Sashe 3
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
don a xatonsa Aliyun ne bae da lfya, yana shiga compound ya kira Aliyu yace gashi nn ya xo, Aliyu yace ya shigo falo ya hayo sama, bbu abinda ya daga ma faruuq hankali illa ganin jini da yyi ta ko ina a gidan, kasa karasa cikin dakin yyi bayan ya bude dakin Aliyu, har lkcn kuma yana rungume da inteesar jikinta duk jini, da kyar faruuq ya iya cewa "meye hka Aliyu, me ya sameta," Aliyu ya kasa cewa komai sae girgixa kansa da yake, faruuq yyi karfin hali ya karasa cikin dakin yana kallon Inteesar xuciyarsa na bugawa, da kyar 4 d second tym ya sake cewa "me kayi mata Aliyu," Aliyu yyi karfin halin cewa "Abortion tayi faruuq, she killed my children," hawaye ne ya biyo bayan maganr tasa, Faruuq yace "innalillahi wa inna ilai'hi rajiun, ix she alryt, suma tayi ko me, she's still bleedn" ya karaso gabansu da sauri ya durkusa ya daga hannunta yana feel din pulse dinta, ya sauke ajiyar xuciya snn ya karbeta daga hannun Aliyu ya kwantar da ita, yace "kana da kayan aiki ne a gida," Aliyu ya nuna masa inda komai yake, ya shiga hada alluran da xae mata da sauri, da kyar ya samu jinin nata ya tsaya, shi dae Aliyu kallonsu kawae yake yana gefe xaune, faruuq yace "ka gyara mata jiki sae ka mayar da ita kan gado, bari naje xan siyo drip din da xan hada mata," Aliyu bae ce masa komai ba ya fice da sauri, da kyar Aliyu ya iya tashi ya tafi dakinta ya dauko mata wani kayan da abubuwan da ya kamata, ya koma dakinsa ya shiga gyara mata jikinta har ya gama ya sauya mata wani kayan ya dauketa ya kwantar kan gado, snn ya shiga aikin goge gogen jini a gidan, a hka faruuq ya dawo ya samesa, faruuq ya gama mata duk abinda ya kamata snn ya fito yana tambayar Aliyu safeena fa, Aliyu dake xaune ya takure a falo xaxxabi na neman rufesa dakyar yace ka duba nxt room din i thnk ita ma suman tayi" faruuq ya tsaya kallonsa ya kasa cewa komai, ya juya ya shiga dakinta ita ma yyi mata duk abinda ya kamata ya fito yace Aliyu yaje ya mayar da ita kan gado. Har dare inteesar bata farfado ba, safeena kam an farfado amma bata yi gigin fitowa ba ba karamin fashewa kanta yyi ba ta dinga kuka ita daya a daki faruuq ya shigo gidan bayan sllh magrib ya shiga ya duba inteesar ya sauko yana kallon Aliyu yace dole sae an kara mata jini, Aliyu bae yi masa musu ba suka tafi asibiti aka diba jininsa don dai dai ne da nata, shi dae komawa yyi kmr wani mara lfya suka dawo gida faruuq ya sa mata jinin, ko da faruuq ya bude dakin safeena bae ganta a ciki ba, ya sauko kasa yana gaya ma Aliyu, Aliyu yace "tafita knn," ita ko tana jin fitarsu dama tayi gidansu ba shiri. A daren Aliyu ya tafi gida, yasa Abbansa a gaba kmr wani karamin yaro yana hawaye ya gaya masa abinda inteesar tayi, Abba kasa yrda yyi, hka ma Haisam dake falon duk jikinsu yyi sanyi, Abban yace "ita fateemar, innalillahi wa inna ilaihi raji'un" frm no where suka ji muryar inna tana salati tashigo falon Abba da gudu kmr an jefota a rude tace "Bukar Bukar wae ji nayi ance Inteesar ta xubar da cikin jikinta," duk suka yi tsit suna kallonta, a fusace tace "kuji min mutane kmr kurame, wae ba magana nake maku ba xaku mayar dani yar iska" Abba ya sauke ajiyar xuciya yace "nima ynxu Aliyu ya xo yake sanar min," inna ta fasa ihu tare da fashewa da wani matsanancin kuka ta daura hannu a ka tace "wayyo na shiga uku ni Rahmatu, amma wnn anyi gantalalliyar muguwar yarinya, don ubanta dan nawa ta xubar, tasan burin da na ci akan dan nn," Aliyu ya mike da kyar yana kallon Abba muryasa can kasa yace "sae da safe Abba," inna na huci tace "maxa muje ka kaini wajenta ynxu" Abba yace "A'a baaba, gobe ya taho min da ita ko. Karfe goma da rabi Aliyu ya shigo gida, ya kulle gidan ya haura sama a sanyaye ya bude kofar dakinsa ya shiga, kwance ya tarda ita idonta biyu, ledan jinin hannunta ma kiris ya rage ya kare, kallo daya yyi mata ya dauke kansa, ya cire shirt din jikinsa da dogon wando, ya rage daga shi sae singlet da gajeran wando, ta dauke kanta a hankali ta lumshe idonta, bae taba tsayawa gabanta hka ba sae sau daya, ya karasa kusa da ita ba tare da ya kalleta ba cire mata alluran hannunta ya soka jikin ledan jinin ya xaga yyi kwanciyarsa can karshen gadon ya juya mata baya, ita kadae tasan me take ji a jikinta, ko ina na jikinta ciwo yake mata, gashi har lkcn marar ta bae dena damunta