Sashe 17
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauri ya fito da Faruuq snn ya rufe kofar, cikin tashin hnkli faruuq yace "ya salam, me ya sameta Aliyu ta buge da wani abun ne Aliyu," Aliyu ya dafe kansa da kyar yace "ko daya faruuq i just cnt understand dis, sae kace mahaukaciya," hauka ta dinga yi a dakin tana ihu tana bubbuga kofar xata fito, Aliyu ya dafa faruuq da kyar muryarsa na rawa yace "i cnt bear seein dis faruuq help me plss kar ta ji ma kanta ciwo ba ita kadae bace," faruuq ya sake bude kofar ya shiga tayo kansa ya riketa gam yana kiran sunanta amma ina, Aliyu ya kira ya dauko Alluran bacci, ya shiga dakinsa da sauri ba adau lkci ba ya fito rike da alluran, har lkcn faruuq na rike da ita sae kokuwa suke, ya kwantar da ita Aliyu yyi mata Alluran da kyar, tayi ta fixge fixge tana ihu har na kusan minti goma kafin ta sulale kasa, faruuq ya kwantar da ita yana kallon Aliyu da idonsa ya cika da kwalla, a sanyaye faruuq yace "ae ba hawaye xaka yi ba yallabae ynxu ka kira Abba ka sanar dashi abinda ke faruwa, ita kuma mu wuce da ita asibiti," Aliyu ne ya dauketa ya sakata cikin mota faruuq yyi drivin din suka wuce da ita asibitin da faruuq yake aiki. Nan da nn aka karbeta likitoci sukahau kanta, karfe bakwae Abba da Haisam suka iso asibitin. ......Abba ya xauna gefen Aliyu da ya dafe kansa yace "me ya sameta Ali," Aliyu ya dago da kyar yana kallon Abbansa yace"nima ban sani ba Abba," Haisam ya dafa sa yace "kar ka damubrother she wil b Alryt idan Allah ya yrda," murya can kasa yace "Ameen," Abba yace "tana ina ynxu fateemar, xa mu iya ganinta," Aliyu yyi shiru bae ce komai ba, Abba ma bae sake cemasa komai ba, har Faruuq ya sauko ya gaida Abba snn ya xauna, Abba yace "ya ake ciki faruuq," faruuq yace "to sae dae Allah shi kyauta Abba, ana ga kmr matsalar daga brain dinta ne sae dae ta farka aga reaction dinta" Abba yace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un," Abba yace "xa mu iya ganinta ynxu," faruuq yace "har ynxu likitoci na kanta, Abba kuje gida xuwa anjima sae ku dawo," Abba yace "A'a xamu jira har ta farka," faruuq yace "to shknn Abba," ya juya yana kallon Aliyu yace"mu je ana son ganinka Aliyu," Aliyu bae ce komai ba ya mike ya bi sa suka haura sama, likitocin suka sa shi gaba suna masa tambayoyin da a ganinsa re vry silly, hkn yasa yaki ce masu komai har wani likita ya fusata yace "wae ko ba mijinta bne," a nutse Aliyu yace "nine, kuma ban san me xance maku ba shi yasa nayi shiru," duk suka tsaya kallonsa, ya mike a fusace yace "nace maku bbu abinda ya sami matata bata bugeba bata yi ciwon kai ba, get me ryt mana," ya fice daga office din, wani likita yace "lallai mutane basu da tunani to shi uwar me ya hanasa karantar likita da har xae xo yana mana ihu a nn, mu muka daura mata, shi yasa fa ni ban cika son karban emergency hka ba, dr faruuq kace dan uwanka ne kuma kana kallon abinda yake a nn kayi shiru, did he expect us 2 do magic,ko mu xamu bata lfya," faruuq ya danyi murmushi yace "cool down guy shima babban likita ne kmr mu nn, just dat he is vry confuse nd frustrated," Aliyu na sauka gida ya wuce yaje yyi wanka yyi sllh, ya dde xaune kan darduma yana rokan Allah yaba fateemarsa lfya, karfe tara saura faruuq ya kirasa, gabansa ya fadi ya kasa daga kiran har sae da ya katse snn aka kara kira ya daga da kyar, faruuq yace "wae kana ina ne Aliyu kasannn da minti talatin fa may b ta farka," Aliyu bae ce komai ba ya katse kiran ya dauki makullin motarsa a sanyaye ya wuce asibitin, da ganinsa kasan damuwa na tare da shi, bae ce ma su Abba dake xaune a reception har lkcn komai ba ya haura sama ya shiga ward din da take xaune ya tarar da momy a gefenta, duk da bata san me ke damun yar tata ba kawae kiranta Abba yyi ta xo asibiti kuma kar ta gaya ma kowa, tana xuwa kuma aka ce ta xauna da ita har ta farka don likita yace ma Abba idan ta farka ya xamana ta daura idonta kan wanda tafi shakuwa da, duk da Abba yasan inna ce bae son tashin hnkali shiyasa bae gayyatota ba ya kira momy, Aliyu ya karasocikin dakin ya gaida momy, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, kasa tsayawa yyi a dakin ya fita, karfe goma saura inteesar ta bude idonta kan momynta, momy ta kamo hannunta ta kira sunanta a hankali, bata dae ce komai ba ta fara kkrin mikewa xaune momy ta taimaka mata tana tambayrta ya jikin, bata ce komai ba ta shiga kkrin sauka daga kan gadon ga drip a hannunta, momy ta rikota