← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 28

Sashe 10

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na gaya maka baxan mata dole ba, kajekayi xamanka da dayar matarka tace baxata koma ba," Aliyu yyi shiru da ganinsa bae ji ddin maganar ba, ganin Abba ya maida hankalinsa kan abinda yake yasa yace "to Abba kayi mata maganarkar ta sake yunkurin xubar min da ciki," Abba yace "tashi ka ban waje, nonsense kawae" Aliyu bae ce komai ba ya mike yyi masa sallama ya fita daga falon ba tare da Abba ya amsa ba. Dakin Haisam ya nufa, ya samesa ya gama shiri xae fita office, Haisam yace "daga ina da sassafe hka," Aliyu yace "taimako nake son ka min Haisam, kasan yarinyar nn na jin maganarka don Allah kace mata ta yi hkuri ta koma dakinta, ni wllh bana son wani abu ya sami yaran nn ne, kasan yarinta yyi mata yawa, ga inna kuma ba tsohuwar arxiki ba ko ita xata rakata su fake idon Abba suce xasu je cire cikin kuma" haisam yyi yar dariya yace "da knn Inteesar ke jin maganata ba ynxu . Aliyu ya dafasa yace "plss ka gwada kaga Haisam, wllh bana son xamanta a gidan nn," Haisam yace "shknn xan gwada yi mata maganan ltr idan na dawo," Aliyu yace "thank yhu," a tare suka fita da Haisam kowa ya kama hanyarsa. Inteesar na komawa falon inna, inna ta mike da sauri ta dawo kusa da ita tace "me Bukar din yace maki," inteesar tayi shiru da ganin idonta kasan tayi kuka, inna ta mike a fusace tace "xan ko ci mutuncinsa, da wnne xaki ji," tana fadin hka ta fixgi mayafi a fusace tayi waje, da sauri inteesar ta bi ta ta riko hannunta tace "ni inna bbu abinda aka min kin wani kwashi kafafuwa ina xaki," inna tace "to kukan me ki ke yi ba ayi maki komai ba," inteesar tace "ni ki rabu dani," ta shige bedroom ta bar ta nn tsaye, inna ta bude baki tace "au" can ta tabe baki ta ci gaba da aikinta. Karfe tara saura tace ma inna xata gun momynta, inna tace "yau kuma, to ki tsaya ki sha kunun da na dama maki tunda kin ki shan tean" inteesar tace "xan dawo inna," snn ta fice daga falon tayi sashinsu a sanyaye duk sae taji bata jin ddin jikinta, wanke wanke ta tarar momynta nayi a bakin famfo, ta karasa tace "sannu da aiki momy, kawo na karasa maki," momy tace "A'a bar shi kawae," inteesar bata ce komai ba ta shiga falo ta karasa bedroom din momynta tayi kwanciyarta, duk jikinta a sanyaye yake wae mayen cikin nn na jikinta duk axaban da ta sha, hawaye ne ya shiga bin kuncinta, ta dde tana kuka a hankali daga bisanni bacci ya dauketa, karfe goma momy ta shigo dakin ta tada ta tace "kin karya ne," inteesar ta gyada mata kai tace "ehh" momy ta juya ta fita daga dakin, baccinta ta ci gaba da yi har kusan sha biyu, xaxxabi ya fararkar da ita, sanyi ssae ta dinga ji ta mike da kyar ta dauko bargo ta lulluba, biyu saura momy ta shigo dakin tace "kinyi sllh ne," ta girgixa mata kai da kyar tace "ynxu xanyi," momy ta karaso jikin gadon tana kallonta ganin yanda ta takure kanta tace "me ya same ki," da kyar inteesar tace "bana jin ddi ne," momy bata ce komai ba ta fita, can bayan kmr minti goma ta shigo dakin rike da kulan abinci tace "ki tashi ki ci abinci, kina shan magunguna ne," kai kawae inteesar ta gyada mata ba don tana shan maganin ba, ta sauko da kyar momy ta xuba mata abincin ta fita, tuwan shinkafa ce da miyar bitter leaf tayi mata, inteesar ta mike da kyar ta shiga bayi ta kurkure bakinta ta wanke hannu ta fito ta jawo tuwan gabanta ta shiga ci a hankali, loma uku kawae ta ci taji xuciyarta na tashi ta rasa inda xata sa kanta, lkci daya aman ya xo mata ta mike da gudu ta fada bayi ta shiga kwarara amai, momy dake falo ta shigo dakin da sauri ta shiga bayin tana kallonta, har ta gama aman snn ta taimaka mata ta gyara jikinta suka fito, momy tace "ina magungunan da kike sha," ta kwanta tana girgixa kai ta kasa cewa komai sae mayar da numfashi da take, momy ta shiga bayin ta gyara inda tayi aman ko da ta fito inteesar tayi bacci, don hka ta rufe tuwan ta ajiye mata a gefe. Karfe shidda Haisam ya shigo falonsu ya gaida momy dake koya ma ihsaan assignment, ta amsa da fara'arta tana tambayrsa ya aiki, yace "Alhmdllh momy, inna tace min inteesar na nn," momy tace "eh tana nn," Haisam yace "wajenta na xo momy," momy tace "eyya sae dae kuma bacci take wllh tunda safe take amai, tama ki cin komai, nayi mata maganan magungunanta tace suna gida," Haisam yace "subhanallahi momy ae da sai kiyi magana, ko Abba ki kira a san yanda xa ayi," momy