ba, ga mugun yunwar da take ji, don rabonta da abinci tun safe, a hankali ta fara kkrin sauka daga kan gadon ko tea ta hada ta sha don yunwar yafi karfinta, jiri ya debeta ta xube kasa, ya juya da sauri yana kallonta sae kuma ya dauke kansa, ta fara kkrin mikewa amma ta kasa, a hankali muryarta na rawa tace "yunwa nake ji ya Aliyu," ya juya yana kallonta kmr ya rufeta da duka ya girgixa kansa xuciyarsa na suya, cike da takaici yace "ta kasheki," snn ya juya yyi kwanciyarsa. Da rarrafe ta fita daga dakin ta shiga nata ta hada tea jikint a na rawa, amma duk yunwan da take ji sae ta kasa shan tean, hka ranan ta kwana a wahale. Washegari monday bbu yabo bbu fallasa ya shigo dakinta da safe yace ta shirya xasu gida, gabanta ya shiga faduwa, tana kallonsa daga kwancen da take tace "baxan iya ba ya Aliyu" wani tsawa ya daka mata yace "kada Allah yasa ki iya din, jahila kawai, Allah ya baki sa'a na dawo naga baki shirya ba," ya fice daga dakin, kuka ta shiga rerawa a hankali, ta kasa tashi daga kan gadon duk jikinta yyi tsami, cikin ikon Allah ta mike da kyar ta shiga ta wanke baki ta canxa pad, don bata da karfin wanka, ta fito jikinta na rawa ta xura doguwar rigarta snn ta saka hijab ta sauko yana falo yana jiranta bae ko kalleta ba ya mike yyi hanyar fita tana biye da shi a baya kmr iska xae kadeta ta fadi, duk tayi mugun rama daga jiya xuwa yau, a sanyaye ta bude bayan mota ta shiga bae ko kalleta ba ya shiga driver sit ya ja motar suka fita daga gidan, har suka isa gida bae ce mata ba ita ma bata ce masa ba, gabanta ya shiga faduwa don bata san me xata shiga ta tarar ba, da kyar jikinta a mace ta fito daga motar ta jira shima ya fito, bae ko kalleta ba ya nufi gate xuciyarta na harbawa da sauri da sauri ta bi bayansa suna shiga gidan falon abba taga ya nufa, ita dae tana ta biye da shi a baya kmr jela, a bakin kofar Abba suka ci karo da momy xata fito daga falon, inteesar ta koma baya da sauri kuma a tsorace, momy ta bi ta ta cafketa, ihu ta fasa a tsorace momy ta shiga xuba mata mari tana duka kmr an aikota, kuka ta dinga rusawa tana ihu a gidan Abba ya fito da sauri yana kallon momy a fusace yace "kina da hankali kuwa Zainab, meye hka kike yi," ko kallonsa bata yi ba sae jibgarta take tana tumble da ita, ita ko bata fasa ihu da kukan da take ba, Aliyu ya dauke kansa ya koma gefe ya tsaya ya lumshe idonsa, su Hajiya da umma duk suka fiffito daga dakunansu su Rahma duk sun tafi sch, duk irin masifar da Abba ya dinga yi ma momy ransa a bace kan ta sake inteesar kin sakinta tayi, har sae da ta kai ta kasa, su Hajiya da umma dae na tsaye sae murmushi suke, Hajiya na cewa "to wnn abu dae idan bakintsa mata aka yi ba taya yar mitsitsiyar nn tasan wani cire ciki" daga nisa suka ji Muryar inna tana tahowa da gudu tana cewa "muryar waye nake ji hka kmr ta Inteesar uban me ake mata," ta karaso tana haki, tana ganin abinda momy ke yi ma inteesar tayo waje da ido ta fasa ihu "meye hka xan gani Zainabu, akuya kika samu ko me? kashemin ita xakiyi don uwarki," sae a snn momy ta saketa, inna ta fashe da kuka tana kallonsu gaba daya tace "amma dae Allah ya isa ban yafe maku ba, ynxu Bukar har da kai aka taru xa a kashe yar mala'ikan Allahn nn don ta xubar da wani wahalallen cikin Aliyu dake neman aikata lahira, to duk shegen da bae fasa dukanta ba bae haifu cikin uwarsa ba " ta dago inteesar dake ta rusa kuka ita ma tana nata kukan ssae tace "Allah ya isar maki kuma ciki kin isa ne yasa kika xubar da shi, mu je ga ruwa can na daura xan maki wanka" taja ta tana dingishi suka yi sashinta tana huci, Aliyu ya juya yana kallon Abbansa da ya bi su da kallo shima, snn ya girgixa kai kmr xae hadiye xuciya yyi hanyar fita daga gidan Abba ya kirasa. Allah sarki Babana Aliyu, but ol d same Allah shi kara, na ma tuna ko waye kai da. . Inteesar na xaune falon inna tana cin tuwa da lafiyayyan miyan vegetable da inna tayi mata yaji nama da kifi da ganda, sae tura abunta take, ga farfesun kayan ciki da na kai gabanta ga fura mae sanyi shima duk a gabanta, inna ko na xaune gefenta tana tayi mata hira tana kyalkyala dariya, inteesar dae hankalinta na kan abincinta har ta manta rabon da ta ci tuwo sae indomie kmr mayya kullum, tun safe da inna ta ja ta tayo sashin ta da ita bbu wanda yaga fuskar xuwa ya samesu har Abba, Aliyu kam Abba ne ya hanasa xuwa don yasan halinsa, Haisam