tace "ke ina xaki," bata ce ma momy komai ba ta shiga kwace kanta daga rikon da momy tayi mata,da mamaki momy tace "kina da hankali kuwa? Ina xaki," fixge hannunta tayi ta sauka daga kan gadon momy ta kuma rikota tana kiran sunata, ihu ta fasa ta kuma kwace kanta tayi waje, suka ci karo da Aliyu bakin kofa ya rikota yana kiran sunata, dukansa ta shiga yi tana cewa "ni ku kyaleni na tafi," momy ta mike tsaye a hankali tana kallonsu, likitoci suka shigo dakin da sauri suka rirriketa ta shiga kokuwa dasu gaba daya, Abba ma ya shigo yana kiran sunanta amma ina, Aliyu ya kife kansa da bango ya kasa kallonta kuma, Wani alluran baccin aka kuma yimata, ta gama fixge fixgenta tana ihu ta sulale kuma, Abba yace "innalillahi wa inna ilaihi raji'un," kan gado aka mayar da ita snn wani likita yana kallon Abba yace "kawae a wuce da ita psychiatric hosptl a duba kwakwalwarta Alhaji ba karamin matsala bane wnn," faruuq kam kasa cewa komai yyi yana nn durkushe gunda aka mata alluran har lkcn, momy da hawaye ya cika idonta tayi kofar fita duk suka bita da kallo Abba ya shiga kiranta bata ko waiwayo ba ta fice daga ward din ya bi bayanta. Faruuq ya mike tsaye yana kallon Haisam da ya xama tamkar wani mutum mutumi a wajen a sanyaye yace"bari naje nayi arrngn din Ambulance na dawo," Aliyu kam har lkcn kansa na kife jikin bango, haisam ya karasa kusa da shi da kyar ya dafa sa yace "kar ka tada hankalinka Aliyu, Allah na tare damu," Aliyu ya juyo hawaye a idonsa yace "kace kar na tada hankali na kace Haisam, matata na hauka kace kar na tada hankalina," Abba ya dawo dakin a sanyaye yana kallonsu yace "ba abun yi ba knn Aliyu, ynxu wani asibitin xamu wuce da ita" Aliyu ya kasa cewa komai sae hawaye, Faruuq ya shigo dakin yace "Abba mu wuce da ita Federal Neutro-psychiatric hsptl yaba lagos, asibitin na da kyau ssae. Ko Allah zai sa mu dace . ..Karfe sha biyu saura na rana suka isa lagos, tare da faruuq da Haisam suka xo, har lkcn bbu wanda yasan abinda ke faruwa sae momy kadae, ita ma Abba ya roketa da tayi hkuri ta rufa masu hkuri kar inna taji xancen, daya saura suka isa Asibitin a Yaba, aka karbeta bbu bata lkci tunda magana ta kudi ce, babban asibitin mahaukata ne, har lkcn tana baccin alluran da aka yi mata a kano, Aliyu dae gashi nn gashi nn ne lkci daya duk ya fice hayyacinsa, hka yasa faruuq yace "ya tafi gida kawae ya huta tunda yana da gida a nn lgs," bae ce da faruuq komai ba, alamar baxa shi ba, Haisam yace "haba Aliyu kai masae ka je ka janyo ma kanka wata cutar ne, dube ka fa ko karyawa baka yi ba yau," da kyar suka lallabasa ya wuce gida tare da Haisam, su ka bar faruuq kadae a asibitin, wanka kawae yyi yaki cin komai ya kwanta sae bacci, karfe biyu uku saura ya tashi, haisam na waya da faruuq lkcn, Aliyu ya mike tsaye yace "haba Haisam ya xaka barni na dinga bacci hka baka tashe ni ba," bae jira mai haisam xae ce ba yyi hanyar kofa, Haisam yace "to ae baka yi sllh ba," ya tsaya bakin kofar kmr me naxari snn ya koma yaje yyi alwala yyi sllh, yana idarwa bae ko kalli Haisam ba ya fice daga gidan ya kama hanyar asibiti, direct faruuq ya sa ya tafi gun likita ana nemansa, tambayoyi dae suka dinga yi masa a kanta ko tana da brain disorder da can, yyi shiru snn yace "bata taba samun matsala hka ba sae wnn karan," likitan yace "though we have'nt yet find the specific cause of her madness...." sae kuma yyi shiru, Aliyu ya tsura masa ido, "yhu just dnt have 2 worry its nt dat critical though," Aliyu yace "re yhu assurin me?"likitan yace "yes, yhu can go n c yhur wife but b careful dnt go too close," yace "thank yhu," snn ya mike ya fice daga office din ya dinga wuce ward din mahaukata suna ta iskanci da tsiyarsu har ya iso inda take, ya tsaya daga bakin kofar da yake ta glass ne nd its transparent, ana iya ganin duk abinda sukeyi ta waje, tana xaune ta kura ma window ido, wani muguntausayinta yaji na neman saka shi kuka, ya bude kofar dakin a hankali ya karasa kusa da ita a sanyaye, bae damu da warningdin da aka yi masa ba ya durkusa gabanta yana kallon fuskarta, a hankali ya kira sunanta "inteesar," ta dago tana kallonsa, ya girgixa kai nn da nn hawaye ya cika idonsa, "me ya janyo maki wnn ciwon fateema tok 2 me, me ya sameki...." dariyarta mai kyau tayi snn ta fincikosa a fusace tace "nace ku bude min kofa ni wucewa xanyi," rike hannunta yyi suka shiga kokuwa ya mike tsaye da sauri ganin da gske take ita ma ta mike, taki sakinsa tana jijjigasa