Sashe 26
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bance ayi komai ba," Abba yace "to me ya rabaka da Zainab can misira, har ta dawo nn Nigeria" Abbanmu yace "wllh wllh ban sani ba, ni dae nasan auren soyayya muka yi kuma a katsina na aurota ta dalilin wani abokina, amma lkcin ina da mata a nn egypt, danginta suka bani ita bayan anyi komai muka tafi egypt, iyayena yan can ne amma sun rasu, to a gskya nasan matata ta farko bata da kirki ko kadan, kuma Zainab tana da hkuri fiye da ynda mutum xae yi xato, snn ni din Allah yyi ni mai dukiya watan mu takwas da Zainab na rasa abinda ya faru...." da sauri inna ta dakatar da shi a fusace tace "karya kke, ca tayi guduwa kayi ka barta," Abbanmu yace "wllh baaba ni ban san ya akayi ba," ya sauko kasa yana kallon inna hawaye cike idonsa yace "ki tambayeta mama, ni ban taba cutarta ba ko sau daya a xaman da muka yi, wllh bbu inda ban shiga neman Zainab ba can katsina da naje danginta ca suka yi basu ganta ba, don Zainab marainiyace," sae a snn inna ta fara matsar kwalla tace "to nice nn na tsinci Zainabu da tsohon cikin inteesar, na kuma taimaka mata don na gaji taimako a wajen ubana, kuma duk wanda baya taimako ya tabe, ni nn bbu abinda bn yi ma Zainabu ba har ta haihu nasa dana yyi mata suna, tace min bata da kowa sae Allahnta se kai, nn na tilasta Bukar ya biya mana kudin jirgi muka je nemanka amma sae muka tarar ma wae har ka sayar da gidan" Abbanmu sae yi magana inna ta dakatar dashi a fusace tana kuka wiwi, "yi min shiru, to wae ma tunanin uban me kke ka gudu ka bar mata da tsohon ciki," ta share hawaye ta tsuke fuska ta rungume hannayenta ta rike haba tana Kallonsa tana jira ansa . .... Abbanmu ya rasa me xae ce ma inna ya sunkuyar da kansa kawae, Abba yace "haba inna ynxu ai komai ya wuce, don Allah ki bar maganar nn hka," Inteesar ta kasa xama a falon tana kuka har lkcn ta mike ta fita, Abbanmu ya bita da kallo shima hawaye a nasa idon, Momy kam kanta na kasa bata dago ba tunda ta shigo, mikewa Aliyu yyi shima ya fita daga falon, bangarensu tayi don hka ya bita da sauri har ya isketa ya jawota jikinsa yace "haba bbyna don me kika fita," kasa ce masa komai tayi sae kuka take, ya kama hannunta yyi bangarensa da ita suka shiga bedroom dinsa ya xaunar da ita kan gado yace "yau ranar farin ciki ne a gareki kanwata, bae kamata kiyi kuka ba gode ma Allah xaki yi," bata ce komai ba ya rungumeta yace "kar ki sake wnn kukan dear," gyada masa kai kawae tayi tana kirjinsa, kursum tayi sallama bakin kofa, ya mike ya fita xuwa falo snn ya bude kofar, Hussaini ne a hannunta yana kuka, ya karbesa tace "ina xuwa na dauko dayan shima kuka yake," ta juya da sauri ya shiga daki ya mika ma inteesar shi, ta karbesa, snn ya koma ya karbo dayan ya rufe kofar ya dawo ya xauna gefenta yana kallonta tana ba Hussaini nono, a hankali yace "wani suna xamu sa masu Wife?" tayi shiru bata ce komai ba, ya jinginar da kansa jikin nata yace "na lura kin kasa sakin jikinki da ni ko fateema," tayi murmushi tace "eh mana, ae kai ko...." da sauri ya rufe bakinta yace "no fateema, let bygones B bygones, plss," ta kwantar da yaron hannunta ta juya tana facin dinsa xata yi magana ya rungumeta a hankali yace "ban san me xan maki ki yrda ina sonki ba fateema" hawaye ya cika idonsa yace "ki yrda dani inteesar ni din me sonki ne da gskya wllh," ta gyada masa kai tace "na yrda," ya dago kanta yana murmushi yace "thank yhu fateema," ita ma tayi murmushin snn tace "Sunan Abba nake son a sa ma Hassan, Hussaini kuma ka xabi sunan da kke so" yyi murmushi ya rungumeta bae ce komai ba. washegari da safe inna tasa inteesar taje gun mahaifinta su gana da kyau tunda momy ma tace ta yafe, bata yi mata musu ba taje ta samesa a falon Abba, shi kadae ne xaune a falon da yan biyu, ta karasa ta xauna ta gaishesa kanta a kasa, ya amsa yana murmushin jin ddin ganinta, sun dde suna hira da Abban nata tana basa lbri iri iri yawanci duk akan inna har lkcn sllhn azahar yyi yace xae tafi masallaci ta dauki yaranta tayi gun momynta dasu. Washegari da safe aka rada ma twins suna, Hassan aka sa mashi Abubukar Sadeeq, Hussaini kuma aka sa mashi Umar Faruuq, sunan Abbanmu, rago hudu aka yanka masu, kuma ba ayi taron suna ba, su Anty da Anty Nafeesa da wasu kawayen Hajiya ne suka yi aikin naman, kwanan Abbanmu da Anty uku a gidan suka fara shirin komawa india bayan komai ya daidaita, ya ba twin kyautan million daya, inna ta