ta mike tace "bari na taso maka ita to," da sauri yace "A'a ki bar ta kawae, na dawo anjima," momy tace "to shknn," ya mike ya fita yana ma ihsaan wasa. Yana komawa sashinsa kiran Aliyu ya shigo wayarsa, ya daga Aliyu yace "ya dae brother kayi mata maganan," Haisam yace "ynxun nn ma na dawo daga gunta, amma sae dae ban samu ganinta ba ma, bata da lafiya wae tun safe take amai inji momy," Aliyu yace "amai kuma, God! Bari xan shigo ynxu," kasa sukuni Aliyu yyi har sae da ya iso gidan wajen karfe tara saura don aiki yyi masa yawa a clinic, sashinsu ya nufa, yana isa kuwa ya kasa shiga ya dde tsaye bakin kofa daga bisanni ya dake yyi sallama, ihsaan ce ta amsa ya bude kofar ya shiga, momy na xaune suna cin abinci da ihsaan, kansa a kasa ya shigo falon ya nemi kujera ya xauna yana kallon Ihsaan kmr ita yake gaisarwa yace "ina yini," momy ba tare da ta kallesa ba tace "qlau," bae sake cewa komai ba ya shiga kallon TV, momy ta mike da sauri jin kakarin aman inteesar, Aliyu ya bi ta da kallo ransa a dagule don shima ya ji, ya rasa me xae ce mata ne, momy na shiga bedroom din ta sameta bakin kofar bayi tana amai, ta kamata tana yi mata sannu, kuka kawae take tana juye juye, momy ta gyara mata jiki ta mayar da ita kan gadon, snn ta gyara wajen ta koma falo ta ci gaba da ba ihsaan abinci. Aliyu ya dauke kansa da sauri daga kallon da yake ma bakin kofar kmr ya shiga, ya kai kusan awa daya xaune a dakin idonsa na kan TV, daga bisanni ya mike da kyar ganin momy nata harkan gabanta yace "na tafi," ba tare da ta kalli inda yake ba . .. Aliyu na fita Haisam yaje ya samu a sashinsa, Haisam yace "ya dae har ka shigo," ya xauna bae ce komai ba, Haisam ya ci gaba da abinda yake, can Aliyu yace "don Allah Haisam kaje ka ma Abba magana su bani matata in tafi ni fa ana min abinda aka ga dama a gidan nn," a fusace ya karasa maganar, Haisam yace "uhm Aliyu knn, har ka manta rashin mutuncin da kayi wks bck knn," Aliyu yace "to ba su suka nema ba, ni don Allah ka rabu dani," Haisam ya daga kafada yace "da kuna shiri da Hajiya inna da da gudu xata sa a baka matarka, ynxu kam ita da kanta xata xuga a hanaka," Aliyu ya kasa cewa komai, Haisam yace "to ynxu ka shiga ka duba ta ne," da kmr baxae yi magana ba yace "wani dubata xanyi bayan kasan halin mamanta, yi tayi kmr bata san me ya kawo ni ba, hasalima barina tayi nata xama kaman mara aikin yi a falon, ni kuma ban san me xance mata ba," Haisam yyi dariya, Aliyu ya galla masa harara yace "wat's funny," Haisam yace "to ae in dae momy ne ma kadan ka fara gani ynxu," dariya Haisam ya ci gaba da yi, Aliyu ya mike xae fita ya riko hannunsa da sauri yace "to bari muje in rakaka sae na ari bakin ka," Aliyu yace "gud," a tare suka koma falon, bbu kowa falon sae Tv dake aiki, momy ta fito dan Haisam ne yyi sallamar, tace "A'a har ka dawo Haisam," Haisam yace "wllh momy, ya jikin inteesar din," momy tace "da sauki," Haisam yace "wae fa dubata Aliyu ya shigo yi shine ya kasa cewa komai," bbu yabo bbu fallasa momy tace "ayyo ae tana ciki," Haisam yace "to shi dae na gani ya shigo ya xauna kmr," da sauri Aliyu ya take kafar Haisam, Haisam ya rama snn ya ci gaba, "maimakon yace ga abinda ya shigo yi, ynxu bacci take momy?" momy bata kallesu ba tace "eh" snn ta fice daga falon, Aliyu ya mike da sauri yyi hanyar bedroom din Haisam na cewa "kai wa yace ka shiga," ko kallonsa bae yi ba, kwance ya tarda ta cikin bargo ta lullube gaba daya har kanta, ya cire bargon, jikinta yyi mugun xafi, ya dagota yana kallonta da tausayi, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya rungumeta murya kasa yace "srry my Fateema," turasa ta shiga yi yaki sakinta, ta fashe da kuka tace "ni ka rabu dani," ya rufe bakinta yace "kiyi hkuri don Allah," lamo tayi jikinsa a hankali yace "kin ci abinci?" ta girgixa masa kai yace "sbda me," da kyar tace "amai," yace "ki gaya min inda ke maki ciwo fateema," tayi shiru bata ce komai ba, ya kwantar da ita ya mike ya bude kwanon da ya gani kusa da gadon, shinkafa ce da miya, ya shiga xuba mata snn ya dawo kan gadon rike da abincin xae bata, da sauri ta kauda kanta ta fada kan gado cikin kuka tace "amai xanyi ka ajiyesa," ya mayar ya ajiye da sauri snn ya dago ta yace "to me xaki ci," ta girgixa masa kai, ya rungumeta yana shafa gashinta, mikewa yyi ya shiga bathroom ya dibo ruwa a roba, snn ya fito yana tambayrta ko xae samu dan tawul, tayi
Chapter 10 · 0% Book details