Sashe 4
Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma baram baram suka yi da inna daga yaxo yi ma inteesar fada, ransa a bace ya bar falon, sallamar faruuq yasa inteesar ta jawo hijabinta da sauri don daga ita sae yar shimi, suka amsa masa sallaman inna na washe baki ya nemi guri ya xauna ya gaida inna ta amsa cike da jin ddi ta mike ta kwaso masa lemo a fridge dinta, inteesar ta gaishesa tana murmushi ya amsa ba tare da ya kalleta ba, tace "ya faruuq Zainab fa?" yace "tana lfya," ta ci gaba da cin tuwonta inna nata yi masa hira mara tushe sae binta yake da uhm, sae da ya jira don kanta tayi shiru snn ya hade rae yana kallon inteesar yace "inteesar wajen ki naxo," ta dago tana kallonsa hka ma inna, yace "am vry disappointed in yhu inteesar, never knew yhu 2 b foolish...." da sauri inna tace "meye wnn kke cewa, ka fada wanda xanji mana," ya juya yana kallon inna yace "Haba inna, ynxu abinda inteesar tayi ta kyauta knn da ba ki son a mata fada, rae biyu fa ta hallaka dan wauta irin nata, kuma ace baxa a mata magana ba" a fusace ya karasa maganar, inna ta dafe kirji kmr xata yi kuka tace "rae biyu fa kace, dama yan biyu ne knn?" faruuq yace "au ke da duk abinda ake baki sani ba inna," inna tayi narai narai da ido tace "ni ina nasani, ynxu yan biyu ta xubar faruuq, ko daya bae rage ba," ta juya tana kallon inteesar dake ta tura tuwanta abunta fuskarta a daure, can ta juyo tana kallonsa tace "to hka Allah ya kaddara sae a dau na annabi, yarinya dae bata gama mallakar hankalinta ba bare ace xa a mata fada ynxu, kawae sae dae ace Allah shi kyauta, su kuma Allah ya ji kansu," faruuq don takaici kasa cewa komai yyi, can dae yace "meyasa xaki dinga cewa hka inna, inteesar din ce yarinya ynxu," inna ta hade rae tana kallonsa tace "naga dae alamar kaima ka fara xama munafuki, tashi ka ban waje idan har wnn maganar ce ta kawo ka, to jefar da ita kuke son nayi kome, dama Allah yyi yaran baxa su wuce wata uku a cikinta ba, don hka ku shafa ma jikata lfya" faruuq ya mike ransa a bace yace "to inna, Allah ya baki Hkuri ni xan koma," tace "eh Allah ya kiyaye," ya juya ya fice daga falon, inna ta ja dogon tsaki tace "munafukan bnxa kawae, ci ki koshi kije ki kwanta ina fatan dae jinin ya tsaya gaba daya ynxu." Da daddare inteesar na kwance gefen inna duk da fankan dake aiki a falon tana tayi mata fiffita suna hira, Abba yyi sallama, inteesar ta mike xaune da sauri tana kallon inna, inna tace "tsaya tsaya kar ka shigo min," ta juya tana kallon inteesar murya kasa kasa tace "maxa tashi ki shiga daki," da gudu inteesar ta shige daki ta rufe kofa, inna ta rungume hannuwanta tana sakace hakori tace "yauwa xaka iya shigowa" Abba ya shigo dakin da sallamarsa ya xauna ya gaidata yana kallonta, ta amsa bbu yabo ba fallasa, yyi shiru na kusan minti biyar snn yace "baaba fateema fa" inna ta hade rae tana kallonsa tace "ya aka yi," cikin fada Abba ya fara magana "haba baaba, ni ynxu kina gwada ma yaran nn bani da iko da su ne kome, ya yarinya tayi laifi irin wnn nasa a kawo min ita gida ki kunshe ta a daki bbu wani bayani, kuma ke ba yi mata xaki yi ba, ynxu kina gwada mata abinda tayi tayi dai dai knn kome," inna ta marairaice ganin yanda ransa ya baci tace "to wae Bukar maganar nn bata wuce bane ko me, naga dae ya ya ba dawowa xasuyi ba," Abba ya shiga kiran inteesar a fusace "fateema fateema," kmr munafuka ta fito da hijab har kasa, inna se ca take baxata fito ba koma inteesar, Abba yace "maxa ki wuce falona ki jira ni," a fusace yyi maganar don hka bata saurari inna ba ta fice kmr munafuka gabanta na faduwa, inna tace "to wllh sae na bi ku," bae tanka ta ba ya fice, ta fixgi gyalenta da sauri ta fice ta bi bayansu, gaban inteesar yyi mugun faduwa ganin su Hajiya da ma momynta har ma da Anty nafeesa da ta bi ta da harara a falon ashe ta xo gidan, ko inna ma bata sani ba, inteesar ta saci kallon Aliyu dake xaune gefen Haisam, ta rasa inda xata xauna don kowa haushinta yake ji a falon, Abba ya shigo ya xauna yana kallonta ta sunkuyar da kanta har lkcn tana tsaye, cikin ikon Allah sae ga inna ta shigo falon tana haki, tana kallon Hajiya tace "ke tashi ki ban waje in xauna," Hajiya bata yi musu ba amma in ranta yyi dubu ya bace, ta mike inna ta xauna tace "xo xauna nn inteesar," inteesar ta xauna gefen inna, Hajiya kuma ta nemi wani wajen ta xauna ranta a bace. Inteesar