← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 28

Sashe 16

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na xuba kan nata, sun kai kusan minti goma a hka snn ta turasa daga jikinta, ta koma ta kwanta jikinta a sanyaye ta juya masa baya shima ya kwanta ya jawo ta jikinsa ta bayan, a kunnenta taji yana rada mata "ki yanke min ko wani hukuncin da kika ga ya dace da ni Inteesar, i deserve it but kar ki xaki rabu dani" ya karasa maganar muryarsa na rawa, bata ce komai ba sae ajiyar xuciyan da take, muryarta na rawa ita ma tace "Ya Aliyu duk cikin so ne kke dukana kmr jaka," ya runtse idonsa kmr tana ganinsa snn ya saka fuskarsa cikin gashinta yace "wllh duk cikin so ne inteesar, sonki yana cutar dani shiyasa nake maki hkn ko xan ji ddi na samu natsuwa a raina amma sae na gane duk hauka ne," ta girgixa kai alamar bata gamsu ba, a hankali yace "baki yrda ba ko?" tace "eh," ya dan yi shiru snn yace "da kin lura da lkcn da nafi dukanki to lkcin da ku ke tare da Faruuq ne, ina mugun kishinki fateema, ko Haisam ban son ganinku tare, sae na kasa bacci ranan, har abinci ma fita raina yake, dalilinki na tsiri xuwa gun inna ba dare ba rana na mayar da falon inna ya xama wajen yinina kullum, sbda ke na fara xama bakin gate fateema don bana son ki fita a gane min ke, idan na yini ban ganki ba har xaxxabi nake yi" a hankali tana girgixa masa kai tace "duk cikin so ne kayi min dukan da yasa na kusa mutuwa a gida ya Aliyu? kuma duk cikin so ne Abba yace kayi treatn dina ka karbi kudin treatment dinka kuma duk cikin so ne kki dawowa kayi treatn din nawa duk da ka karbi kudi bayan kasan halin da nke ciki? duk cikin so ne ka karbe dubu biyar din da ka bani gidan Anty Nafeesa, kuma duk cikin so ne ka ki daukata a motarka ranar a gidanta ka gwammace na shiga na haya? duk cikin so ne kke nuna bako son gani na a gidanku, kuma duk cikin so ne kke bibiyata kullum a gida don ka dokeni ko ka cuce ni? duk cikin so ne kke ma kanninka abu ni baka min hasalima baka son ace kayi min idan ma kaga wani yyi min sae ka kwace? duk cikin so ne ka shiga tashin hnkli lkcn da yace Abba xae hada mu aure, kuma duk cikin so ne kayi treatn dina kan xaka yi stab dina idan na yrda na shigo gidanka a matsayin matarka? duk cikin so ne ka shareni bayan an kaini gidanka 4 d past 1 wk baka san da ci na ko sha na ba, kuma duk cikin so ne ka rabani da pride dina a walakance kayi rapen dina? duk cikin so ne kke cutata kke dukana duk da ina gidan ka a matsayin matarka, kuma duk cikin so ne kayi min kishiya? duk cikin so ne baka son nayi futher din karatuna, snn more importantly ina son ka gaya min me mahaifiyata tayi maka meyasa kke mata abinda kke mata, meyasa...." ta kasa karasa maganar ta fashe da wani matsanancin kuka da kyar tace "idan baka bani concrete amsoshin da xa su gamsar dani ba ban yrda kana sona ba ya Aliyu kuma har abada baxan yrda ba, kuma baxan yi fatan ci gaba da xama da kai a matsayin mijina ba" ta share hawayenta a hankali tace "ina sauraranka," kya ji dashi, don ma kin samu munce muna sonki, . ....Aliyu ya mike xaune yana kallonta a hankali yace "baxan iya cemaki komai ba Inteesar its of no need don ba lallai bne ki yrda, amma bari na dauko maki diary na don nasan ba lallai bne kin karanta duka, komai na ciki inteesar abinda nayi maki da dalilin da yasa na maki hkn, duk da daga baya naga tamkar jahilci ne na dinga yi, idan har kin yrda dani to dubu biyar din nn na nn a ajiye har yau na ajiye maki ban taba ba, i swear Inteesar ina kaunarki fiye da yanda xakiyi tunani, momy kuma...." sae yyi shiru, ta dago kai tana kallonsa ya kauda kansa yace "xanje na bata hkuri," ta mike xaune tana kallonsa tace "baka da abinda xaka kare kanka a nn knn, wato tsabar rainin hankali ne yasa kke yi mahaifiyata rashin mutunci, to ka sani..." da sauri ya rufe bakinta yace "wllh wllh ba hka bne Inteesar, ni dae a iya sanina bbu abinda ya taba hadani da ita, just dat bana gaisheta amma ni ban taba mata rashin kunya ba sae ranar da nayi maku duka gaba daya a gida, na dawo Kano 5yrs bck ranar da na shigo gida muka hadu da momy na gaisheta bata amsa min ba bansan ko bata ji bane though, kuma gaban Hajiya hkn ya faru, yes frm ranar ta hanani gaisheta wae hka take ma mutane, ni kuma banyi wani tunani ba daga ranar nayi vow baxan sake gaisheta ba," kinji dalili inteesar amma xanje na bata hakuri gobe sae muje tare Abba ma na basa