Sashe 19
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tabbatar kin sa ma Aliyu in'sha Allahu asirin da suka mashi xae karye,kuma kina xuwa da kwana biyu ki dawo gida, ko sati baxa'ayi ba xakiga ya biyoki shknn shi da ita kuma har abada, danki ya dawo hannunki wa inda suka ga xa su iya jinyarta sae suyi ta fama," Hajiya tayi dariyan jin ddin shawarar Salame tace "shnn salame ngdd ssae, duk yanda kika ce hka xanyi bani maganin na wuce, Hajiya salame ta shiga daki ta dauko mata maganin dake kulle a leda ta bata, tayi mata gdya cike da jin ddi ta masusallama ta bar gidan xuciyarta fal murna shknn Aliyunta xae dawo gareta asirin matsiyatan mutanan can xae karye. Tana fita Safeena da uwarta suka tuntsure da dariya uwar tace"shknn xata je ta dawo maki da Aliyun ki, ya xama naki na har abada don ko ita da ta haifesa mantawa xae yi da ita ke kadae xae dinga gani a duniya," suka dinga dariya suna jin jina ma sakarcin Hajiya da rashin tunaninta. Ita ko Hajiya tana komawa gida tayi yanda suka ce mata da daddare a falon Abba, Abba yyi shiru ya kasa cewa komai amma jikinsa yyi sanyi, ita ko har da dan hawayenta, ganin ta fara cin nasara yasa tace "to shknn Alhaji kila kai kadae kasan dalilinka na rashin son gaya mana, amma kayi hkuri ka barni naje na dubota don Allah don Annabi," yyi shiru na kusan minti biyar snn daga karshe yace "to shkknn kya iya xuwa, suna india amma ynxu hka," ta dafe kirji da alaman jimami tace "ohh ni yar nn, wnn wace irin fitina ce ga ciki" sae kuma ta fashe da kuka Abba yace "ba kuka xakiyi ba, addua'a xakiyi mata, amma bana son maganar nn ya fita daga nn ki bar shi a cikin ki kawae har Allah yasa ta samu lfya," Hajiya na share hawayenta tace "to Alhaji in son samu ne ko xuwa jibi na tafi tunda ina da visa," yace "to shknn," ta mike tace "Allah ya shigemana gaba" snn ta fita daga falon Abba xuciyarta fal murnar xata je ta dawo da danta. Vidyasagar institute of mental health and neuro sciences, shine asibitin da su Aliyu suka sauka a new delhi, babban asibitin mahaukata ne na india, kuma basu samu wata matsala ba aka karbesu . Kwanansu hudu a asibitin Hajiya ta iso, ynxu kam haukan inteesar da sauki tunda ta daina buge buge sae dae kawae ta xauna ta tsura ma abu ido tana kallo, da yamma Hajiya ta shigo asibitin bbu wanda bae yi mmkin ganinta ba barin Aliyu amma bae nuna ba, kuka ta fashe masu da tana jijjiga kai tace"ashe abinda ya samu inteesar knn, bbu dae wanda ya tanka mata ita kuwa inteesar dama bacci take, ganin sae fa tayi da gske yasa ta kama hotel nn indian ynda kowa xae saki jiki da ita yyi xaton jinya ta xo ganin dari dar ake da ita, duk safiyya da yamma take xuwa duba inteesar da kayan fruit, Anty Nafeesa da Aliyu a asibitin suke kwana wajenta, Faruuq da Haisam kuma hotel suka kama, likitocin suka mayar da hankali ssae a kanta sbda cikin da ke jikinta don at an ytym xata iya haifesu, suna xaune da yamma ranan Aliyu na bata abinci tana karba, Faruuq na xaune yana kallonsu Anty Nafeesa taje hutawa a hotel din da su Haisam suke, Hajiya ta shigo rike da ledan fruits dinta da lemo, ta xauna, Aliyu ya gaisheta hka ma Faruuq, ta amsa tana tambayar jikin Inteesar, ta mike ta dauko kofi tayi waje kmr taje daurayewa ta bude maganin da take yawo da kullum a bakin xaninta ta xuba kadan, snn ta koma ciki ta bude juice tacika kofin ta dauka ta mika ma Aliyu tace "dubi yanda ka rame son, nasan baka cin abinci yau ma bn ga alamar kasa komai a cikinka ba ga lemo ka kora kaji son," ya rufe abincin da yake ba inteesar ganin takikarba kuma ya dagata sama yace "ni naci abinci ae," snn ya ja ta suka sauka xuwa kasa don yawanci a kasa suke wuni gun pool ko flowers. Shi kansa Faruuq bae ji ddin abinda Aliyu yyi ma uwartasa ba yace "kawo ni na sha mum," da sauri tayi murmushi tace "A'a bar shi kawae," faruuq ma yyi murmushin jikinsa dae yyi sanyi ya mike ya sauko ya samesu a kasa, bakacewa hauka inteesar take ynxu duk ta nutsu ssae sae in tayi wani abun ne wani lkci xaka gane har lkcn haukan na jikinta, kusa da ruwa ya samesu a xaune, faruuq ma ya xauna yace"gskya she's respondin 2 treatment a nn Aliyu naga improvement," Aliyu ya dan yi shiru snn yace "hka ne, but lkcn haihuwarta ya kusa faruuq a hkn xata haihu bbu hankali tare da ita,"Faruuq yace "muyi ta Addua frnd kila ma haihuwar ne xae yi sanadiyar dawowa da hankalinta," Aliyu bae ce komai ba sae kallonta yake cike da tausayi. Yau suka cika sati daya aIndia, Hajiya kam ta rasa yanda xata yi Aliyu ya sha maganin