karbe wae xata ajiye masu har su girma, yyi ma inna ma kyauta mai yawa, snn ya mallaka ma inteesar gidansa dake kaduna, Anty Nafeesa ta shiga gyara inteesar don itama xata koma dakinta kmr ynda Abba yace, ranar da Abbanmu da Anty suka wuce ranar Aliyu ya dauki matarsa da yaransa da daddare suka koma gida bayan Abba yyi masu nasiha ssae kan sun xauna lfya, yana rike da yaransa tana biye dashi a baya suka shiga gidan, ya kwantar dasu kan kujera ya rungumeta yace "New life inteesar," murmushi tayi bata ce komai ba ta haura sama, komai na gidan sabo ne, har dakinta ma an canxa mata furnitures, ta fito daga wanka ya shigo dakin rike da twins yana mata wani irin kallo yace "yunwa suke ji dear," ta karbi Hussaini a hannunsa, ya taimaka mata ta hada masu madara tana ba daya, shima yana ba daya. Wani sabuwar rayuwa me cike da tsan tsan so da kaunar juna suka bude a gidan, Aliyu ya xama kmr bawanta gashi bae kaunar yaga ta bata rae nn da nn yake rikicewa, duk yamma sukan shiga garden da twins dinsu su xauna, yana karanto mata diary dinsa tun daga farko, wani guri tayi dariya wani gun kuma tayi kuka, wani kuma taji haushi, abun dae ba'a magana, tunda suka dawo gidan Aliyu bae taba nuna mata yana son kusantarta ba sbda tsoranta, duk da daurewa kawae yake don mugun sha'awarta ke dawainiya da shi. Ko kadan ba ita ke wahala da yaran ba komai shi ke masu, nono kadae ne tsakaninta dasu duk da tasan ba dorewa hkn xae yi ba don dole xae fara aiki, satinsu hudu a gidan ita dae bata ji yyi mata maganar safeena ba kuma bata ganta ba, kasa daurewa tayi suna xaune da daddare ranar ta tambayesa safeena, ba tare da ya kalleta ba yace "Hajiya tasa na bata takardarta," inteesar bata ce komai ba taci gaba da kallonta, karfe sha daya ya dauki twins da suke kira da Sudais da Shuraim, yaje ya kwantar dasu snn ya sauko falo ya xauna gefenta yana kallonta a hankali yace "na lura wahala kawae kike bani a gidan nn inteesar," ta juya ta hararesa tace "ta yaya nake baka wahala," ya dagata sama yace "bari in nuna maki," kan tace komai ya haura da ita sama ya bude dakinsa ya shiga ya kwantar da ita kan gado yana kallonta yana murmushi yace "yau xamuyi 1st nyt dinmu bbyna, Jst assume it to b so. Inteesar ta mike xaune da sauri tace "A'a ni bana sooo" bae ce mata komai ba ya juya ya fita ta bi sa da kallo jikinta yyi sanyi, a nata tunanin ransa ne ya baci, ta dde xaune har lkcn idonta na kan kofa snn ta mike ta shiga bayi a xuciyarta tace ita xata bi sa, wanka ta kuma yi ta wanke bakinta, ta fito ta xauna gaban madubi daure da towel ta gama shafe shafenta na turarrukan da inna da Anty Nafeesa suka bata snn ta ciro wani kayan bacci pink colour mara nauyi mai hannun singlet iya cinya ta saka ta daure gashinta da ribon, tayi still tana kallon kanta gaban madubi tayi kyau ssae komai na jikinta a bayyane yake sae taji kunya ya kamata ta girgixa kai, aa baxata iya fita hka ba, ta bude drawer ta fito da da wani kayan baccin tana kallo ta ji an bude kofa ta juya da sauri tare da sakin kayan hannunta don sae da taji tsoro, singlet ne da short nicker jikinsa yana rike da bakar leda da plate, ya wara dara daran idonsa yace "kai amma amaryar nn tawa bata da kunya" inteesar ta juya da sauri ta durkushe wajen ya karaso gabanta yana mata wani irin kallo ya dagota yana kare mata kallo kunya ya rufeta ta kasa kallonsa yana rike da ita suka dawo tsakiyar dakin ya xaunar da ita kusa da gado yana kallonta snn ya mike ya bude drawer dinta ta bisa da kallo mayafi ya fito da pink colour ya dawo gabanta ya durkusa ya lullubeta da shi har fuskarta, snn ya xauna yana murmushi murya can kasa yace "Assalamu alaikum ma'abociyar kyau da hkuri," bata ce komai ba sae kallonsa take ta cikin mayafi duk jikinta yyi sanyi, a hankali yace "baki amsa sallamata ba cweet wife," a hankali ta amsa masa, yyi murmushi, ya dan bude mayafin yana kallon fuskarta ta sunkuyar da kai da sauri ta kauda kanta, ledar ya bude ya ciro kaxa da hollandia yoghurt ya mike ya dauko cups ya xuba masu drink din ya bude kazar yana kallonta yace "bismillah amaryata," bata ce komai ba ya matso kusa da ita ya daga mayafin ya daura kanta snn ya shiga bata naman, bata yi masu ba ta karba, yasa taci naman ssae shima yaci snn ya dauki drink din ya kai mata baki ta bude a hankali ya shiga bata har sae da ta kauda kanta tace ya isheta snn ya sha nashi, matsar da ledan kaxar yyi da drinks ya dago ta ya xaunar da ita kan