hkuri, Allah yyi yau ne karshen wahalata inteesar," ita dae bata ce masa komai ba sae hawayen da take, yace "kiyiHkuri ki yafe min inteesar, nasan har ynxu kina kokwantan son da nake maki amma bari na dauko maki dairyn ynxu na fara karanto maki daga farko don ki yrda da abinda nake gaya makita girgixa masa kai tace "ka barshi kawae bana so," yyi shiru yana kallonta snn a hankali yace "baki yrda ba knn ko inteesar," ta girgixa masa kai kawae tace "gobe ma duba," ya rungumota yana murmushi a hankali yace "Allah sarki bbyna Allah ya bar min ke har karshen rayuwata yasa baxan sake bata maki rae ba ko ba tare da na sani ba, wanda nayi maki maa baya ma Allah yasa ki samu waje a xuciyarki ki yafe min duk da sonki ne ya janyo hka," ta dago a hankali tana kallonsa ya daura goshinsa kan nata yace "kin ga makullin motar ki a diaryn?" tayi shiru bata ce komai ba yyi murmushi yace "1st nyt dinmu na mallaka maki motar yana cikin garage a kulle," bata ce komai ba ta lumshe idonta, a hankali yace "i love yhu my inteesar," kuka ta shiga yi a hankali don ta kasa yarda wae ita Aliyu ke so, ya rungumeta shima kmr xae yi kukan yace"say yhu luv me 2 kanwata don Allah," da kmr baxata ce komai ba sae kuma cikin kuka tace "i love yhu 2 yayana," ta fashe da kuka ya kwantar da ita jikinsa yace "ya isa hka bbyna nima karkisa na fara kukan," ganin ta kasa daina kukan yasa ya kwantar da ita ya shiga kissn dinta, daga nn kuma suka fada duniyar luv, yes daren ranar ta yrda Aliyu na sonta da gske, gaba daya sae da suka yi hawayen farin ciki ya faranta mata rae ita ma ta faranta masa, suka jiyar da junansu farin ciki mara mitsaltuwa, halin da take ciki yasa ya rabu da ita hka ya rungumeta duk ya rikice mata yana gode mata, a hka tayi bacci jikinsa, ya dde yana kallon kyakkyawar fuskarta daga bisanni ya kwantar da ita ya mike ya shiga bayi yyi wanka yyi alwala ya fito yyi shiga sallh don gode ma Allah da ya mallaka masa fateema matsayin matarsa uwar ya'yansa. Sae kusan karfe biyu ya dawo kan gado ya xauna yana kallonta bacci take amma sae ya ga kmr sanyi take ji hkn yasa ya dauko rigan sanyi ya sa mata ya lulluba mata xaninta snn ya rufa ta da bargo kuma shima ya shiga bargon ya jawota jikinsa a hka shima yyi bacci. Can karfe biyar saura ihunta ya farkar da shi, ya mike xaune a rude ya kunna wutan dakin yana kallonta yace "Fateema menene," bata ce masa komai ba kanta a kasa sae murxa idonta take, ya rike hannun nata yana kallon idon yace "me ya faru fateema kiyi min magana," turasa tayi har sae da yyi baya, ta mike kmr an tsikareta tayi hanyar kofa da sauri ya mike ya bita ya rikota da mamaki yace "ina xaki kuma fateema," wani ihun ta fasa mashi ta shiga kwace kanta daga rikon da yyi mata, hankalinsa ya tashi bae damu da ynda take dukansa ba ya dauketa ya xaunar da ita kan gado yana kallonta hankalinsa a tashe yace "me ya faru fateema tok 2 me" kuka ta fashe masa da ta turasa kmr ba ita ba gashi da karfi take turasa, ta mike da sauri tayi kofar fita ya bita ya kullokofar, kwalban turare ta fixgo gaban madubi tana kallonsa tace"wllh ka bude min kofar nn kar na jefa maka wnn," ya bude bakiya kasa cewa komai bae ankara ba yaga ta wurga masa kwalban yyi tsalle ya koma daya side din kwalban ya tarwatse, ta fixgo wani kuma ta wurga masa bae samesa ba, a rikice yace "wae meye hka kike fateema" ganin da gske take yasa ta bude kofar ya fice da sauri ya kullo ta waje ta dinga watsi da kayan dakin tana ihu ya bude mata kofa, ya dafe kansa ya jingina jikin bango cikin tashin hankali yace "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un," wayarsa ya shiga daki ya dauko da sauri ya shiganeman layin Faruuq Karfe shidda saura Faruuq ya shigo gidan har lkcn Aliyu na tsaye bakin kofa ya rasa abun yi, faruuq yace "kace me ya sameta Aliyu tana ina?" Aliyu ya girgixa kai da kyar yace "wllh ban sani ba tana ciki," faruuq ya bude kofar a hankali ya shiga dakin tana xaune ta takure waje daya duk tayi kaca kaca da dakin ga kwalabe ta ko ina, tana ganinsa ta mike da sauri tayi hanyar kofa yace "Fateema," bata ko kallesa ba ta fixgo kofar tana neman fita, ya rikota yace "ina xaki fateema, kuka ta fashe da tana buge hannunsa tace "ka barni na fita ni fita xanyi," ya kulle kofar ta fixgo wani kwalba ta jefa masa a fusace, da sauri ya goce ma kwalban, ta dauko wanikuma ta sake jifarsa da shi, Aliyu ya bude kofar
Chapter 16 · 0% Book details