da su safeena suka bata, ynxu xuwanta xae xamo a bnxa knn tayi, da yamma ne misalin karfe hudu saura Aliyu na xaune da inteesar kusa da babban pool din dake cikin asibitin, ga mahaukata da suka fara warkewa xaxxaune a wajen kowa nata harkan gabansa, tun safe ya lura inteesar bata jin ddi, yasan lkcn Haihuwarta ne ya lura nakuda take duk da bata nuna tana jin komai ba, shima duk hnkalinsa ya tashi faruuq kadae ya gaya ma, faruuq ya fita siyo abubuwan da ya kamata,Anty Nafeesa ta tafi hutawa a hotel, Haisam jiya ya koma Nigeria, Hajiya kuwa ta fita yawon xaga gari xuciyarta fari tas don tana tunanin yau ce xamansu ta karshe ita da Aliyu a indiadon ta lura da abinda yake sha a asibitin wani lemu ne kadae abincinsa ta xuba masa maganin ciki snn ta bude fridge a ward din da inteesar take ta ajiye masa hkn yasa taje xaga garikafin ta tafi anjima idan taga ya sha, xamowa inteesar tayi daga kan kujeran da take ta xauna kasa ya lura duk axaban ciwo ne kesawa tayi hka, shima ya dawo kasan yana kallonta da damuwa yace "ina ke maki ciwo fateema," bata ce komai bata dauke kanta, suna nn xaune a hka har na kusan minti sha biyar ya juya yana kallonta yaga robon ruwan wasu mutane kawae take kallo, ya kamo hannunta yace "xaki sha ruwa ne inteesar" kai ta gyada masa ya koma baya da mamaki yana kallonta, da sauri ya mike yace "ina xuwa bari na kawo maki kinji bata sake cewa komai ba yyi hanyar stairs da sauri yana waiwayota xuciyarsa na bugawa ya haura sama dauko mata ruwa, tsam ta mike ta fara kalle kalle ta bi hanyar da taga mutane na bi, da sauri take tafiyar kmr ana turata, har ta isa gate masu gadi suka bita da kallo don bbu uniform din mahaukata jikinta, ta fice tayi hanyr hagu duk da tafiya ce mai shegen nisa tana ta tafiya har ta daina hango asibitin, Aliyu ya sauko rike da ruwa da kofi a hannu ya ga wajen wayam bbu fateema, kalle kalle ya shiga yi a rude bae ga alamarta ba, ya hango faruuq ya karasa gunsa da sauri yace "fateema fa," faruuq yace "wace fateemar ba nn na bar ku tare ba," ya dafa faruuq ganin kafafuwansa sun kasa daukansa yce "wlh nn na barta naje dauko mta ruwa" cikin tsawa faruuq yce "wat? Don me xaka barta ita kadae" tare suka shiga xaga asibitin suna nemanta ta ko ina amma basu gnta ba sune har gate duk Aliyu ya birkice kmr wani xautattce, sae ga Anty Nafeesa ta shigo asbitin rike da abinci da mamaki ganin yanda suka tara jama'ah tace "me ya faru" faruuq yy karfin halin cewa "bamu ga fateema ba" kmr kar faruq ya fadi hka sukaji Aliyu ya saki wata irin kara ae sae da asibitin ya dauka sae kawae suka ga ya sulale wajen. Hajiya ta shigo asibitin rike da kayan tsarabar da tayo ma yan Nigeria barin safeena da uwarta tana dan rera wakarta, jikin wani ward taga Nafeesa tsaye tana kuka ssae ga wani likita da alamar dan Nigeria ne yana lallashinta, da sauri ta karasa kusa da ita tanakallonta tace "me ya faru Nafeesa," da kyar Anty Nafeesa na girgixa kai tace "bamu ga inteesar ba," Hajiya tayi shiru tana kkrin boye murnar ta, can kmr warce ta tuna abu da sauri tace "Aliyu fa," Anty Nafeesa ta kasa cewa komai sae kuka, Hajiya ta juya a rude tana kallon likitan dake gaban Anty Nafeesa tace "ina da'na," da sauri ta bude ward din da inteesar take mai xata gani, Aliyu yana dambe dalikitocin dake kansa sae Fateema yake kira, hajiya ta fito a guje tayi kan Anty Nafeesa a rude tace "me ya samu Aliyuna," likitan ne ya bata amsa "suma yyiya farfado a hka shima ana ga kmr ya samu matsala a kwakwalwa," Hajiya ta fasa ihu tace"hauka Aliyu yake yi hka," kuka ta fashe da a rude ta ciro wayarta ta shiga danne danne tana gunjin kukasae rawa hannunta yake ta kara a kunne, "hello salame kina jina maxa ku je ku karya asirin nn da kuka yi ma inteesar ya koma kan dana wllh," ta katse kiran a rude tana rusa kuka sae kallonta Anty Nafeesa take da mamaki, cikin kuka tace "wlh Nafeesa safeena ce da uwarta suka haukatar da inteesar su suka haukatar da ita suka gaya min," Anty Nafeesa ta dafe kirji ta kasa cewa komai ta fashe da kuka tayi waje, Hajiya ta bita ita ma tana kukan kmr mahaukaciya, Faruuq ya shigo asibitin a jike don anyi ruwa ssae, bbu inda bae xaga ba a india amma bae ga inteesar ba, ynxu ma daga gidan talabijin da redio yake, duk ya xama kmr wni mara lfya, ganin inda su Anty Nafeesa ke kuka yasa da kyar yace "Aliyu fa," cikin kuka Hajiya tace "wllh ya haukace faruuq ku ceci rayuwar da'na ku nemo inteesar, ina inteesar ta shiga don Allah a nemota," ta fashe da wani matsanancin kuka ta xube