ta daga kai a hankali ta saci kallon Aliyu taga kallonta yake, duk ya koma kmr wani mara lfya, ta dauke kanta da sauri shima hka . A nutse Abba ya kira sunanta "fateemah," ta dago a hankali tana kallonsa, ya sauke ajiyar xuciya yace "ko da yake ma bari na fara ta kanki baaba," inna na kallonsa tace "eh ina ji," yana kallonta yace "Baaba kar ki fara magana nn ba tare da ance kiyi ba, duk me xaki ji a nn don Allah karki bude bakin ki, idan ana bukatar cewar ki xa'a sanar da ke, don Allah dae nace," inna ta tabe baki tana girgixa kafa, ya maida dubansa ga Inteesar da ta sunkuyar da kanta yace "fateema," wnn karan kasa dagowa ta kallesa tayi, bae damu ba ya ci gaba "Ashe ke dama mara hankali ce bansani ba," inna tayi karaf tace "kmr yaya," Abba ya hade rae yana kallonta, ta daga hannu da sauri tace "to nayi shiru," Abba na kallon Inteesar yace "ynxu abinda nake so dake shine kawae ki gaya min asibitin da kika je," Hawaye ya cika idonta ta kasa cewa komai, cikin daga murya Abba yace "ba magana nake maki ba," a hankali Aliyu yace "ae Safeena ce tayi mata jagora wae," a fusace inna tace "ga magana nn xaku tsaya kuna wani lauyewa, ni dae nasan jikata baxata iya aikata wnn danyan aikin da kanta ba" Abba yyi shiru yana kallon Aliyu snn yace "kae wa yaga maka hka," Aliyu yace "ita da bakinta ta fada," inteesar ta watsa masa harara tace "ni ba muyi hka da kai ba, kuma safeena bata yi min ko wani jagora ba ni da kaina na tafi inda naje, hasalima bata sani ba," Aliyu ya yo waje da ido da mamaki yace "kika ce me?" ta xaro masa ido tace "ehh" ya dafe kansa yace "innalillahi wa inna ilaihi raji un, kika sa naje na ba yar mutane takarda ashe sharri kika mata" Abba yace "takardar ka kai mata?" Aliyu ya kasa cewa komai sae kallon inteesar da yake, a rude Hajiya tace "kana da hankali kuwa Aliyu, ka saketa fa kace?" Abba yace "saki nawa kayi mata," Aliyu ya sauke ajiyar xuciya yace "daya," snn ya ciro pen daga Aljihunsa ya mike ya shiga dakin Abbansa duk aka bi sa da kallo ya fito rike da farar takarda ya isa study desk ya duka xae yi rubutu Abba yace "meye hka kke yi Ali," ya dago bbu yabo bbu fallasa yace "ita ma rubuta mata nata xanyi Abba" Abba ya daka masa tsawa "kana da hankali kuwa, a gabana don baka da kunya xaka dauko takarda kana gaya min maganar bnxa," cikin daga murya Abba yace "dawo nn ka xauna," Hajiya tace "kambu, ae wlh baka isa ba Alhaji, ita wancan din da ya saka ance maka gata ne bata da, ae ita ma Wllh sae ya rubuta mata nata, na rantse," Abba ya mike a fusace yace "fice min a falo Aisha, nace ki fita," ta mike tace "ae ko baka fada ba fita xanyi, amma wllh kmr yanda tayi makirci tasa ya saki matarsa ta arxiki ita ma sae ya saketa, ae dama idan bata xama makira ba sae Allah ma ya tambayeta, abu a jini," ta fice tana huci, inna tace "shegiya yar wahala, ae in Aliyu ya saki Inteesar yau duk kuma sae nasa dana ya rubuta maku takardarku wllh wllh," inteesar ta fashe da kuka tace "Abba ni ka bar shi ya rubuta min takardata don Allah don Annabi," Abba ya daka mata tsawa a fusace "rufe min baki, stupid" Anty Nafeesa kam kasa cewa komai tayi sae kallon inteesar take, momy dama hankalinta na kan TV, Abba yyi shiru na wani dan lkci snn yana kallon Aliyu yace "sae kaje ka mayar da matarka," Aliyu bae ce komai ba sae da har lkcin kansa a kasa yake da ganinsa kasan ran maxa ya baci, Abba ya hade rae yana kallon inteesar yace "ynxu dalilin cire cikin jikinki kawae nake son ki gaya mana gaba daya mu ji," hawaye ya cika idon Inteesar tayi shiru kanta a kasa, har sae da Haisam ya daka mata tsawa, "ba magana ake maki ba," a fusace inna ta mike tace "ohh ni yau naga tsiya xasu kashe min jika, kuma sun hanani magana " ta fashe da kuka xata bar falon, Abba yace "haba baaba ki dawo muji daliin da yasa tayi hka, ae bbu wanda yyi mata wani abun a nn," da kyar aka lallaba inna ta dawo ta xauna tana share hawaye, Abba yace "muna jin ki Fateema," inteesar ta dago kanta a hankali tana kallon Aliyun, taga shima kallonta yake, ta kauda kanta tace "sbda bana sonsa shima kuma baya sona yasa nayi hkn Abba," ta fashe masu da kuka ssae tace "Abba tunda na taso ya Aliyu ke cutata a gidan nn, tun ban san kaina ba, ban san me nayi masa ba ko dan ba gidan ubana bne, ya tsaneni kuma baya son bude ido ya gan ni cikin gidansu, ko uwar da ta haifeni ma bae bari ba, idan an manta randa ya