali bbu, tayi shiru kmr me son tuna ranan, yes Aliyu ne ya koresu kowa yyi bangarensa da gudu ranan, ta ajiyesa jikinta a sanyaye ta dauki wani, shi kuma tana durkushe kanta a kasa ko me take xubawa oho, inteesar duk ta rikice tsoro ya bayyana a fuskarta, to wa innan hotunan daga ina, hka ta dinga kallon hotunanta kala kala kuma gaba daya bata ga wanda take kallon camera ba sae na graduatn, sae kuma wa inda taga sunyi tare da su Zainab shi kuma lkcn sllh ne wnn, hoton da yafi daure mata
Chapter 14 · 0% Book details